text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
rikicin isra´ila da hezbollah _ labarai _ dw _ 08082006
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
rikicin isra´ila da hezbollah
|
a na ci gaba da ɓarin wuta tsakanin dakarun isra´ila da na hezbollah a kudancin labanon
|
bayan taron da su ka gudanar jiya a birnin beyruth ministoci harakokin wajen ƙasashen larabawa sun nuna goyan baya ga gwamnatin labanon a dangane da shawara da ta bada ta hita daga wannan rikici
|
ƙasashen na larabawa sun nuna adawa da ƙudurin da majalisar ɗinkin dunia ke shirin ɗauka na samun tsagaita wuta
|
ministocin harakokin wajen ƙasashen larabawa sun tura tawaga zuwa birnin new york na ƙasar amurika inda za su halartar taron komitin sulhu na majalisar ɗinkin dunia
|
jikadan france a majalisar de la sabliere ya ce komitin a shire ya ke ya sake duba wannan ƙudduri da france da kuma amurika su ka gabatar wa majalisar
|
bugawa buga wannan shafi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
kalmar 34965 634
|
kalmar 7590 138
|
zaben raba gardama na yancin montenegro _ labarai _ dw _ 21052006
|
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
|
karin bayani tushen labari
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
talabijin kai tsaye
|
zaben raba gardama na yancin montenegro
|
a yau jamaar montenegro suke kada kuriar raba gardamaakan zabin yanci domin kawo karshen hadewarsu da serbia
|
bincike dai ya nuna cewada kyar ne a samu kashi 55 cikin dari na kuriun amincewa da rabewa daga serbia kamar yadda kungiyar taraiyar turai ta bukata
|
masu goyon bayan serbia sun nuna cewaakwai alaka mai muhimmanci tsakanin bangarorin biyuamma masu goyon bayan yanci sunce janyewar montenegro daga serbia zai karfafa ci gabanta tare da gaggauta shigarta cikin kungiyar taraiyar turai
|
ba da jimawan nan bane dai kungiyar taraiyar turai ta dakatar da tattaunawa da serbia game da batun shigarta kungiyarsaboda ta gagara tsare ratko mladic da ake nema da aikata laifukan yaki
|
bugawa buga wannan shafi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
majalisar ministocin fm isra´ila ehud olmert ta amince a kawad da wuraren da aka toshe hanyoyi har 27 dake gabar yamma da kogin da ke karakshin mamayen isra´ila wannan mataki na daya daga cikin alkawuran da fm olmert ya yiwa shugaban falasdinawa mahmud abbas hakan zai ba da damar yin jigilar kayayyaki cikin yankunan na yammacin kogin jordan inda aka toshe hanyoyi da kakkafa daruruwan wuraren binciken ababan hawa a halin da ake ciki abbas ya na birnin amman inda zai gana da sarki abdullah na jordan wanda ya fara wani yunkurin yin sulhu tsakanin abbas da fm falasdinawa isma´il haniya rahotanni sun nunar da cewa haniya zai je birnin na amman don amsa gayyatar sarki abdullah
|
bugawa buga wannan shafi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
ku zabi shugaba buhari domin cin gajiyar kujerar sa a shekarar 2023 wani jigo na jam'iyyar pdp ga inyamurai ▷ naijang
|
2019 babu yadda kwankwaso zai yi da buhari hatta a jihar kano inji kabiru gaya
|
ku zabi shugaba buhari domin cin gajiyar kujerar sa a shekarar 2023 wani jigo na jam'iyyar pdp ga inyamurai
|
wani jigo na jam'iyyar pdp kuma tsohon shugaban majalisar dokoki na jihar abia honorabul martins azubuike ya bayyana cewa gajeruwar hanya da ya kamata inyamurai su bi domin samun shugaban kasa dan kabilar ibo a shekarar 2023 ita ce goyon bayan shugaban kasa muhammadu buhari a neman takarar sa tta karo na biyu
|
tun shekaru aruaru 'yan kabilar ibo ke burin ganin an samu shugaban kasar najeriya dan kalibar ta su wanda har ila yau basu yasar da wannan burin na su ba
|
karanta kuma biyafara tayar da kayar baya na kanu ta na jefa 'yan kabilar ibo miliyan 116 cikin hatsari kalu
|
azubuike wanda shine shugaban kungiyar magoya bayan shugaban buhari a jihar abia ya bayyana hakan ne yayin da shugaba buhari ya kai ziyara a yankunan kudu maso gabashin kasar da cewa kungiyar kabilar ibo ta ndigbo tana goyon bayan shugaba buhari a yakin sa na neman kujerar shugabancin kasar a karo na biyu
|
shugaban kungiyar ya kuma kara da cewa hakan zai baiwa 'yan kabilar dama a shekarar 2023 wajen samar da shugaban kasa dan kabilar ta su
|
latsa wannan https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
|
domin shawara ko bukatar bamu labari tuntube mu a labaranhausa@corpnaijcom
|
ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a
|
yayin da ake kishinkishin din su saraki za su koma pdp wasu sun dawo apc
|
2019 apc tayi wani babban kamu a hannun pdp a babban birnin tarayya abuja
|
2019 gwamna elrufai ya fara shirin yaki ya nada sabbin sojojin yakin neman zabe
|
babbar magana kaakakin jamiyyar apc ya yi fatali da jamiyyar ya yi murabus
|
daya bayan daya kaakakin jamiyyar apc ya jefar da kwallon mangwaro don ya huta da kuda
|
yan bindiga sun yi ma yansandan kwantauna bauna guda ya rigamu gidan gaskiya
|
gungun yan bindiga dadi sun bude ma wani dansanda wuta a nassarawa
|
barka an kammala yashe kogin neja jiragen ruwa zasu fara shigowa arewa
|
buhari zai kaddamar da katafaren tashar jirgin ruwa a yankin arewacin najeriya
|
siyasar kano ko a jihar kano buhari ya fi karfin kwankwaso sanata kabiru gaya
|
camfecamfe 10 da 'yan najeriya suka aura suka dauka wai gaskiya ne
|
atiku abubakar
|
ga buhari ga atiku ministan buhari ta yi tsayuwar gwamen jaki ▷ naijang
|
ta tabbata kwanan nan za a ji karin albashi a kasar nan inji ministan buhari
|
ga buhari ga atiku ministan buhari ta yi tsayuwar gwamen jaki
|
category labarai siyasa
|
a yayin da zaben shekarar 2019 ke karatowa kowanne dan siyasa na neman tudun dafawa da zai kaisa ga gaci kamar yadda bahaushe ke cewa kowanne allazi da na sa amanu sai dai a nan ministan alamuran mata aisha alhassan na cikin tsaka mai wuya
|
naijcom ta tabbatar cewa sanannen abu ne tsohon mataimakin shugaban kasa alhaji atiku abubakar ne maigidan aisha alhassan ya yi dawainiya da ita sosai amma a yanzu shugaban kasa muhamamdu buhari ne maigidanta a gwamnantance
|
ku karanta wata annoba ta hallaka daliba 1 ta kwantar da 40 a kwalejin yan mata na kaduna
|
idan zaa tuna a shekarar data gabata ne aka hangi ministar a gidan atiku tana tabbatar masa da mubayaa inda tace ta yi alwashin ba zata goyi bayan shugaba buhari ba koda zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2019 a cewarta atiku zata mara ma baya
|
buhari aisha da atiku
|
sai dai a yan kwanakin nan kuma sai aka jiyo minista alhassan tana cewa 2019 sai babu buhari inda take karawa da cewa gwmanatin apc za ta cigaba da mulkin najeriya din din din har sai mahadi ya bayyana
|
duk wanda ya tsaya takara da buhari zai bata lokacinsa ne kawai don kuwa buhari zai lashe zaben shugaban kasa a 2019 kuma apc zata mulkin najeriya na dindindin nima zan sake tsayawa takarar gwamnan jihar taraba inji ta
|
da wannan a iya cewa aisha ta shiga tsaka mai wuya don kuwa zata bi atiku ne dake neman kujerar shugaban kasa a jamiyyar pdp ko kuwa za ta bi buhari dake jamiyyar apc domin a yanzu haka tsayuwar gwamnen jaki ta yi
|
ku biyo mu a https//wwwfacebookcom/naijcomhausa
|
ku latsa hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar naijcom hausa cikin sauki
|
ga masu shawara ko korafi a same mu a labaranhausa@corpnaijcom
|
bayan kwanaki 9 yana bacci mai garkuwa a mutanen da ya sha tramol ya sheka lahira
|
sarkin musulmi ya bayyana babban musabbabin mutuwar aure a tsakanin musulmi
|
rundunar soji ta gano hanyar da boko haram ke dibar maaikata a shafukan zumunta
|
mahadi zai bayyana kwankwaso zai shiga kano
|
kwankwanso da gwamna wike na jihar rivers sun yi wata ganawar sirri
|
yanzuyanzu shugaba buhari na ganawa da donald trump a fadar white house ▷ naijang
|
yanzuyanzu wani katafaren gini ya rushe a abuja ya danne ma'aikata
|
yanzuyanzu shugaba buhari na ganawa da donald trump a fadar white house
|
shugaba muhammadu buhari yana ganawa da shugaba donald trump a yanzu a ofishin oval office a fadar white house
|
wannan ganawar da sukeyi zai taimaka wajen karfafa abokantakar najeriya da amurka wajen habakan tattalin arziki yakan ta'addanci tsaro da tabbatar da zaman lafiya
|
naijcom ta kawo muku rahoton cewa shugaba muhammadu buhari zai gana da shugaban kasan amurka donald trump a birnin washington dc a yau litinin 30 ga watan afrilu 2018
|
shugaba buhari ne shugaban kasan afirka ba farko da gwamnatin trump zata gayyata fadar white house
|
game da cewar jawabin fadar white house za su tattauna kan yaki da taaddanci rashin tsaro cigaban tattalin arziki da kuma cigaba demokradiyya musamman zaben da zaayi a watan fabrairu mai zuwa
|
latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
|
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
|
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari tuntube mu a labaranhausa@corpnaijcom
|
mutane sun ce babu wanda zai ja da shugaba buhari a 2019
|
jamaa na ganin shugaba buhari zai yi nasara a zabe mai zuwa
|
yunwa ta kashe yara 33 a borno kungiyar msf
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.