text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
'yan sanda sun gwabza da kiristoci mabiya darikar katolika a ireland ta arewa 20020713
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
'yan sanda a ireland ta arewa sun gwabza da 'yan zangazanga mabiya darikar katolika a karshen faretin da kiristoci mabiya darikar protestant masu goyon bayan ci gaba da mulkin ingila suka yi
|
kiristoci 'yan katolika amsu kishin kasa a bangaren arewacin birnin belfast sun jefa bamabaman fetur da kwalabe da duwatsu da tubalai kan 'yan sanda da daruruwan 'yan darikar protestant dake komawa gida daga faretin jiya jumma'a
|
'yan sanda sun harba harsasan roba a yayin da suke kokarin shiga tsakanin bangarorin guda biyu an raunata 'yan sanda da fararen hula da dama
|
dubban kiristoci 'yan darikar protestant sun shiga cikin wannan faretin mai suna orange order parade wanda ake yi a birnin na belfast a kowace shekara domin murnar nasarar da 'yan protestant suka samu kan sojojin sarki james na biyu dan darikar katolika a shekarar 1690
|
'yan katolika suna daukar wannan fareti da ake yi ta cikin unguwanninsu a zaman maras amfani kuma na neman tsokana kawai
|
za ku iya son wannan ma
|
cutar ebola maganin rigafin cutar zai taimaka sosai wannan karon
|
kazamin fada a afghanistan yayi sanadiyar mutuwar jami'an tsaro da dama
|
shugaba trump zai gana da moon jaein yau akan koriya ta arewa
|
jerin kayayyaki 41 da ba za su ci moriyar musayar kudi da china ba
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
ta'addanci da kunar bakin wake haramunmalaman islama a afghanistan da pakistan da indonesia
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
kiwon lafiya
|
saurara kai tsaye
|
na baya na gaba
|
shugaban indonesia joko widodo a wannan hoto tareda malaman addinin islama daga afghanistan da pakistan da indonesia a taron kan ta'addanci
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
dubi raayoyi
|
malaman addinin islama daga afghanistan da pakistanda indonesia sun jaddada cewa hare haren kunar bakin wake a afghanistan dama a yankin baki daya haramun ne kuma ya sabawa manufofin addinin islama
|
malaman addinin islama daga afghanistan da pakistanda indonesia sun jaddada cewa hare haren kunar bakin wake a afghanistan dama a yankin baki daya haramun ne kuma ya sabawa manufofin addinin islama malaman sun bayyana hakan a dai dai lokacinda suka hallara domin taron wunidaya a bagor a indonesia da zummar tattaunawa kan tarzomar da take ci a afghanistan
|
taron da aka yi ranar jumma'ayazo ne watanni bayan da malaman pakistan su fiyeda dubu daya da dari takwas suka yi fatawar da take allah wadai da ta'addanci ta ko wace fuska a kasar
|
afghanistan ta soki fatwar ta pakistan domin ta yi allah wadai ne ga ta'addanci a pakistan kadai taron da ake yi a bogor an hada harda malaman pakaistan ne domin ana ganin suna da tasiri kan kungiyoyin mayakan sakai dake pakistan
|
ahalinda ake ciki kuma'yansanda a indonesia sun ce 'yan kunar bakin wake sun kai hari kan majami'u ukua a birnin surabaya dake tsibirin java jami'ai suka ce akalla mutane biyu sun mutu wasu 13 suka jikkata
|
'yan kabilar rohingya masu gudun hijira sun zargi jami'an tsaron gwamnati
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
sabunta wa ta karshe oktoba 04 2017
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
dubi raayoyi
|
yan gudun hijirar rohingya dake bangladesh sun zargi jamian tsaron gwamnatin myanmar da laifin keta hakkin biladama dayawa biyo bayan hareharen da yan bindigar kungiyar arakan rohingya salvation army suka kai ranar 25 ga watan agustan wannan shekarar
|
a ranar 25 ga watan agusta da ya gabata ne aka kai hari akan ofisoshin yan sanda da sansanonin sojoji a jihar rakhine dake arewacin kasar amma ba a bayyanawa yan jarida da yan rajin kare hakkokin biladama irin wadannan munanan abubuwan ba yara ne suka zana su
|
anthony lake shugaban hukumar tallafawa yara kanana ta majalisar dinkin duniya da ake kira unicef ya fadawa manema labarai a cox jiya talata cewa a lokacin da suke aiki da yaran da suke kokarin taimakawa don su warware daga dimuwar da suka sami kansu ciki daya daga cikin abin da suke yi shine sa yaran su zana hotuna
|
mr lake yace ya gani a wurare da yawa hotunan zanen dake nuna farin ciki daga yara a wasu wuraren kuma hotunan da muke gani sun sha bambam
|
hotunan da muke gani a nan munana ne suna nuna irin abubuwan da bai kamata yaro ya gani ba balle ma ya fuskancesu a cewar lake
|
a wani hoton wasu mutane da yaran suka zana a matsayin sojoji sun harbe fararen hula yayinda wasu kuma da tayiwu bata gari ne suka yi amfani da takkubba suka caccaki wasu mutane da basa dauke da wani makami
|
labarai masu alaka
|
jami'an majilisar dinkin duniya sun kai ziyara myanmar
|
a syria hari kan ofishin 'yansanda ya rutsa da mutane 16
|
a kasar spain daruruwan mutane sun nuna kin amincewa da fatattakar masu neman 'yanci da 'yansanda
|
majalisar dinkin duniya ta samar da dala miliyan 12 domin taimakawa kabilar royhingya
|
tsohon shugaban kasar iraqi jalal talabani ya rasu a kasar jamus
|
sarkin spain yayi allah wadai da zaben da yankin catalonia ya shirya ranar lahadi
|
kotu a turkiyya ta yankewa mutane 34 hukuncin daurin rai da rai
|
za ku iya son wannan ma
|
sakon shugaban najeriya ga iyayen 'yan matan dapchi
|
'yan adawa sun sake kauracewa zabe a kasar djibouti
|
jami'an tsaron rwanda sun kashe 'yan gudun hijirar congo guda biyar
|
majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsagaita wuta a siriya
|
nijar cndh ta yi kira ga yiwa dokar haraji garambawul
|
gwamnatin jihar bauchi za ta taimakawa makiyaya
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.