text
stringlengths
1
6.82k
ƙirƙira asusu
babban shafi
kofan al'umma
sauyesauyen bayabayan nan
shafuka na musamman
bayani akan wannan shafin
buga wannan shafi
a wasu harsuna
anyi gyaran ƙarshe na wannan shafi a ranar 3 ga yuni 2017 da ƙarfe 1431
an samar da muƙaloli a ƙarƙashin lasisin creative commons attributionsharealike license mai yiwuwa da kwai sauran sharudda ku duba ka'idojin amfani na gidauniyar wikimedia domin karin bayani
manufar tsare sirri
bayani game da cookies
wayar hannu
shi j zemaitaitis b muma na
ayanansha a
muhammad usman a
atiku kwankwaso pdp saraki
led aljanna aikaceaikacen
ana amfani da lighting a fili wurare kamar kananan da kuma matsakaicisized murabba'ai ungwanni tubalan tafiya tituna parks da dai sauransu material kuma properties aluminum gami wanda ya canja fitilar jiki bi da da antilalatattu electrostatic spraying a fitilar post ne pmma high ƙarfi silicone hatimi zobe dace da dukweather amfani the hadedde wayoyi kwamitin da aka sanya a cikin fitila bakin karfe 304 fastening sukurori lafiya da kuma kyau yi amfani da haske madogararsa led / 50w haske madogararsa kisa stan
ana amfani da lighting a fili wurare kamar kananan da kuma matsakaicisized murabba'ai ungwanni tubalan tafiya tituna parks da dai sauransu
abu da kuma properties aluminum gami wanda ya canja fitilar jiki bi da da antilalatattu electrostatic spraying
high ƙarfi silicone hatimi zobe dace da dukweather amfani
the hadedde wayoyi kwamitin da aka sanya a cikin fitila
bakin karfe 304 fastening sukurori lafiya da kuma kyau
yi amfani da haske madogararsa led / 50w haske madogararsa
ya jagoranci tsakar gida aljanna light
ya jagoranci tsakar gida fitila
ya jagoranci tsakar gida haske
ya jagoranci tsakar gida lighting
ya jagoranci aljanna light domin tsakar gida
kai haske domin tsakar gida
ya jagoranci solar tsakar gida light
ya jagoranci yard light 60w
mai hana ruwa led tsakar gida
alaka da samfurori
insha a allah )
in a yi girma a san anyi girma by bobby high
fadar shugaban kasa ya bayyana cewa makiya na kokarin hada buhari da masu jefa kuriu ▷ legitng
yanzu babu karamar hukumar da ba ta iya biyan albashi a kaduna elrufai ▷ legitng
mata 7 da za a yi gumurzu da su a zaben 2019
gwamna gaidam ya amince da cire n635m don ciyarwa a watan ramadan ▷ naijang
gwamna gaidam ya amince da cire n635m don ciyarwa a watan ramadan
bego yace a cikin kudin da gwamnan ya amince a fitar n485m zaayi amfani dasu ne wurin sayen raguna da kuma sarrafa kayan masarufi a wuraren 42 sannan kuma n15m zaayi amfani dasu wurin biyan malaman tafsiri
gwamnan jihar yobe alhaji brahim gaidam ya amince da bayar da n635m don ciyar da talakawa da kuma gudanar da tafsiri a lokacin watan ramadan
darakta janar na labarai da alamuran gwamnan malam abdullahi bego yace ciyarwar zaayi ta ne a wurare 42 na kananan hukumomi 17 na jihar
bego yace a cikin kudin da gwamnan ya amince a fitar n485m zaayi amfani dasu ne wurin sayen raguna da kuma sarrafa kayan masarufi a wuraren 42 sannan kuma n15m zaayi amfani dasu wurin biyan malaman tafsiri na watan azumin
ku karanta kuma dangote ya sake shiga jerin fitattun mutane 75 a duniya
gwamnan ya sake amince da bayar da buhunan shinkafa 1260 sai jarkoki 630 na man gyada wadanda zaayi amfani dasu a wuraren da zaa ringa raba abincin don a dafa abincin a wuraren 42 zauwa karshen watan ramadan inji shi
efcc ta taso sanatan da yaki komawa apc a jihar akwa ibom a gaba ▷ naijang
efcc ta taso sanatan da yaki komawa apc a jihar akwa ibom a gaba
a wani labarin kuma tsohon ministan al'adu da yawon bude ido a najeriya kuma dantakarar kujerar gwamnan jihar kuros ribas a zaben 2019 mai zuwa mista edem duke ya yiwa musulmai musamman hausawa da fulani na jihar da ke zaune a garin kalaba shatara ta arziki
hukumar 'yan sanda ta kori wasu jami'anta 8 da aka samu da aikata wasu manyan laifuka ▷ legitng
gwamnoni 5 da suka biya maaikata albashi don gudanar da hidimar sallah
gida sauti shafi na 2
allah sarki shaheed alhaji shafi'u kazaue ke nan da wakar sa da yayi akan matsayin shahidai bayan shahadar su shaheed ahmad a lokacin waki'ar qudus a saurara lafiya
zaben fitar da dan takarar apc har yanzu ba'a fara zabe a jihar nasarawa ba ▷ legitng
majiyar legitng ta ruwaito cewa jami'inta da ke lafia ya zagaya cikin garin tun daga karfe 8 na safe har zuwa 12 na rana amma bai taras da inda ake jefa kuri'ar na zaben fitar da gwanin ba
legitng ta ruwaito cewa tuni an fara gudanar da zabukkan fitar da gwanin a wasu jihohi inda alamu ke nuna shugaba buhari yana samun nasara sosai duba da yadda mutane suka hallara domin kada kuri'unsu
buhari ya amince kasashen musulunci su taimaka ma najeriya a yaki da boko haram
go tv cup an tashi 32 tsakanin kungiyar atletico madrid da najeriya ▷ legitng
zamu fitar da sunayen barayin gwamnati da ke cikin apc jam'iyyar pdp ▷ legitng
kwankwasiyya dubunnan mutane za su cika abuja domin halartar shirin tsayawa takarar kwankwaso ▷ legitng
ba mu da alhakin mutuwar jami'in dan sanda a jihar kaduna kungiyar shi'a ▷ legitng
legitng ta fahimci cewa a yayin wannan kai da kawowa tsakanin mambobin kungiyar da jami'an tsaro na 'yan sanda wani jami'i guda ya rasa ransa da ake zargin 'yan kungiyar ke da alhakin mutuwar sa
a yayin haka kuma jaridar legitng ta ruwaito cewa tsohon gwamnan jihar edo adams oshiomhole shine ya lashe zaben kujerar shugaban jam'iyyar apc da aka gudanar a gangamin ta na yau a babban birnin kasar nan na abuja
zaben maye gurbi a jihar arewa pdp ta kayar da apc ▷ legitng
'yan kabilar ijaw sun bukaci ayi afuwa ga shugaban tsagerun neja delta ▷ legitng
bashin n117bn na bar fayose da allah inji sabon gwamnan jihar ekiti ▷ legitng
yanzu yanzu wata kungiya a daura ta tara n70m don yakin neman zaben buhari 2019
zaben 2019 za mu kawo maka jihar kogi gwamna bello ya fadawa buhari ▷ legitng
2019 gwamnonin apc 5 da labarin neman tazarcen buhari yayi masu dadi
kwastam sun kama motoci masu tsada 30 da tirelolin shinkafa a cikin sati 4 kacal ▷ legitng
malam garkawy da dalibansa zasu fito cikin koshin lafiya inji sheikh gumi ▷ legitng
legitng ta ruwaito gumi ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani facebook inda yayi adduar allah ya kubutar da dukkanin wadanda ake tsare dasu daga zalunci da mugunta saannan yayi fatan amincin allah a yankin arewa gaba daya
suka suka lah ya