text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
za'a samu ambaliyar ruwa a niger bana bbc news hausa
|
hukumomin nijar sun gargadi 'yan kasar dangane da hasashen samun ambaliyar ruwa a kasar
|
a kwanan nan ne hukumar binciken yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa za a sami ruwan sama sosai a daminar bana wanda har zai iya haddasa ambaliyar ruwa
|
gwamnatin niger din dai ta yi kira ga manoma da su guji kasancewa a cikin yankunan da ke cikin kwari ko a magudanan ruwa
|
gwamnatin ta kuma ce ta tanadi wani asusu domin tinkarar duk wani bala'i irin na ambaliyar ruwa
|
a kasar ta niger dai dubban mutane ne suka rasa muhalli yayinda wasu suka rasa rayukansu a damanar bara sakamakon ambaliyar ruwa
|
yadda mutane suka tsere a harin paris bbc news hausa
|
yadda mutane suka tsere a harin paris
|
hoton da daniel psenny dan jaridar le monde ya dauka lokacin da mutane suke tserewa daga gidan rawa na bataclan
|
ya dauki hoton ne daga kan hanyar saintpierre amelot a ranar 13 ga watan nuwamba yan mintuna kafin karfe 10 na dare a agogon paris
|
gargadi bidiyon na dauke da hotuna masu tada da hankali
|
'za a baiwa jirgin da zai sake dauko mu'azu iznin sauka' bbc news hausa
|
image caption mu'azu ya yi ta kokarin hana tisa keyarsa zuwa najeriya
|
mahukuntan najeriya sun ce idan gwamnatin burtaniya ta sake maida dan najeriyar nan isa mu'az dake neman mafaka a kasar za'a ba jirgin ya kai shi izinin sauka
|
ranar juma'ar da ta gabata ma'aikatar cikin gidan burtaniya ta yi hayar wani karamin jirgi mai zaman sama domin a mayar da isa muazu najeriya amma aka hana jirgin sauka sabilida jami'ai sun ce ba'a kammala cike takaddun zuwan jirgin najeriya ba
|
isa mu'azu ya yi ta kokarin hana tisa keyarsa zuwa najeriya inda ya shiga yajin cin abinci sama da wata uku
|
jami'ai a najeriya sun ce ba su san ko za'a sake kai isa mu'azu najeria ba
|
wata 'yar chibok ta tsere daga hannun boko haram bbc news hausa
|
wata 'yar chibok ta tsere daga hannun boko haram
|
an bukaci 'yan fallujah su kori mayaka bbc hausa
|
pirai ministan iraq nouri almaliki ya bukaci mazauna garin fallujah su kori masu tada kayar bayan masu alaka da alqaeda da suka mamaye birnin
|
ya ce idan mutanen su ka kori wadanda ya kira 'yan ta'adda za su kare kansu daga harin soji
|
dubunnan mutane dai sun guje wa fallujah domin kaucewa luguden bamabamai da dakarun gwamnatin iraq ke yi wa birnin
|
a wani labarin kuma bayanai daga birnin ramadi dake lardi daya da fallujah sun shaidawa bbc cewa yanzu birnin na karkashin ikon 'yan sunni tare da hadin gwiwar 'yan sanda
|
taron biki ya zama na makoki a gombe bbc news hausa
|
taron biki ya zama na makoki a gombe
|
bidiyon fasaha nissan ya fitar da agogo
|
ka'idoji na wordpress kyautattun bayanan kalmomi na kasuwanci na musamman
|
gwamnatin jihar zamfara ta ce an soma zirgazirga kamar yadda aka saba tsakanin jahar da makwabtan jihohin sakkwato da kebbi bayan wani gyaran wucin gadi da ta sa aka yi wa gadar da rufta a ranar lahadi
|
mukaddashin gwamnan jihar zamfara alhaji ibrahim wakkala ya shaida wa bbc cewa motoci na bin hanyar kamar yadda aka saba ne bayan cike kwazazzabu da manyan duwatsu da karafa da wasu injiniyoyi suka yi
|
#photo sake_take
|
#photo sake_take http//htxtit/ehyq sake_take http//htxtit/ffac
|
#photo yanandalima http//htxtit/at06 yanandalima http//htxtit/nal4
|
ta da da dádá
|
zazzabin lassa ebonyi ta rufe makarantun jihar nasarawa ta na gwada wasu marasa lafiya uku premium times
|
november 11 2018 0 yan gudun hijira sama da 30000 sun fantsamo najeriya daga kamaru un
|
november 11 2018 0 inec ta danganta tsadar shirya zabe a kan matsalar tsaro
|
kiwon lafiya
|
bidiyo da hotuna
|
you are athome»kiwon lafiya»zazzabin lassa ebonyi ta rufe makarantun jihar nasarawa ta na gwada wasu marasa lafiya uku
|
zazzabin lassa ebonyi ta rufe makarantun jihar nasarawa ta na gwada wasu marasa lafiya uku
|
bi aisha yusufu a kan january 18 2018 kiwon lafiya
|
kwaminshinan ilimi na jihar ebonyi john eke ya bayyana cewa gwamnatin jihar ta yanke shawarar rufe duka makarantun jihar ne saboda kare yan makaranta daka kamuwa da cutar zazzabin lassa da ya bullo a jihar
|
eke ya sanar da haka ne ranar alhamis da yake zantawa da kamfanin dillancin labaran najeriya a abakaliki
|
bada umurnin rufe makarantun ya zama mana dole musamman yadda asibitocin jihar a jiya laraba ta sanar da mu cewa wata mata wanda yayan ta ke karatu a daydaga cikin makarantun jihar ta kamu da wannan cuta wanda ganin haka ya sa muka ce lallai ya kamata mu rufe makarntun gudun kad cutar ya yadu
|
yanzu halin da ake ciki dai duk makarantun jihar na kulle sannan gwamnati tayi kira ga mutanen jihar da su maida wajen tsaftace muhallin su domin gujewa kamuwa da wannan cuta
|
kwamishinan ya ce ba wai cutar ta gagari gwamantin jihar bane ta yi haka ne domin ta tabbatar da ta samar da isasshen kariyar da ya kamata musamman ga yan makaranta kafin a bude su
|
bayan haka kuma an canza wa marasa lafiya wurin jinya a asibitin gwamnati dake jihar domin samar musu da kariya
|
idan ba a manta ba a cikin wannan makon ne likitoci a jihar suka gudanar da tattaki zuwa fadar gwamnatin jihar don nuna rashin jin dadin su game da mutuwar abokanan aikin su uku sanadiyyar kamuwa da cutar zazzabin lassa
|
likitocin sun bayyana wa premium times cewa a yanzu haka wani abokin aikin su na nan a kwance rai kwakwai mutu kwakwai a asibitin irruwa jihar edo
|
likitocin sun ce sun yi wannan tattaki ne domin yi wa gwamnati barazana da nuna fushin su kan watsi da akayi da su da kuma rashin inganta fannin lafiya a jihar
|
sun koka cewa duk shekara sai irin haka ya sami daya daga cikin maaikatan su wanda sakaci ne na gwamnatin a jihar
|
bayan haka kuma babban darektan asibitin gwamnati dake jihar nasarawa joshuandom ya bayyana cewa suna gwada jini wasu mutane uku da ake zargin sun kamo da cutar zazzabin lassa a jihar
|
joshua ya ce gwamnatin jihar na iya kokarin ta don ganin cutar bai yadu a jihar ba sannan ya yi kira ga mutanen jihar da su kwantar da hankalin su
|
cutar sanyi na hakarkari inganta yin allurar rigakafi ne mafita kwararru
|
karancin likitocin warkar da cutar daji na kawo cikas a fannin kiwon lafiyar kasar nan likita
|
satar maganin rigakafi za a fara kirga kwalaben magani da yawan yara a jihar sokoto who
|
sababbin labarai
|
apc ta kori mataimakin shugaban jamiyyar na shiyyar arewa maso yamma inuwa abdulkadir
|
pdp da isah ashiru mayaudara ne inji tsohon dantakarar gwamna a pdp sani bello
|
abinda masu karatu ke fadi
|
aminu baba on saurari dalilin da ya sa na maka datti a kotu ban amince a yi masa duka ba a zariya elrufai
|
mr abdin on atiku ya bude gidan abinci
|
shamsu habibuj on ko buhari ya amince yayi takara a 2019 ko mu maka shi a kotu ganduje
|
mahmoud suleiman (iyan kagarko) on taron pdp lema ta yage a taron pdp na yankin arewa maso yamma namadi sambo ya fice a fusace
|
fanni select category babban labari bidiyo da hotuna duniya kiwon lafiya labarai labarai daga jihohi manyan labarai raayi rahotanni shakatawa wasanni
|
kopdar ga iya iya iya 🐚 @darmaa93 @scooterschool @scooterschool_solo @scooterschool_garut #vespaindonesia #scooterina #scooterindonesia #vespa #scooter #vespagram #instavespa #pelajar #pelajarindonesia #pelajarbervespa #piaggio #piaggiovespa #vespahobby #scooterhobby #vespacommunity #scootercommumity #streetphotography #vespaphotography #scooterschoolgarut #scooterschoolsolo #scooterschool
|
manyan yaran arewa
|
sabon gidan bariki kazo nazo
|
budurwa me fadakar da samari da yan mata ba tsoro
|
iskancin hajiyar dadi gidan bariki tare da yan daudu [ sabon shiri ] latest hausa
|
wai wannan malamace ko yar barikipart 2
|
kalli yadda ake fitsara a wajen party
|
ko zakuce bani da kunya sai na fadawa matan aure gaskiya
|
kalli yadda ake casu a gidan gala
|
download rawa a gidan biki amarya da ango episode 24 mp4/3gp arewa 24h _ naijaloyalng
|
you are here arewa 24h » rawa a gidan biki amarya da ango episode 24
|
title rawa a gidan biki amarya da ango episode 24
|
download rawa a gidan biki amarya da ango episode 24 mp4/3gp arewa 24h rawa a gidan biki amarya da ango episode 24
|
shagalin gidan biki ango da amarya latest video 2018
|
rawa a gidan biki amarya da ango episode 5
|
kalli_yadda_yanmata suke sabon rawa a gidan biki
|
shagalin amarya da ango [ babban biki ] episode (10)
|
kalli yadda ango da kawar amarya suke wata rawa
|
sirrin gindi amarya ta kunyata ango a darensu na farko
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.