text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
kungiyar habaka tattalin arzikin afrika ta yamma ecowas a takaice ta sabunta alkawari tura sojoji zuwa mali domin taimakon gwamnati sake kwato yankunan arewacin kasar daga kungiyoyin yan tawayen musulmi
|
kungiyar habaka tattalin arzikin afrika ta yamma ecowas a takaice ta sabunta alkawarin tura sojoji mali domin taimakon gwamnatin kasar sake kwato yankunan arewaci kasar daga kungiyoyin 'yan tawayen musulmi
|
shugaban kwamitin ecowas kadre desire ouedraogo yace a shirya kungiyar ecowas take ta tura sojojin shiri kota kwana a mali da zarar gwamnatin rikon kwaryar kasar ta bukaci haka
|
wannan alkawari yana kunshe ne ciki sanarwar yin marabar da komawar shugaban rikon kwarya dioncounda traore wanda yaje kasar faransa neman jinya bayan da masu zanga zangar kin jinin gwamnati suka nankada masa kashi
|
a ranar lahadi shugaba traore ya bada sanawar shiri yiwa gwamnatin rikon kwarya garambawul kuma ya bukaci taimako daga waje na sake kwato arewacin kasar
|
drektan harkokin siyasar kungiyar ecowas abdel fatau musah yace ana shirye shirye tura tawagar wakilan hadin gwiwa ta kungiyar ecowas da majalisar dinki duniya da kuma kungiyar kasashen afrika domin nazarin irin ci gaban da aka samu wajen kafa sabuwar gwamnati
|
ya fadawa sashen turanci na muryar amirka cewa tsohon shugaban mulkin sojan mali yana kokarin yin shishigi a harkokin kasar bayan ya mika mulki hannun gwamnatin rikon kwarya bayan juyin mulkin da aka yi a kasar a watan maris
|
za ku iya son wannan ma
|
hukumar kula da sufurin jiragen ruwan najeriya ta samu nasara a kotu
|
mataimakin shugaban amurka ya ziyarci sarki abdallah
|
kasar sudan ta kame wasu 'yan jarida
|
ana daf da kawo karshen cutar kurkunu a africa
|
'yan sanda sun kubutar da turawan amurka da canada da aka sace
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
yau talata kungiyar ecowas za ta bayyana dakatar da jamhuriyar nijar daga cikin kungiyar
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
a yau talata kungiyar tarayyar tattalin arziki ta afirka ta yamma ecowas ko cdeao zata ba da sanarwar dakatar da jamhuriyar nijar daga cikin wannan kungiya haka kuma ana sa ran kungiyar tarayyar kasashen afirka da kungiyar tarayyar turai da kuma majalisar dinkin duniya zasu bi sahun ecowas wajen kakabawa nijar takunkumi
|
wakilin muryar amurka peter clottey ya ce wannan matakin ya biyo bayan kiyawar da shugaba mamadou tandja yayi ya dakatar da zaben majalisar dokokin da gwamnatinsa ta shirya gudanarwa yau talata
|
a karshen mako wata tawagar kungiyar ecowas karkashin jagorancin shugaba ellen johnsonsirleaf ta kasar liberiya ta tattauna da shugaba tandja a niamey amma kuma gwamnatinsa ta ki yarda ta dakatar da zaben tana mai cewa lokaci ya kure ma soke wannan zabe yan hamayya a nijar sun ce wannan ikirari zancen banza ne kawai
|
a hiraras da voa darektan harkokin siyasa na kungiyar ecowas abdul fatau musah yace kungiyar tana son daukar kwararan matakai a kan gwamnatin shugaba tandja yana mai cewa tuni ecowas ta shirya fitar da sanarwa ta dakatar da nijar taron koli na musamman na bazata da ecowas ta gudanar ranar 17 ga watan oktoba ya yanke shawarar tura tawaga zuwa nijar domin shawo kan hukumomi su dakatar da wannan zabe da muka yi imani da cewa na haramun ne na gardama ne kuma wanda ba zai kai ga sasanta alummar kasar ba
|
abdul fatau musah na ecowas yace kungiyar ta damu da rikicin siyasar dake dabaibaye jamhuriyar nijar ya bayyana cewa duk wata harkar siyasar da ake gudanarwa yanzu haka a jamhuriyar nijar ta saba ma doka haramun ce a bisa tsarin mulkin kasar babu wanda yake tababar hakan a saboda haka muka dakatar da nijar daga duk wata harka ta ecowas a yanzu nijar ba memba ce ta ecowas ba kuma ba zata kasance memba ba har sai bayan an kawar da wannan abu na haramun da aka yi a kasar aka maido da yin aiki da tsarin mulki na 1999 wannan shine abu mafi kankanci da ecowas take nema daga wurin shugaba tandja
|
darektan siyasar na ecowas ya ce kungiyarsu tana kuma neman kungiyar tarayyar kasashen afirka da ta sanya takunkumi mai tsauri a kan nijar inda ya ce tuni har ecowas ta fara kokarin mika takardun bayaninta kan jamhuriyar nijar ga kungiyar tarayyar kasashen afirka da kuma majalisar dinkin duniya domin su ma su dauki matakin da ya dace kaita hanyar muamalar da muke yi da kawayenmu kuma na fahimci cewa kungiyar tarayyar turai ta saka jamhuriyar nijar karkashin sashe na 96 na yarjejeniyar cotonou sashen da tuni ya ayyana takunkumi na dukkan kasashen tarayyar turai a kan nijar din har sai ta wanzar da wani mizani na dimokuradiyya
|
hukumomin nijar dai su na ta shiryeshiryen gudanar da wannan zabe na yau talata duk da cewa yan hamayya su na kaurace ma zaben kuma kasashen duniya su na yin allah wadarai da shi
|
labarai masu alaka
|
ecowas ta ce ba zata amince da sakamakon zaben da aka yi a nijar ba
|
za ku iya son wannan ma
|
mutane 13 sun mutu a hadarin jirgin mexico
|
amurka na tuhumar rasha da yin katsalandan a zaben shugaban kasa na 2016
|
'yan kunar bakin waken boko haram sun kashe mutane akalla 18 a jahar borno
|
shugaba buhari ya tura ministan tsaro zuwa zamafara
|
harin kunar bakin wake ya halaka akalla mutane 20 a kwanduga
|
'yan bindiga sun kashe mutane 40 a karamar hukumar zurmi a zamfara
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
wata alkalin kasar amurka ta sallami mai taimaka mata yanke hukunci a shari'ar abdulmutallab
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
0 kai tsaye
|
umar faruk abdulmutallab a wani hoton da aka zana a kotu
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
wata alkalin amurka ta sallami daya daga cikin mutanen da suke taimakawa alkali yanke hukumci a shariar dan najeriyan nan da ake zargi da yunkurin tarwatsa jirgin sufurin amurka ta wajen boye nakiya a cikin wandonshi a shekara ta dubu biyu da tara
|
alkalin dake detroit nancy edmunds ta salami macen ne yar asalin najeriya daga kasancewa daya daga cikin mutanen da zasu taimaka mata yanke hukumci jiya alhamis yan mintoci bayanda masu shigar da kara da kuma laiyoyin dake kare abdulmutalab suka amince da zaben mutane goma sha biyu da kuma wadansu hudu da ke zaman jiran tsammani edmunds tace akwai matsala da macen sai dai bata yi karin haske a kai bai
|
lauyoyi masu shigar da kara da kuma masu kariya sun shafe kwanaki biyu suna yiwa sama da mutane arbain tambayoyi yayinda suke zaben wadanda zasu taya alkali yanke hukumci a shariar umar farouk abdumutallah wanda aka ba lakabi dan harin kamfai ko kuma underwear bomber nan da nan suka zabi mutane 12 da kuma masu jiran tsammani guda hudu ba tare da bayyana damuwa kan kasancewar daya yar najeriya ba
|
dokokin kotu sun bukaci a maye gurbinta da daya daga cikin masu jiran tsammani a kuma sake zaben wani a madadinshi za a fara gabatar da karar ranar 11 ga wannan wata na oktoba
|
abdulmutallab ya yi ta tada jijiyar wuya a kotu ranar talata lokacin da ake zaben mutanen da zasu taimakawa alhaki yanke hukumcin yana bayyana cewa yana da alaka da kungiyar alqaida yayinda kuma yake cewa malamin nan haifaffen amurka anwar alawlaki har yana nan da rai amurka da kuma jamian kasar yemen sun ce an kashe awlaki a wani harin sararin sama da aka kai a yemen makon jiya
|
za ku iya son wannan ma
|
isra'ila amurka za ta mayar da ofishin jadancinta birnin kudus zuwa karshen 2019
|
kenya mata sun kalubalanci kin basu dama a gwamnati
|
ana ci gaba da yiwa mata fyade a sudan ta kudu
|
an fara sauraran daukaka karar shari'ar zakzaky
|
yau tsohon zakaran wasan kwallon kafa ya zama sabon shugaban liberiya
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
harkokin kasuwanci ta intanet a sin na kara samar da kudin shiga cikin sauri china radio international
|
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
|
harkokin kasuwanci ta intanet a sin na kara samar da kudin shiga cikin sauri
|
kididdigar da ma'aikatar masana'antu da fasahar sadarwa ta kasar sin ta fitar na nuni da cewa harkokin kasuwanci ta intanet a kasar sun habaka hanyoyin samun kudin shiga cikin sauri a watanni hudun farko na bana
|
ma'aikatar ta ce adadin a bana ya karu da kaso 54 bisa dari a kan na makamancin lokacin na bara
|
a cikin watannin masana'antar intanet ta zuba jarin yuan biliyan 145 cikin harkokin bincike da na ci gaba wanda ya karu da kaso 223 bisa dari a kan na shekarun baya
|
a cewar ma'aikatar bangaren na intanet ya zama wani bangare na sabon tattalin arzikin kasar sin a daidai lokacin da fasaha da kayayyakin amfani ke jagorantar bunkasar tattalin arzikin kasar (fa'iza mustapha)
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.