text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
da 4 a n ■ ■
|
itsuka ja zettai iya na n da
|
ano ne jitsuwa sa boku wa !( watashi wa !) kun no koto ga
|
ano ne watashi wa kimi ga kun no koto ga
|
kana barin jehobah ya mulmula ka kuwa _ na nazari
|
koma ka ga abin da ke ciki
|
koma ga abubuwan da ke ciki
|
shafin farko
|
farin ciki da kwanciyar rai
|
amsoshin tambayoyi daga littafi mai tsarki
|
kayan bincike don nazarin littafi mai tsarki
|
dangantakar tarihi da littafi mai tsarki
|
ilimin kimiyya da littafi mai tsarki
|
littafi mai tsarki
|
wasannin kwaikwayo na littafi mai tsarki
|
wasan kwaikwayon littafi mai tsarki
|
dakin watsa labarai don masu ba da rahoto
|
labaran sharia
|
tambayoyin da ake yawan yi
|
in kana so a yi nazarin littafi mai tsarki da kai
|
abubuwan da ke ciki
|
jehobah yana kula da kai
|
kana barin jehobah ya mulmula ka kuwa
|
amsoshin tambayoyin masu karatu
|
jehobah allahnmu ubangiji daya ne
|
kada ka bar kurakuran wasu su hana ka bauta wa jehobah
|
koyarwar littafi mai tsarki
|
dakin watsa labarai
|
hasumiyar tsaro (ta nazari) _ yuni 2016
|
za ka so ka karanta wannan talifin a
|
ga shi kamar yumɓu a hannun maitukwane hakanan kuke a hannunairm 186
|
waɗanne irin halaye ne za su hana mu sauraran shawarwarin da jehobah yake ba mu
|
waɗanne halaye ne za su taimaka mana mu ci gaba da zama kamar yumɓu da jehobah zai iya mulmulawa
|
ta yaya iyaye kiristoci za su nuna cewa jehobah shi ne wanda yake mulmula su
|
1 2 me ya sa allah ya ɗauki daniyel a matsayin mutum ƙaunatacce ƙwarai kuma ta yaya za mu zama masu yin biyayya kamar daniyel
|
saad da israilawa suka je zaman bauta a birnin babila na dā sun ga cewa mutanen suna bauta wa gumaka da kuma aljanu amma da akwai wasu yahudawa masu aminci kamar daniyel da kuma abokansa guda uku da suka ƙi bin salon rayuwar mutanen babila (dan 16 8 12 31618) daniyel da abokansa sun ƙudura niyyar cewa za su bauta wa jehobah shi kaɗai a matsayin mai mulmula su kuma sun yi nasarar yin hakan daniyel ya yi kusan dukan rayuwarsa a babila amma duk da haka malaikan allah ya ce shi mutum ne ƙaunatacce ƙwaraidan 1011 19
|
ka guji halayen da za su sa ka ƙi jin shawara
|
3 waɗanne irin halaye ne za su sa mu ƙi jin shawara ka ba da misali
|
3 littafin misalai 423 ta ce ka kiyaye zuciyarka gaba da dukan abin da kake kiyayewa gama daga cikinta mafitan rai suke waɗanne halaye ne za mu guje wa sun ƙunshi fahariya da kasancewa da halin yin zunubi da kuma rashin bangaskiya waɗannan halayen za su iya sa mu yi tawaye ko kuma rashin biyayya (dan 51 20 ibran 313 18 19) abin da ya faru da sarki uzziah ke nan (karanta 2 labarbaru 2635 1621) da farko uzziah ya yi abin da ke daidai a gaban ubangiji kuma ya sa kansa ya biɗi allah amma saanda ya yi ƙarfi zuciyarsa ta habaka duk da cewa allah ne ya ba shi ƙarfi ya kasance da fahariya har ya so ya ƙona turare a cikin haikali aikin da firistoci ne kawai suke da gatan yi amma uzziah ya hasala saad da firistoci suka gaya masa cewa bai kamata ya yi wannan aikin ba mene ne sakamakon allah ya hukunta shi kuma ya zama kuturu har mutuwarsamis 1618
|
4 5 mene ne zai faru idan muka ƙi guje wa fahariya ka ba da misali
|
5 abin da ya faru da jim ya nuna yadda fahariya za ta sa mu soma ganin cewa abin da muke yi ne daidai kuma hakan zai sa ba za mu zama kamar yumɓu mai laushi da za a iya mulmulawa ba (irm 179) jim ya ce na ci gaba da ganin cewa yanuwan ne suke da laifi shin wani ɗanuwa ya taɓa ɓata maka rai ka taɓa fushi don ka rasa gatan da kake da shi a cikin ikilisiya idan haka ne yaya ka bi da batun shin ka yi fahariya ne ko kuma ka nemi ka sulhunta da ɗanuwanka kuma ka ci gaba da kasancewa da aminci ga jehobahkaranta zabura 119165 kolosiyawa 313
|
6 mene ne zai iya faruwa idan muka ci gaba da yin zunubi
|
7 8 (a) ta yaya israilawa na dā suka nuna rashin bangaskiya (b) wane darasi ne muka koya daga wannan
|
7 israilawa sun nuna rashin bangaskiya bayan jehobah ya cece su daga ƙasar masar wannan misali ya nuna mana yadda rashin bangaskiya zai iya taurara zuciyarmu alummar israila ta ga yadda allah ya yi abubuwan ban alajabi don ya cece ta duk da haka sun nuna rashin bangaskiya saad da suka kusan shiga ƙasar alkawari maimakon su dogara ga jehobah sun tsorata kuma suka soma gunaguni game da musa ƙari ga haka sun so su koma ƙasar masar inda suka yi zaman bayi jehobah ya yi fushi kuma ya ce har yaushe mutanen nan za su rena ni (lit lis 1414 11 zab 7840 41) saboda taurin kansu da kuma rashin bangaskiyarsu waɗannan mutanen sun mutu a jeji
|
8 da yake mun kusa mu shiga sabuwar duniya za mu fuskanci gwaji na bangaskiyarmu saboda haka muna bukata mu bincika bangaskiyarmu alal misali za mu iya yin nazari game da abin da yesu ya ce a littafin matta 633 ka tambaye kanka shin maƙasudaina da kuma shawarwarina suna nuna cewa na gaskata da abin da yesu ya ce zan ƙi zuwa taro ko kuma waazi don neman kuɗi me zan yi idan ana bukatar in ƙara ba da lokaci a wurin aiki shin zan bar tasiri na wannan duniyar ya mulmula ni har ya sa na daina bauta wa jehobah
|
9 me ya sa muke bukata mu ci gaba da gwada bangaskiyarmu kuma ta yaya za mu yi hakan
|
9 alal misali ka yi laakari da wani bawan jehobah wanda ba ya bin ƙaidodin littafi mai tsarki wataƙila game da tarayyar banza ko yankan zumunci ko kuma nishaɗi ka tambayi kanka shin haka nake idan muka ga cewa muna da irin wannan halin muna bukata mu bincika bangaskiyarmu nan da nan littafi mai tsarki ya ba mu shawara cewa ku gwada kanku ko kuna cikin imani ku yi wa kanku ƙwanƙwanto (2 kor 135) idan ka ga cewa kana bukata ka yi gyara ka riƙa yin amfani da kalmar allah don ka daidaita raayinka
|
ka ci gaba da zama yumɓu mai laushi
|
10 mene ne zai taimaka mana mu zama kamar yumɓu mai laushi a hannun jehobah
|
ka yi amfani da abubuwan da allah ya tanadar don su taimaka maka ka zama kamar yumɓu da zai a iya mulmulawa (ka duba sakin layi na 1013)
|
11 12 ta yaya jehobah yake amfani da ikilisiyar kirista don ya mulmula mu bisa ga bukatan mu ka ba da misali
|
11 ta wurin ikilisiyar kirista jehobah yana mulmula mu bisa ga abin da kowannen mu yake bukata jim wanda aka ambata ɗazu ya soma canja halayensa saad da wani dattijo ya kusace shi kuma suka zama abokai jim ya ce bai taɓa nuna min cewa ina da laifi kuma bai kūshe ni ba maimakon haka ya ƙarfafa ni kuma ya nuna min cewa yana so ya taimake ni da gaske bayan wata uku dattijon ya gayyaci jim zuwa taron kirista jim ya ce yanuwa sun marabce ni sosai kuma ƙaunar da suka nuna min ya sa na canja halina na soma ganin cewa raayina ba shi ne ya fi muhimmanci ba da taimakon yanuwan da kuma matata na soma bauta wa jehobah na amfana sosai daga karatun talifofin da ke cikin hasumiyar tsaro na 15 ga watan nuwamba 1992 mai jigo jehovah is not to blame da kuma serve jehovah loyally
|
12 da shigewar lokaci jim ya sake zama dattijo tun daga lokacin ya taimaka wa wasu yanuwa su shawo kan irin waɗannan halayen kuma su ƙarfafa dangantakarsu da jehobah a ƙarshe jim ya ce na ɗauka cewa ina da dangantaka mai kyau da jehobah amma da gaske ban da shi na yi danasanin barin fahariya ya sa na mai da hankali ga laifofin mutane maimakon in mai da hankali ga abubuwan da suka fi muhimmanci1 kor 1012
|
13 waɗanne halaye ne waazin bishara yake taimaka mana mu kasance da su kuma ta yaya muke amfana daga hakan
|
ku bi jagorar allah saad da kuke mulmula yaranku
|
14 mene ne ya kamata iyaye su yi idan suna son su yi nasara wajen mulmula yaransu
|
14 yawancin yara suna da tawaliu kuma suna son koyan abubuwa (mat 1814) hakazalika iyaye masu basira suna iya ƙoƙarinsu don su koya wa yaransu gaskiyar da ke cikin littafi mai tsarki kuma suna son yaransu so koyarwar da dukan zukatansu (2 tim 314 15) babu shakka don iyaye su yi nasara a yin hakan suna bukata su ƙaunaci gaskiyar kalmar allah da dukan zuciyarsu kuma su bi ƙaidodin da ke cikinta idan iyaye suka yi hakan zai kasance da sauƙi wa yaransu su ƙaunaci kalmar allah ƙari ga haka za su ga cewa jehobah da kuma iyayensu suna ƙaunarsu kuma hakan ne ya sa suke yi musu horo
|
15 16 ta yaya iyaye za su nuna cewa sun dogara ga jehobah saad da aka yi wa ɗansu ko yarsu yankan zumunci
|
15 a wani lokaci duk da ƙoƙarin da iyaye suka yi don su koya wa yaransu kalmar allah wasu yaran suna daina bauta wa jehobah ko kuma a yi musu yankan zumunci hakan yana sa iyalin baƙin ciki wata yaruwa a afirka ta kudu ta ce saad da aka yi wa ɗanuwana yankan zumunci na ji kamar mutuwa ya yi hakan ya sa ni baƙin cikin sosai mene ne ita da iyayenta suka yi sun bi umurnin da kalmar allah ta bayar game da hakan (karanta 1 korintiyawa 511 13) iyayen sun ce mun yanke shawara cewa za mu bi umurnin da littafi mai tsarki ya bayar tun da mun san cewa yin abubuwan da allah yake so zai kawo sakamako mai kyau mun ɗauki yankan zumunci a matsayin horo daga allah kuma muna da tabbaci cewa jehobah yana ƙaunar mu shi ya sa yake mana horo saboda haka abubuwan da yake haɗa mu da ɗanmu shi ne alamura da suka shafi iyali kawai
|
16 yaya ɗansu ya ji game da hakan ya ce na san cewa iyayena suna ƙaunata suna yin biyayya ne ga jehobah da kuma ƙungiyarsa ya daɗa cewa idan yanayinka ya sa ka nemi taimako da kuma gafara daga wurin jehobah hakan zai sa ka san cewa kana bukata ka dogara gare shi ka yi tunanin farin cikin da iyayen suka yi saad da aka dawo da ɗansu hakika za mu yi farin ciki sosai kuma za mu yi nasara idan muna yi wa allah biyayya a koyaushemis 35 6 2826
|
17 mene ya sa ya kamata mu riƙa yi wa jehobah biyayya kuma ta yaya hakan zai amfane mu
|
17 annabi ishaya ya ambata lokacin da yahudawa za su daina zama bayin a babila kuma waɗanda suka tuba za su ce ya ubangiji kai ubanmu ne mu yumɓu ne kai ne maiyin tukwane da mu mu dukanmu kuma aikin hannunka ne bayan haka sun roƙe shi cewa kada ka tuna da muguntarmu har abada kuma ka duba ka gani muna roƙonka mu duka mutanenka ne (isha 648 9) idan mu ma muka yi biyayya ga jehobah kuma muka ci gaba da yin hakan zai ɗauke mu da tamani kamar annabi daniyel ƙari ga haka jehobah zai ci gaba da mulmula mu ta wajen yin amfani da kalmarsa da ruhu mai tsarki da kuma ƙungiyarsa don wata rana mu tsaya a gabansa a matsayin kamiltattun yayan allahrom 821
|
hasumiyar tsaro (ta nazari)
|
sauko da littattafai
|
shiga kai tsaye
|
ka nemi inda ake taro
|
ka nemi inda ake taron yanki
|
mene ne sabo
|
ka ba da gudummawa don aikinmu a dukan duniya
|
ka nuna yaren kurame kadai yanar gizon da ke akwai littattafai da za a saukar kawai
|
ka aika ta hanyar imel
|
dakarun turkiyya da mayakan siriya dake samun goyan bayan ankara sun kwace daukacin ikon birnin afrin tungar mayakan kurdawa da turkiyyar ke kallo a matsayin 'yan ta'adda
|
shugaban kasar turkiyyar recep tayyip erdogan ya fada a jiya lahadi cewa mayakan siriya da dakarun kasarsa sun yi nasarar kwace birnin na afrin kum ayanzzu kaka tutar turkiyya ce ke kadawa a tsakiyar yankin dake arewa maso yammacin kasar siriya
|
wani faifan bidiyo da rundinar sojin turkiyya ta wallafa a shafinta na twitter ya nuna dakarun turkiyya kan wasu tankunan yaki biyu a gaban wasu gine gine gwamnati a yankin na afrin
|
gwamnatin ankara dai na kallon kungiyar ypg ta kurdawa a matsayin kungiyar yan taadda duk da cewa dakarun kurdawan na samun nasu goyon baya ne daga kasar amurka a yaki da kungiyar 'yan ta'adda ta is a siriya
|
daga ranar 20 ga watan janairu da ya gabata lokacin da dakarun turkiyya suka fara kaddamar da hari kan yankin na afrin dakarun kurdawa 1500 ne aka kashe a yayin da turkiyyar ta ce an kashe na ta dakaru 46 da raunana 225
|
iran rohani ya taya erdogan murnar lashe zabe
|
turkiyya abokin takarar erdogan ya amince da shan kayi a zabe
|
bama cikin rigimar kwankwaso da ganduje danbilki commanda
|
a najeriya wasu magoya bayan shugaban kasa muhammadu buhari a jihar kano sun nesanta kansu daga rikicin da ya kunno kai tsakanin gwamnan kano abdullahi umar ganduje da tsohon gwamna rabiu musa kwankwaso
|
wasu masu lura da alamura dai na ganin wannan rikici na iya shafar makomar jamiyyar apc mai mulkin jihar kano inda shugaban najeriya muhammadu buhari ke da dumbin magoya baya
|
malam abdulmajid danbilki kwamanda jigo ne a bangaren masu goyon bayan shugaba muhammadu buharin a jihar kano ya shidawa knottedpost cewa ba ruwansu da rikicin su a matsayin yan ba ruwanmu suke
|
ya kara da cewa rikici irin wannan babu abinda ya ke janyowa a jamiyya face rarrabuwar kawuna
|
danbilki yace a yanzu su abinda suka sanya a gaba shi ne yaya za a kawo ci gaba ga alumar najeriya da taimakawa shugaba muhammadu buhari sauke nauyin da yake kansa na amanar kasa
|
rikichin siyasar kano yan majalisa sun goyi bayan ganduje →
|
kwankwaso ya zage ni ya zagi iyayena ganduje
|
wata kotu a birnin bournemouth dake kasar ture ta daure wata mata mai suna sheila thompson sabida adabar saurayin ta da tayi a filin yanar gizo na facebook
|
sheila de ance ta takurawa tsohon saurayinta ne mai suna andy chapman bayan sun rabu a watan augusta na shekarar bara da yake a kotu bayani andy yacce jim kaddan da rubuwar mu da shiela sai kawai ta fara takura mini ta tura wa abokaina hotuna na tsirara andy ya kara da cewa ya kai shiela kara ne bayan da ta sanyan hotunanshi yana tsirara a shafinshi na facebook wanda yasa dukkan abokanan shi suka gani
|
sheila thompson kotu ta daure ta sabida takurwa tsohon saurayinta da tayi a facebook
|
`jirginruwa` sakamako
|
jirgin ruwan fasinja mafi girma a duniya ya fara aiki
|
bidiyo yadda jirgin ruwan yakin amurka ya yi karo da jirgin dakon mai a tekun singapore
|
hotunan jirgin sama mai kunna nutso a karkashin teku da ke jan hankalin 'yan yawon bude ido a turkiyya
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.