text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
sunã mãsu dĩbar abin da ubangijinsu ya bã su lalle sũ sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya)
|
sun kasance a lõkaci kaɗan na dare suke yin barci
|
kuma a lõkutan asuba sunã ta yin istigfãri
|
kuma a cikin dũkiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hana wa rõƙo
|
kuma a cikin ƙasã akwai ãyõyi ga mãsu yaƙĩni
|
bukola saraki yaki bayyana gaban kotu _ siyasa _ dw _ 21092015
|
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
|
karin bayani tushen labari
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
talabijin kai tsaye
|
bukola saraki yaki bayyana gaban kotu
|
a wani abun da ke nuna alamun danbar rikici a cikin jam'iyyar apc mai mulki a karo na biyu shugaban majalisar dattawan kasar bukola saraki ya kaurace wa zaman kotun binciken kadarori ta gwamnatin najeriya
|
bukola saraki shugaban majalisar dattawa a najeriya
|
sannu a hankali dai batu na shari'a na neman rikidewa ya zuwa na siyasa a tarrayar najeriya inda da ranar litinin din nan kotun da ke shari'ar kaddarori na jami'an gwamnati ta share tsawon wuni a cikin shari'ar shugaban majalisar amma kuma ba tare da ganin keyarsa cikin zauren kotun ba
|
to sai dai kuma harabar kotun ta koma dandali na magoya baya da suka cika harabar kotun suna wake waken goyan baya a gareshi da tsinuwa ga daya a cikin jiga jigan jam'iyyar bola ahmed tinubu
|
tuni dai sarakin da kotun ta zarga da karya wajen bayanan kadarorinsa a shekaru 12 da suka gabata ya kira siyasa da kokari na ganin bayansa a bangaren wasu 'ya'yan jam'iyyar tasa ta apc
|
magoya bayan na bukola saraki dai na ambato bola ahmed tinubu da kuma nasiru ahmed el rufa'i da ke zaman gwamnan jihar kaduna a yanzu a matsayin masu tunanin sarakin ba shi da sarari a cikin jirgin apc da ke sararin samaniyar allahu a yanzu
|
abun kuma da a cewar tukur ibrahim el sudi da ke zaman mashawarcin na saraki kan harkar shari'a ya sa su bakin rai bakin fama da nufin tabbatar da kare 'yancin nasa da ma mummunar guguwar siyasar da ke dada turnuku a yanzu
|
akalla 'yan majalisar dattawan kasar 55 ne da mafi yawansu ke zaman 'ya'yan jam'iyyar pdp ta adawa ne suka gana suka kuma ce suna da yakini na kare shugaban nasu da suke zargin fadar gwamnatin kasar da hannu a kokari na rushe masarautar ta saraki
|
to sai dai kuma wata sanarwar fadar gwamnatin kasar dai ta ce babu hannu a cikin rikicin na saraki kuma shugaba buhari ba shi da niyar tsoma baki da nufin hana doka kan aikinta
|
a tunanin bello sabo abdulkadir da ke zaman manazarcin harkoki na siyasar kasar gwagwarmayar cikin apc na iya kaiwa ga illa babba ga makomar jam'iyyar anan gaba
|
rahotanni masu dangantaka najeriya buhari apc
|
muhimman kalmomi apc bukola saraki najeriya bola ahmed tinubu nasiru elrufa'i
|
bugawa buga wannan shafi
|
bayanai masu kama
|
bukola saraki ya fice daga apc 31072018
|
shugaban majalisar dattawan najeriya bukola saraki ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar apc mai mulki a tarayyar najeriya
|
najeriya jam'iyyar apc ta ce ba ta damu da ficewar saraki ba 01082018
|
gwamnatin najeriya karkashin apc ta ce ko a jikinta game da sauyin sheka da sanata bukola saraki ya yi dama fadar gwamnati na zarginsa da yi mata zagon kasa
|
buhari da atiku na neman hanyoyin nasara a 2019 08102018
|
fitar da 'yan takarar neman shugaban kasa da manyan jam'iyyu biyu na pdp da apc suka yi a najeriya ya nuna fafatawar da zaa yi a 2019 abin da ka iya sauya yakin neman zabe a kokuwar kaiwa ga samun shugabancin kasar
|
aiko mana da ra'ayi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
iran ta ce da sake a game da makamashin nukiliya _ labarai _ dw _ 12032006
|
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
|
karin bayani tushen labari
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
talabijin kai tsaye
|
iran ta ce da sake a game da makamashin nukiliya
|
gwamnatin kasar iran ta sanar da kin amincewa da shawarar kasar rasha na kawo karshen sa toka sa katsi a game da shirin ta na makamashin nukiliya fadar mosco ta bada shawarar sarrawa iran makamashin na uranium a kasar rasha domin kawar da shakku da ake cewa iran na shirin mallakar makamamin kare dangi kakakin maáikatar harkokin wajen iran hamid reza asefi yace iran ba ta shirin yin watsi da ikon ta na sarrafa makamashin na uranium na lumana hukumomin kasar rasha sun ce zasu yi nazarin wannan matayi da iran din ta dauka a bangare guda kuma shugabar gwamnatin jamus angela merkel ta yi kira da a samo hanyoyi na diplomasiyya domin sulhunta rikicin nukiliyar ta iran angela merkel ta baiyana hakan ne a yayin wata ganawa da shugaban kasar masar hosni mubarak a birnin berlin merkel ta ja hankalin kasashen duniya su kaucewa rarrabuwar kawuna da aka fuskanta a baya lokacin da amurka ta afkawa iraqi da yaki a shekara ta 2003 shugaban kasar iran mahmoud ahmedinejad yace iran na iya saukowa daga matsayin da ta dauka idan har aka yi adalci a sasanta batun nukiliyar
|
bugawa buga wannan shafi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
shekara guda bayan kare yakin gaza _ siyasa _ dw _ 29122009
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
yan israila sun juya hankalin su kan kasar iran shekara guda bayan da aka kare yaki a gaza
|
a yayin da mafi yawan mazauna yankin gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da israila tayi amma ga mazauna israila din yakin gaza abu ne da ya zama tarihi
|
schlomi eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin gaza saboda haka ma ya shirya wani film da zai nunar da yadda dangantaka take tsakanin yan israila da palesdinawa dan jaridar yana fatan nuna wannan film cikin watan fabrairu a lokacvin bikin nunin finafinai na berlin da ake kira berlinale
|
tsawon shekaru ashirin schlomo eldar yana gabatar da rahotanni daga yankin gaza tareda bankado al'amura fiye da ko wane dan jarida na israila duk da haka yace wnnan yaki na gaza abu ne da ya dace saboda haka ma sukan da yayi wa matakan israila a yankin na gaza lokacin yakin bai zama mai tsanani ba
|
yace ina ganin cewar wani bangare na yan israila suna da ra'ayin cewar wataklila israila ta gwada karfin da ya wuce gona da iri a lokacin yakin a gaza saboda yawan wadanda suka mutu a yakin na gaza sun kai 1400 ina ganin duk da burin israila na kawo karshen hareharen rokoki daga yankin na gaza amma mun wuce gona da iri
|
daga hbangaren israila kuwa ana ganin yakin ya sami matukar nasara tun bayan kawo karshen sa hareharen rokokin daga gaza zuwa israila sun ragu da misalin kashi casa'in cikin dari to sai dai duk da haka ana ci gaba da samun harehare na rokoki samfurori dabam dabam a kullum daga yankin tun bayan yakin palesdinawa sun harba rokoki har sau dari biyu da arba'in da biyu zuwa israila yan kalila ne daga cikin su suka sauka a wuraren da mutane suke zaune babu kuma mutum ko daya da ya rasa ransa a daya hannun sojojin israila sun kai harehare 143 zuwa gaza musamman a wurare malakar hamas da hanyoyi na karkashin kasa da akan yi amfani dasu domin sumogar makamai da kan su kansu yan sari ka noke na palesdinawa hukumar kididdiga ta rundunar sojan israila taki baiyana yawan palesdinawan da suka mutu sakamakon wadannan harehare
|
saboda haka ana iya cewar yaki tsakanin palesdinawa da israila dai bai kare ba duk da haka mazauna yankunan na palesdinawa da na israila suna ganin al'amura yanzu dai sun dan sassauta
|
tashin hankali yana iya sake tabarbarewa a ko wane lokaci a yankin na gaza rundunar sojan israila ma tace tana shiryawa yiwuwar sake tashin yaki karo na biyu a yankin tsakanin ta da hamas a nasu bangaren yan kungiyar ta hamas sun yi amfani da shekara guda tun bayan kawo karshen yakin domin kara daurawa kansu damarar makamai inmda ma suke gwada wasu rokoki dake iya kaiwa nisan kilomita 60 daga inda aka harba su wato a takaice nan gaba suna iya sauka tel aviv ko a tashar jiragen saman ben gurion
|
yan israila kusan a ce sun manta da yakin gaza inda a garesu wannan al'amari ne da ya faru kuma ya wuce abin da suke gani shine yakin dai ya zama wajibi kuma an yi shi an kuma sami nasarar sa babban abin dake damun su a zuciya shine yiwuwar harin makaman nuclear iran zuwa kasar ta israila jael misali mai wnai dan karamin kantin sayar dfa taba a tel aviv dake cewa
|
babu shakka ina zaune ne cikin tsoro ina cikin tsoro matuka kuma ina fata ba za'a kai matsayin da har za'a kawo mana irin wnanan hari ba ina fatan za'a dauki lokaci mai tsawo ba'a kai ga haka ba
|
a daya hannun mai sharhi cikin jaridar haaretz aluf benn yace wajibi ne duka yan israila su yarda da cewar zasu ci gaba da fuskantar barazanar nuclear daga iran saboda babu mai iya sanin irin barnar da zata biyo bayan duk wani hari da israila zata kai kan tashoshin nulea da kasar iran din take mallaka
|
bugawa buga wannan shafi
|
bayanai masu kama
|
jamus na neman sabuwar hulda da rasha 17032018
|
daf da zaben shugaban kasar da ake gudanarwa a rasha halin da ake ci na zaman doya da man ja tsakanin rasha da kasashen turai ya sa manazarta na hasashen cewar akwai bukatar jamus ta sake fasalin huldarta da rasha
|
rasha ta kuma dauki matakin rufe ofishin diplomasiyyar kasar da ke birnin moscow biyo bayan abun da ta kira tunzurata da birtaniyar ta yi dangane da gubar da aka sawa tsohon jami'in leken asirinta da 'yarsa
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
allah shasha
|
dumamar yanayi na barazana ga duniya _ labarai _ dw _ 17112007
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
dumamar yanayi na barazana ga duniya
|
bugawa buga wannan shafi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
duk da bambamcebambamce game da manufofin tattalin arziki da na zamantakewa shugabannin kasasken ktt sun kuduri aniyar cimma wata madafa a takaddamar da suke yi akan kasafin kudin kungiyar a wannan shekara shugaban gwamnatin jamus mai barin gado gerhard schröder ya ce yanzu sun kusa cimma wata yarjejeniya bisa manufa bayan shawarwarin da shugabannin kungiyar suka yi a birnin london game da aiwatar da canje canje da suka dace da gasar cinikaiya na kasa da kasa a lokaci daya schröder ya ce sabuwar gwamnatin jamus ba zata iya daukar alkawarin ba da karin gudummawar kudi ba da farko dai hukumar kungiyar eu ta ba da shawarar zuba kudi euro miliyan 500 a duk shekara cikin wani asusu don tinkarar duk wani kalubale da za´a fuskanta sakamakon canjecanjen da ake aiwatarwa
|
bugawa buga wannan shafi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
keywords africa nigeria boko haram chibok abubakar shekau muhammadu buhari
|
she said the apc won in birningwari giwa igabi ikara kaduna north sabongari kagarkokubau kudan lere makarfi sanga soba and zaria while the pdp won in jemaa kachia kauru and zangokataf
|
kishi bashi
|
mota = sun
|
24musa ye mɛnni kɛ a birancɛ fɛ k'a ka kuma bɛɛ bato
|
nigeria abujanigeria
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.