text
stringlengths
1
6.82k
limanin ya shaida wa wakiliyar bbc cewar na fara shigar da mata a cikin gidana domin boye su sannan mazansu kuma na ba su mafaka a cikin masallaci
kisan filato pdp na zaman makoki na kwana bakwai
kalli bidiyon yadda aka kona motoci a rikicin filato
da yawa daga cikin 'yan kabilar berom sun tsere ne tare da wasu musulman dake zaune a kauyen nasu zuwa kauyen dake kusa
'yan bindigar sun samu limamin suna neman kiristocin da ya boye domin su kashe su amma bai yarda ba
ya yi karyar cewar dukkan mutanen da ke cikin masallacin musulmai ne ya roki 'yan bindigar kuma suka amince suka tafi
ta hanyar limamin ne dai kiristocin 'yan kabilar berom da ke kauyen suka tsira daga harin
image caption a cikin wannan masallacin ne limamin ya boye mutanen
a yanzu haka dai sun rasa muhallinsu suna zama ne a cikin masallacin
a shekarun baya al'ummar musulman garin sun kasance suna neman filin da za su gina masallaci kuma 'yan kabilar berom ne suka ba su filin a kyauta domin su gina masallacin
image caption kauyen ya zama tamkar kufayi domin mutane sun kaura daga wurin
labarai masu alaka
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
akwai kalubalen kara yawan 'yan ingila a premier bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
akwai kalubalen kara yawan 'yan ingila a premier
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
sabon shugaban hukumar kwallon ingila greg dyke ya ce daya daga ciki kalubalen da zai fuskanta shine na kara yawan matasa 'yan ingila da ke taka leda a gasar premier
sabon shugaban hukumar mai shekarun haihuwa zai karbi ragamar aikin ne da shugaba mai barin gado david bernstein a watan a ranar 13 ga watan yuli
greg dyke zai karbi aikin shugabancin hukumar ne a daidau lokacin da yawan matasa yan ingila a gasar ta premier na kara raguwa
an kiyasta 'yan wasan ingila da ke taka leda a gasar premier a kashi 36 cikin dari a yayinda kuma a kasar spain yawan kasar da ke taka leda a gasar laliga sun kai kashi 61
a faransa kuwa kashi sittin ne na 'yan kasar ke taka leda a gasar ligue one a yayinda kuma a jamus kashi 47 ne
sai kuma a kasar italiya inda kashi 46 ne na kasar ke taka leda a gasar serie a
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tababa a kan yadda aka kashe gaddafi bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
tababa a kan yadda aka kashe gaddafi
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption gawar kanal gaddafi bayan da aka kashe shi
ana ci gaba da shagulgula a libya bayan da aka kashe tsoshon shugaban kasar muammar gaddafi a kusa da mahaifarsa wato sirte
hotunan bidiyon da suka bayyana dai sun nuna kanar gaddafi a raye ko da yake ya yi jinajina lokacin da aka kama shi
gwamnatin rikon kwaryar kasar ta musanta cewa kashe shi da gangan tana mai cewa harbinsa aka yi yayin wata musayar wuta tsakanin magoya bayansa da mayakan gwamnatin rikon kwarya
an dai gano kanar gaddafi ne a boye a wata magudanar ruwa ga alama yana yunkurin tserewa daga sirte a wani ayarin motoci wanda jiragen saman nato suka kaiwa hari
kwamandojin rundunar tsaro ta nato za su gana yau juma'a a brussels don tattuana yadda za a kawo karshen ruwan bamabaman da suka kwashe watanni bakwai suna yi a kan libya
sakatare janar na kungiyar ta nato anders fogh rasmussen ya ce bakin mulkin kanar gaddafi ya zo karshe bayan shekaru arba'in da biyar al'amarin da ya kai ga babai na karshe a sa bakin da kungiyar ta yi a libya
tun bayan fara kai harehare a watan maris dai kungiyar ta nato ta yi barin bamabamai har sau dubu ashirin da shida kusan dubu goma daga ciki kuma da makamai masu linzami
kasar china ta bayyana mutuwar kanar gaddafi da cewa ta bude wani sabon babi a tarihin libya
ma'aikatar harkokin wajen china ta yi kira a shimfida wani tsari na siyasa wanda zai kunshi dukkan al'ummar libya da zarar damar yin hakan ta samu don tabbatar da hadin kan kasar
shugaban kasar rasha dimitry medvedev ya ce yana fata libya za ta rikide ta zama kasa mai bin tafarkin dimokuradiyya cikin lumana
sakatare janar na mdd ban kimoon gargadi ya yi ga mutanen kasar ta libya cewa za a fa sah wuya a kwanaki masu zuwa
shi kuwa shugaba hugo chavez na venezuela cewa ya yi gaddafi ya yi shahada
ya ce mun san gaddafi jarumi ne iya tsawon rayuwarsa kuma jagoran juyin juyahali yanzu kuma ya zama shahidi
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
bikin finafinai na oscar 2015 bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
bikin finafinai na oscar 2015
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
wasu daga cikin hotunan bikin ba da kyautukan finafinai na oscar karo na 87
a bikin na bana mai gabatar da bikin neil patrick harris ya yi bayani kan yadda ake samun mutane daga kabilu dabandaban na samun kyauta
jennifer lopez tare da chris pine kafin su sanar da wanda ya samu kyautar iya yin kwalliya
adam levine ya rera wakar lost stars wadda aka yi a fim din begin again a bikin oscar karo na 87
naomi watts tare da wacce ta samu kyautar tauraruwar finafinai ta bana julianne moore
pawel pawlikowski ya samu kyautar shirya fim da wani harshe da ba turanci ba mai suna 'ida'
safar hannun da lady gaga ta saka a lokacin bikin na daga cikin abubuwan da suka ja hankali
mai gabatarwa a bikin neil patrick ya janyo david oyelowo wanda ya haskaka a fim din selma
harris ya tube kaya a lokacin gabatar wa
ethan hawke ya sumbaci patricia arquette wacce ita ma ta samu kyautar oscar a fim din boyhood
an nuna hotunan tauraran finafinai da dama domin tunawa da su
eddie redmayne ya samu kyauta saboda fin dinsa mai suna 'the theory of everything'