text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
lura niiimpä )
|
né ko allah na kira
|
©fltt^offct () cin 5onffinfhet
|
boko haram muhammadu buhari nijerya
|
t ajnlam ahints ita a lala4a
|
facebook owns instagram messenger whatsapp
|
aka iphone
|
ita connskins ita
|
10 nicola loda (ita)
|
kelu ar an m a su k a n
|
masha maisha
|
ma a bari mai /
|
angonyx kai (a)
|
yadda ake arziki by @younghstlrs ___________________________________________________ translation to hausa by @excelkd abubuwan yi 1 ka fuskanci taimako da samar da karuwa 2 ka fara aiki wurjan jan 3 ka fara da manufa guda abubuwan gudu 1 fuskantar kudin 2 kai ta neman hanyoyin alaye da algus 3 ka yi tsale daga nan zuwa nan #motivation #hausawa #arewa #nigeria #abuja #kano #fulani arewamucanza #hausa #hausa_fulani @hausa_fulani #hoto #bellanaijaweddings #bellanaija #arewawomen #arewamafia #kano #kaduna #hausa #hausafulaniweddings @classiq @iceprincezamani @mi_abaga #abuja #kaduna #katsina #arewa
|
iya insya allah
|
baki abin magana midasvibe
|
muhammadu buhari
|
alhaji umaru musa yar
|
pandayin yin
|
mallaki iskandariya (2005) imdb
|
bello aminu k
|
kun fa ya kun
|
zelo hyung kama ko yan kama ko iyan
|
issho ni iru jikan ga totemo ureshikute
|
buhari is boko haram
|
[url=http//crazysunforumactiforg]www[/url]crazy sun
|
6) ibrahim ibn muhammad ibn sa'id
|
adam a zango sawa (hausa song)0557 › 11 months ago › adam a zango
|
cross river zamfara borno kano kebbi
|
===lura===
|
bokura ga ita 77
|
home > labari > 'yan sanda a jihar kano sun harbe wasu 'yan fashi har lahira
|
'yan sanda a jihar kano sun harbe wasu 'yan fashi har lahira
|
rundunar yan sandan jahar kano sun harbe wasu yan fashi da makami guda biyu a daidai kauyen kwanar dangora da ke karamar hukumar bebeji a jahar
|
mai magana da yawun rundunar yan sandan jahar dsp magaji musa majiya shi ya sanar da haka ga manema labarai a jiya alhamis
|
a fadarsa alamarin ya faru ne a ranar laraba a lokacin da yan sandan ke sintiri a hanyar da ta tashi daga kano zuwa kaduna da misalin karfe 815 na dare yayin da yan sandan suka yi kicibis da yan fashin a yayin da suka tare hanya suna fashi
|
ya ce yan sandan sun mayar da martani ne bayan da yan fashin suka bude masu wuta da ganin su
|
biyu daga cikin barayin sun mutu inda uku kuma suka gudu da raunuka haka kuma yan sandan sun samu bindiga daya mallakar barayin da albarusai da wukake da layoyi
|
item reviewed 'yan sanda a jihar kano sun harbe wasu 'yan fashi har lahira rating 5 reviewed by isyaku garba
|
home > labari > dan majalisar wakilai a jihar taraba ya sha ruwan duwatsu a hannun matasa
|
dan majalisar wakilai a jihar taraba ya sha ruwan duwatsu a hannun matasa
|
matasa a jihar taraba sun yi ma dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar bali/gassol hongarba hamman julde ruwan duwatsu bisa zargin cewa dan majalisar ya yi watsi da su tun lokacin da ya je fadar majalisa da sunan wakiltar su
|
hakan ya faru ne a lokacin da dan majalisar ya raba babura 11 tare da mota 1 ga shugaban jam'iyar apc na karamar hukumar bali ranar asabar sai matasa da suka harzuka suka afka mashi da ihu da jifa bayan ya gama jawabinsa yayin da ya ke kakarin mika makullan baburan
|
tuni dai wasu jama'a tare da jami'an tsaro suka ceto dan majalisar ta hanyar ba shi kariya zuwa wani waje
|
item reviewed dan majalisar wakilai a jihar taraba ya sha ruwan duwatsu a hannun matasa rating 5 reviewed by isyaku garba
|
@ facebookpatrikschovanek aiki kafin 3 watan 1 mako 10 suna
|
hakaba kitarou (11)
|
10kristina a uban
|
tsuna a ga a ga agaga
|
ta 0 miintancma'rrlt
|
aiyiyiyiyi love rock 'n' roll
|
dr amina a da
|
androidid=@+id/game
|
manzuá (ba)
|
kungiyar kwadago ta goyi bayan yajin aikin nasu ssanu da naat a jamioi leadership hausa newspapers
|
kungiyar kwadago ta goyi bayan yajin aikin nasu ssanu da naat a jamioi
|
kungiyar kwadago ta kasa nlc ta goyi bayan yajin aikin da maaikatan jamioi na kasarnan ke yi tana mai cewa yajin aikin ya ci gaba har sai an yi masu adalci
|
shugaban kungiyar na kasa kwamred ayuba wabba ne ya fadi hakan a wajen taron gangamin hadin kai a tsakanin kungiyoyin na nasu ssanu da naat wadanda suka yi wani taro na musamman a harabar maaikatar ilimi ta kasa da kuma harabar majalisun tarayya domin kara janyo hankulan majalisun shugaba buhari da kuma alumma kan abin da ke faruwa a jamioin namu
|
kwamred wabba ya ce yin gangamin ya zama tilas domin gwamnati ta ci gaba da saba alkawurran da aka yi da ita ya kara da cewa yajin aikin zai ci gaba har sai gwamnati ta yi abin da ya dace
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.