text
stringlengths
1
6.82k
sai dai idan ka bi umurnin kotu zaa tura ga gidan yari alkali ya yiwa igp barazana
ba ni da niyar komawa pdp inji na hannun daman atiku
buhari zai dawo abuja a ranar asabar
ya zama dole majalisa ta dawo zama ba tare da bata lokaci ba apc
5 jigawa niger
babu abin da na ke shaawa kamar in ga ina taimakon marasa karfi dangote ▷ naijang
sakon buhari na sallah fasa yaki da cin hanci cin amanar mutanen najeriya ne
babu abin da na ke shaawa kamar in ga ina taimakon marasa karfi dangote
category labarai siyasa labaran duniya
alhaji aliko dangote yace burin sa shi ne ya ga ya taimaki mai karamin karfi
mai kudin yace so ya ke yi ace duk nahiyar nan babu wanda ya kai shi kyauta
jiya ne gidauniyar dangote ta rabawa mata 13 000 kudi domin su fara sanaa
attajirin kasar afrika gaba daya watau alhaji aliko dangote ya bayyana cewa burin sa shi ne ace duk nahiyar nan ta bakaken fata babu wanda ya kai sa yawan kyauta da alheri
shugaban kamfanin na dangote da yake jawabi jiya a jihar nasarawa jiya inda ya ba mata 13 000 jari yace ba burin sa kurum ace ya fi kowa kudi ba ne dangote zai so ace duk afrika babu wanda yake taimakon talakawa irin sa
ku karanta maganar rusa gidan karuwai ta tada kura a borno
aliko dangote ya rabawa mata a garin lafia kudin da ya kai naira miliyan 130 domin su kama abin yi dangote yace zai cigaba da batar da kudi na sa ne wajen ganin ya gyara rayuwar talakawan da su ka shiga wani hali a kasar
alhaji dangote ya maida hankali ne kan samar da ilmin zamani da lafiya da abinci mai lafiya da kuma samawa marasa hali sanaa domin su rike kan su gidauniyar ta rabawa mata 13 000 kudi har n10 000 domin su fara kasuwanci
hamshakin dan kasuwar dai ya kafa gidauniyar nan ta sa da ke taimakon jamaa ne tun a 1993 dangote yace babban burin sa ne ya ga rayuwar alummar gida najeriya da ma afrika sun amfana kwari da gaske daga wannan shirin na sa
idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari a tuntube mu a labaranhausa@corpnaijcom
ku same mu a https//wwwfacebookcom/naijcomhausa
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta naijcom hausa a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
yaki da ta'addanci soji sunyi ragargaji 'yan ta'addan makiyaya a benue
fasa yaki da cin hanci cin amanar mutanen najeriya ne a sakon buhari na sallah
jahohin najeriya 6 da suka fi ko ina yawan musulmai
layyar manya wani balarabe yayi layya da dan akuyan riyal miliyan 13 (hoto)
bikin sallah 'yan sandan najeriya sun bankado wata kullalliyar tada zaune tsaye a arewa
mu kadai ne za mu iya kada buhari a 2019 inji kwankwaso
bikin sallah gwamnatin jihar kaduna ta rufe wuraren shakatawa
cin mutuncin da gwamnatin tsakiya keyi wa dimokuradiyya ya fara kufular da 'yan najeriya ▷ naijang
cin mutuncin da gwamnatin tsakiya keyi wa dimokuradiyya ya fara kufular da 'yan najeriya
category labarai siyasa
gabatowar zaben 2019 yasa gwamnatin tarayya ta takurawa wa 'yan adawa
tashin hankali ya kunno kai a satin da ya gabata inda yan sanda da jami'an hukumar yaki da rashawa suka bayyana a gidajen bukola saraki da ike ekweremadu
'yan sanda sun taimakawa wani bangare na majalisar jihar benue a yunkurin tsige gwamna samuel ortom
tunkarowar zaben 2019 ne yasa gwamnatin tarayya ta takurawa yan adawa inda take amfani da jami'an tsaro gurin bata yanayin siyasar kasar
a satin da ya gabata ne jami'an yan sanda da na hukumar yaki da rashawa suka tsinkayi gidajen bukola saraki da ike ekweremadu shugaban majalisar dattawa da mataimakin shi da sanyin safiya
saraki ya tsallake tarkon in da ya samu shiga majalisar tare da jagorantar sanatoci 14 na apc zuwa jam'iyyar pdp da african democratic party amma ekweremadu bai samu damar tsallake tarkon ba
makamancin hakan ya faru a majalisar wakilai inda mahukuntan 37 suka canza sheka
duba wannan asarar jama'a zuwa ga talauci a najeriya
wannan mummunar dabi'a na faruwa ne a duk shekaru 4lokacin da zabe ya gabato burin cigaba da zama a kan kujerun ke jawo hakan
sati daya da ya gabata yan sanda sun rufe majalisar jihar benue amma kuma gwamna ortom ya canza sheka da ga apc zuwa pdp
a zabubbukan da suka gabata yan najeriya sun dandana irin wannan izaya da jam'iyya mai mulki ke gasa musu wanda akan hakan ne buhari yayi kamfen din kawo canji amma sai gashi a yanzu ma bata canza zani ba
latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
hausa news labarai daga jaridu manyan labarai a yau labaran duniya labarin sojojin najeriya
tsatstsamar dangantaka kaakakin wani gwamna ya jefar da kwallon mangwaro don ya huta da kuda
karancin albashi kungiyar kwadago ta shirya yi ma gwamnati bore
kaico aukuwar wani hatsarin jirgin kasa ta yi matukar muni da rayuka suka salwanta fiye da 70 sun jikkata
karshen duniya an kama wasu matasa maza da mata 14 suna tika rawa zigidir a jihar kebbi
dubun wani shu'umin mai garkuwa da mutane da ke basaja a matsayin mahaukaci ta cika hoto
shariar shema babbar kotun tarayya ta sanar da ranar yanke hukunci akan wata sarkakiya
yaki da rashawa kotu ta sanya ranar yanke hukunci a shariar ibrahim shema
zaben 2019 wanda bai san menene siyasa ba ne kadai zai goyi bayan buhari
sha no20tp sha da tukar urlhttp//belogcikshablogspotcommaaf )
sosyalera ka na ngayn nakadotcom ka na hehe
10 kabamaru (kabamaru)
yan mazan jiya
gaba receptors gaba a gaba b gaba c
saman wa thoatan saya ithminan 🙂
22o n'a ta bɛɛ zoziyasi ma sɔn ka bɔ a kɔ bari a tun be cogo ɲinina ka kɛlɛ kɛ n'a ye o la a ma sɔn neko ka fɔta ma min tun bɔra ala fɛ a tagara kɛlɛ kɛ n'a ye megido kɛnɛba la
19tiɲɛ na ne be n ka fili fɔ
[a] bokura ga ita
627 da da da 加入列表
mustofa aka ba'o
hanasaki mai ga
bikin ngileerr )
@post da saya
mu chaoyi
jos sonka
dukduk (forscha)
facebook wwwfacebookcom/vazasalon
motocyklis(ka/ta)
shi shi kai
shin shin jin
18 moscow ai #1 kirilshin zernin +