text
stringlengths
1
6.82k
alejandro g inarritu ne ya samu kyautar mai ba da umurni a fim dinsa birdman
julianne moore ce ta samu kyautar tauraruwar finafinai a bangaren mata a bana a fim din still alice
jk simmons ya haskaka a lokacin bikin
bradley cooper ya nuna farin jininsa a lokacin bikin oscar din
tura wannan labarin game da aika wa
yadda mata ke murnar fara tukin mota a saudiyya
hotunan ziyarar da buhari ya kai bauchi
kalli 'yan wasan najeriya da za su kara da iceland
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
kocin nigeriya stephen keshi ya zargi hukumar kwallon kafa ta kasar da rashin biyan sa albashin watanni bakwai
keshi da yake shirye shiryen karawa da ethiopia a wasan zagaye na biyu a neman shiga kofin duniya rabonsa da albashi tun lokacin da ya jagoranci kasar lashe kofin afrika a watan janairu
keshi ya shedawa bbc ce wa koma bayan da ya samu a rayuwar aikinsa shine rashin biyansa albashin watanni takwas ban taba tsintar kaina a wannan yana yin ba
tsohon kocin togo da mali ya taba shedawa bbc a watan yulin da ya gabata cewa yana bin bashin albashinsa
kuma wannan ba shine karon farko da ba a biyan kociyoyin ba christian chukwu da shaibu amodu da samson siasia da austin eguavoen da john obuh da eucharia uche duk sun koka a baya kan biyan bashin albashinsu
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
ukraine shugaba yanukovych zai kaddamar da wata hukuma
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
shugaban kasar ukraine viktor yanukovych zai kaddamar da hukuma ta musamman don nemo warware rikicin siyasar da aka shafe makonni ana yi
sanarwar ta fito ne bayan yini guda da aka shafe ana fitonafito tsakanin 'yansandan kwantar da tarzoma da masu zangazangar kin jinin gwamnati a birin kiev inda aka bankawa ababan hawa wuta tare da jefejefe
daruruwan mutane ne dai suka jikkata a arangamar
'yan sandan kwantar da tarzomar sun yi arangama da dubban masu adawa da gwamnati dake yin allahwadai da sabuwar dokar da ta takaita yin zangazanga a kasar
yawancin masu zangazangar sun rufe fuskokinsu domin bijirewa sabuwar dokar wacce ta haramta rufe fuskoki yayin zangazanga
amurka ta yi kiran da gaggauta kawo karshen tashetashen hankulan da aka fara watanni biyun da suka gabata bayan da shugaban kasar ya janye daga tattaunawar karfafa huldar tattalin arziki da kasashen kungiyar tarayyar turai ya kuma maida hankali kan karfafa alaka da kasar rasha
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
mutane 16 sun mutu a harin bam a damaturu bbc hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
bbc hausa kewaye a shafin
shiryeshirye na musamman
mutane 16 sun mutu a harin bam a damaturu
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption dan kunarbakinwaken ya tashi bam a kusa da wasu mutane da ke yin hira
mazauna birnin damaturu na jihar yobe da ke arewa maso gabashin najeriya sun ce mutane 16 ne suka mutu sakamakon hareharen da aka kai a birnin
ganau sun shaida bbc cewa lamarin ya auku ne a wurare biyu
na farko wani dan kunarbakinwake ne ya tashi bama baman da ke jikinsa a kusa da wasu mutane da ke hira lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar sa da mutane uku
na biyu kuma ya faru ne lokacin da wani dan bindiga ya tara mutane 'yan gida daya a wata rugar fulani domin ya yi musu wa'azi amma sai ya kashe dukkan su guda goma
garin dai ya sha fama da hareharen kungiyar boko haram
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption barcelona ta koma mataki na daya a kan teburin la liga
barcelona ta zazzagawa sabuwar kungiyar da ta hawo gasar la liga ta bana leganes kwallaye 51 a fafatawar da suka yi a ranar asabar
messi ne ya fara cin kwallo a minti na 15 da fara wasa sai suarez da ya kara ta biyu daf da za a je hutu neymar ya ci ta uku
minti 10 da aka dawo daga hutu messi ya ci ta hudu kuma ta biyu da ya zura a raga sannan rafinha ya ci ta biyar
leganes ta zare kwallo daya ta hannun appelt pires saura minti 10 a tashi daga wasan
da wannan sakamakon barcelona wadda ta yi wasanni hudu a gasar la liga bana ta koma mataki na daya a kan teburi da maki tara