text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
wh0cd240600 [url=http//furosemidelasixuscom/]furosemide lasix[/url] [url=http//buytriamtereneusorg/]triamterenehctz 75[/url]
|
aika narahashi[/url]
|
juma'ar nan ake ci gaba da taron daunin iko a zimbabwe
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
jamiyyar hamayya ta zimbabwe tace tattaunawar da suke da jamiyya mai mulki domin kafa gwamnatin hadin guiwa ta cije amma dai za a ci gaba da tattaunawa a yau jumaa
|
kakakin jamiyyar hamayya ta mdc nelson chamisa yace jamiyyarsu ta bukaci mai shiga tsakani kuma tsohon shugaban afirka ta kudu thabo mbeki da ya samo wata sahihiyar hanyar warware dambarwar dake tsakaninsu
|
shugaba robert mugabe ya baiyana kyakkyawan zaton cewa za a sami mafita amma dai yace tilas sai dukkan bangarorin masu hamayya sun sadaukar da kai kafin a iya tsinana wani abu
|
tattaunawar dai ana yinta ne tsakanin shugaba mugabe da shugaban babbar jamiyyar hamayya morgan tsvangirai da kuma shugaban wani bangare na jamiyyar adawar arthur mutambura
|
a ranar lahadin da ta gabata morgan tsvangirai yayi barazanar janyewa daga tattaunawar kwana daya bayan shugaba mugabe yayi gaban kansa ya kuma nada mutanen jamiyyarsa a maaikatu masu muhimmanci cikinsu har da na tsaro da harkokin kasashen waje
|
za ku iya son wannan ma
|
jahar yobe tace har yanzu dalibai 84 bata san inda suke ba
|
alshabab ta sake kashe mutane a somaliya
|
sakon shugaban najeriya ga iyayen 'yan matan dapchi
|
'yan adawa sun sake kauracewa zabe a kasar djibouti
|
jami'an tsaron rwanda sun kashe 'yan gudun hijirar congo guda biyar
|
majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsagaita wuta a siriya
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
isra'ila zata hana sabuwar gwamnatin falasdinawa da hamas ke jagoranci miliyoyin daloli
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
isra'ila ta kafa takunkumin tattalin arziki a kan sabuwar gwamnatin falasdinawa kwana guda a bayan da 'yan kungiyar hamas suka karbi ragamar jagorancin gwamnatin majalisar ministocin israila ta yanke shawarar dakatar da mayarwa da majalisar mulkin kan falasdinawa dala miliyan 50 na harajin da falasdinawa ke biya kowane wata
|
mai rikon mukamin firayim ministan bani israila ehud olmert ya ce israila ba zata yi hulda da kungiyar dake neman shafe kasar ta yahudawa daga bangon duniya ba ya ce majalisar mulkin kan falasdinawa ta zamo gwamnatin taaddanci da yake yanzu hamas ce ke jagorancinta israila ba zata amince da haka ba
|
majalisar ministocin ta bani israila ta yi kira ga amurka da turai da su bi sahunta wajen tsinke agajin kusan dala miliyan dubu daya da suke bai wa majalisar mulkin ta falasdinawa a kowace shekara a daidai wannan lokacin kuma israila ta yi naam da rokon da amurka ta yi mata na kada ta dauki tsauraran matakai kamar killace zirin gaza da nufin nakkasa dukkan harkokin tattalin arziki
|
sai dai kuma majalisar ministocin ta ki amincewa da shawarar da maaikatar tsaro ta bayar ta hana dubban falasdinawa maaikata shiga israila tare da hana kayayyaki shiga cikin israila daga gaza
|
mark regev shi ne kakakin israila ya ce israila ba zata yi wani abinda zai gurgunta agajin jinkai ga alummar falasdinawa ba
|
kungiyar hamas ta bayyana takunkumin kudin da israila ta yi mata a zaman matakin kusa ta kuma yi watsi da kiraye kirayen da kasashen duniya suka yi mata na cewar ta yi tur da tashin hankali ta amince da israila a zaman kasa
|
abdel aziz duweik na kungiyar hamas shine sabon kakakin majalisar dokokin falasdinawa ya ce zamu ci gaba da yin gwagwarmaya da mamaye yankunanmu da bani israila ta yi kuma a wasu lokutan tilas ne mu yi ko oho da abinda duniya zata ce
|
hamas ta zabi ismail haniyeh mai shekaru 43 da haihuwa ya zamo sabon firayim ministan falasdinawa ana daukarsa a zaman shugaban bangaren kungiyar wadda ta fi sanin ya kamata kuma yana da dangantaka mai kyau da jamiyyar fatah mai sassaucin raayi wadda aka kayar a zabe malam haniyeh ya ce a yau litinin hamas zata fara tattauna kafa sabuwar gwamnati
|
za ku iya son wannan ma
|
gwamnatin jihar bauchi za ta taimakawa makiyaya
|
'yan adawa sun sake kauracewa zabe a kasar djibouti
|
jami'an tsaron rwanda sun kashe 'yan gudun hijirar congo guda biyar
|
majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsagaita wuta a siriya
|
nijar cndh ta yi kira ga yiwa dokar haraji garambawul
|
rundunar sojin najeriya ta yi sabon kakaki
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
djibouti jami'an tsaro sun kashe 'yan hamayya 19
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
sabunta wa ta karshe disamba 22 2015
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
a djibouti 'yan gwagwarmaya daga bangaren 'yan hamayya sun ce an kashe mutane da suka kai 19 jiya litinin lokacinda jami'an tsaro suka bude wuta kan wani taron addini a babban birnin kasar
|
shaidu suka ce dakarun sun auna wani taro a unguwar da ake kira balbala wadanda suke addu'o'i na tunawa da wani shugaban addini marigayi sheikh yonis muse
|
kamar yadda wasu majiyoyi suka yi bayani jami'an tsaron sun kai somame kan wurin taron da misalin karfe 5 na asubahi suka bude wuta
|
wani wakilin muryar amurka a djibouti yace wasu fiye da mutane 10 sun jikkata kari kan wadanda aka kashe
|
gwamnatin kasar tace jami'an tsaron sun bude wuta ne bayan wasu mutane dauke da makamai suka kai musu hari
|
a cikin sanarwar da ministan harkokin cikin gidan kasar hassan omar mohammed ya bayar ya aza laifin kan wata makarkashiya da makiyan kasar da ketare suka kitsa ya kara da cewa an kuma kama wasu mutane masu yawa dangane da lamarin
|
labarai masu alaka
|
amurka tana leken asiri kan kungiyoyin ta'addanci a afirka
|
'yan tsagerar somalia sun kai hari ofishin 'yan sanda
|
wasu fashe fashe biyu sun tashi a wani zauren cin abinci a djibouti mutane biyu sun mutu
|
kasashen kuryar afirka zasu samu dala miliyan dubu takwas
|
za ku iya son wannan ma
|
yau da gobe 1530 utc
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.