text
stringlengths
1
6.82k
yiddish אזיע yi(yi) (azie)
assalamu `alaikum warahmatullahi wabaraktuh bada tahmid wa sholawat
@footnote 1 sīi akantikaṃ 2 ma sīsabhedapāpuṇaṭṭhānagato 3 sīi akantikanti na kantaṃ
13kfacebook pixel
sagasazu ni wa irarenai dare ka o
rabiu abubakar ( @ibn_abu_bikr )
tsintar gawa ta tayar da hargitsi a jos
gano gawar wani mutum da aka yi a kasuwar tumatur unguwar farin gada dake garin jos ta jihar filato da sanyin safiyar ranar litinin ya tayar da hatsainiya inda matasa suka shiga zanga zanga suna farfasa motocin jamaa masu zirga zirga
bayanai sun nuna cewa farin gada wata kasuwa a garin jos dake ci a kullum inda ake siyar da tumatu da sauran kayan gwari kasuwar na cika a kullum musamman a ranakun litin da alhamis da kuma asabar
jamiin watsa labarai na rundunar sojojin operation safe haben manjo adam umar ya ce an tsinci gawar wani matashi ne a bayan kasuwar farin gada ranar litinin ya kara da cewa amma maimakon matasan su kai rahoto ga jamian tsaro sai kawai suka shiga tayar da hankalin jamaa musamman masu motoci
manjo umar ya kuma kara da cewa tuni rundunar hadakar jamian tsaron suka kwantar da hankali a yankin yan sanda kuma sun dauke gawar zuwa ofishinsu
da yake jawabi ga yan jarida shi ma tsohon jamiin watsa labaran kasuwar mista tasiu kura ya ce ya zuwa karfe 11 na safe harkoki sun kankama a kasuwar an kuma kawo jamian tsaro domin maganin sake faruwar tashin hankali
2019 obasanjo ya ziyarci shugaban kungiyar yarbawa fasoranti a akure
harin offa an cafke barayin da a ke nema ruwa a jallo
an zana jan layin zaben 2019
an samar da hanyar rabuwar aure ta intanet a ingila
illolin tabar shisha ga lafiyar masu taammuli da ita
abubuwa bakwai da ya kamata a sani kafin karbar katin cire kudi
cikin wata biyu nnpc ta kara kudin kalanzir sau uku
halayen maza biyar da ke birge mata
ba kyan namiji ne zai mun zaman aure ba
ko ka san gaskiyar dalilin da ya sa zidane ya ajiye aiki a real madrid
obasanjo mai abin mamaki
illar zuwa yawon sallah ga yaya mata
tsakanin baba da babawo
gwamna bagudu ya koka kan shigo da shinkafa a kasa
na kalubalanci apc a kotu saboda sun nuna mana rashin adalci a jihar bauchi sanin malam
manyan yan siyasar da suka fuskanci sharia a gwamnatin buhari
shin (シン shin)
noun /ˌmɑːhəˈjɑːnə/ wata iriyar al'ada a addinin buddha
[url=http//wwwmbtdkdk]mbt[/url] ndqfxo [url=http//wwwnikefreerunstoredk/]nike free[/url]
labarun littafi mai tsarki daga sarkin israila na farko zuwa bauta a babila duniyar gizo na shaidun jehobah
saul ya zama sarkin farko na israila amma jehobah ya ƙi shi kuma ya zaɓi dauda ya zama sarki a maimakonsa za mu fahimci abubuwa masu yawa game da dauda saad da yake saurayi ya yaƙi ƙaton nan goliath daga baya ya guje wa sarki saul da ya cika da kishi sai kuma abigail ta hana shi yin wauta
a gaba kuma za mu koyi abubuwa da yawa game da sulemanu ɗan dauda wanda ya gaji sarautar israila daga hannun dauda sarakuna uku na farko na israila kowannen su ya yi sarauta na shekaru 40 bayan mutuwar sulemanu aka raba masarautar israila gida biyu masarautar arewa da ta kudu
masarautar arewa mai ƙabilu 10 ta yi shekara 257 kafin assuriyawa suka halakata bayan shekara 133 kuma aka halaka masarautar kudu mai ƙabilu biyu a wannan lokacin aka kwashi israilawa zuwa bauta a babila saboda haka sashe na huɗu ya ba da tarihin shekaru 510 a wannan lokacin abubuwa masu muhimmanci sun faru
a wannan sashen
nuhu da jirgin _ darussan littafi mai tsarki don yara
a kwana a tashi sai mutane suka soma yawa a duniya amma yawancinsu ba sa yin abu mai kyau har da wasu malaiku ma da ke sama sun sauko daga sama zuwa duniya ka san dalilin da ya sa suka yi hakan domin su sami jiki irin na mutane kuma su auri mata
matan da malaikun suka aura sun haifi yara waɗannan yaran sun yi girma sosai kuma suka zama mugaye jehobah bai bari su ci gaba da yin mugunta ba ya ce zai halaka su da ambaliyar ruwa
amma akwai wani mutum da ba ya mugunta yana ƙaunar jehobah sosai sunansa nuhu shi da matarsa suna da yara uku sunayensu shem da ham da japheth kuma dukansu sun yi aure jehobah ya gaya wa nuhu cewa ya gina babban jirgin ruwa da ke kama da akwati da za su zauna a ciki don kada su mutu jehobah ya kuma gaya wa nuhu cewa ya shigar da dabbobi da yawa cikin jirgin don kada su mutu
nan da nan sai nuhu ya soma gina jirgin sun yi shekara hamsin kafin su gama aikin sun gina jirgin yadda jehobah ya gaya musu a lokacin nuhu ya gaya wa mutanen cewa jehobah zai halaka su da ruwa idan ba su daina yin mugunta ba amma ba su ji ba
saad da lokaci ya kai sai nuhu da iyalinsa suka shiga cikin jirgin bari mu ji abin da ya faru bayan haka
kamar yadda aka yi a zamanin nuhu haka dawowar ɗan mutum za ta zama​matta 24​37 littafi mai tsarki
tambayoyi me ya sa jehobah ya ce zai halaka mugaye da ambaliyar ruwa mene ne jehobah ya ce nuhu ya yi
nuhu ya yi imani da allah
nuhu ya yi biyayya ga allah kuma ya gina babban jirgi don ya ceci iyalinsa daga ambaliyar ruwan da za a yi wane darasi ne za ka iya koya daga labarin nuhu da kuma ambaliyar ruwan
waec za ta saki sakamakon jarrabawa ranar laraba muryar arewa
cibiyar shirya jarrabawa ta africa ta yamma wato waec ta shirya tsaf domin sakin sakamakon jarrabawar manyan makarantun sakandare na shekarar 2017 wato wassce ranar laraba 19 ga watan yuli
a wani bayani da cibiyar ta fitar ta fejinta na facebook yayi nuni da cewar daliban da suka rubuta jarrabawar wassce ta 2017 za su samu sakamakonsu ranar ko kafin laraba 19 ga watan yuli
waec za ta saki sakamakon jarrabawa ranar laraba added by aminu aliyu on july 13 2017
tun a watan satumbar bara ne dai kotun ta yankewa mutumin daya jagoranci lalata kaburburan shehunnan ahmad alfaqi almahdi hukuncin daurin shekaru 9 a gidan yari sai dai a hukuncin da alkalin ya yanke yau ya ce ya ragewa asusun amintattu na masu laifi su yanke nawa ya kamata ya biya tun a shekarar 2004 []
muna fassara littattafai da suke bayani a kan littafi mai tsarki zuwa harsunan macedonia da na romany da ake yi a macedonia
an kai hari kan taron yahudawa a birnin amsterdam pars today
an kai hari kan taron yahudawa a birnin amsterdam
wani mutum dauke da tutar palastinu sun kai hari kan wurin taruwar sahayuna a birnin amsterdam na kasar holland
tashar telbijin din it5 ta kasar holland ta habarta cewa wani mutum da ya rufe fuskarsa dauke da tutar palastinu cikin kabbara ya kai hari kan wani gidan cin abinci na yahudawa a tsakiyar garin amsterdam tare da farfasa gilasan hotel din a wannan alkhamis saidai rahoton ya ce babu wani mutum guda da ya jikkata sanadiyar harin
rahoton ya ce maharin ya shiga hanun 'yan sanda a yayin da yake kokarin fidda tutar haramcecciyar kasar isra'ila daga saman gidan hotel din
wannan hari dai na zuwa ne kwana guda kacal bayan da shugaban kasar amurka donal trump ya ayyana birnin qudus a matsayin babbar birnin hki kudirin da duniya ta yi alawadai da shi
****** al'ajabi part 1 ******tsaye yake ya dafa tebirin dake gabansa tare da rankwafawa kansa na kallon tebirin
sojoji sunyi babban kamu daga dajin sambisa zuwa birnin kebbi hausamediacom _™ hausa news and entertainment blog
home» hausa news» sojoji sunyi babban kamu daga dajin sambisa zuwa birnin kebbi
sojoji sunyi babban kamu daga dajin sambisa zuwa birnin kebbi
a ci gaba da yakin da rundunar sojojin kasar nan keci gaba dayi kamar kullum ta yadda suketa kara samun galaba akan yan kungiyan boko haram musamman a yankin arewa maso gabas
cikin ikon allah yau ma sai gashi runtunar ta kara samun gagarumar nasara inda tayi nasarar cafke wani kasurgumun dan kungiyar ta boko haram a yayinda yake ko karin arcewa daga dajin sambisa
cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar ta ce an kama mohammed mohammed zauro a garin damboa a ranar talata
binciken sojin na farko ya gano cewa an kama mutumin ne a yayin da yake yunƙurin tserewa daga dajin sambisa zuwa birninkebbi na jihar kebbi da ke arewa maso yammacin ƙasar
sanarwar ta kuma kara da cewa sojoji sun kama wani ɗan boko haram lawal aboi wanda ya yi ikirarin cewa da ma yana kan hanyarsa ne ta zuwa wajen sojojin domin ya miƙa wuya
hakan na zuwa ne a yayin da wata mujallar ƙungiyar is ta sanar da sunan wani sabon jagorar ƙungiyar ta boko haram
wanda hakan ke nuni da cewa da wahalan gaske tsohon amirin kungiyar na raye wato abubakar shekau kamar dai yadda ake gani ga sauran kungiyoyi ire irensu a duniy inda ba a nada sabon shugaba har sai bayan wanda ya gaba ceshi ya mutu
bauchi borno jigawa kaduna kano katsina kebbi niger sokoto taraba yobe etc
kaduna adamawa bomo kanoniger jigawa plateau taraba yobe
shiga idan kana bukatar wata code na website (368/150813)
mutane da dabbobi sun yi kama ( 1 ) (dr mansur sokoto) zauren da'awatus sunnah blogs
allah yasaka da alkhairi daga nura kunya
home > labari > kalli abinda ya faru bayan wani gwamna ya dora wa jama'a dan takara da basu sohotuna
kalli abinda ya faru bayan wani gwamna ya dora wa jama'a dan takara da basu sohotuna
an sami barkewar mumunar tarzoma da safiyar yau a jihar imo a lokacin zaben fid da gwani na gwamnan jihar karkashin jam'iyyar apc majiyarmu ta shaida mana cewa rikicin ya kaure ne bayan magoya bayan dan takara da gwamna rochas okorocha ya tsayar mr uche nwosu wanda dan surukinsa ne da matasan garin amaike suka gwabza fada da ya kai ga kone konen motocin su dai matasan gari amaike sun zargi gwamna rochas da dora masu wanda basu so
hakazalika matasan sun kone ofishin mr uche nwosu da ke wajen makarantar pramare na amaike a karamar hukumar mbaitoli