text
stringlengths
1
6.82k
za ku iya amfani da wannan dandali zuwa tallata dũkiyõyinku da kuma ayyuka a farashi mai sauki authentic news hausa yana da isar da wani sashe naku talla ko wane wuri a duniya kada ka yi shakka a kira mu tallar hotline a 08028332521
daga yau ni da magoya baya na mun fice daga apc kwankwaso
babu dokar da ta isa hanamu yawo a nijeriya miyetti allah
babu gaskiya a zarigin da ake mun sheikh bilbis
yan fim din hausa kannywood sun saki tafiyar buhari sun kama ta atiku
masu masu より
kara yanki 0
a'ke towa mu'sha
ish'na to mawa'ka an'she ich mu'sha netaka
0 rage da
w°t game kana ba
zoe ba da
farin ok
facebook wwwfacebookcom/patrickafinn
ai kaga (加賀 愛 kaga ai)
156 saye suka tidor
wifi googlepixel2 aosp
muhammadu buhari (@mbuhari)
50a y'a ka foroca fili ka pan ka lɔ a taamana ka taga yezu fɛ
ㄉㄚ da da ta
78 shafi k a
whatsapiba
kowa optimed(8)
ahlou sounnah wa jama`a taghab0une cor'an (cor'an )
ya mu'izu a'izza ummatana
kankariya (1)
yayi (xiaozhenghao)
buhari hars 2
(diya) sun shine
« bamalama
ashe ba samun mai kyau tayin try a search
za ka sami mafi kyau tayi daga
triggawanna triggawannadotm (311)
name dsp kamilu wada maiadua
ka puana a ka moe
ba za ka iya samun fiye da 100 ml na ruwa a cikin rikewa a kaya
barka da zuwa amurka
shin kana da mai kyau tafiya
yi wang huihui shi
goyon chazeau (11)
hiyake wa iya
home > labari > zargin fyade basarake yayi wa 'yar shekara 15 fyade a katsina
zargin fyade basarake yayi wa 'yar shekara 15 fyade a katsina
wata majiya ta shaida wa manema labarai cewa majalisar masarautar katsina ta dakatar da bashir bala kofarbai daga mukamin sa na magatakarda bisa zargin aikata laifin fyade da ake yi masa
tun makonni biyu da suka gabata ne magatakardan ke fuskantar shari'ar aikata fyade ga wata yarinya 'yar shekara 15 a katsinawata majiya ta labarta cewa yarinyar ta fada cikin wannan ibtil'i ne bayan mahaifinta ya aike ta gidan magatakardan
a cikin wata sanarwa da ya fitar sakataren majalisar masarautar bello ifo ya ce dakatarwar ta fara aiki ne nan take
@isyakuwebku biyo mu a facebook
aika labari
rubuta ra ayin ka
seniora tech wacce ta shahara wajen flashin da cire makulli ko security na wayar salula ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 hawa na sama gefen hagu yamma daga gidan wazirin gwandukan titin ahmadu bello nassarawa birnin kebbi jihar kebbi
latsa nan don samun labaranmu a whatsapp
seniora tech ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 yamma daga gidan wazirin gwandu mal umaru ahmadu bello way birnin kebbi
ka zo domin flashing da cire makulli ( security) na wayar salula cikin rahusa
sabon labari
tuntube mu ko ka aiko labari
dalilin da ya sa sa'idu dakingari da hadimansa suka koma apc samaila yombe isyakucom
gani da ido
home / labari / samaila yombe / siyasa / dalilin da ya sa sa'idu dakingari da hadimansa suka koma apc samaila yombe
dalilin da ya sa sa'idu dakingari da hadimansa suka koma apc samaila yombe
december 31 2017 labari samaila yombe siyasa
a ranar juma'a ne tsohon gwamnan jihar kebbi alh sa'idu nasamu dakingari tare da wasu manyan hadimansa wadanda suka taka rawar shugabancin jihar ta kebbi karkashin jam'iyar pdp taswon shekara takwas suka sake sheka zuwa jam'iyar apc mai mulki a najeriya da jihar kebbiwata majiya ta shaida mana cewa hakan ya faru ne tare da dimbin magoya bayan tsohon gwamnan wanda ya zo bayan canja sheka da dubatan 'yan pdp suka yi zuwa apc 'yan watannin baya
sakamakon haka isyakucom ya tambayi mataimakin gwamnan jihar kebbi ko miye sanadin wannan canjin sheka da 'ya'yan jam'iyar pdp ke ta yi zuwa apc a jihar kebbi
alh samaila yombe dabai ya shaida mana cewa godiya ta tabbata ga allaha da ya kawo mu rana wa ta yau da tsohon gwamna sa'idu dakingari da mataimakinsa har da jama'ar sa duka sun baro pdp suka koma apc tuni dai mai girma gwamnan jihar kebbi sanata abubakar atiku bagudu ya bude kofa na karbar mutane a zo a hada guiwa a taimaki jihar kebbi domin hadewa tsintsiya madaurinki daya zai tabbatar da samun ci gaba wajen taimaka wa cigaban jiha
yombe ya kara da cewa wannan ya nuna irin kwazo da ci gaba da gwamna a atiku bagudu ya kawo ma jihar kebbi ne a cikin gajeren lokaci na shekara biyu shi ne ya burge su da ya sa suka bukaci su zo ayi wannan tafiya da su bayan haka allah ya yi wa gwamna bagudu baiwa na salon shugabancin sanin yadda zai tafiyar da jagorancin al'umma
sau da yawa nike bayani da ambaton cewa allah ya yi wa jihar kebbi gata domin allah ya bamu adalin shugaba kuma ai ka gani ba a boye yake ba domin dubu dubatan mutane ne ke barin waccan jam'iya suna dawowa apc saboda martaba da salon shugabancin da allah ya ba mai girma gwamna abubakar atiku bagudu ya iya shugabanci kuma haskakken mutum ne
tuntube mu ko aiko labari zuwa isyakulabari@gmailcom don samun labaranmu ta whatsapp ka rubuto yes a sms zuwa 08087645001 shiga cikakken shafinmu wwwisyakucom *** gurbin talla *** kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka ka zo seniora tech a olumbo plaza yamma da gidan wazirin gwandu kan titin ahmadu bello a garin birnin kebbi shago lamba 51 hawa na sama
dalilin da ya sa sa'idu dakingari da hadimansa suka koma apc samaila yombe reviewed by on december 31 2017 rating 5