text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
jerin harsuna 17 mafi shahara a fadin duniya
|
shugaba buhari ya halarci sallar juma'a tare da gwamnoni ▷ legitng
|
shirin duniyar wasanni tare da abdurrahman gambo ahmed ya dubi tagomashi da bunkasar damben gargajiya a najeriya dama nahiyar afirka baki daya
|
najeriya ta samu gurbi a gasar kofin duniya a rasha1000
|
shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da abdurrahman gambo ahmad ya tattauna ne game da nasarar da najeriya ta kan zambia da ci 10 a birnin uyo abin da ya bai wa super eagles damar zuwa gasar cin kofin duniya da za a gudanar a shekara mai zuwa a rasha shirin ya yi nazari kan abubuwan da suka taimaka har najeriya ta kai ga gaci yayin d
|
kaduna 2019 zan kara da elrufai shehu sani ▷ legitng
|
a bangare daya legitng ta rahoto cewa sarkin kano muhammad sanusi ii ya bukaci gwamna abdullahi ganduje da ya kira wani taro na shugabannin siyasa domin shirya yadda zaayi zaben 2019 cikin lumana a jihar
|
hotunan artabun da soji su kayi da boko haram yayin da suka ceto mutane 21 da aka sace ▷ legitng
|
2019 dan takarar da ya kamata pdp ta tsayar muddin tana son kada buhari makarfi
|
shugaba muhammadu buhari ya isa jihar bauchi jajintawa mutan jihar bauchi kan iftila'in da ya faru da su
|
a cikin al'adun kabilar abzinawa rawani nada mahimmancin gaske kuma da wuya baabzine ya bar gidansa ba tare da daura rawani a kansa ba wanda yake kare masa rana da sanyi da iska
|
abdulkadir albijir wani baazine wanda yake zaune a birnin agadez yace ga duk baabzine babu abun da yafi rawani a duniya a wurinsa saboda shi ne kariyar darajarsa da mutuncinsa
|
a al'adarsu duk wanda rawani ke kansa ana kallonsa a matsayin dattijo kuma ya kamata ya kiyaye wasu abubuwa ko cin abinci idan a kawai rawani a kai dole ne mutum ya hakura komi yunwa karya al'ada ce baabzine ya bude rawani gaban jama' ya ci abinci
|
rawnin ya kasu kashi kashi kuma kowane yana da lokacin da yakamata a yi anfani dashi
|
mahimmancin rawani ga kabilar abzinawan nijar 3' 42
|
kungiyar yan tawayen somalia ta al shabab ta kame garin baidoa inda majalisar kasar take
|
shaidun gani da ido sunce a yau litinin kungiyar ta karbe ragamar garin yan saoi kadan bayan janyewar dakarun habasha wadanda dama sune ke kare gwamnatin kasar mara tagomashi
|
mazauna garin dai sunce an gwabza fada kafin mayakan kungiyar su sami nasara koda yake dai babu bayanin wadanda suka jikkata
|
yawancin yan majalisar kasar dai suna djibuti makwabciyar kasar ta somalia inda suka je domin yin wani zama na musamman da aka bude a jiya lahadi
|
a yau yan majalisar suka amince da kara yawan kujerun majalisar zuwa 550 domin cika wata yarjejeniya da gwamnati ta cimma da masu sassaucin raayi
|
rashin biyan kudaden alwusalwus ya jawo yajin aikin likitoci a janhuriyar nijar
|
washington dc jami'an kiwon lafiya a jamhuriyar nijer sun tsunduma cikin wani yajin aiki a matsayin kashedi har na kwanakki biyu a fadin kasar nijer
|
wannan yajin aikin na neman hakki ne da suka ce gwamnatin kasar ta taushe masu dangane da wasu kudaden alawusalawus din da ya kamata a biya su
|
kungiyoyin sunce idan har bukatar su bata biya ba to yajin aikin zai ci gaba face sai sun ga abinda ya turewa buzu nadi
|
likitocin na kuma kokawa da rashin ingantaccen kulawa a fannin kiwon lafiya duk da alkawarin da gwamnati ta sha yi akai batare da biyan bukata ba
|
duk kokarin da muka yi domin jin ta baki bangaren mahukunta ko kuma ofishin kiyon lafiya abun ya ci tura
|
likitoci na yajin aiki a kasar nijer 3'11
|
jamiyyun adawar nijer sun maida murtani ga jamiyya mai mulki
|
shuwagabanin kwastan na afirka ta yamma zasu taimaka wajen yakan 'yan boko haram
|
wannan kiran ya biyo bayan rikici tsakanin fulani da kabilar mambilla a tsaunin dake jahar
|
gwamnatin tarayya zata tura karin jamian tsaro zuwa yankin mambilla dake jahar taraba inda rikici na baya bayan nan ya janyo hasarar rayuka da dukiya mai yawwa
|
kakaki a fadar shugaban najeriya mallam garba shehu shine ya bayyana wannan mataki a hira da yayi da wakiliyar sashen hausa madina dauda garba shehu yace wannan shine mataki na farko da gwamnati zata dauka kamin ma ta fara binciken gano wanene yake da laifi
|
wata kungiya mai kare muradun fulani a yankin da ake kira pastoral resolve wacce ta kira taron manema labarai ta nemi gwamnatin tarayya ta kafa dokar ta baci a jahar taraban domin gwamnatocin jahar daga matakin karamar hukuma zuwa jaha basu da niyyar kashe wannan wuta
|
an tura karin jami'an tsaro zuwa taraba
|
da misalin karfe 12 da wasu dakikoki ne lahadinnnanm wata yar kunar bakin wake ta kutsa cikin babbar tashar ababen sufuri dake garin damaturu dake jihar yobe a arewa maso gabashin najeriya ta tayar da bom wanda yayi sanadiyar rayukan mutane 10 da raunata misalin 45
|
wannan tashin bom din yazo ne kwana daya bayan wasu mahara da ake kyautata zaton yayan kungiyar boko haram ne suka kai hari a cikin garin gombe dake makwabtaka da jihar yobe sannan suka farwa barikin sojoji da ofisoshin yan sanda
|
kunar bakin waken lahadinnan ya haifar da fargaba da jimami a cikin zukatan jamaa musamman ma dai dai wannan lokaci da ake fuskantar harehare a wannan yanki ganin cewa tashar nada cinkoson jamaa
|
tuni hukumomin tsaro suka killace wurin kuma suna cigaba da gudanar da bincike akan aukuwar wannan lamari sai dai wasu shaidun gani da ido sun bayyana cewa suna zaton wadansu ne sanye da kayan sarki suka dasa wannan bom
|
bom a mota ya tashi potiskum
|
amurka da china manyan kasashe masu karfin tattalin arziki na duniya sun fara wata tattaunawa a fannin cinikayya yau laraba a washington domin rage gibin cinikayya na dala biliyan dari uku da tara da aka samu bara da beijing
|
yayinda aka fara tattaunawar sakataren ma'aikatar cinikayya wilbert ross ya shaidawa mataimakin shugaban kasar china wang yang cewa tilas ne mu kara samun daidaito a cinikayyarmu mu kara yawan kayan da muke sayarwa da aka sarrafa a amurka zuwa china akwai dama sosai ta yin haka idan zamu yi aiki tare mu kawar da shingen dake akwai
|
a nasa bangaren wang yace cinikayya tsakanin kasashen biyu mai yiwuwa ce sai dai ya yi gargadi da cewa sa in sa nan da nan zai iya dagulawa kowanne bangare lissafi
|
sakataren ma'aikatar kudin amurka steve mnuchin yace za a iya samun cin moriyar huldar cinikayya ne kawai idan ana mutunta juna
|
dakarun majalisar dinkin duniya suna gadi kan titunan birnin abidjan ivory coast 22 dec 2010
|
faransa ta shawarci yan kasarta das u fice daga kasar ivory coast a daidai lokacinda babban sakataren majalisar dinkin duniya ban kimoon yake kashedin cewa kasar ta cote divoire na fuskantar barazanar abkawa cikin wani sabon yakin basasa gadangadan akwai faransawa kamar dubu 15 a kasar ta ivory coast wanda yassa gwamnatin faransan ke gaya musu cewa in zasu iya su barta su koma wata kasar su yi zaman wucingadi na wani dan lokaci har yanzu hinjararren shugaban cote divoire din laurent gbagbo yana ci gaba da nacewa akan cewa shine shugaban kasar day a lashe zaben da ake takkada a kansa da akayi na shugaban kasa a watan nuwamban day a gabata wanda amma kuma duk duniya ta dauka cewa alassane ouattara ne ya lashes hi a jawabin da yayi jiya inda yake dada jadadda cewa har yanzu ragamar mulkin kjasar na hannunshi gbagbo yace baya son ganin jinni ya malala yace yana gayyatar wakilan kungiyar tarayyar turai majalisar dinkin duniya da kungiyar tarayyar turai su zo su zauna su sake nazarin sakamakon zaben
|
majalisar dokokin kenya ta bukaci kasar da ta janye daga yarjejeniyar da ta kafa kotun bin kadin manyan laifuffuka ta duniya
|
bahaushe mai ban haushi hausa da hausanci a karni na 21 kalubale da madosa
|
sabon shugaban togo faure gnasigbe ya fara aiki yau bayan bukin rantsare da shi aka yi mukamins hugaban da ake rinton sakamakon zabensa sojoji suna sunturii a unguwanin abokan hamaiya dake birnin lome da kewaye domin guje sake abukuwar tarzoma irin tamakon jiya
|
a ranar talaka kotun koli ta tsarin mulkin togo ta amince da zaben dan tsohuns hugaba marigayi gnasigbe duk da cewar shugaban yan hamaiya emanuel akitani bob yana tababar sakamakon zaben da ya ce sun saba kaida babu wani yamutsi tun ranar talata duk da damuwar yiwuwar maimaita abinda ya abku a can baya
|
sakamakon kashe kashe da suka abku kusan mutum dubu 20 ne suka ketara zuwa kasashen makwabta na gana da benin
|
bahaushe mai ban haushi wanene mu'azu hadejia
|
gwamnatin kwango za ta saki ′yan adawa _ labarai _ dw _ 20082016
|
gwamnatin kwango za ta saki 'yan adawa
|
a wani mataki na zuba ruwa a wutar rikicin siyasar kasar jamhuriyar demokaradiyyar kwango gwamnatin kasar ta sanar da sakin 'yan adawa guda 24 daga gidan kaso
|
gwamnatin kuma ta amince da bude wasu gidajen talbijin guda biyu mallakar 'yan adawa hakan dai na zuwa ne kafin zabe mai zuwa na shugaban kasa a kasar ta kwango sai dai tuni dama 'yan adawar ke zargin shugaba joseph kabila da ke mulki tun bayan rasuwar mahaifinsa laurent desire kabila a shekara ta 2001 da neman makalewa kan karagar mulkin kasar ganin yadda gwamnatin take ikirarin cewa bata da isheshen kudin shirya zaben a wannan shekara
|
a baya dai kotun tsarin mulkin kasar ta kwango ta bai wa shugaba kabila izinin iya ci gaba da mulki muddin dai ba a samu shirya zabe ba jamhuriyar demokaradiyyar kwango dai ba ta samu sauyin gwamnati ba wanda aka yi shi cikin ruwan sanhi tun bayan da ta samu mulkin kai a shekara ta 1960
|
muhimman kalmomi kwango kinshasa gwamnati 'yan adawa joseph kabila laurent desire kabila
|
[url=http//wwwazimuthmediaorg/rbpandorasalonphp]pandora salon[/url]
|
amirka an harbe 'yan sanda uku
|
rahotanni daga jihar louisiana da ke amirka na cewar an hallaka wasu 'yan sanda uku tare kuma da jikkata wasu guda uku a babban birnin jihar wato baton rouge
|
jami'an 'yan sanda a baton rouge din suka ce guda daga cikin wanda ake zaton sun harbe 'yan sandan ya rasu yayin da sauran guda biyu kuma suka tsere
|
an dai harbe wadanan 'yan sanda ne bayan da aka yi kiransu zuwa wani yanki da aka yi harbeharbe yanzu haka dai jami'an tsaro sun bukaci mazauna wannan birni da su tallafa musu da bayanan da za su taimaka wajen kame wanda ake zargi da harbe 'yan sandan
|
shi kuwa gwamnan jihar louisiana john bel edwards ya ce jihar za ta yi amfani da dukannin karfinta wajen ganin an hukunta wanda ke da hannu a wannan aikaaika
|
muhimman kalmomi amirka baton rouge obama 'yan sanda
|
birtaniya ta zaku da ficewa daga eu 19102017
|
shugabanni daga eu na son gamsassun bayanai kan tsarin birtaniya na ficewar kafin a kai ga kullekullen huldar kasuwanci nan da disamba
|
floridajama′a na fargaba kan guguwar irma _ labarai _ dw _ 09092017
|
hukumomi a jihar florida ta amirka ta umarci miliyoyin jama'a su gaggauta ficewa gidajen su yayin da mahaukaciyar guguwar irma hade da ruwan sama kamar da bakin kwarya ke cigaba da tunkarar jihar bayan ta yi mummunan ta'adi a kuba inda ta hallaka akalla mutane 21 tare da jikata wasu da dama a gabashin yankin caribbean
|
guguwar irma wadda ke zama mafi karfi da aka taba gani cikin shekaru dari ana tsammanin za ta dira florida a gobe lahadi inda ake hasashen za ta haddasa ta'adi mai yawa da kuma ambaliyar ruwa a jihar ta florida mai yawan al'umma
|
gagarumin aikin kwashe jama'a wanda ya hada da wasu yankuna a miami na fuskantar tarin matsaloli sakamakon cushewar hanyoyi da karancin man fetur da kuma kalubalen kwashe tsofaffi zuwa tudun mun tsira
|
mutane fiye da miliyan biyar da rabi ne aka umarci su bar gidajen su a florida bisa alkaluman hukumar agajin gaggawa ta jihar
|
′yan matan chibok 21 sun samu ′yanci _ duka rahotanni _ dw _ 19102016
|
kungiyar boko haram ta sako 'yan matan chibok 21 daga cikin sama da 270 da ta sace kusan shekaru ukun da suka gabata
|
muhimman kalmomi chibok najeriya 'yan ta'adda boko haram
|
najeriya farmakin karshe kan boko haram 15052018
|
so bai bai
|
wan zo mi kai
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.