text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
jam'iyyar apc reshen jihar kwara ta ce ba za ta taba juya wa shugaban majalisar dattawa sanata bukola saraki baya ba
|
shugaban jam'iyyar na kwara ne ishola fulani ya fadi haka a cikin wata sanarwa da ya fitar inda yake bayyana cikakken goyon baya ga saraki
|
muna so mu sake jaddada cikakken goyon bayanmu ga jagorancin shugaban majalisar dattawa dr abubakar bukola saraki komi ruwa komi zafi muna bayansa in ji shugaban jam'iyyar ta apc a kwara
|
ya kara da cewa mun yi imanin da cewa hadin kai a apc yanzu ya yi rauni ya tarwatse
|
wannan na zuwa bayan kotun koli ta wanke sanata saraki daga tuhumarsa da aka yi yin karya wajen bayyana kadarorinsa karar da gwamnatin buhari ta apc ta shigar a gaban kotu
|
shugaban jam'iyyar reshen kwara mista fulani ya ce muna farin ciki da hukuncin da ya kara tabbatar da shugaban majalisar dattawa ba ya da wani laifi
|
kai tsaye yadda zaben fidda gwani na apc ke gudana a jihohin kasar nan premium times
|
you are athome»manyan labarai»kai tsaye yadda zaben fidda gwani na apc ke gudana a jihohin kasar nan
|
kai tsaye yadda zaben fidda gwani na apc ke gudana a jihohin kasar nan
|
jihar zamfara darektan yada labarai na jamiyyar apc reshen jihar zamfara shehu isa ya bayyana cewa an dage zaben fidda gwani na jamiyyar da aka yi shirin gudanarwa yau lahadi a jihar
|
jihar kaduna dubban deliget sun halarci filin wasa na murtala square dake cikin garin kaduna domin zaben dan takarar gwamnan jihar na jamiyyar apc gwamna mai ci nasir elrufai
|
shine dan takara daya tilo da yake takarar
|
jihar bauchi an koka game da rshin isowar kayan zabe da wuri
|
jihar ogun an dage zaben fidda gwani na gwamnan jihar
|
jihar kano deliget sun zabi gwamnan jihar abdullahi ganduje a matsayin dan takarar jamiyyar
|
jihar legas an dage zaben fidda gwani na jihar legas za ayi zaben ranar litinin
|
jihar jigawa ana tantance wakilan da za suyi zabe a wani gidan hutawa dake mallakar gwamnatin jihar ne da zarar an kammala wannan tantancewa za a dauke cak gaba dayan su zuwa filin da za a kada kuria
|
ubale hashim ne da gwamna mohammed badaru za su gwabza
|
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu kungiyar izala ta sauka kasar jamus domin gudanar da gagarumin wa'azi
|
hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa ta yi barazanar fara yajin aiki daga ranar 6 ga watan nuwamba premium times
|
you are athome»labarai»hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa ta yi barazanar fara yajin aiki daga ranar 6 ga watan nuwamba
|
hutudole labarai da hausa hotunan hauwa s garba da suka birge
|
jarumar finafinan hausa hauwa s garba kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar tasha kyau muna mata fatan alheri
|
ba ni da shafin sada zumunta a soshiyal midiya ibb premium times
|
you are athome»babban labari»ba ni da shafin sada zumunta a soshiyal midiya ibb
|
ba ni da shafin sada zumunta a soshiyal midiya ibb
|
tsohon shugaban kasa ibrahim babangida ya nesanta kan sa daga duk wasu shafukan sada zumunta a soshiyal midiya wadanda ake danganta sunan sa da su
|
cikin wata watakarda da ofishin yada labaran sa ya fitar jiya lahadi da dare a shafin ofishin na twitter sanarwar ta ce duk wani shafi da aka gani dauke da sunan sa ko hoton sa to ba na sa ba ne
|
wannan ya biyo bayan wata sanarwa ce da wani shafi da aka danganta da shi ya buga inda babangida din ya taya atiku abubakar murnar lashe zaben fiddagwani na jamiyyar pdp a matakin zaben shugaban kasa
|
don haka sanarwar ta kara da cewa babangida ba shi da hannu da masaniya a dukkan wadannan kafofi ko wata kafa da aka alakanta da sunan sa ko hoton sa
|
kasar japan ta tallafa wa asibitin shere abuja premium times
|
you are athome»kiwon lafiya»kasar japan ta tallafa wa asibitin shere abuja
|
gwamnatin kasar japan ta bada tallafi don gyarar cibiyar kiwon lafiya da ke kauyen shere karamar hukumar bwari abuja
|
jakadar kasan a najeriya sadanobu kusaoke ya ce sun yi haka ne don taimaka wa wajen ganin an bunkasa aiyukkan kiwon lafiyar mutanen yankin musamman ganin cewa sibitin na fama da matsaloli kamar su rashin maaikata rashin ingantattun kayayyakin aiki da sauran su
|
cikin aiyukkan gyaran da gwamnatin japan din ta yi ya hada da samar da sabin gadaje 15 kayayyakin aiki naurorin samar da wutan lantarkin da hasken rana da sauransu
|
hutudole labarai da hausa kullun kara shiga dawa ake ga wani shima da aka mai makara me siffar jirgin sama wani kuma aka binneshi da rigar kwat da lasifikar kunne
|
kullun kara shiga dawa ake ga wani shima da aka mai makara me siffar jirgin sama wani kuma aka binneshi da rigar kwat da lasifikar kunne
|
allah sarki iska na wahalar da me kayan kara a jiyane mukaji labarin wani da aka binne da makara da akayiwa siffar gida harda tauraron dan adam to yauma ga wani da aka yiwa makara me siffar jirgin sama rahotanni sun bayyana cewa wannan lamari ya faru a jihar crossrivers ne kuma ya dauki hankulan mutane sosai
|
muma kara godewa allah da ni'imar imani da yayi mana allah ka tabbatar damu akan gaskiya
|
haka shima wannan da ake ganin hotonshi a sama wani tsohon me shirya kida ne daya mutu kuma aka sakamai rigar kwat da kuma lasifikar kunne za'a binneshi da ita
|
labels abin mamaki
|
takarar atiku ce za ta tabbatar da imanin masoyan buhari a 2019 daga mustapha soron dinki premium times
|
you are athome»ra'ayi»takarar atiku ce za ta tabbatar da imanin masoyan buhari a 2019 daga mustapha soron dinki
|
amina muhammad wadda aka fi sani da amina amal jarumar finafinan hausa ce da ta bar kasar kamaru zuwa najeriya don ta ga jarumi adam a
|
ku kalli bidiyon yadda wasu dalibai 'yan asalin kasar china suke kwaikwayar rawar rariya na rahama sadau
|
fitaccen mawaki kuma jarumin finafinan hausa adamu abdullahi zango ya tayar da kura bayan ya sanya wadansu hotuna biyu a shafinsa na instagram
|
falalu dorayi ya yi nasiha kan muhimmancin addua ga iyaye
|
shahararren daraktan finafinan hausa falalu dorayi ya yi nasiha kan muhimmancin yin addua ga iyaye walau sun mutu ko kuma suna raye
|
sai shehu sani
|
hutudole labarai da hausa 'yan najeriya sun fi wasu 'yan kasashen afirka tsawon rai'
|
'yan najeriya sun fi wasu 'yan kasashen afirka tsawon rai'
|
'yan najeriya sun fi 'yan afirka ta kudu tsawon rayuwa kamar yadda wasu sabbin alkalluman da aka fitar a shekarar 2016 suka nuna alkalluman sun nuna cewa tsawon rayuwar 'yan najeriya masu shekara 18 ya dara na takwarorinsu na afirka ta kudu da shekara 8
|
wannan kadan ne daga cikin abubuwan da bbc ta gano ta kalkuletar da ke hasashen shekarun da mutum zai yi a duniya bisa alkalluman daga wani binciken cibiyar nazari ta ihme
|
najeriya da afirka ta kudu su ne kasashen da suke kan gaba a fagen tattalin arziki a nahiyar afirka
|
wata kungiya ta nemi 'yan majalisa su dawo da kudaden aringizo premium times
|
you are athome»labarai»wata kungiya ta nemi yan majalisa su dawo da kudaden aringizo
|
wata kungiya ta nemi yan majalisa su dawo da kudaden aringizo
|
kungiyar rajin kare hakkin jamaa mai suna serap ta yi kira ga yan majalisar dattawa da ta tarayya da su maida kudaden alawuslawus da suke karba baya ga albashin su
|
a cikin wata takarda da mataimakin daraktan su timothy adewale ya sa wa hannu sun yi kira ga shugaban majalisar dattawa sanata bukola saraki da kakakin majalisar tarayya yakubu dogara su jawo hankalin sauran mambobin baki daya su maida kudaden da aka rika yi musu aringizo tunda ba da gumin goshin su suka samu kudaden ba
|
sun yi wannan kira ne yayin da a jiya hukumar raba kudade da kayyade albashin maaikata ta kasa ta bayyana ainihin albashin da alawus din da yan majalisar ya kamata su rika karba ta na mai cewa duk wani karin aringizon da ya wuce haka to haramtacce ne
|
hukumar ta ce ita dai a karan kanta ba ta rattaba wa kowane dan majalisar dattawa karbar naira milyan i35 a kowane wata ba
|
sannan kuma ta ce ba da iznin ta ake biyan kowane dan majalisar tarayya naira milyan 10 a kowane wata ba
|
kungiyar serap ta ce tunda dai an fallasa cewa majalisar ce da kan ta suka yi wa junan su wannan kari na aringizo kuma ga shi an tabbatar da cewa haramtacce ne to ba za a yafe musu ba sai sun dawo da ko nawa ne kowanen su ya karba a iyar tsawon shekarun da ya kwashe ya na wakilci a majalisar
|
lamidon adamawa barkindo mustapha ya nada mataimakin shugaban kasa yemi osinbajo jagaban adamawa
|
lamido ya nada osinbajo ne yau bayan wata ziyara da ya kai fadar sa yau
|
osinbajo ya ziyarci jihar adamawa ne domin kaddamar da wata sabuwar titi da gwamnatin jihar ta gina
|
ya yabi gwamnatin jihar adamawa akan irin ayyukan da ta ke yi wa mutanen jihar
|
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu 'idan aka baiwa mata karin dama a cikin harkar gwamnati zasu iya yiwa maza juyin mulki>>gudaji kazaure
|
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu majalisar dinkin duniya ta baiwa a'isha buhari jakadanci
|
goknur gida as
|
ga asik kan
|
a ara mai na _ tiurai 2015
|
a ara mai na
|
ma'ani dan ma'nawiyah
|
daga wikipedia insakulofidiya ta kyauta
|
wani tsuntsu ne mai ɗan girma kamar shaho wanda ke da farin ƙirji sauran jikinsa kuma baƙi shidai hamkaka baya rayuwa sai inda ke da dogayen bishiyoyi kamar manyan marake da dogayen giginyu haka yasa hausawa ke masa kirari da hankaka mai gidan sama
|
asalin yadda hankaka yake yin karuwa shine kamar kowanne tsuntsu shima hankaka macen tana yin kwai ne kamar guda uku zuwa shida sannan kuma sai tayi kwanci daganan ta kyankyashe bahaushe yace hankaka maida dan wani naka wannan karin maganar wani hasashe ne na malam bahaushe dan yana ganin hankaka kandauki kwai na kaza ko na agwagwa ko gunya ko ma mai kyau ya tashi yayi sama dashi to me yake dashi shidai wannan kwan hankaka yana kaishi ne can kan shekar shi inda macen ke kwanci daidai lokacin da zata kyankyashe ne kuma wannan kwan da namijin hankaka ya dauko shima kuma ya rube shine zai zama abincin yan tsakin hankakin
|
wanda ya tsara abubakar a gwanki
|
daga https//hawikipediaorg/w/indexphptitle=hankaka&oldid=32601
|
zaɓaɓɓin kayan aiki
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.