text
stringlengths
1
6.82k
a muawiyah bin abu sufyan
ya bi assalamualaikum
suka ma chcicę na ko
ni уби sqlian ditu shibushi
ina son sa haka
wa zai auri jahila littafi na 'daya
wane kare ne ba bare ba
#repost @hanan_an_african_actress • • • • • regrann from @hassan_giggs zaku kasance tare da adam a zango domin kallan gawartaccen film din da kowa yake jira film din da kowa ke maganar fitowarsa watau ''sarauniya wanda za a fara haska wa a film house cinema ado bayero mall shoprite kano daga 17th august 2018 insha allah story/screenplay @ibrahim_birniwa executive producer @sanisule25 set design/costume @tahiritahir_abba asst directors @aleegumzak @aminusbono producers @alhajisheshe @hanan_an_african_actress from the director @hassan_giggs cc @realalinuhu @adam_a_zango @asabemadaki @rikadawa3 @alhassan_kwalle @tindirki @bellohafizu @hadizansaima @kannywoodcelebrities @kannywoodexclusive @kannywoodscene @ali_nuhu_fans_club @sharpson10 @realabmaishadda @dahiru_a_k_nassarawa @saddiqsayaya @sani_candy @yunusamuazu1 @usmanmuazu20 @sunusi_oscar__442 @garzalimiko @shamsudaniya @nazir_danhajiya @dini____crc @sunusi_oscar__442 @garzalimiko @nazifikala @nazir_danhajiya @misbahu_aka_anfara @shazalikamfa @baresiabubakar @official_sabby @ismail_naabba_afakallah @isah_ferozkhan @yaseenauwal @smalljezzy @sheik_isa_alolo @mdhikima_multimedia @js_inuwa_international_ltd @salisufulani10 @salisuchali @abduljalal_a_u_mafara @asabe_madaki_official_fans @ritetime_multimedia_ltd @nuracostume @real_tijjani_faraga @buharialameen @abubakar_s_shehu @tijjaniasase @nurahudu40 @nazifiasnanic @nazifikala @mediasuitetv @tyshaban #regrann #regrannj
[url=http//citalopramwork/]citalopram[/url] [url=http//retinadirectory/]retin a[/url]
tushima cephas t a jos nigeria
sabon rikici ya barke a gabashin kongo _ labarai _ dw _ 26112006
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
sabon rikici ya barke a gabashin kongo
wani sabon fada ya barke a gabashin jdk tsakanin sojojin gwamnati da ´yan tawaye dake karkashin jagorancin tsohon hafsan soji janar laurent nkunda gidan radiyon france international ya rawaito cewa an yi fadan ne a kusa da da garin sake dake kan iyaka da rwanda akalla sojoji 7 da farar hula daya aka kashe a wani harin da dakarun janar nkunda suka kai jiya asabar wanda shi ne irinsa na farko cikin wata daya mdd ta ce sojojinta sun yi musayar wuta da ´yan tawaye a halin da ake ciki dubban mazauna yankin sun tsere daga fadan da ake yi a garin an sake
bugawa buga wannan shafi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
jaridun jamus harin ta′addanci a birnin ouagadougou _ afirka a jaridun jamus _ dw _ 22012016
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
jaridun jamus harin ta'addanci a birnin ouagadougou
harin ta'addancin da aka kai a babban birnin kasar burkina faso na zama kalubale ga sabon shugaban kasa roch marc kabore
a labarin da ta buga mai taken birnin ouagadougou ya kadu hari a burkina faso kalubale ga sabon shugaban kasa roch marc christian kabore jaridar neues deutschland cewa ta yi
kasar burkina fasso ba ta taba fuskantar mummunan hari irin na ranar jumma'a da ya halaka mutane kimanin 30 a birnin ouagadougou ba shi ne kuma hari mafi muni cikin lokaci mai tsawo a yankin yammacin afirka wanda kuma ya auku a tsakiyar babban birnin da kawo yanzu yake da cikakken tsaro kuma ke maraba da baki yanzu dai kamar makwabciyarta mali dole ne burkina faso ta kwana da sanin fuskantar barazanar hareharen ta'addanci sai dai muhimmin abu a matakin farko shi ne yadda shugaba roch marc kabore zai tinkari wannan sabon kalubale
hada karfi don yaki da tarzoma
afirka ta yamma na neman dubarun yaki da ta'adda inji jaridar die tageszeitung a labarin da ta buga game da harin na birnin ouagadougou
ta ce tun bayan harin ta'addanci a babban birnin burkina faso ouagadougou kasashen yammacin afirka ke kokarin yin aiki tare da nufin ganin harehare na ta'addanci da ke kokarin gagarar kundila a yammacin afirka ya zama tarihi tuni dai firaministan mali modibo keita da shugaban jamhuriyar benin boni yayi da ke zama shugaban kungiyar ecowas suka kai ziyara ouagadougou a wani yunkuri na samun nagartattun hanyoyin yaki da kungiyoyin tarzoma a yankin na yammacin afirka
to daga batun tarzoma sai matsalar kamfar ruwa da fari a wasu sassa na nahiyar afirka
a sharhin da ta yi jaridar süddeutsche zeitung ta ce yanayin zafin nan da ake wa lakabi da el nino ya yi tsanani musamman a kudanci da kuma gabashin nahiyar afirka kuma yanzu haka sama da mutane miliyan 20 na neman taimako sakamakon rashin damina mai kyau saboda kamfar ruwa da yanayin zafin ya janyo
jaridar ta rawaito hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya na cewa yanzu haka mutane miliyan 14 a kudancin afirka ke fuskantar barazanar matsananciyar yunwa ta ce halin da ake ciki yayi muni a kasar habasha da ke can yankin kahon afirka inda ake fama da fari jaridar ta ce a bana mutane kimanin miliyan 10 a kasar ta habasha za su dogara kan taimakon abinci daga ketare
ci da gumin yara a aikin hakar ma'adanai
kwadagon yara don wayoyin salula na smartphones har wayau dai inji jaridar ta süddeutsche zeitung tana mai nuni da sukar da kungiyar amnesty international ta yi kan yadda ake amfani da yara wajen aikin hakar ma'adanan cobalt a kasar jamhuriyar demokaradiyyar kwango ta ce karfen na cobalt na daga cikin karafa masu daraja da ake amfani da su wajen kera wayoyin salula na zamani amma ana ci da gumin kananan yara wajen hakan wannan ma'adanan
rahotanni masu dangantaka jamus burkina faso jam'iyyar die linke jam'iyyar the greens afd
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
siyasa da tsaro a afirka sun dauki hankalin jaridu a jamus 16112018
galabar da mata ke samu a siyasar kasashen afirka da ziyarar nazarin halin tsaro a mali sun dauki hankalin jaridu a jamus
talauci da zabuka a afirka sun dauki hankalin jaridu a jamus 21092018
ta tabbata cewa najeriya ta kasance kasar da ta fi kowacce yawan matalauta yanzu a duniya duk da irin nasararorin da ake cewa nahiyar afirka na samu a fannoni na ci gaba
cutar ebola da ta sake bulla a jamhuriyar dimokradiyyar kwango da kokari da ake yi na tallafawa nijar ta fuskar tsaro da 'yan gudun hijira sun dauki hankalin jaridun jamus a wannan makon
aiko mana da ra'ayi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
44 baya adamawa
119 pulani (pulbe) bauchi borno jigawa kaduna kano katsina kebbi niger sokoto taraba yobe etc
122 gaanda adamawa
156 hausa bauchi borno jigawa kaduna kano kastina kebbi nigertaraba sokoto etc
185 kaba (kabawa) taraba
192 kamaku (karnukawa) kaduna kebbi niger
200 kanufi kaduna adamawa bomo kanoniger jigawa plateau taraba yobe
260 moruwa (moroa morwa) kaduna
302 reshe kebbi niger
313 saya (sayawa zaar) bauchi
339 uncinda kaduna kebbi niger sokoto
ban ba kan to ban ba ngo ai sa
ban don wai to ban don yai
jamus merkel ta fara wa′adi na hudu _ siyasa _ dw _ 14032018
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
jamus merkel ta fara wa'adi na hudu
majalisar dokokin jamus ta bundestag ta tabbatar da angela merkel a mukamin shugabar gwamnatin jamus karo na hudu a jere cikin abubuwa da ke gaban gwamnati har da batun alaka da afirka da zuba jari
tuni aka fara daukar matakai tun a bara da kuma bara waccan muka yi sauyi a kason da muke bayar wa ga afirka wannan na zaman matakin farko tun ma kafin a cimma yarjejeniyar
merkel ta gana da shugabanni da dama na afirka a taron g20 a bara
gwamnatin hadakar wadda jamiyyun da ke cikinta basu sauya ba ta samar da sabuwar doka ta masu zuba jari domin taimaka wa masu kananan da matsakaitan sanaoi su zuba jari a afirka kana za a rage hadarin da kamfanonin ka iya fuskanta ta hanyar wani tsari na bayar da garanti da zai bayar da kariya ga kamfanonin jamus misali idan wadanda suka ci bashinsu a kasashen ketare sun gaza biya gwamnatin na kuma tunanin yin gyara a fannin bayar da agaji kamar yadda angela merkel ta sanar a hirarsa da tashar dw daraktan cibiyar arnoldbergstraesser da ke birnin freiburg a jamus andreas mehler kana kwararre a kan afirka ya nunar da cewa idan aka yi la'akari da yarjejeniyar kafa gwamnatin hadakar da aka cimma a baya za a ga cewa an fi yin batu a kan afirka a wannan sabuwar yarjejeniyar sai dai game da batun zuba jari mehler ya nunar da cewa
zan iya cewa zai yi wahala masu zuba jari daga jamus su yi tururuwa zuwa afirka fiye da a baya kasancewar babu damarmakin kasuwanci masu yawa jamus na son kai kayayyakin fasaha zuwa afirka wadanda kuma mafi akasari ba a bukatarsu a afirkan
kungiyoyi masu zaman kansu da ma jamiyyar masu rajin kare muhalli ta the greens na yin taka tsantsan kan yarjejeniyar ministan raya kasashe na jamus gerd müller wanda shi ne ya sanya hannu kan shirin taimaka wa kasashen afirka na marshall plan ya nunar da cewa shirin ne zai zama abu na farko da sabuwar gwamnatin hadakar za ta fi mayar da hankali a kansa ta hanyar koyar da kanana da matsakaitan sanaoi gwamnatin ta jamus dai na son ta mayar da hankali sosai a yammacin afirka da kuma yankin sahel da ke fuskantar matsalar tsageru masu tsattsauran raayin addinin islama da masu yin muggan ayyuka da suka hadar da safarar mutane zuwa turai
sauti da bidiyo akan labarin
ra'ayinku aiko mana da ra'ayi
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
jam'iyyar kyamar baki na kara samun karbuwa a jamus 21092018
farin jini na shugabar gwamnatin jamus angela merkel na kara yin kasa yayin da jam'iyyar masu kyamar baki alternative for germany (afd) ke kara samun karbuwa a tsakanin masu zabe a jamus a kuri'ar jin ra'ayin jama'a
merkel ta sauke shugaban hukumar leken asiri 18092018
shugabar gwamnatin jamus angela merkel ta sauke shugaban hukumar leken asiri na cikin gida na kasa hansgeorg maasen daga mukaminsa inda aka yi masa sauyin wurin aiki
takun saka a cikin gwamnatin jamus 07092018
sharhi kalaman da ministan cikin gidan jamus horst seehofer ya sake yi wa shugabar gwamnati angela merkel tuni ne kan masu ra'ayin mazan jiya a jamus da ma a kasashen waje dangane da 'yan gudun hijira
aiko mana da ra'ayi