text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
wabba ya ce gangamin ya zama tilas ne domin gwamnati ta ci gaba da saba alkawurranta don haka tilas ne yajin aikin ya ci gaba har sai an yi abin da ya dace domin kuwa sashen na ilimi yana kara tabarbarewa ne
|
ya wajaba a yi duk abin da ya dace wajen farfado da wannan sashen ko domin zuriyarmu ta gaba don haka tilas ne ga gwamnati da masu ruwa da tsaki su mayar da hankulansu a kan wannan sashen dole ne mu tabbatar da an yi abin da ya dace
|
shugaban kwamitin hadin gwiwan kuma shugaban kungiyar ssanu samson ugwoke ya bayyana dalilansu na kiran gangamin inda kuma ya yi karin haske kan dalilansu na shiga yajin aikin a lokacin da wakilan shugaban majalisar dattawa suka tarbe su a majalisar
|
ugwoke ya ce muna son majalisar kasa ta san dalilin nu na bacin ranmu muna son su san su su kuma magance su a bisa rashin gaskiya da adalcin da ke faruwa a tsarin jamioin kasarnan
|
muna son su fa san halin da tsarin jamioin kasarnan ke ciki
|
muna son majalisa ta zo jamioinmu ta binciki dalilin da ya sanya dalibanmu da suka sauke karatu ba sa samun aiki mu fa ba ma jin dadin yanda abubuwa suke muna kuma da tabbacin matukar ku ka sanya baki duk dalilan da suka sanya mu shiga yajin aikin nan za a magance su
|
muna son mu janyo hankalin shugaba a kan wannan yajin aiki da muke yi a bisa bukatarmu ta a aiwatar da yarjejeniyar shekarar 2009
|
ya kuma yi nu ni da cewa kungiyoyin na su uku sun sha yin taruka da gwamnatin tarayya ba tare da wata nasara ba
|
manyan bukatunmu su ne a maido da yayan kungiyoyinmu da aka sallama a makarantun yayan maaikata wadanda kuma aka cire su daga tsarin biyan albashi na jamioin wanda kuma tuni kotu ta yi naam da bukatarmu a kan hakan
|
na biyu batun biyan alawus dinmu wanda tuni gwamnati ta ware naira bilyan 23 a watan satumba na shekarar 2017 wanda wasu jamian gwamnati suka canza masu fasali zuwa ga wata kungiyar yaruwarmu inda suka bar mana kashi 11 na kudin kacal
|
na uku batun ragewa yayan kungiyarmu albashi inda sama da shekara kenan wasu daga cikin yayan kungiyar namu ba sa samun cikakken albashinsu na hudu batun yin karin girma ga masu sanaar hannu na matakan contiss 14 da kuma 15 a bisa yarjejeniyar da muka cimma a baya da hukumar naat
|
na biyar darewa kan mukaman mu da kungiyar malaman jamioi ta yi na shida a magance matsalar cin hanci da rashawa da ta yi wa tsarin jamioinmu katutu
|
muna kuma son mu bayyana cewa sau biyu kenen muna sanya hannu a kan takardar fahimta da ministan kwadago amma dai ba abin da aka yi ba kuma wani shiri na gaske a kasa sai dai alkawurran baka kawai
|
sanata bukar abba ibrahim wanda shi ne ya wakilci shugaban majalisar ta dattawa ya tabbatar masu da cewa majalisar za ta yi duk abin da take iyawa wajen yakar cin hanci da rashawa a jamioin
|
ina kuma tabbatar maku da cewa kowane maaikaci sai ya sami dukkanin hakkinsa da ma sauran bukatun naku da ku ka zo mana da su
|
shi ma sanata shehu sani cewa ya yi ina tabbatar maku da sunan gwagwarmaya da kuma sunan alummar nijeriya zan yi duk abin da zan yi wajen bin kadin bukatunku har karshe
|
shi kuwa daraktan hukumar kula da manyan makarantu a maaikatar ilimin ta kasa mista joel ojo cewa masu gangamin ya yi maaikatar ilimin ta kasa tana yin duk abin da ya dace wajen ganin an warware matsalolin da ke addaban jamioin da gaggawa
|
gwamnatin tarayya tana yin duk abin da ya dace don haka ina rokon ku da ku dan ba mu lokaci
|
ba mu yarda buhari ya kori babban sufetan yan sanda ba cewar shugaban aycf
|
yan bindiga sun halaka mutum 25 a filato
|
shin ziyarar buhari za ta iya maganta matsalolin tsaro
|
shugaba buhari ya ziyarci zamfara
|
an kashe maciji yaran buharin daji sun kashe sojoji 11 a kaduna
|
hatsabibai 7 da ba za a manta da barnar su ba a nijeriya
|
sashen kimiyya da fasaha zai samu tallafin naira biliyan 122
|
na kwanta da mata 1400 da yi wa 600 ciki a afirka
|
yadda matan manya ke shayeshaye a kaduna
|
kasaitaccen aure jamian tsaro sun hana kakakin shugaban kasa shiga auren yar dangote
|
dalilina na kin ayyana yiwuwar yin takara a 2019 buhari
|
karshen alewa kasa buharin daji ya hadu da ajalinsa a zamfara
|
kansila ya mari shugaban maaikatan gidan gwamnatin adamawa
|
abubuwan da ba a fada ba a dawo da daliban dapchi
|
sojoji sun cafke dan boko haram din da ake nema ruwa a jallo
|
sanata dabid umaru ya yi wa jamiyyar apc butulci mataimakin gwamnan neja
|
dokar zabe majalisar tarayya da lauyoyi da kwararru za su takura shugaba buhari
|
kamfanin siminti na dangote ya samu ribar naira biliyan 805 6 a shekarar 2017
|
1 unique kuma robust zane saman karfe farantin welded da co2 gaskare waldi da annealed ya zama m 2 a gami eccentric shaft ƙirƙira da kuma sanded ya zama m a qazanta iya aiki 3 highyi shaft da kuma man lubrication tsawon rai m aiki da sauki tabbatarwa
|
4 deep crushing kogo da kuma gyara juyawa gudun kyau guda biyu zuwa ga kwana tsakanin gyarawa da kuma m muƙamuƙi farantin tabbatar high iya aiki
|
5 hydraulically daidaitacce sallama kanti sauki don amfani da kuma kula da wanda damar isa ga manyan iya aiki
|
tsiri da tsiri kura an kore ta a mota da m muƙamuƙi motsa sama da kasa via eccentric shaft a kwana tsakanin gyarawa muƙamuƙi kuma m muƙamuƙi zama karami lokacin da m muƙamuƙi gudanar saukar to da kayan aka niƙa cikin guda yana zai zama ya fi girma a lokacin da m muƙamuƙi gudanar up the m muƙamuƙi kwamitin ya fita daga gyarawa muƙamuƙi jirgin karkashin mataki na iyakacin duniya da kuma bazara sa'an nan da karshen kayayyakin fito daga wurin kawar da rami
|
yar shekara 10 da aka yi wa fyade a india ta haihu
|
wata yarinya 'yar shekara 10 da aka yi wa fyade a indiya wacce kuma kotun kolin kasar ta hana a zubar mata da cikin a watan da ya gabata ta haifi 'ya mace
|
yarinyar dai ba ta san cewa tana shirin haihuwa ba a lokacin da take da cikin an shaida mata cewa akwai katon dutse a cikinta ne shi ya sa ya yi girma an haifi jaririyar wacce ke da nauyin kilo 25 ne ta hanyar yi wa uwar tiyata a garin chandigarh da misalin karfe 352 []
|
ambaliyar ruwa ta hallaka mutum 200 a india
|
mummunar ambaliyar ruwan da ta afkawa wasu yankunan jihar gujarat a kasar indiya ta hallaka sama da mutum 218 kamar yadda jimi'an gwamnati suka tabbatar
|
kwanaki biyu da yin ambaliyar ruwan aka sake gano wasu karin gawawwakin sama da mutum 100 jamian jihar sun tabbatar da cewa ambaliyar ruwan ta shafi a kalla mutum 450000 a bana kadai jihohi 20 ne suka fuskanci ambaliyar ruwa a sassa dabandaban na kasar indiya haka kuma a arewa maso gabashin jihar assam ma []
|
india ya kashe matarsa saboda lattin kin dafa abincin dare
|
yan sanda a kasar india sun ce sun cafke wani dattijo mai shekara 60 da ya hallaka matarsa ta hanyar bindigewa saboda bata gama abincin dare da wuri ba a daren asabar ne ashok kumar ya dawo gida cikin maye inda gardama ta kaure tsakaninsa da matarsa kamar yadda wani babban jamiin yan sanda []
|
raayin allah game da rai (sashe na 2) _ umurni don nazarin littafi mai tsarki
|
mene ne littafi mai tsarki yake koyarwa (don nazari)
|
an dauko daga babi na 13 na littafin nan menene ainihi littafi mai tsarki yake koyarwa
|
ka yi laakari da abin da littafi mai tsarki ya ce game da yin amfani da jini a hanyar da ba ta dace ba da kuma yadda aka yi amfani da shi don a cece mu
|
mallam usman (18km)
|
the colorschafftrendcycle nuna alama aiwatar a matsayin jerin candlesticks candlesticks bayyana a sakamakon dacewa price timeseries sarrafa ta colorschafftrendcycle algorithm
|
a yawa yanayi irin wannan m iya zama mafi m ga manufar analysis
|
colorschafftrendcyclecandle metatrader 5 nuna alama ne mai metatrader 5 (mt5) nuna alama da jigon da forex nuna alama shi ne ya canza da tara tarihin bayanai
|
colorschafftrendcyclecandle metatrader 5 nuna alama azurta damar gane dabandaban peculiarities da alamu a price muhimmancin da suke ganuwa zuwa ido tsirara
|
#extinf1ar_libya_jamahirya
|
matatar mai ta kaduna za ta soma aiki
|
an gudanar da zangazanga a kaduna domin a saki zakzaky
|
hukumar sibil difens ta hukumta masu manyan laifuffuka 160 a jihar
|
yan sanda sun kama mata yan fashi a jihar ribas
|
an samu gawar hafsan sojan da aka sace a kaduna
|
yan sanda na neman taimakon ubangiji sifeto janar
|
sojoji sun sa ladan miliyan 1 ga duk wanda ya bada
|
wani fasto ya rataye kansa har lahira a kaduna hausamediacom
|
rahotanni daga kaduna sun nuna cewa wani malamin addinin kirista mai suna fasto samuel hamza ya rataye kansa har lahira a gidansa dake unguwan rimi a cikin garin kaduna
|
an ruwaito cewa faston ya rataye kansa ne da igiya wadda ya daure a jikin fankar da ke cikin dakinsa makwaftansa ne suka gano shi bayan da suka balle kofar dakin nasa bayan ba su ji doriyarsa ba kamar yadda suka saba tuni dai rundunar yan sanda ta fara bincike kan alamarin
|
barawo ya sace wayar tsohon gwamnan jihar neja a masallaci hausamediacom _™ hausa news and entertainment blog
|
home» hausa news» barawo ya sace wayar tsohon gwamnan jihar neja a masallaci
|
video kalli sabon video yakubu muh'd ya rungume (hug) din rahama sadau
|
wannan wani sabon shiri ne da jaruman biyu keyi a suga naija tv ke yi tare da rahama sadau da yakubu muhammadwannan a cikinsa suna gunmar juna suna kiss tamkar ba musulmai ba tamkar ba hausawa ba saboda ba al'adar bahaushe bane kiss din mace a gaban jama'a amma sai ka kalli wannan video domin tabbatarwa
|
mai sheka fassarar algaita 2
|
home › videos ›mai sheka fassarar algaita 2
|
item reviewed apc za ta yi nasara a 2019 da rapc ko babu su oshiomhole rating 5 reviewed by
|
neman 'yan mata
|
taskar yabon ma'aiki aminci radio 1039 fm
|
wata mata ta shafe shekaru 25 ta na jinyar mijin ta a kasar saudiya ba tare da gajiyawa ba ▷ legitng
|
jaridar legitng ta kuma ruwaito cewa bincike ya bayyana yadda lahani na hayakin igiyar leko ya yiwa na karan sigarin fintinkau
|
kyakyawan hoton shugaba buhari da jikarsa da yayi fice
|
10pcs 210 * 130cm tabbatar ruwa tabbataccen gaggawar gaggawa ta hanyar tseren gaggawa the shoppingdirect24com sd24
|
gida > 10pcs 210 * 130cm tabbatar ruwa tabbataccen gaggawar gaggawa ta hanyar kare lafiyar gaggawa tsarin zafi na farko na farko taimako sliver tsĩrar bakin ciki waje
|
farashin mai ya tashi a kasuwar duniya ▷ legitng
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.