text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
wani jirgin kwalekwale ya kife da 'yan kabilar rohingya a rafin naf
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
0 kai tsaye
|
jirgin ruwa
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
dubi raayoyi
|
jami'an 'yan sanda a kasare bangaladesh sunce wani jirgin kwalekwale dake dauke da mutane 50 yan jindsin rohingya ya tintsuure a cikin rafin naf kuma da dama daga cikin su sun halakasu dai wadannan mutane suna kan hanyar suneta zuwa makwabciyar kasar bangaladesh
|
yan sanda a kasar bangaladesh sunce wani jirgin kwalekwale dake dauke da musulmai yan kabilar rohingya har su 50 domin kokarin tsallakawa dasu daga myanma ajihar rokhine n zuwa kasar bangaledesh ya kife a rafin naf kuma mutane biyar daga cikin su ruwa ya wuce dasu 4 daga cikin su yara ne kana da dama haryanzu ba a gansu ba
|
mahukunta sunce masu aikin ceto sun samu nasarar samo gawar wata mata guda da yara hudu kana sunce mutane 21 sun tsira
|
sama da mutane miliyan daya ne dai yan kabilar ta rohingya suka tsallaka bakin iyakar
|
shiga makwabciyar kasar bangaladesh a cikin yan kwanakin nan tserewar da yan tsirarun alummar keyi ya zame dole biyo bayan afka musu da sojojin kasr keyi ne bayan wasu yan taaaddan kabilar ta rohingya sun kaiwa sojojin kaar hari a wani lokaci
|
wannan ramuwar gayya ya haifar da mummunar balai wanda yasha suka daga sassa dabandaban na duniya ciki ko harda jakadar kasar faransa a mdd francois delattre wanda a satin data gabata neya bayyana wannan ramuwar gayyar amatsayin kokarin kakkabe yan kabilar daga doron kasa dake faruwa a gaban idanun su sai dai shugabannin kasar ta myanmar sun soki wannan matsaya na jakadar
|
yan kabilar ta rohingya sun bayyana cewa jamian sojojin suna kona musukauyukan su dake arewacin jihar rakhine kana suna yiwa matar su fyade tare da kwashe musu kaya da kuma dasa bomabomai a sassan kauyukan dominkar su koma kauyukan nasu
|
mataimakin sakataren mdd mai kula da hakkin bil adama andrew gilmour yace wannan lamari da ya shafi yankabilar ta rohingya kusan ace shine irin sa mafi muni a duniya a halin yanzu
|
za ku iya son wannan ma
|
an sace amurkawa biyu a hanyar kafanchan zuwa abuja
|
mutane akalla 14 sun mutu a harin kunarbakinwake yau laraba a maiduguri
|
jam'iyyu sun amince carles puigdemont ya yi takarar shugaban kasa a catalonia
|
an hango wani makami mai linzami da koriya ta arewa ta harba
|
gwamnan kaduna ya ce babu dan takara dan arewa da ya fi karfin buhari
|
masana sun yi na'am da shirin rage cunkoso a gidajen kason najeriya
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
a bar yan libya suyi tsarinsu da kansu
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
0 kai tsaye
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
dubi raayoyi
|
akwai kasashe da dama a cikin kasar libya wadanda ba domin allah suke kasar ba illa manufa dangane da kwadayin arzikin kasar
|
gwamnatin jamhuriyar nijar ta yi naam da yadda bangarorin rikicin libya suka nuna amincewa soma tantaunawa da junansu a karkashin shiga tsakanin kasar faransa don fitarda wannan kasa daga halin wargajewar da ta tsinci kanta ciki bayan faduwar gwamnatin gaddafi
|
ministan harakokin wajen nijar ibrahim yabuba ne ya bayana hakaa hirarsa da wakilin muryar amurka sule mumuni barma a yamai ya ce za a ci nasarar abinda aka sa a gaba idan manyan kasashe su kayi abinda ya dace da gaske
|
ya ce an jima ana batun samun zaman lafiya a libiya amma saboda babu gaskiya yasa lamari ya kawo yanzu yana mai cewa idan har ana bukatar samun nasara sai an bar yan libya suyi tsarinsu da kansu da guddanar da zabe domin zaben shugaban da suke so wanda kuma kowa ya yarda dashi
|
ministan ya kara da cewa kasashe da dama suna ciki libya da jamian su da ikirarin son taimakawa libya amma kuma da wani tsari na manufarsu a boye dangane da arzikin libya amma ga kasar nijar in ji ministan babu wannan manufar illa son samun zaman lafiya domin samun ci gaba da kwanciyar hankalin a libya da kasashe makwabtanta
|
a bar yan libya suyi tsarinsu da kansu 2'48
|
shiga kai tsaye
|
bude sabon shafi
|
labarai masu alaka
|
surukin shugaba trump ya ce bai da wata haramtacciyar alaka da wata kasar waje
|
an gano gawarwakin bakin haure 8 a wata motar tirela a san antonio texas
|
matasa zasu yi maci zuwa majalisar dokokin najeriya talatan nan domin neman a yi gyara ga tsarin mulki
|
adamawa zata ci gaba da tallafawa maharba da suke fafatawa da boko haram
|
za ku iya son wannan ma
|
yau da gobe 1530 utc
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
|
a yau alhamis ne shugaba xi jinping na kasar sin ya gana da tsohon sakataren harkokin wajen amurka henry kissinger a nan birnin beijing fadar mulkin kasar sin
|
shugaba xi ya bayyana kissinger a matsayin tsohon abokin sinawa yana mai cewa ba zai taba mantawa da irin gudummawar tarihi da ya bayar ba wadda ta kai ga alakar kasashen sin da amurka
|
xi ya kara da cewa duk da irin kwan gaba kwan baya da ake fuskanta alakar kasashen biyu na tafiya yadda ya kamata cikin shekaru arba'in da suka gabata
|
ya ce yayin da duniya ke fuskantar sauyesauyen da ba a taba ganin irinsu ba cikin shekaru 100 da suka gabata har yanzu al'ummar duniya na fatan cewa alakar sin da amurka za ta ci gaba da wanzuwa bisa tafarkin da ya dace
|
shugaban na sin ya kuma bayyana cewa shi da shugaba trump na amurka sun amince su gana yayin taron kolin g20 da za a yi a kasar argentina inda bangarorin biyu za su yi musayar ra'ayoyi kan batutuwan dake janyo hankalinsu
|
raayoyinku
|
v tattaunawa da tijjani inuwa babura jami'in ma'aikatar masana'antu da cinikayya da zuba jari ta najeriya
|
v aikin samar da ti ya kawar da talauci a birnin longnan na lardin gansu na kasar sin
|
v masar na fatan koyi daga kwarewar sin a fannin raya tattalin arzikin wasanni da shirya gasar olympics in ji wani jami'in kasar
|
v ciie ya kara jaddada manufar kasar sin na kara bude kofa ga kasashen waje
|
v ziyarar dalibai masu koyon harshen hausa a sashin hausa na cri
|
v bikin baje kolin ciie na farko da za a shirya a shanghai na kasar sin
|
v ziyarar sarkin kano na najeriya muhammadu sunusi ii a kasar sin don lalibo hanyoyin zuba jari ga kano
|
v zargin da mataimakin shugaban amurka ya yiwa kasar sin
|
semalt 14 sakamakon tarihin yanar gizo na gida don gwada
|
kayan aikin yanar gizon yanar gizo suna nufin tattarawa cirewa tsarawa gyara da adana bayaninmu daga shafukan yanar gizo dabandaban suna iya yin ayyuka masu yawa kuma za a iya haɗa su tare da duk masu bincike da tsarin aiki mafi kyau shafukan yanar gizo suna dauke da su a ƙasa
|
idan kana so ka sami mafi kyawun kyauta mai kyau za ka koyi python gaskiya ne cewa kyawawan zane shine ƙamus ɗin python don bunkasa fayilolin html da xml wannan kyauta kyauta za a iya haɗawa da tsarin debian da kuma ubuntu ba tare da wata matsala ba
|
ana shigo i
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.