text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
al'amura na kara dagulewa a majalisar wakilan najeriya bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
al'amura na kara dagulewa a majalisar wakilan najeriya
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
a nigeria wa su 'yan majalisar wakilai suna ci gaba da tonon silili dangane da badakalar kasafin kudin bana
|
lamarin dai ya kai ga zargezargen aikata ba daidai ba tsakanin kakakin majalisar yakubu dogara da hon abdulmumini jibrin tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi da majalisar ta cire daga kan mukaminsa
|
yanzu dai wasu 'yan majalisar da suka kira kansu integrity group sun nemi a gudanar da bincike akan batun
|
kawuna sun rabu a majalisar tsakanin masu goyon bayan shugaban majalisa yakubu dogara da masu goyon bayan tonon sililin da abdulmumini jibrin ya yi da kuma masu ra'ayin cewa duka bangarorin sun aikata ba dai dai ba
|
a yanzu haka dai majalisar ta na hutu to amma wasu na ganin idan ta dawo batun shi ne abin a za a mai da hankali a kai
|
labarai masu alaka
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
amurka za ta ba da shaida kan 'neman karuwai' bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
amurka za ta ba da shaida kan 'neman karuwai'
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption mista entwistle ya ce yana da hujjoji kan zargin da ya yi
|
majalisar wakilan najeriya ta gayyaci jakadan amurka a kasar ya bayyana a gabanta domin yin karin bayani kan zargin da ya yi wa wasu mambobinta na bigewa da neman karuwai yayin wata ziyarar aiki a kasar
|
a watan da ya gabata ne james entwistle ya aike wa shugaban majalisar wakilan yakubu dogara ya zargi 'yan majalisa uku daga cikin goma da suka kai ziyara kasar da nuna rashin kamala da yunkurin yin fyade da neman karuwai
|
a cewar mista entwistle 'yan majalisar su ne mohammed garba gololo (apc bauchi) samuel ikon (pdp akwa ibom) da kuma mark gbillah (apc benue) zargin da suka musanta
|
ya kara da cewa mohammed garba gololo ya yi yunkurin rungumar wata ma'aikaciya da ta je gyara masa dakinsa da zummar yin lalata da ita
|
mark terseer gbillah da samuel ikon sun bukaci ma'aikatan wurin ajiye motoci na otal din da su nemo musu karuwai a cewar mista entwistle
|
'ba a gayyaci otel din ba'
|
tun a wancan lokacin ne dai 'yan majalisar suka musanta zargin inda suka ce a shirye suke su koma amurka domin kare kansu
|
kazalika 'yan majalisar sun bukaci jakadan amurka ya janye zargin ko kuma su shigar da kararsa a kotu
|
lamarin dai ya sa majalisar ta kafa kwamitin bincike wanda ya nemi mista entwistle ya bayyana a gabansa domin gabatar da hujjojinsa kan zargezargen da ya yi
|
mai magana da yawun kakakin majalisar turaki hassan ya shaida wa bbc cewa a ranar alhamis ne ake sa ran mista entwistle zai bayyana a gaban kwamitin
|
shugaban kwamitin da'a na majalisar nicholas ossai ya ce ba su gayyaci jami'an otal din da aka yi zargin 'yan majalisar sun nemi karuwan a cikinsa ba yana mai cewa gayyatar da suka yi wa mista entwistle ta wadatar
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
liverpool zai zama na biyu a premier ta bana bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
liverpool zai zama na biyu a premier ta bana
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption liverpool tana mataki na biyar a teburin premier da maki 54
|
kociyan liverpool brendan rodgers ya ce kwazon kulob din da yake yi a premier zai sa ya kammala gasar bana a matsayi na biyu
|
kulob din dai ya doke swansea da ci daya mai ban haushi ranar litinin kuma nasarar wasa na biyar da ya lashe a jere ke nan
|
da wannan nasarar liverpool na mataki na biyar a teburin premier yayin da kulob din manchester city mai matsayi na biyu a teburin ya ba shi tazarar maki hudu tsakaninsu
|
rodgers ya ce doke manchester city da kulob din hull ya yi a karshen mako shi ne ya ba su karfin gwiwar cewar za su kare a matsayi na biyu a teburin premier bana
|
kulob din liverpool zai karbi bakuncin manchester united a gasar premier wasan mako na 30 ranar lahadi a anfield
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
wasu kasashen musulmai ba za su shiga amurka ba bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
wasu kasashen musulmai ba za su shiga amurka ba
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption mata da kananan yara da tsofaffi ne suka fi shan wahala a yakin na syria
|
shugaba dobald trump ya haramtawa 'yan gudun hijirar syria shiga amurka har sai babatagani a wani bangare na tsaurara matakan shiga kasar musamman ga baki 'yan cirani
|
mista trump ya ce ya dauki matakin ne domin hana 'yan ta'adda masu tsattsauran ra'ayi shiga amurka
|
an kuma dakatar da bai wa mutanen da suka fito daga kasashen iran da iraqi da somalia da sudan da libya da kuma yemen izinin shiga kasar na tsahon watanni uku
|
tuni magoya bayan 'yan gudun hijira suka fara sukar matakin mista trump wata kungiya mai suna civil liberties union mai rajin kare hakkin jama'a ta ce matakin da shugaban ya dauka cin zarafin musulmai ne ya yin da rufewa 'yan gudun hijira kofa tamkar zai fada hannun wadanda za su cutar da amurka
|
sanata elizabeth warren ta jam'iyyar democrats ta kira matakin da wulakanta manufofin amurka
|
a bangare guda kuma matashiyar nan 'yar pakistan da aka bai wa lambar yabo ta nobel malala yusufzai ta ce ta kadu matuka a lokacin da ta samu labarin shugaba trump ya na shirin rufewa yaran da suke gujewa tashin hankali da yaki a kasashen su
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.