text
stringlengths
1
6.82k
kungiyar musulmi ta yaba wa makarantar sharia don kiran firdausi amasa leadership hausa newspapers
farfesa ishaq akintola ya yaba wa makarantar sharia don kiran firdaus amasa tare da barinta ta sanya hijabi akintola wanda shi ne daraktan kungiyar kare hankin musulmai (muric) ya sanar da hakan a wata sanarwa a ranar laraba a jihar legas
makarantar sharia ta najeriya ta kira amasa da musulmai 11 zuwa bar a ranar talata an ba su izini su saka hijabi yayin da suka shiga wasu daliban 1550
kamfanin dillancin labarai na najeriya (nan) ya ruwaito cewa an hana amasa shiga cikin zauren don bikin a watan disamba na shekara ta 2017 kungiyar muric ta yi kira ga hukumomi su ba wa sauran daliban musulmi mata wadanda suka yanke shawarar sanya hijabi damar sawa a kiran da za a yi a nan gaba don halartar bikin
samu 5 aketxe 9
mahukunta a jamhuriyar dimokradiyyar congo sun ce annobar ebola ta bulla a wani yanki na daban da ke gabashin kasar bayan da aka yi shelar cewa an shawo kan cutar bayan da ta kashe mutum 125 a cikin watannin da suka gabata
ministan lafiyar kasar oly ilunga ya ce annobar ta bulla ne a wani wuri da ke tsakiyar beni a lardin kibu ta arewa kusa da iyakar kasar da uganda
ministan ya ce an samu bullar cutar a wannan yanki ne sakamakon yadda jamaa ke ci gaba da bijire wa matakan mahukunta ke dauka domin hana yaduwar cutar ta ebola
fadar shugaban kasa na shirin sayar da asibitinta
fardar shugaban kasa ta aiyana kudurinta na sayarwa yan kasuwa babban asibitinta da ke harabar fadar
wata sanarwa da mataimakin daraktan sashen yada labarai na fadar shugaban kasar mista attah esa ya fitar ta nuna cewa babban sakataren fadar shugaban kasar mista jalal arabi shi ne ya tabbatar da shirin sayar da asibitin
an gina asibitin ne don ya rika kula da shugaban kasa da mataimakinsa da iyalansu da kuma maaikatan fadar shugaban kasar
babban sakataren fadar shugaban kasar ya bayyana cewa kula da manyan naurorin gwajegwaje kawai ya na lashe kimanin biliyan biyu a wata
haka na faruwa ne yayin da majinyata ke korafin ana tura su wasu asibitocin a waje don yin gwajegwaje
hutudole labarai da hausa me kuka gani a cikin idanuna
me kuka gani a cikin idanuna
tauraruwar finafinan hausa nafisa abdullahi kenan a wannan hoton nata inda ta tambayi me aka gani a cikin idanunta
hutudole labarai da hausa gidajan talabijin 8 na kasar morocco suka nuna saukar shugaba buhari kasar kai tsaye
gidajan talabijin 8 na kasar morocco suka nuna saukar shugaba buhari kasar kai tsaye
ziyarar shugaba buhari a kasar morocco na ta kara daukar hankulan mutane musamman a najeriya lura da irin tarbar karamcin da aka mishi rahotanni sun bayyana cewa gidajen talabijin takwasne suka nuna isar shugaba buhari kasar kai tsaye
me baiwa shugaba buhari shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa bashir ahmad ne ya bayyana haka
hakan na nuna yanda suka dauki ziyarar ta shugaba buhari da muhimmanci
cutar amai da gudawa ta kashe mutane 19 a najeriya _ trt hausa
cutar amai da gudawa ta kashe mutane 19 a najeriya
rahotanni daga najeriya na cewa mutane 19 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar kwalara a kasar
mahukunta sun ce an kai mutane 65 asibiti sakamakon bullar cutar a jihar niger
mahukuntan yankin sun ce jama'a sun dimauce sakamakon bullar annobar inda aka shawarci mutane da sun ga alamun ta a jikinsu su je asibiti mafi kusa
yadda ba a samun kyakkyawan ruwan sha a najeriya tare da yadda ba a iya maganin annoba a lokacn da ya kamata da karancin kayan aiki na janyo hatsarin rasa rayuka
akwai cututtuka irin su zazzabin cizon sauro typhoid shanyewar jikin yara kana amai da gudawa da kyandar biri dake damun jama'ar najeriya
ambaliyar ruwa na barna a jamhuriyar nijar
tun daga watan yuli zuwa yau mutane 22 ne suka mutu inda aka samu asarar dukiya mai dimbin yawa sakamakon ambaliyar da ta afku a sassan jamhuriyar nijar
motocin da ake shigowa da su kasashen afrika na yi wa mutane illa bincike premium times
you are athome»labarai»motocin da ake shigowa da su kasashen afrika na yi wa mutane illa bincike
motocin da ake shigowa da su kasashen afrika na yi wa mutane illa bincike
wata kungiyar bincike dake zaman kanta a new delhi kasar india centre for science and environment (cse) ta bayyana cewa kashi 90 bisa 100 na gwanjunan motocin da ake shigowa da su kasashen afrika na cutar da kiwon lafiyar mutanen yankin
jamiar kungiyar priyanka chandola ta fadi haka a abuja ranar talata
priyanka ta bayyana cewa sun gano haka ne bayan gudanar da bincike kan illolin da wadannan motoci ke yi wa lafiyar mutane da kuma muhallin su
sakamakon da muka samu ya nuna cewa wadannan motoci na matukar cutar da kiwon lafiyar mutane ta hanayar gurbata iskar da mutane kan shaka
binciken ya kuma nuna cewa a yanzu haka kashi 90 bisa 100 ne ake shigowa da su kasa najeriya kashi 85 a ethiopia kashi 80 a kenya sannan duk da haka mutane kalilan ne ke iya siyan mota don hawa na kan su
a karshe priyanka ta yi kira ga gwamnatocin kasashen afrika da su kirkiro dokokin da za su hana shigowa da motoci irin haka tare da tsawwala harajin da ake biya wurin shigowa da su
hutudole labarai da hausa kasar saudiyya ta baiwa 'yan gudun hijira a borno tallafi
kasar saudiyya ta baiwa 'yan gudun hijira a borno tallafi
wadannan hotunan ne dake nuna lokacin da aka kaddamar da bayar da gudummuwar kayan saukaka rayuwa da gwamnatin kasar saudiyya ke baiwa 'yan gudun hijira kenan a jihar borno
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu fadakarwa akan kankan dakai daga sheikh isa ali pantami
malaman kwalejin kadpoly sun fara yajin aiki premium times
you are athome»labarai»malaman kwalejin kadpoly sun fara yajin aiki
malaman kwalejin kadpoly sun fara yajin aiki
kungiyar malaman kwalejin kimiyya da fasaha mallakar gwamnatin tarayya dake kaduna kaduna polytechnic ta shiga yajin aiki daga yau jumaa 8 ga watan satumba
jamiin kula da harka da jamaa na kungiyar abass muhammed ya shaida wa kamfanin dillancin labaran najeriya haka a hira da yi da su ta wayan tarho
ya ce kungiyar asup reshen kwalejin kaduna ta shiga yajin aikin ne don rashin biyan tarin bukatunsu da hukumar makarantan ta kasa biya
daga karshe kungiyar asup ta ce tana kira ga gwamnati masu ruwa da tsaki da mutanen kasa da su taimaka wajen jawo hankalin hukumar makarantar ta biya musu wadannan bukatu
gwamnatin tarayya ta tallafa wa mata 22962 sama da naira miliyan 200 a jihar jigawa premium times
you are athome»labarai daga jihohi»gwamnatin tarayya ta tallafa wa mata 22962 sama da naira miliyan 200 a jihar jigawa
gwamnatin tarayya ta tallafa wa mata 22962 sama da naira miliyan 200 a jihar jigawa
sakataren yadda labarai na shirin bada agaji a fadan shugaban kasa nura sani yace gwamnatin tarayya ta samar da naira miliyan 229640000 domin tallafawa mata 22962 a jihar jigawa
nura sani ya ce gwamnati ta yi haka ne a shirin tallafa wa talakawa domin kawar da talauci a kasar nan wanda ake kira da conditional cash transfer cct
ya ce sun raba wa talakawa dake kananan hukumomi 9 a jihar wanda ya hada da auyo guri gwiwa jahun kaugama kiyawa miga roni da taura
mun zabo matan da muke tunani sun fi fama da talauci daga mazabu 3 daga cikin wadannan kananan hukumomi 9 a jihar
nura sani ya ce a wannan rabon kashi 30 na talakawan dake kananan hukumomi 27 a jihar ne suka sami tallafi sannan za su ci gaba da rabon kudin a karo na biyu domin sauran talakawan dake mazaba 15 su samu
ya ce sharadin samun wannan tallafin ya hada da saka yara a makarantun gwamnati da ziyartan asibiti a kaiakai
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu 'bana amfani da facebook'>>amina amal
hutudole labarai da hausa amina amal na murnar zagayowar ranar haihuwarta
amina amal na murnar zagayowar ranar haihuwarta
jarumar finafinan hausa amal umar na murnar zagayoqar ranar haihuwarta muna mayata murna da fatan allah ya karo shekaru masu albarka
hutudole labarai da hausa tijjani asase ya fara samun tallafi bayan da gobara ta kone gidanshi
bayan da ibtila'in gobara ya samu jarumin finafinan hausa tijjani asase wanda yayi sanadiyyar konewar gidanshi kurmus jarumin ya fara samun tallafin kudi da kayan abinci daga mutane dabandaban
'yan uwa da abokan arziki ciki hadda tsffin jaruman finafinan hausa mata na cikin wadanda suka baiwa jarumin tallafi
ya rubuta a dandalinshi cewa
salam barkanmu da safiya da mika godiyata ga iyayan gidana da yayyena wa'yan da suka tayani da alhini wasu a waya wasu hargida wasa harda gudun mawa sutura da abinci wasu harda kudi nagode allah yabar zumunci amin nagode
hutudole labarai da hausa dusar kankara ta zuba a saharar kasar aljeriya saboda tsananin sanyi
hutudole labarai da hausa ba kada ganduje ne a gabanmu ni da kwankwaso ba>>shekarau
ba kada ganduje ne a gabanmu ni da kwankwaso ba>>shekarau
tsohon gwamnan jihar kano malam ibrahim shekarau ya ce ba kada gwamna dr abdullahi umar ganduje ne a gabansu shi da sanata rabiu kwankwaso ba
shekarau ya bayyan hakane a wata hira da yayi da bbchausa inda yace ba su hadu guri guda shi da kwankwaso ba dan su kada wani dan siyasa ba kuma duk wani abu da y faru a tsakaninsu ya wuce babu maganar tuna baya
a makon jiya ne tsofaffin gwamnonin na kano biyu suka gana a karon farko cikin shekaru da dama kwanaki kadan bayan kwankwaso ya sauya sheka daga apc zuwa pdp inda ya tarar da shekarau
labuntsov da avdeev aa
hoto hotuna daga bikin ango messi _ hayaki
labarun cikin gida
hoto hotuna daga bikin ango messi
← wani limamin coci yayi kira da a rage kudin aikin hajjin bana an kama wani malamin makarantar firamare da ya ke lalata da dalibansa maza →