text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
ana shigo iyakar daya daga cikin shiryeshiryen shafukan yanar gizo mafi ban mamaki yana ba mu damar yayata bayanai da kuma shirya shi cikin ɗakun bayanai dabandaban yana da kayan aiki na mai amfani tare da ƙirar neman ci gaba wanda zai taimake ka ka bunkasa kasuwancinka
|
mozenda yana ɗaya daga cikin shiryeshiryen da sukafi dacewa da masu rubutun allo yana fasali hakar bayanai da kuma sauƙin ɗaukar abun ciki daga shafukan yanar gizo da ake so
|
idan kana neman tsari na shafukan yanar gizon yanar gizo parsehub shine zaɓi na dama don ku yin amfani da wannan software za ka iya ƙirƙirar api daga shafukan da kake so a sauƙi
|
kalmar wucewa ta kasance a kusa da dan lokaci kaɗan kuma shine shirin ɓoyewa na abokin ciniki don masu amfani da windows zai canza jigilar kayan aiki a cikin bayanan minti
|
ga wata kayan aiki mai mahimmanci don amfani da bukatun yanar gizonku crawlmonster ba kawai bace ne kawai amma har ma dan yanar gizo zaka iya amfani da shi don duba shafuka dabandaban don bayanan bayanai
|
wannan zaɓi ne mai ban sha'awa ga masana'antu da masu shiryeshirye ƙididdiga shine kawai mafita ga matsalolin yanar gizo naka kuna buƙatar haskaka bayanan da za a yi shi da wannan shirin
|
gwangida na yau da kullum
|
mafi kyawun ɓangare na kayan kayan kasuwanci shi ne cewa yana samar da bayanan budewa na shafukan yanar gizo wannan kayan aiki yana samar da bayanan bayanan bayanai da kuma zaɓin abun ciki na ƙananan bayanai kuma zai iya fitar da matatadata
|
rashin hankali
|
yana da fasahar yanar gizo ta atomatik da kuma sabis na tsagewa crawly ya kasance a kusa da dan lokaci kuma yana samun bayanai a cikin tsarin kamar json da csv
|
abubuwan da aka ƙwaƙwalwa
|
yana da wasu kayan aiki mai mahimmanci da kayan aiki na bayanai abubuwan tsibirin gashi ya cire dukkan rubutu da hotuna don masu amfani da ba ka damar ƙirƙirar haɗin gizonka naka kadai
|
diffbot shine sabon shirin wanda ya tsara da kuma tsara bayananku a hanya mafi kyau yana iya sa yanar gizo zuwa apis kuma shine farkon zabi na masu shiryeshirye
|
dexi ya kasance mai girma ga 'yan jarida da masu sayar da kasuwanni wannan shi ne girgije gizon yanar gizon don haɓakaccen bayanan refineries
|
ayyukan shiryeshiryen bayanai
|
yana da kyauta tare da yawancin zaɓuɓɓuka wanda zasu iya tattara bayanai daga html intanet fayilolin pdf da xml
|
saurin yanar gizo mai sauƙi
|
yana da kullun yanar gizo don masu cin kasuwa da kuma masu kyauta hanya ta hanyar http ta samar da shi ta musamman da ta fi sauran
|
an gudanar da gasar wasan kwallon tebur ta sada zumunta a tsakanin sin da zimbabwe china radio international
|
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
|
an gudanar da gasar wasan kwallon tebur ta sada zumunta a tsakanin sin da zimbabwe
|
ofishin jakadancin sin dake kasar zimbabwe ya dauki bakuncin gudanar da gasar a wannan karo jakadan sin dake kasar zimbabwe huang ping ya bayyana cewa raya dangantakar dake tsakanin kasashen biyu yana da nasaba da mu'amalar dake tsakanin jama'ar kasashen biyu ana fatan za a kara fahimtar juna da sada zumunta a tsakanin jama'ar kasashen biyu ta hanyar wasan
|
a nasa bangare ministan wasanni na kasar zimbabwe makhosini hlongwane ya nuna godiya ga kasar sin domin ta samar da gudummawa ga kasar zimbabwe a fannonin wasan kwallon tebur da iyo da wasannin motsa jiki yana fatan jama'ar kasar zimbabwe za su ji dadin wasan kwallon tebur kamar sinawa (zainab)
|
v najeriya da masar za su jagoranci wasu kasashen afirka a gasar kwallon tebur da jamus za ta karbi bakunci 20170215 171609
|
v masar ta doke najeriya a wasan kwallon tebur ta matasa 20150318 102239
|
raayoyinku
|
v tattaunawa da abba garba wanda ke karatu a jami'ar peking ta kasar sin(b)
|
v kokarin ta ya ba ta damar cimma burinta na wakiltar tarayyar najeriya gasar wasannin olympics na lokacin hunturu
|
v kudurin taron au game da kawar da cin hanci a kasashen nahiyar
|
v ana kara kyautata aikin samar da wutar lantarki a kauyukan kasar sin
|
v labarin wani kantin sayar da kofi a birnin quanzhou
|
v motsa jiki na rabin awa a ko wace rana yana iya tsawaita rayuwar dan adam
|
v tattaunawa da abba garba wanda ke karatu a jami'ar peking ta kasar sin(a)
|
v sin tana gudanar da kwaskwarima kan tsarin dokokin shari'a domin biyan bukatun al'ummar kasar
|
i wanna fuck you raw ba ba ba ba ba (x4)
|
▶ instagram wwwinstagramcom/mmarketsu/
|
♫ mp3 na kira ta yaki
|
iya desu ne baka desu ne
|
hon mudashiru obasa
|
yafi`a israel
|
dr shehu abdussalam (2005)
|
muku_(apupop)
|
tapii kana minta 4 ja kan
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption dan sandan da ya kai harin ya bayyana kan shi da suna oscar perez a shafin sa na instagram
|
wani jirgi mai saukar ungulu ya jefa bam a ginin kotun kolin venezuela a wani mataki da shugaba nicolas maduro ya kira fa aikin ta'addanci
|
'yan sanda sun ce wani jami'insu ne ya dauki jirgin helikofta kana ya jefa gurneti ta sama kan kotun kolin kasar
|
hotunan da aka yada a shafukan sada zumunta sun nuna yadda jirgin ya tashi sama ya yi shawagi a sararin birnin caracas sannan ya saki gurneti
|
an yi amanna da cewa jami'n dan sanda ya kwace jirgin ne inda ya yi ta shawagi daga baya kuma sai aka ji karar fashewar gurnetin
|
babu dai wanda ya ji rauni ko ya rasa rai a harin ba
|
kasar dai na fama da rikicerikicen siyasa da tattalin arziki kusan kullum sai an yi boren kin jinin gwamnatin shugaba nicolas maduro tare da bukatar ya yi murabus
|
fiye da mutane 70 ne aka hallaka a tashin hankalin da boren 1 ga watan afirilu da ya wuce kamar yadda ofishin babban mai shigar da kara ya bayyana
|
shugaba maduro ya ce maharin da gurneti ya yi amfani kuma ya sha alwashin jami'an tsaro za su kama masu hannu a kai harin
|
shugaba maduro ya shaida wa dandazon magoya bayan shi a wajen fadar gwamnatin kasar miraflores ce wa ya bai wa jami'an tsaro umarnin tabbatar da zaman lafiya a kasar
|
''nan ba da jimawa ba za mu kama jami'in da ya tuka jirgin helikoftar za mu kama duk wani mai hannu a harin ta'addancin da aka kai mana inji shugaba maduro
|
jami'in dan sandan ya wallafa wani hoton bidiyo a shafin instagram ya kira kan shi da suna oscar perez wasu mutane da fuskarsu ke rufe da kyalle dauke da makamai sun kewaye shi
|
ya yi kira ga al'umar kasar su yaki mulkin kama karya
|
labarai masu alaka
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
karin bayani
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
lokacin da wani limamin masallaci ya ga mutane sun shigo kauyensa da ke jihar filato ranar lahadi bai yi watawata ba ya bude kofarsa ya karbe su
|
mutanen da suka gudo kauyen nasa sun fito ne daga wani kauye mai makwabtaka da karamar hukumar barikin ladi inda wasu da ake tunanin makiyaya ne suka shiga kuma suka yi kashekashe tare da lalata abubuwa
|
kimanin mutum 262 limamin ya bai wa mafaka inda ya shigar da mata cikin gidansa maza kuma saka maza a masallaci
|
'yan sanda sun ce mutum 86 suka mutu a hareharen amma mutanen kauyen sun ce wadanda suka mutu sun haura 200
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.