text
stringlengths
1
6.82k
v sin na fatan amurka za ta guji daukar matakan bada kariya ga harkokin kasuwanci 20180123 160746
v an yi sayayyar kayayyaki miliyan 331 ta yanar gizo a ranar gwagware 20171113 100157
v kasar sin ta kara yin amfani da jarin waje a watanni 9 na farko a bana 20171013 195528
raayoyinku
v tattaunawa da injiniya mukhtar haruna danbatta ma'aikaci daga najeriya
v ana farfado da kauyuka a gundumar shangcheng ta lardin henan na kasar sin
v ghana ba ta samu sanarwar dage wasan ta da saliyo ba
v ranar kafuwar sabuwar kasar sin da na samun 'yancin kan najeriya
v an gina hanyoyin mota masu inganci a gundumar xiaojin ta lardin sichuan na kasar sin
v birnin huzhou na lardin zhejiang na kasar sin na dukufa kan aikin kiyaye muhalli yayin samun ci gaba
yadda za a zana tabarau a kan fuskarsa
a cikin wannan bidiyo za ka iya koya su kusantar da tabarau a kan fuskarsa
mai manga yarinya da tabarau
a jamhuriyar nijer uwar jamiyar pnds tarayya wai mulki ta bada sanarwar korar wani babban jigonta alhaji ibrahim yacouba
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
sabon shiri
na baya na gaba
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+
tura ga aboki ta email
a jamhuriyar nijer uwar jamiyar pnds tarayya wai mulki ta bada sanarwar korar wani babban jigonta alhaji ibrahim yakuba mai rike da mukamin matemakin darektan fadar shugaban kasa bisa zarginsa da laifin bijirewa umurnin jamiya
wakilin muryar amurka a yamai sule mumuni barma ya aiko mana rahoto akai
wannan sabon rikici ya samo asali daga wani shirin sabinta rassan jamiyar ta pnds tarayya a jihar dogon dutsi dake yankin dosso da ya ci tura a ranar lahadin da ta gabata wanda har sai yan sanda suka shiga tsakani sakamakon sabanin da aka samu tsakanin magoya bayan ibrahim yakuba da na matemakin shugaban jamiyar na kasa baki daya pierre foumakoye gado
dan majalisar dokokin kasa zakari umaru memba a kwamitin kolin pnds tarayya ya bayyana mana yanda abubuwa suka wakana
jamiyar ta pnds tarayya tace bayan nazari akan abinda ka iya biyo baya ta yankae shawarar korar ibrahim yakuba daga sahun yayanta kuma har ma tayi kashedi a gareshi
na bugawa matemakin shugaban na fadar shugaban kasa waya domin ya maida martani amma bai daga waya ba na kuma aika masa sakon sms har i zuwa lokacin da nake aiko da wannan rahoto bai bani amsa ba sai dai da yake tsokaci a shafin sada zumunta na face book alhaji ibrahim yakuba ya bayyana cewa ya yi naam da matakin na uwar jamiya
shiga kai tsaye
bude sabon shafi
labarai masu alaka
taron kungiyar lauyoyin najeriya (nba) karo na 55
baya ga rikicin siyasa jahar taraba ta kuma shiga rikicin rashin biyan albashi
yawan ziyara zuwa najeriya babban alheri ne kauran mata
rundunar 'yansanda ta gargadi jama'a su yi hattara da 'yandamfara
kwanan nan najeriya zta rabu da cutar shan innaban kimoon
wasu sun kai hari a wani gari cikin jihar taraba
za ku iya son wannan ma
yau da gobe 1530 utc
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
da 0 a 5 can
da 5 a 10 can
da 0 a 5 bil
da 5 a 10 bil
sha na na 1
shugaba laurent gbagbo yace bai yarda da sakamakon zaben fitar da gwani ba
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
saurara kai tsaye
na baya na gaba
jami'in jam'iyyar shugaba laurent gbagbo a hukumar zaben ivory coast yana keta sakamakon zaben da kakakin hukumar ya zo bayyanawa a gaban 'yan jarida
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+
tura ga aboki ta email
jami'an jam'iyyar shugaba gbagbo sun hana jami'an hukumar zaben kasar ivory coast fadin sakamakon zaben da suka ce an yi magudinsa ne
wakilan shugaba laurent gbagbo na kasar ivory coast ko cote d'ivoire sun hana jamian zabe na kasar bayyana sakamakon farko daga zaben fitar da gwani na shugaban kasa da aka gudanar ranar lahadin da ta shige
jiya talata da maraice kakakin hukumar zabe ta kasar bamba yacouba ya fito zai karanta sakamako mai yawa da aka samu sai jamian jamiyyar shugaba gbagbo suka shigo a fusace suka kwace takardun da yayi niyyar karantawa
wani wakilin hukumar zaben daga jamiyyar shugaba gbagbo damana picasse ya kekketa takardun sakamakon a gaban yan jarida ya kuma ce ba na halal ba ne
tun da fari wani wakilin dan takarar hamayya alassane ouattara ya zargi shugaba gbagbo da laifin hana hukumar zaben gudanar da ayyukanta tare da kokarin kwace mulki
amurka ta yi kira ga yan takarar shugaban kasar da su kyale a kidaya kuriun a kuma bayyana sakamakon ba tare da tsangwama ba sannan ta bukace su da su mutunta duk sakamakon da hukumar zata bayyana a cikin wata sanarwa da ta bayar jiya talata sakatariyar harkokin wajen amurka hillary clinton ta ce zaben wata dama ce ga kasar ta ci ta tsamo kanta daga cikin rikicin da ta fada na shekaru
za ku iya son wannan ma
sudan ta kuduhar yanzu babu yarjejeniyar zaman lafiya
gwamnatin jihar neja ta tallafawa iyalan wadanda aka kashe
cutar kwalara ta kashe mutane 12 a jihar adamawa
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
@la musu salam
miyasaka yawaraka 'sake matinee' junmai sake nagano japan (720ml)$2500
05) kajebane izingane zo mgqashiyo (1969)
heeee suke d