text
stringlengths
1
6.82k
a lokacin da mista trump ke yakin neman zabe ya ce ya kamata a haramtawa musulmai shiga amurka kuma kalaman sun janyo zazzafar muhawara a ciki da wajen kasar
labarai masu alaka
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
kofin fa chelsea ta yi nasara bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
kofin fa chelsea ta yi nasara
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
chelsea ta sami damar zuwa zagaye na gaba na gasar cin kofin kalubale na hukumar kwallon kafa ta ingila fa bayan ta yi galaba a kan brentford da ci 40
juan mata ya fara ci wa chelsea mai rike da kofin kwallonta a minti na 54 bayan an dawo daga hutun rabin lokaci
sai kuma oscar wanda a minti na 68 ya ci kwallo ta biyu kafin frank lampard ya kafa tarihi a kungiyar ta chelsea da kwallo ta uku a minti na 71
kwallon ta lampard ita ce ta 26 a gasar cin kofin fa da ya ci wa kungiyar wadda kuma ta bashi damar zama dan wasan da ya fi kowanne dan wasanta cin kwallo a gasar har ma ya wuce bobby tambling
haka kuma kwallon ita ce ta 199 da dan wasan ya ci wa chelsea jumulla
a minti na 81 ne kuma john terry ya jefa kwallo ta hudu kuma ta karshe a ragar brentford wadda ta kara tabbatar wa chelsean zuwanta gidan middlesbrough ranar 27 ga watan fabrairu domin haduwa
a karawar farko dai a gidan brentford wadda ta ke kasa da gasar premier wato league one an tashi ne 22
tura wannan labarin game da aika wa
karin bayani
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
an hana bakar ba'amurkiya zuwa sararin samaniya bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
an hana bakar ba'amurkiya zuwa sararin samaniya
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
an cire wata ba'amurkiya bakar fata jeanette epps da ta samu horo a bangaren ilimin sararin samaniya daga cikin wadan da zasu shiga sararin samaniya watanni kadan kafin tafiyar
dr epps ita ce bakar fatar amurka ta farko da ta samu shiga cikin wadanda zasu yi tafiyar
a watan yuni ne aka shirya za ta shiga cikin 'yan sama jannati amma sai aka maye gurbinta da wata
har yanzu hukumar kula da sararin samaniya ta amurka nasa ba ta bayar da dalilin da ya sa aka cireta ba sai dai ta ce za ta tara a gaba
an haifi jeanette epps a syracuse ta kuma kammala karatun digiri na biyu a bangaren hada injinan jirgin sama a 2000
bayan ta kammala karatun ta yi aiki a fannin gwajegwaje na tsawon shekara biyu kafin hukumar cia ta dauketa aiki
image caption syracuse ke nan wacce a da aka shirya za ta tafi sararin samaniya a watan yuni
image caption za a maye gurbin dr epps will da serena auñónchancellor wacce ta yi aiki da jami'an cibiyar sararin samaniya a rasha
a wata tattaunawa da aka yi da ita a mujallar elle bara dr epps ta ce na yi matukar farin ciki a lokacin da nake tunanin kasancewa a sararin samaniya saboda ina kawatanta tafiyar da ta zuwa filin daga
ta kara da cewa lokacin da mutane suka dawo daga sararin samaniya naga yadda suke zumudin su kara komawa
har yanzu nasa ba ta bayar da dalilin da ya sa aka cireta daga tafiyar ba
wacce aka maye gurbinta mai suna serena aunonchancellor wata likita ce daga fort colins a jihar colarado
a baya dr aunonchancellor ta shafe sama da wata tara tana aiki da jami'an sararin samaniya a kasar rasha
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
amurka ta jaddada bukatar sakin matan chibok
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption yau fiye da shekara guda ke nan tunda boko haram ta sace 'yan matan chibok
amurka ta jaddada bukatar sakin 'yan matan makarantar chibok fiye da 200 wadanda kungiyar boko haram ta sace shekara guda da ta wuce
wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnatin kasar marie harf ta fitar ranar talata ta ce ya kamata a gaggauta sakin dukkanin mutanen da kungiyar boko haram ta sace ciki har da 'yan matan chibok ba tare da gindaya wani sharadi ba
marie ta tabbatar da cewa har yanzu dakarun amurka na musamman suna abuja babban birnin tarayyar najeriya inda suke taimakawa a yunkurin da ake yi na kubutar da 'yan matan na chibok
a ranar talata shugaban najeriya mai jirangado janar muhammadu buhari ya ce ba zai yi alkawari kaitsaye cewa zai dawo da 'yan matan gida ba
sai dai ya sha alwashin zai zage dantse wajen yaki da 'yan kungiyar boko haram fiye da gwamnatin goodluck jonathan
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
'lemon kwalba na janyo hawan jini' in ji likitoci bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
'lemon kwalba na janyo hawan jini' in ji likitoci
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp