text
stringlengths
1
6.82k
04 yamma yamma wwwcrazybcrazyinmp3
gamerbug facebook'ta g a m e r b u g n e t
gamerbug facebook'ta
hambararren shugaban kasar madagasca zai koma gida
tsohon shugaban kasar madagasca marc ravalomanana wanda ya yi gudun hijira bayan kifar da gwamnatinsa ya bayyana yanke shawarar komawa gida a wani yunkurin matsin labba ga gwamnatin kasar mai ci yanzu duk da cewa gwamnatin na farautarsa
tsohon shugaban ya bayyana haka ne a kasar africa ta kudu inda ya je gudun hijara tun a shekarar 2009 lokacin da sojin kasar suka aza andy rajoelina kujerar shugabancin kasar bayan hambarar da shi
a cewar shugaban zai dawo gida ne domin tabbatar da demokradiya da ci gaban kasar madagasca kodayake shugaban bai bayyana ranar dawowarsa ba
sai dai kuma gwamnatin kasar tana ganin dawowar tsohon shugaban wata barazana ce musamman ganin yadda kasashe ke fama da zangazangar adawa da gwamnatoci
a kan haka ne kuma ministan shariar kasar christine razanamahasoa ta yi gargadin cafke shugaban idan har ya dawo a kasar
madagascar tayi gum a zauren majalisar
faransa zata fafata da croatia a gasar karshe na cin kofin duniya na kwallon kafa yankin hausawa rfi
yau ake karawar karshe a gasar cin kofin duniya ta bana dake gudana a rasha inda kasar faransa zata kece raini da croatia
kafin zuwa wannan mataki faransa ta doke belguim da ci 20 yayin da croatia ta doke ingila da ci 21
hukumar kwallon kafa ta duniya fifa ta bayyana cewa gasar cin kofin duniya ta bana da rasha ke karbar bakunci a matsayin mafi kayatarwa a tarihi yayin da magoya bayan kungiyoyin faransa da croatia ke ci gaba da sa kai zuwa filin wasan moscow inda kungiyoyin biyu za su fafata domin ganin kasar da zata samu nasara
hukumomin rasha da faransa da croatia duk sun sanar da daukar matakan tsaron da suka dace domin kaucewa duk wata barazana da kan iya dagula lamura
a faransa kusan yan sanda 12000 ne za suyi aikin samar da tsaro yayin da aka sanya sojoji cikin damarar ko ta kwana domin ganin an magance duk wata barazanar dake iya tasowa
shugaban kasar faransa emmanuel macron yanzu haka ya isa rasha domin ganewa idanun sa yadda wasan zai kasance haka zalika fadar shugaban kasar faransa ta bayyana cewa macron zai gana da yan wasan a gobe litinin a fadarsa dake birnin paris
croatia da ta samu nasarar tsallakawa zuwa matakin wasan karshe a gasar cin kofin duniya na rasha bayan ta doke ingila da kwallaye 21
wannan shine karo na farko da croatia take samun gurbi a yayin da faransa ta lashe kofin a shekarar 1998
cikin zaratan yan wasan da ake saran zasu taka rawa sosai a karawar yau sun hada da paul pogba da antoine griezeman da kylian mbappe daga faransa yayin da luak moderic zai jagorancin takwarorin sa irin su mario mandzuki
faransa ta samu zuwa wasan karshe a
12/06/2018 shirin wasanni akan gasar ci kofin duniya a kasar rasha
show ci gaban da aka samu a duniyar yan fim a najeriya rfi
a cikin shirin dandalin finafinai hauwa kabir ta mayar da hankali tareda duba irin ci gaban da aka samu a duniyar finafinai a najeriya
hauwa kabir ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar fim a najeriya cikin shirin dandalin fasahar fianfinai
a wata sanarwar daya fitar yau lahadi babban bakin kasar ya ce yana maraba da zuwan gwamnatin tare da yin na'am da kudirin da kwamitin tsaro na mdd ya dauka wanda a cewar sa ita ce hanya daya cilo ta kawo zamen lafiya da hadin kan al'umma wannan kasa
wannan na zamen babban ci gaba da zai kara ma gwamnatin samun gindin zama a wannan kasa dake fama da gwamnatoci guda uku
kazalika hakan zai zama babban kalubale ga wacen gwamnatin tripoli da kasashen duniya basu amunce da ita ba dama wace keda mazauni a birnin tobruk dake gabashin kasar
har kawo yanzu dai wadanan gwamnatoci guda biyu sun ki amuncewa da gwamnatin hadaka wace ke samun goyan bayan kasashen duniya
ko a ranar juma'a data gabata kwamitin tsaro na mdd ya nuna goyan bayan ga gwamnatin ta hadaka
a ranar laraba data gabata ce shugaban gwamnatin hadaka na kasar fayez alsarraj ya samu isa birnin na tripoli
more in this category « kungiyar 'yan uwa musulmi a masar ta kira zangazanga a duk fadin kasar dan majalisar dokokin dr congo ya koka kan janyewar sojojin kasar daga yankin gabashin kasar »
lionel messi ya sake zama gwarzon dan kwallon duniya na hukumar kwallon kafa ta duniya fifa na shekara ta 2012
wannan shi ne karo na 4 da messin dan kasar argentina kuma dan kungiyar barcelona ya ke samun kyautar a jere
a bikin da aka yi a hedikwatar hukumar ta fifa dake zurich messi ya sami galaba ne a kan cristiano ronaldo dan portugal da kungiyar real madrid da kuma andres iniesta na spain da kuma klub din barcelona
ra'ayi riga shirin soma gasar premier ta ingila bbc hausa
ra'ayi riga shirin soma gasar premier ta ingila
a ranar asabar ne za a bude kakar gasar wasan kwallon kafar pirimiya ta bana a ingila kuma yanzu haka kulobkulob na ci gaba da sayen 'yan wasa bayan da suka gudanar da wasannin sada zumunta a kasashe daban daban
yaya kuke ganin shiryeshiryen da kulob kulob din suka yi kuma wadanne kulob kulob kuke ganin zasu taka rawar gani a kakar wasannin kwallon kafar ta bana
batun da za mu tattauna kenan a filin ra'ayiriga na yau
dan wasan tennis din burtaniya andy murray ya doke sergiy stakhovsky da maki 63 da kuma 62 a wasan zagaye na biyu a gasar tennis ta barcelona open
murray wanda shine na hudu a duniya ya fuskanci wasu 'yan matsaloli a farkon wasan amma daga baya ya dawo da karfinsa ya doke stakhovsky a minti 78
murray ya yi nasara ne a wasan bayan kashin da ya sha a hannun tomas berdych a wasan gab da kusa da na karshe a gasar monte carlo masters da aka kammala a a karshen makon da ya gabata
a yanzu haka dai murray zai hadu ne da robin haase ko kuma santiago giraldo a wasan zagaye na hudu
boko haram amurka na horas da sojojin chadi bbc news hausa
boko haram amurka na horas da sojojin chadi
majiyoyin tsaro sun ce sojojin chadi da na nijar sun kwato garin damasak na najeriya daga 'yan boko haram jami'an najeriyar suka ce saboda matsin da take sha ne shi ya kungiyar ta boko haram ta yi mubaya'a a karshen mako ga daular musulunciamirka ma na taimakawa wajen samar da bayyanan sirri da kuma horon sojoji ga rahoton alhaji diori coulibaly
barcelona ta kulla yarjejeniya da kungiyar qatar foundation domin sanya tambarin gidauniyar a rigar wasan kungiyar
barcelona ne dai ta kai wajen shekaru 111 ba ta karbar talla daga kungiyoyi da kamfanoni
kungiyar dai za ta samu fam miliyan 125 a tsawon shekaru shida a tsarin yarjejeniyar
barcelona dai ta biya asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya domin ta yi amfani da tambarin sa a kan rigar kungiyar na tsawon shekaru biyar
wannan yarjejeniyar na nufin cewa kungiyar za ta yi amfani da tambari biyu kenan a rigunan 'yan wasan kungiyar
barcelona za ta rika samun fam miliyan 25 a kowacce shekara karkashin yarjejeniyar wacce za ta kare a shekara ta 2016
matsalar 'yan gudun hijira a nijar bbc news hausa
matsalar 'yan gudun hijira a nijar
image caption wannan rikici dai ya ritsa da 'yan cirani da dama daga kasashen afrika
'yan gudun hijira kusan dubu dari ne suka kwarara jumhuriyar nijar tun bayan barkewar rikici a libya da kuma cote d'ivoire
sai dai yayinda suka isa nijar din galibinsu sun shiga wani mawuyacin hali
gabannin yaki ya barke a libya dai dubun dubatar 'yan afrika ne ke zaune a kasar inda suke gudanar da ayyuka a fannoni dabandaban da suka hada da fannin ginegine da harkar noma da kuma fannin hakar man fetur
kasancewarsu a kasar ta libya dai na taimaka musu wajen samun kudaden shiga inda suke taimakawa danginsu da kudade da sauran taimako
sai dai tun da yaki ya barke a kasar dubban 'yan afrikar ne ke kwarara cikin jamhuriyar nijar inda alkaluman bayabayan nan suka nuna cewa yawansu ya kusa kai dubu dari ciki har da wasu 'yan kasashen afrika kamar najeria da ghana
to ko ta yaya za'a taimaka wa wadannan 'yan gudun hijira
kuma ko suna samun kulawar da ta dace daga gwamnatin nijar
kadan kenan daga cikin irin abubuwan da muka tattauna a kai a cikin filinmu na ra'ayi riga
wannan itama sabuwa waka ce ta umar m shareef wanda ya rera a cikin film din hafeez mai suna tabbas
ga kadan daga cikin baitocinsa
=> soyayya idan har ba kece ba babu macen da zan ba kauna tabbass
=> kin bijiro da soyayya na karba
=> kin narke a jikina kinyo saba
=> indai gaki kuma wa zan zaba
=> kin zauna cikin rai ba canjawakece alkawari naso ba sabawa tabbass
zai zai said
forest kingdom ne a kwarin dam tafki a kan kogin elbe gina a 1920 an located kusa da alƙarya těšnov a cikin gudanarwa yanki na bila tremesna 4 km cirewa daga garin dvur kralove nad labem a ƙunƙuntaccen kwarin wanda ya wuce kocléřovským baya a kan hagu banki da shi kẽwayesu da manyan gandun daji mulki da sauran tsofaffin iyaka gandun daji bayan da ya karbi []
zangazangar adawa da manufar erdogan _ labarai _ dw _ 12112016
zangazangar adawa da manufar erdogan
zangazangar dai wasu 'yan asalin kasar ta turkiya da ke zama a kasar jamus wadanda suka hada da kurdawa suka shirya ta inda suke dauke da hotunan shugaban kungiyar kurdawa ta pkk abdallah ocalan a cewar masu zangazangar matakan kame mutane da gwamnatin erdogan ke yi a yanzu tun bayan yunkurin juyin mulki lamarin ya zarta misali inda ake kama duk mai adawa da gwamnati da kuma hana kafafen yada labarai yin ko wane irin sukar da ta shafi gwamnati
asibitin tafi da gidanka a tsaunukan lesotho _ duka rahotanni _ dw _ 07062016
wata kotu a côte d'ivoire ta dage sauraron shari'ar da ake wa uwargidan tsohon shugaban kasar laurent gbagbo wato simone gbagbo har zuwa 10 ga watan oktoba
hutudole labarai da hausa ko ruwa ko zafi muna tare da saraki>>kwara apc
ko ruwa ko zafi muna tare da saraki>>kwara apc