text
stringlengths
1
6.82k
masu ruwa da tsaki da dama na masanaantar sun samu halartar wannan janaiza haka nan sun yi ta aike wa da sakonnin jimami da taaziyya a kafafensu na sadarwa dabandaban
allah ya ji kan darakta aminu amin
wasu muhimman abubuwan da ba ku sani ba kan mawaki sunusi musa
kakakin majalisar dokokin jihar yobe ya ajiye mukamin sa
hukumar shige da fice ta karrama jamianta 26 mafiya kwazo a 2018
yan bindiga sun kashe mutum 22 a zamfara
zamfara ta dawo danya an yi garkuwa da mutum 45 a shinkafi
abincin yan makaranta hajiya binta abba ce ta karbe mana katin atm dayyaba ibrahim jibiya
tabbas apc za ta yi takara a zamfara dakta dauda
efcc ta kai samame gidan dan majalisar tarayya a kaduna
babu idin da ya kai samun manzon allah a duniya sheikh dahiru bauchi
gwamnatin tarayya za ta kori maaikatan da ba su da kwarewa a 2020
ta halaka kanta da yayanta don mijinta zai kara aure
buhari ya zayyana shikashikan yaki da rashawa
majalisa ta biya dariye naira miliyan 855 duk da yana tsare a gidan yari
gwamnatin yobe za ta kashe naira biliyan 87 a manyan ayyuka
abin da ya sa na lashe zaben 2015 buhari
har yanzu farashin litar man fetur 145 ne pppra
badaƙala a hukumar nnpc ya kamata a yi wa tufkar hanci leadership hausa newspapers
badaƙala a hukumar nnpc ya kamata a yi wa tufkar hanci
jim kaɗan bayan ɗarewar jamiyyar apc kan karagar mulkin nijeriya gwamnatin shugaba muhammadu buhari ta himmatu wajen ganin ta magance cin hanci da rashawa wanda ya daɗe yana ci wa alummar ƙasar nan tuwo a ƙwarya
da yawan mutane sun gamsu cewar badaƙalar cin hanci da wawashe dukiyar alumma a manyan maaikatun na kan gaban wajen hana ƙasar motsawa ta fuskar more kayayyakin jin daɗin rayuwa
a gwamnatin da ta shuɗe kusan za a iya cewar an yi badaƙala ta innanaha da dukiyar jamaa inda aka mayar da lalitar gwamnati tamkar saniyar tatsa wanda gwamnati mai ci a yanzu ta yi alƙawarin zaƙulo waɗanda ke da hannu domin hukunta su sannan kuma ta magance afkuwar hakan a nan gaba
kamfanin kula da shaanin man fetur watau nnpc ya zama wata maɓuɓɓuga da ake fakewa da ita wajen ƙoƙarin yi wa lalitar gwamnati ƙarƙaf babu ɗan nijeriya da zai manta da irin tuannatin da ministar man fetur diezani alison maduekwe ta yi ƙarƙashin mulkin jonathan wanda zancen da ake yi zaman nijeriya yana nema ya gagare ta sakamakon sharia da take fuskanta a ƙasar ingila
bayan shuɗewar waccan gwamnati shugaba buhari ya naɗa ibe emmanuel kachikwu shugaban kamfanin kafin daga bisani ya ba shi ƙaramin ministan mai shi kuma ya riƙe babban kujerar ministancin
dakta maikantin baru ya samu nasarar zama shugaban kamfanin nnpc sakamakon ƙarin matsayi da kachikwu ya samu sai dai alamu sun bayyana ƙarara akwai matsala kwance wadda ya kamata tun da wuri a yi wa tufkar hanci
yan nijeriya sun yi mamaki matuƙa da ɓullar labarin taƙaddama tsakanin manyan jamian gwamnatin guda biyu a wata wasiƙa da ministan ya aika wa shugaba muhammadu buhari ministan ya zargi shugaban kamfanin da yin ba daidai ba da kuma rashin ɗaa
a cikin wasiƙar wadda kusan dukkanin jaridun nijeriya suka yi ta buga labarin ministan ya zargi shugaban nnpc maikanti baru da ɗaukar manyan maaikatan kamfanin da kuma ba da kwagilolin da suka haura dala biliyan 25 ba tare da amincewarsa ba saɓanin yadda doka ta tanada wato sai ya nemi yardar ƙaramin ministan wanda shi ne shugaban hukumar da ke sa ido kan nnpc
hakazalika ministan ya ce da na nemi sanin abin da ya sa shugaban nnpc ɗin yin hakan sai ya gaya min cewa shugaban buhari ne ya amince da ɗaukar maaikatan da kuma ba da kwagilolin
haƙiƙa irin wannan taƙaddama tsakanin maigidan da yaronsa a gwamnatin buhari na ci gaba da bawa masana siyasa ciwon kai duk da dai masu iya magana kan ce tsakanin harshe da haƙori ma ana saɓawa amma lamari a wannan janibin sai ƙara taazzara yake
kodayake majalisar dattawan nijeriya ta kafa wani kwamitin bincike da zai duba zargezargen da ministan ya yi a cikin wasiƙar
da take amincewa da ƙudirin da sanata samuel anyanwu mai wakiltar imo ta gabas da kuma sanata kabiru marafa mai wakiltar zamfara ta tsakiya suka gabatar majalisar ta kuma ba da umarnin tsawaita binciken zuwa sauran wasu badaƙalolin da aka ce an tafka a wani reshen kamfanin na nnpc (nnpc trading company)
kwamitin da aka ƙora wa alhakin binciken bisa jagorancin sanata aliyu wamakko ya kuma ƙunshi mambobi kamar haka sanata taayo alasoadura sanata kabiru marafa sanata albert bassey sanata sam anyanwu sanata ahmed ogembe sanata chukwuka utazi sanata rose okoh da kuma sanata baba kaka garbai
kamata ya yi binciken da za a yi majalisar ya zama sabon yunƙuri na daidaita tsakanin ministan man kachikwu da shugaban kamfanin na nnpc maikanti baru ya zama wajibi a kwantarwa da yan nijeriya hankali musamman yanzu da tambayoyi suka cika zukatan jamaa kan me yake faruwa a wannan babbar maaikata
idan muka dubi girman maaikata kamar nnpc babu abinda take buƙata sama da haɗin kai daga wurin mutanen da suke gudanar da ita babu yadda za a yi cigaba ya samu matuƙar irin waɗannan abubuwa suna faru
gwamnati buhari ta zo da manufofi masu kyau waɗanda za su ɗora ƙasar nan kan turbar gaskiya amma rahin haɗin kai tsakanin jamianta na cikin babban tarnaƙin da take fuskanta wanda ya kamata a kawo ƙarshensa cikin gaggawa ko da kuwa ta kama sai wasu sun rasa kujerunsu ne
ya kamata a koyi darasi kan taƙadama da taɓa shiga tsakanin ministan sharia abubakar malami da kuma muƙaddashin shugaban hukumar efcc ibrahim magu koda yake daga baya sun musanta zargin
har ila yau irin wannan ta shiga tsakanin ministan lafiya da kuma shugaban hukumar nhis wanda sai da ta kai ga dakatar da shugaban hukumar da kuma kafa kwamitin bincike kan alamarin
a wannan gaɓar ya kamata a ce shugaba muhammadu ya shigo tsakiya domin yi wa tufkar hanci
tafa a nijeriya ne kaɗai a ke haka
yan pdp 35000 suka koma apc a neja
ana ci gaba da jimamin rasuwar daliban bauchi 22
mukala abubuwan da kungiyar taimakon marayu ta saidu dahuwa azare ta ke gudanarwa
raayi wanne laifi hukumar sufurin ktsta ta jihar katsina ta yi
ribarmu mu ga mun tallafa wa marasa galihu hajiya saadiyya isa
yadda sarkin igala ya ba da yar da ya fi so aka binne ta da rai
karshen tikatika dss ta tona asirin masu kai harin binuwai
zaben 2019 obasanjo ya kaddamar da ajandar ja da buhari
shafin farko
rigar yanci illar shan kwaya
buhari ne mafita ga matsalolin nijeriya inji lai mohammed
umarnin buratai ga sojoji ku kamo min shekau a raye ko a mace
yadda yara uku suka mutu a cikin yasasshiyar mota a kano
shafin twitter zai dau mataki kan cin zarafi
kashekashe sifeton yan sanda ya yi wa zamfara dirar mikiya
386 3 djerlefgwada 1
lafia nasarawa nigeria
ma'anar azumi_ falalar azumi_ hukuncehukuncen azumi_ yadda ake azumi_ muhimmancin azumi_ fikihun ibada cikin hotuna
maanar kalmar azumi a larabci
kamewa da barin wani abu
maanar azumi a sharia
shi ne bautawa allah ta hanyar kamewa daga cin abinci da abin sha da jimai tun daga hudowar alfijir har zuwa faxuwar rana
azumi yana da falala mai girma da lada mai yawa rivirivi allah maxaukakin sarki ya rava azumi zuwa gare shi saboda girmama shi da xaukaka shi
ya zo a cikin hadisi qudusi daga abu hurairata allah ya yarda da shi ya ce manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce dukkan aikin xan adam ana ninka masa shi ana ninka kyakkyawa sau goma har zuwa ninki xari bakwai allah mai girma da buwaya ya ce sai dai azumi haqiqa shi nawa ne ni ne nake ba da ladansa mutum yana barin shaawarsa da abincinsa saboda ni mai azumi yana da farin cikin biyu farin ciki yayin buxa bakinsa da farin ciki yayin haxuwa da ubangijinsa warin bakin mai azumi ya fi almiski qanshi a wurin allah [bukhari da muslim ne suka rawaito shi]
1 tabbatar da tsoron allah wajen amsa wa umarninsa da biyayya ga shariarsa allah maxaukakin sarki ya ce (an wajabta muku azumi ne) ko kwa samu tsoron allah (albaqara 183)
2 saba wa kai haquri da qarfafa wa zuciya wajen danne shaawa
3 saba wa mutum da kyautatawa da jin tausayin mabuqata da talakawa saboda idan mutum ya xanxani yunwa zuciyarsa za ta yi laushi ta karkata zuwa ga mabuqata
4 samun hutu a jiki da samun a lafiya a cikin azumi
azumin da allah ya sharanta ya kasu zuwa ga
ya kasu gida biyu
a azumin da allah ne ya wajabta a kan bawa tun da farko shi ne azumin watan ramadan kuma rukuni ne daga rukunan musulunci
b azumin da bawa ne yake sababin wajabata wa kansa shi kamar azumin bakance da azumin kaffara
shi ne dukkan azumin da sharia take so a yi shi kamar azumin ranar litinin da alhamis da azumin kwana uku a kowane wata da azumin ranar ashura da azumin goman farko a cikin watan zulhijjah da azumin ranar arafa
1 musulunci azumi ba ya wajaba a kan kafiri
2 balaga azumi ba ya wajaba a kan yaro qarami sai dai za a umarce shi da yi idan zai iya don ya saba
3 hankali azumi ba ya wajaba a kan mahaukaci
4 samun iko azumi ba ya wajaba a kan wanda ba zai iya yi ba
azumin watan ramadan rukuni ne daga rukunan musulunci kuma farilla ne da allah ya farlanta a kan bayinsa
allah maxaukakin sarki ya ce ya ku waxanda suka yi imani an wajabta muku azumi kamar yadda aka wajabta wa waxanda suke gabaninku don ku samu taqawa (albaqarah 183)
manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce an gina musulunci a bisa ginshiqai biyar [buhkari ne ya rawaito shi]
sai ya ambaci azumin watan ramadan daga cikinsu
daga cikin falalar watan ramadan
1 a watan ramadan ana buxe qofofin aljannah ana rufe qofofin wuta ana xaure shaixanu zuciya tana fuskantar aikin alheri manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce idan ramadan ya zo sai a buxe qofofin sama a rufe qofofin jahannama a xaure shaixanu[buhkari ne ya rawaito shi]
2 yin azumi da tsayuwar sallar asham saboda allah da neman lada yana gafarta abin da ya gabata na zunubai manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce wanda ya yi azumin watan ramadan yana mai imani da neman lada za a gafarta masa abin da ya gabata na zunubansa[bukhari da muslim ne suka rawaito shi]
ya sake cewa wanda ya yi tsayuwar sallah a watan ramadan yana mai imani da neman lada za a gafarta masa abin da ya gabata na zunubansa[bukhari da muslim ne suka rawaito shi]
3 a cikin watan ramadan akwai daren lailatul qadri wanda allah yake cewa a kansa daren lailatul qadri ya fi wata dubu alheri (alqadr 3)
4 umara a cikin ramadan tana daidai da yin aikin hajji tare da manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) manzon allah ya ce umara a cikin ramadan tana daidai da aikin hajji tare da ni [muslim ne ya rawaito shi]
5 watan ramadan watan alqur'ani ne a cikinsa aka saukar da shi don haka ya dace a yawaita karanta shi a cikin wannan wata
allah ya ce watan ramadan wanda aka saukar alqur'ani a cikinsa shiriya ne ga mutane da ayoyin bayanannu da rarrabe wa tsakanin qarya da gaskiya (albaqara 185)
da me ake tabbatar da kamawar watan ramadan
ko kuma wani abu ya hana ganinsa kamar hadari ko qura ko hayaqi to sai a cika lissafin watan shaaban kwana talatin
saboda faxin manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) ku yi azumi don ganin wata ku sauke don ganinsa idan an kare muku shi to ku cika shaaban kwana talatin [bukhari da muslim ne suka rawaito shi]
karya azumi haramun ne kuma yana daga cikin manyamanyan laifuka duk wanda ya karya azumin na rana xaya ba da wani uzuri ba kuma bai tuba ba to babu abin da zai isar masa koda ya yi azumin zamani gabaxaya
saboda faxin annabi ( صلى الله عليه وسلم ) duk wanda ya karya azumi rana xaya daga ramadan ba a a kan wani rangwame da allah ya yi masa ba to azumin zamani gabaxaya ba zai rama masa ba [ abu dawud ne ya rawaito shi]
azabar wanda ya karya azumi da gangan mai girma ce an karvo daga abu umamata albahili allah ya yarda da shi ya ce na ji manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) yana cewa ina cikin barci sai wasu mutane biyu suka zo minsannan suka tafi da ni sai kawai na ga wasu mutane an rataye su ta agararsu muqamuqansu a tstssage jini yana ta kwarara sai ya ce na ce su wanene waxannan sai ya ce waxannan waxanda suke karya azumi ne tun gabanin lokacin shan ruwa ya yi [ibn hibban ne ya rawaito shi]
babban shafi