text
stringlengths
1
6.82k
rubuta ra ayin ka
kana da labari ko wani abu ya faru a gaban idon ka rubuto mana email a
ka hada da hutunan lamarin idan da hali
+18 kalli irin wannan lamari miye za ka ce a kan wannan (hoto)
mata ta sha duka bayan ta gano miji na lalata da kanwarta sau 3 a mako (hotuna)
yadda aka kashe barawo bayan ya saci babur (hotuna)
al'auran wannan mutum ya makale a jikin wata mata bayan sun aikata zina (hotuna)
dauda hazikin hafsan soji da ya koyar da zaratan soji a depot (hotuna)
labarai da suka gabata
kan'ran'sha
s a buhari
4 kano /daura road rigasa kaduna
zaria kaduna nigeria
kano nigeria
birnin kebbi nigeria
ahmadu bello way birnin kebbi nigeria
garki abuja nigeria
hotoro kano nigeria
dutse jigawa state nigeria
abdullahi maikano way dutse jigawa state
bauchi state bauchi nigeria
al ta ne
a ga ta
ameen thumma ameen
ameen ya allah
hahahaha iya
wh0cd15878 [url=http//antabuseusorg/]buy antabuse[/url] [url=http//accutanebestpriceuscom/]purchase accutane[/url]
matar tsohon najadu hefner ba za ta samu tumunin takaba ba daily nigerian hausa
home taska matar tsohon najadu hefner ba za ta samu tumunin takaba ba
matar tsohon najadu hefner ba za ta samu tumunin takaba ba
mashahurin tsohon nan hugh hefner wanda ya yi shuhura wajen yaɗa batsa bai barwa matar da za ta yi masa takaba ko taro ba
hefner ya mutu ranar talata bayan shafe shekaru 91 a duniya kuma da shafe fiye da shekaru 50 yana fasadi a doron kasa
duk da cewa sun yi zaman aure na kimanin shekaru biyar da matar tasa mai suna crystal harris kafin mutuwarsa sai dai a cikin wasiyyar da ya bari ya ce kada a bata ko taro cikin makudan kudin da ya bari
an ƙiyasta dukiyar da ya bari kimanin dalar amurka miliyan 110 ce sai dai wata majiyar kuma ta ce bai kai hakan ba
a cikin wasiyyar da ya bari dukiyar tasa zaa raba ta ne tsakanin yayansa hudu da ya bari da jamiar kudancin california da kuma fannin taimakawa mabuƙata ita kuwa crystal ya ce kawai a kula da dawainiyarta
sai dai rahotanni sun yi nuni da cewa kafar walan da hefner ya yi crystal ramuwar gayya ce saboda wahalar da ta bashi kafin a yi auren
me nene raayinku a kan wannan ƙafar wala da ya yi mata
next articleyar gidan gwamna ganduje ta tubure sai ta auri wani bayerabe
shugaban najeriya muhammadu buhari ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a zaben shugabancin kasar mai zuwa reuters/kevin lamarque
wasu cibiyoyin bunkasa dimokiradiya guda biyu da ke amurka da suka ziyarci najeriya domin ganin shirin zaben shekara mai zuwa sun bayyana fargabar cewar tashetashen hankulan da ake samu a kasar na barazana ga shirin zaben baki dayacibiyoyin sun bayyana rikicin boko haram da kuma na makiyaya da manoma a matsayin wadanda za su iya hana gudanar zaben cikin kwanciyar hankali dangane da wannan rahoto bashir ibrahim idris ya tattauna da tsohon ministan 'yan sandan najeriya dr ibrahim yakubu lame
alamomi da yanayin samun ciki ya
9 jundullah tsaqafatan wa akhlaqan sa'id hawa
kayan yim chiwai kan
asibitin kauye 15321 › 3 years ago › mohammed danfulani
i suke posting ni
alazushin (lada)
fuskafuskase
sukemacoza
← da ow a ga
shine sun shine
tasnuba jerin (1)
bbc hausa news ra'ayi riga matsalolin tsaro a lokutan zabe a najeriya
ra'ayi riga matsalolin tsaro a lokutan zabe a najeriya
an dade ana nuna shakku kan rawar jami'an tsaron kasar a lokutan zabe
a yayin da zabukan najeriya ke kara karatowa wani batu da ke damun yawancin 'yan kasar shi ne na matsalar tsaro a lokacin zabe
wani abin damuwa kuma shi ne yadda hukumomin tsaro suka kama makamai a gabar ruwan legas wanda wasu ke ganin ba zai rasa nasaba da yadda wasu ke daukar zabukan na badi ba na ko a mutu ko ayi rai
shin ta yaya za a iya kaucewa matsalar tsaro a lokutan zabe a najeriya
ko a kwai wata rawa da 'yan najeriya za su iya takawa domin kaucewa fadawa rikicin zabe
wadannan na daga cikin abubuwan da za mu tattauna a shirinmu na ra'ayi riga na wannan mako
domin shiga cikin shirin sai ku aiko mana da takaitattun ra'ayoyinku ta adreshinmu na email wato hausa@bbccouk ko ta lamba 447786202009 ko kuma ta dandalin mu na muhawara bbchausa facebook wanda za ku iya samu a shafinmu na internet wato bbchausacom
ko kuma ta hanyar cike wannan gurbi
india ta kaddamar da shirin tallafa wa matalauta bbc news hausa
gwamnatin india ta kaddamar da wani sabon shirin biyan biliyoyin daloli don jin kai kai tsaye ga matalauta a wani kokari na kawar da cin hanci da rashawa
a karkashin sabon shirinza a rinka saka kudaden jin kan cikin asusun ajiyar bankunan mutanen da abun ya shafa domin hana jami'an da ke da cin hanci sace su
ministan kudi na india ya bayyana shirin a matsayin wani abun sauyin yanayi ga shugabanci
to amma masu sukar shirin sun ce zai yi wuya a aiwatar da shi a kasar da mutane matalauta da yawa ba su da asusun ajiyar banki
ana ci gaba da murna a chile bbc news hausa
ana ci gaba da murna a chile
ana ci gaba da murna a kasar chile bayan nasarar da injiniyoyi suka yi ta kaiwa inda masu hakar ma'adinan nan su talatin da uku suke tun kimanin watanni biyun da suka gabata
ma'aikatan ceto da injiniyoyin da wakilan gwamnati da kuma iyalan mutanen sun yi ta murna suna rungumar juna saboda nasarar da aka samu
matar shugaban kasar chilen cecilia morel ta nuna farin cikinta dangane da wannan sakamako
tun daga ranar da abin ya faru gwamnati ta yanke shawarar ganin cewa ta ceto masu hakar ma'adinan kuma muna faricin cikin cewa sun rayu
najeriya ta nemi magance boko haram bbc news hausa
image caption an yi taro a abuja nigeria domin warware matsalar boko haram
hukumomin nigeria da kasashe makwabtanta sun yi kira ga kasashen duniya su kara ba su gudunmawa a yunkurin dakile hanyoyin da kungiyar boko haram ke samun makamai da kuma kudade yayinda ake ci gaba da nuna damuwa kan yadda kungiyar ke kara kame wurare
kiran na zuwa yayinda wasu rahotanni ke cewa 'yan boko haram din sun sake kama wani gari
an ambaci ministan harkokin wajen nigeria ambasada aminu wali yana cewa takwarorin aikinsa daga kasar benin da chadi da kamaru da nijar duk sun amince cewa akwai bukatar kara hada gwiwa a kokarin hana fasakwaurin makamai