text
stringlengths
1
6.82k
6x tuna maki
natanzon idon ( 1 )
specialist fistula centre birnin kebbi birnin kebbi nigeria
· free wifi
eltafi b a to b a
ke yi yi shi
tagajoshi
gudun wuce saa latest hausa movie
gudun wuce saa 2 latest hausa movie
kaya iya iya a kamu pak / buk
@essedenctiast bayar ya (2)
iya http//iyabotoblogspotcom
sai na samu tabbas sannan zan sabunta kwangilata bbc hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
bbc hausa kewaye a shafin
shiryeshirye na musamman
sai na samu tabbas sannan zan sabunta kwangilata
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
dan kwallon ivory coast salomon kalou ya bayyanawa chelsea cewar sai an tabbatar masa zai dinga murza leda sosai kafin ya sabunta kwangilarsa a stamford bridge
kalou mai shekaru 26 na shirin barin kulob din idan kwangilarsa ta kare a karshen kakar wasa ta bana
amma dai kocinsa andre villasboas ya bayyana a makon daya gabata cewar sun soma tattaunawa da dan wasan akan batun sabunta kwangila
dole ne sai sun kamalla sasantawa tsakaninsu daga nan zuwa watan junairu idan ba haka ba chelsea zata yi hasara
kalou ya zira kwallo daya a wasanda chelsea ta lallasa genk daci biyar da nema a gasar zakarun turai
a baya bayanan ba a cika saka kalou ba a wasanni chelsea
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
kasashen duniya sun yi caa kan trump bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
kasashen duniya sun yi caa kan trump
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
na'urarku na da matsalar sauraren sauti
shugabannin duniya sun yi wa trump kashedi kan kudus
kasar musulmi mafi girma a duniya indonesiya da kuma malaysiya sun bi sahun kasashen manyan aminan amurka wajen la'antar matakin shugaba trump na amincewa da kudus a matsayin babban birnin isra'ila
kawayen amurka tun taletale ciki har da burtaniya da faransa da kuma saudiyya sun yi tir da matakin
saudiyya ta bayyana matakin trump a matsayin rashin sanin ciwon kai kuma wani gagarumin koma baya ga shirin samar da zaman lafiya
iran ta yi gargadi game da barkewar wata sabuwar zangazangar kwatar 'yanci ta intifada
bangarorin al'ummar falasdinawa sun yi kira a gudanar da yajeyajen aiki da jerin zangazanga
wata wakiliyar bbc ta ce matakin abin fargaba ne ga falasdinawa don kuwa suna son gabashin kudus da ke karkashin mamaya bayan isra'ila ta kwace shi a yakin gabas ta tsakiya cikin 1967 ya zama babban birnin kasarsu ta gaba
me ya sa trump ke son mayar da kudus babban birnin isra'ila
ya zuwa yanzu isra'ila ce kadai ta yi maraba da shawarar trump
firai minista benjamin netanyahu ya ce shawarar shugaba trump ta bayyana kudus a matsayin babban birnin isra'ila wani abin tarihi ne
kungiyar hada kan kasashen larabawa za ta yi wani taron gaggawa a ranar asabar mai zuwa
yayin ake sa ran kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya zai yi nasa taron ranar juma'a bayan kasashe wakilansa takwas sun bukaci haka
shugaba trump ya sauya manufar wajen amurka tsawon shekara da shekaru inda ya amince birnin kudus da ake takaddama kan shi a matsayin babban birnin isra'ila
ya ce shawarar ta yi la'akari da zahirin kasancewar isra'ila a birnin amma dai ya ce shata takamaiman kan iyakoki wani batu ne na yahudawa da falasdinawa
ya kuma ce za a mayar da ofishin jakadancin amurka zuwa kudus daga birnin tel aviv don cika alkawarinsa na yakin neman zabe
duniya ba ta taba daukar kudus a matsayin yankin isra'ila ba yayin da falasdinawa ke kallon gabashin birnin a matsayin babban birnin kasarsu da za a kafa
image caption falasdinawa masu zangazanga sun kona hotunan donald trump a gabar yamma da jordan
labarai masu alaka
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
ra'ayi riga ambaliyar ruwa a wasu kasashen afrika bbc hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
bbc hausa kewaye a shafin
shiryeshirye na musamman
na'urarku na da matsalar sauraren sauti
ra'ayi riga ambaliyar ruwa a wasu kasashen afrika
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption wannan bala'in ambaliyar ruwa ya ritsa da sassa da dama a najeriya da nijar da chadi