text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
fadanavis (1)
|
kamar aiken wr no 1
|
28a ka baaradenw y'a suu ta ka taga n'a ye zeruzalɛmu wotoro kɔnɔ u y'a suu don dawuda ka ciin na a faaw ka kaburu kɔnɔ
|
babananaaaaaaa aika *punch*
|
(wwwfacebookcom/dabangtourkl)
|
thayaramma bangarayya (1979)
|
20 baba buhari dodar sabuwar wakar rarara
|
xibaba (shebaba)
|
автор zogi baƙin ƙarfe mrdr
|
aga poda na sharachak gaba gaba so sai mamubago
|
~*ganyan ka ba katigas bash*~
|
da _ ne
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
mutane har dubu 75 suka yi cincirindo jiya asabar a nan birnin washington domin yin zangazangar batutuwa da dama ciki har da goyon bayan da amurka take bai wa isra'ila da kuma manufofin tattalin arziki na manyan kamfanonin duniya
|
a wajen wani gangamin nuna goyon baya ga falasdinawa da aka yi dab da fadar white house masu zangazanga sun yi allah wadarai da firayim ministan isra'ila ariel sharon suka kuma bukaci da lallai amurka ta tilastawa isra'ila ta fice daga cikin yankunan falasdinawa
|
wasu 'yan zangazangar sun kwatanta ariel sharon da adolph hitler
|
a kofar inda bankin duniya da asusun lamunin kudi na duniya suke yin taronsu kuma 'yan zangazanga sun yi kira ga kasashe masu arziki ad su soke bashin da suke bin kasashe matalauta 'yan zangazangar suka ce cibiyoyin kudin suna fifita riba fiye da ukubar da jama'a ke sha suka kuma yi kyalle da wani balobalo mai tsayin mita 10 wanda aka zana taswirar duniya a jiki aka kuma rubuta cewar ta sayarwa
|
daga bisani dukkan 'yan zangazangar sun hadu suka yi maci har zuwa farfajiyar majalisar dokokin amurka 'yan sanda sun ce an gudanar da wannan zangazanga lami lafiya kuma ba a kama ko da mutum guda ba
|
an shirya gudanar da wasu zangazangar yau lahadi da kuma gobe litinin a nan birnin washington
|
za ku iya son wannan ma
|
shugabannin koriya ta kudu da arewa sun sake ganawa
|
ebola na barazana ga lafiya da walwalar kananan yara unicef
|
tsaro a zamfara majalisa za ta aikawa da minista wasika
|
dokar kare bayanan sirri a shafukan sada zumunta ta fara aiki a turai
|
kasashen yammaci na wahalar banbance manufofin 'yan ta'addan afirka
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
bam ya tashi kusa da ofishin sabuwar majalisar mulkin kasar iraqi 20030714
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
bam ya ragargaza wata mota a babban birnin iraqi kusa da wani ofishin hedkwatar rundunar sojojin amurka a gabas ta tsakiya da kuma sabuwar majalisar mulkin iraqi
|
kamfanonin dillancin labarun kasashen yammaci suka ce wannan al'amari ya faru a lokacin da wani mahari ya jefa gurneti cikin wurin ajiye motocin da 'yan jarida ke amfani da shi shaidu suka ce babu kowa a cikin motar da gurnetin ta fada kai kuma babu rahoton jin rauni
|
tun da fari a yau litinin an kashe sojan amurka daya aka ji rauni ma wasu shida lokacin da aka kai hari kan kwambar motocinsu a tsakiyar birnin bagadaza
|
hedkwatar sojojin amurka ta ce an yi ta cilla gurneti kan motocin sojan na amurka lokacin da aka yi musu kwantonbauna a unguwar masu hannu da shuni ta mansour
|
an kashe sojojin amurka su akalla 32 a harehare tun ranar daya ga watan mayu lokacin da shugaba bush ya ayyana karshen yaki gadangadan a iraqi
|
za ku iya son wannan ma
|
rasha ta dau matakin ramuwar gayya kan amurka tare da gargadi
|
majalisar dinkin duniya za ta cigaba da zama sudan ta kudu
|
ba zamu amince da yadda ake takurawa kananan hukumomi ba kungiyar kwadago nlc
|
taraba an gargadi duk masu makamai su mikawa jami'an tsaro
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
0 kai tsaye
|
shugaba dioncounda traore na kasar mali bayan ya sha dukka hannun masu zanga zanga
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.