text
stringlengths
1
6.82k
item reviewed kalli abinda ya faru bayan wani gwamna ya dora wa jama'a dan takara da basu sohotuna rating 5 reviewed by
ƙasar amerka ta shawo kan saudiya kan ta janye goyon bayan da take bai wa aƙidun wahabiyanci da salafiya wannan yarjejjeniya ce wacce ƙasashen biyu suka cimma a ziyarar da shugaban amerka donald trump ya kai saudiya
amerka ta ce saudiya ta riga ta kafa cibiya wacce za ta riƙa gudanar da shiryeshirye waɗanda za su share tsoffin aƙidun da maye su da sabuwar aƙida wacce ba za ta haɗa da abubuwan da suke sa yaɗuwar taaddanci a duniya ba
ta yaya wannan sabon shiri na saudiya zai shafi addini da siyasar musulmi a duniya
ina ga ya kamata al'ummar musulmi su san abin da ke tafe
a nan ƙasa na fassara bayanin rex tillerson sakataren harkokin waje na amerka da ya yi kan wannan batun lokacin da yake kare abin da ya shafi bangaren harkokin ƙasashen waje na kasafin kudin 2018 na shugaba trump a majalisar amerka na fassara shi ne daga wani video na zaman majalisan wanda wani ɗanjarida daga ƙasashen waje ya aiko min
a ƙarshe a tambayar da ta wuce chairman batun yarjejjeniya da ƙasar saudi arabia ban sami amsa kan takammar hanya da (amerka) za ta bi ba wajen tabbatar da cewa ƙasar saudia ta daina goyon bayan yaɗa wahabiyanci da salafiya da kuma taaddanci da raayin waɗannan fahimta ta musulunci ke jawowa a duniya ka san da wasu hanyoyi da maaikatarka take bi don auna ikrarin cewa tana bibiyar wannan ta yaya muke auna haka ta yaya za mu san cewa suna cika wannan sashinsu na alƙawarin
ɗaya daga cikin abubuwan da aka cimmawa a taron riyadh da shugaba (trump) ya halarta shi ne samar da wata cibiya wacce za ta yi yaƙi da yaɗa matsanancin raayin addini akwai wannan cibiya yanzu an ƙaddamar da ita lokacin da muke can cibiyar na da shiryeshirye da dama waɗanda za su yi yaƙi da tsananin raayin addini a duniya
ɗaya daga cikin waɗannan shirye shirye da muka yarda da su a kai shi ne kuma sun riga sun ɗau mataki (su ƴan saudiya) buga sabbin litattafai da za a yaɗa a makarantu da masallatai a duniya litattafan za su maye litattafan da ke nan yanzu waɗanda suke yaɗa zazzafar fahimtar wahabiyanci da halatta tashin hankali mun ce musu kar kawai su buga sabbin litattafan amma su dawo da tsoffin ma wannan misali ne kawai guda ɗaya
cibiyar za ta gudanar da ayyuka masu yawa da suka shafi kafofin sada zumunta da kafofin watsa labarai zuwa kuma yadda ake horar da ɗalibai limamai a makarantun addini
home > labari > tap di jan duba farashin takalma mafi tsada a duniya da aka baje a dubai
tap di jan duba farashin takalma mafi tsada a duniya da aka baje a dubai
an baje wasu takalman mata mafi tsada a duniya wanda aka baje farashinsu a kan $17 miliyan watau kimanin naira biliyan 61 darajar kudin najeriya
takalman an yi su ne da fata zinariazurfa da silk wani ma'abuci kerekeren kayakin kawa jada dubai ne ya yi wadannan takalma kuma aka baje su a hotel din burjal arabi da ke kkasar dubai na hadaddiyar daular larabawa
item reviewed tap di jan duba farashin takalma mafi tsada a duniya da aka baje a dubai rating 5 reviewed by
sababbin hotunan jarumar masana'antar kannywood teema yola kenan da ta sanya a shafinta na instagram ga hotunan kamar haka
ku kasance da hausaloadedcom a ko da yaushe domin kawo muku labarai ingantattu da kuma waokoki da
home > labari > an kama tsohuwar matar shugaban boko haram
an kama tsohuwar matar shugaban boko haram
jami'an tsaron rundunar tsaro ta farin kaya a najeriya sun kama wata tsohuwar matar shugaban wani bangare na boko haram mamman nur a birnin maiduguri
kwamanadan rundunar jami'an tsaron na jihar borno ibrahim abdu ya gabatar da fatima kabir yar shekara 15 wadda ya ce ta amsa cewar ita tsohuwar matar mamman nur ce
rundunar tsaron ta ce jami'anta sun kama fatima ne tare da wata mai suna amina salisu a lokacin da suke watangaririya a tashar mota da ake kira kano park a birnin maiduguri ba tare da alamar akwai inda za su ba
ko da jami'an tsaron suka musu tambayoyi sai suka amsa cewar an shigo da su maiduguri ne da nufin kai hareharen kunar bakin wake
kwamandan rundunar tsaro ta farin kayan ya ce bayan anyi wa fatima gwaji an gane cewar tana dauke da cikin wata hudu
har ila yau ibrahim abdu ya ce da zaran rundunar ta gama bincike za ta mika matan ga hukumomin domin yin abin da ya dace
ba zan lamunci haddasa rarrabuwar kai a cikin gwamnatina ba cewar shugaba buhari
majiyarmu ta the nation ta rawaito cewa shugaba buhari ya bayyana hakan ne bayan ya ki baiwa mukarraban da suka tafi zuwa birnin london damar ganinsa inda ya umarci da su mai dawa mukaddashin shugaban kasa farfesa osinbajo muhimman takardu ya sa musu hannu a kai kamar yadda doka ta tanadar
boko haram ta sace ma′aikatan kamfanin mai 10 _ labarai _ dw _ 26072017
boko haram ta sace ma'aikatan kamfanin mai 10
kamfanin mai a najeriya ya ce an sace masa ma'aikata goma da ke gudanar da aikin binciken a jihar borno a arewa maso gabashin kasar ana dai zargin mayakan kungiyar boko haram ne suka yi awon gaba da masanan da suka shafe shekaru suna bincike kan albarkatun mai a yankin tafkin chadi rahotanni daga kasar na cewa mayakan sun yi nasarar yin garkuwa da mutanen a yayin musayar wutar da ta auku a tsakanin jami'an tsaro da ke rakiyar tawagar da mayakan a kusa da wani kauye mai suna jibi a jihar borno
wasu da suka tsira daga gumurzun sun shaida wa manema labarai a maiduguri cewa 'yan bindigar sun bude wa ayarinsu wuta inda ake fargabar wasu ciki har da jami'an tsaron sun rasa ransu bayan da aka yi ta yada jitajita kan harin kamfanin man na kasar nnpc ya fito ya tabbatar da cewa hakika an kame wasu ma'aikatansa guda goma tare da cewa masana na yankin ne inda suke gudanar da aikin bincike kan tarin albarkatun mai na yankin tafkin chadi wannan ba shi ba ne karon farko da kungiyar ke yin garkuwa da ma'aikata don ko a watan yunin da ya gabata ma boko haram ta yi garkuwa da wasu mata goma wadanda jami'an tsaro ne da ke kan hanyarsu ta zuwa garin damboa a jihar ta borno
rahotanni masu dangantaka boko haram nnpc
muhimman kalmomi garkuwa da mutane boko haram nnpc borno
iran ′yan kasarmu ba za su yi hajji ba _ labarai _ dw _ 12052016
iran 'yan kasarmu ba za su yi hajji ba
kikakika da ke tsakanin gwamnatocin saudiyya da iran na neman hana dubban musulmi da suka fito daga kasar ta iran sauke farali a kasa mai tsarki a 2016
gwamnatin iran ta bayyana cewar 'yan kasarta ba za su sami damar sauke farali a kasa mai tsarki a bana ba sakamakon rikicin da ake fama da shi tsakaninta da hukumomin saudiyyaministan da ke kula da harkokin al'adu da addini na iran ali jannati ne ya yi wannan sanarwa inda ya ce ba a dauki matakan da suka kamata a kan kari ba a cewar dai hukumomin na saudiyya sun yi watsi da shawarwarin da teheran ta yi basu a kan jigilar maniyata da basu viza
amma kuma a dazudazunnan saudiyya ta karya zargin da aka yi mata na hana 'yan iran zuwa aikin hajji ta na mai cewa iran na neman bata mata suna ne
idan za a iya tunawa dai 'yan iran 464 ne suka rasa rayukansu a turereniyar da ta salwantar da rayukan mahajjata 2000 a aikin hajji 2015
kasashe uku na afirka za su fito da 'yan takara domin neman shugabancin tarayyar afirka
marokko hange a kan makomar makamashi _ shiga _ dw _ 18112016
marokko da ke karbar bakoncin taron duniya kan canjin yanayi ta kasance a sahun gaba wajen amincewa da yarjejeniyar canjin yanayi ta birnin paris bayan ta gina wata katafariyar cibiyar samar da makamashi ta hanyar hasken rana
muhimman kalmomi marokko sauyin yanayi jamus amirka muhalli makamashin hasken rana makamashi
soja da ′yan biafra sun gwabza a najeriya _ labarai _ dw _ 11092017
a cewar kungiyar ipob mai rajin kafa kasar biafra daga najeriya mambobinta biyar ne suka mutu bayan da suka gwabza da jami'an tsaro
masu fafutikar 'yancin biafra a najeriya sun gwabza fada da dakarun sojan kasar a kudu maso gabashin najeriya a ranar lahadi inda ake zargin mutane biyar sun halaka ko da yake jami'an tsaro a najeriyar sun karyata wannan zargi
a cewar kungiyar ipob mai rajin kafa kasar biafra daga najeriya mambobinta biyar ne suka mutu bayan da suka gwabza da jami'an tsaro da suka hadar da sojoji da 'yan sanda a kokarinsu na kama shugaban kungiyar wato nnamdi kanu a gidansa da ke garin umuahia
najeriya gwamnati ta haramta kungiyar biafra 20092017
kama daga shugaban majalisar dattawa na kasar da sauran duk masu fada a ji na kallon haramci kan kungiyar ta ipob mai rajin kafa kasar biafra da cewar bai cika sharuda ba sannan kuma ba ya bisa hanya
turkiya ta yi gargadin barkewar yakin basasaidan kurdawa suka ci gaba da yunkurin ballewa daga bagadaza
gwamnatin iraki ta mayar da martani ga amirka kan kiran da ta yi na sallamar mayakan sakai na kasar iran da suka taimaka bisa yakin dakile kungiyar is da ta haddasa mutuwar daruruwan mutane
cyrus kabirus na amfani da kayan bolo wajen kerekere _ zamantakewa _ dw _ 26112015
cyrus kabirus na amfani da kayan bolo wajen kerekere
cyrus kabirus dan kasar kenya wanda bai yi nasara ci gaba da yin karatun boko ba ya rungumi sanaar kerekere na kare muhali da kayayakin da yake tsintowa daga sharakuma ya shahara a kan wannan sanaa wacce ke zama saa ta biyu a gareshi ta yin rayuwarsa cikin wadata
hambararren shugaban sao tome ya koma gida 20030723
shugaban tarayyar tsibiran sao tome da principe ya koma wannan karamar kasa dake afirka ta yamma mako guda a bayan da sojoji suka hambarar da shi a wani juyin mulkin da babu zubar da jini
shugaba fradique de menezes ya sauka a tsibirin dazu da maraice jim kadan a bayan da wani babban mai shiga tsakani ya bayar da sanarwar cimma yarjejeniyar mayar da zababben shugaban bisa kan kujerarsa
tun da fari ministan harkokin wajen gabon jean ping ya shaidawa 'yan jarida cewa shugaba menezes da shugabannin 'yan juyin mulki sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar maido da yin aiki da tsarin mulki a sao tome
a karkashin yarjejeniyar majalisar dokokin tarayyar zata gana domin jefa kuri'a kan kudurin yin ahuwa ga wadanda ke da hannu a juyin mulkin
an fara wani taron bada tallafi a birnin london yau inda ake neman dala biliyan 7 don bada agaji ga yan siriyan da yakin basasar kasar da aka kwashe shekaru 5 ana yi ya shafa
taron wanda majalisar dinkin duniya ke jagoranta zai tara gwamnatocin da kungiyoyin bada agaji da wasu kungiyoyi na alumma don tattauna yadda za a sami taimakon gaggawa ga yan siriya kusan miliyan 5 da suka tsere zuwa kasashen jordan lebanon turkiyya da wasu wuraren haka kuma za a nemi kirkiro da wata dabara ta dogon lokaci ta taimaka musu wajen farfado da rayuwarsu ciki har da ilimi da ayyukan yi dubun dubatar yan siriya sun kwarara zuwa kasashen turai don neman mafaka abinda ya zamo rikicin gudun hijira mafi girma da aka taba gani tun bayan yakin duniya na biyu
bayan haka majalisar dinkin duniya na neman karin dala miliyan dubu 1 da dari 2 don taimakawa kasashen da yakin ya shafa don su samu su fito da hanyoyin da za su taimakawa dumbin yan gudun hijirar
firayin ministan britaniyya david cameron ya fadi cewa wanna taimakon zai ba yan siriya kwarin guywar da su ke bukata don su kawar da duk wani tunanin cewa don basu da mafita ne shi ya sa su ka jefa rayukansu cikn hadarin zuwa kasashen turai gabanin taron mr cameron ya sanar da cewa britaniyya za ta bada gudunmuwar dala miliyan dubu 1 da 750
shugaban amurka barack obama da mataimakinsa joe biden sun yi jawabi a rana ta uku a babban taron democrat da ake yi a philadelphia
4 shugaban amurka barack obama da mataimakinsa joe biden sun yi jawabi a rana ta uku a babban taron democrat da ake yi a philadelphia
malama wan chunxiang dake tsayawa kan ba da ilmi a yankin tudu na lardin qinghai dake yammacin kasar sin china radio international
malama wan chunxiang dake tsayawa kan ba da ilmi a yankin tudu na lardin qinghai dake yammacin kasar sin
makarantar firamare ta al'umma ta gundumar maqin tana yankin guoluo na lardin qinghai dake yammacin kasar sin an kafa makarantar ce a shekarar 1959 kuma tana da dalibai 940 da malamai 42 mazauna wurin su kan ce makarantar firamarer shi ne wuri mafi ni'ima a yankin guoluo sakamakon kokari da kaunar da malaman makarantar su ke nuna wa dalibai to masu sauraro a yau za mu yi muku bayani game da wata malama daga cikin malaman makarantar mai suna wan chunxiang
170703malamawanchunxiangdaketsayawakanbadailmiayankintudunalardinqinghaidakeyammacinkasarsinbilkisum4a
dubaduba 2=1
voa60 duniya kasar turkiya wani dan kunar bakin wake ya kashe mutane 27 kuma raunata wasu 100 yuli 202015
iyalin mutum mai basira shine iyalin da aka tsara zam _ openi
iyalin mutum mai basira shine iyalin da aka tsara zamansa
kiyama mai lsa jpn 71624 3
· jama' isim jama' dan isim aljins aljami
jitsu wa sukuwarete ita n da ne
facebook facebook/5kanal/