text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
real madrid wadda za ta buga wasa na hudu a ranar lahadi da espanyol tana matsayi na biyu da maki tara a kan teburi
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
skila gangi ina mazan suke ne (hausa songs / hausa films)
|
dan uwana 1@indian hausa
|
sarki sunusi lamido a hawan nassarawa kano 2017 (hausa songs / hausa films)
|
sarki ali ya auri yar indiya so mai hadin juna
|
kalli sarki aliartwork (hausa songs / hausa films)
|
yadda ake cashewa a wakar jinin jikina video
|
rahama sadau tayi magana da india ce kalli kayi mamaki
|
dalilin da ya sa nake fitar da albam biyu duk shekara nura m inuwa hausaloadedcom
|
dalilin da ya sa nake fitar da albam biyu duk shekara nura m inuwa
|
home › kannywood › dalilin da ya sa nake fitar da albam biyu duk shekara nura m inuwa
|
nura m inuwa yana daya daga cikin mawakan da duniyar finafinan hausa ta kannywood take bugun kirji da su inda baya ga wakokin finafinai da yake yi yana kuma shirya finafinai masu dauke da dimbin sakonni a hirar da aminiya da shi a kwanakin baya da ya zo jos ya bayyana nasarar da ya samu a shekarar da ta gabata kalubalen da yake fuskanta da kuma dalilin da ya sa yake fitar da albam biyu duk shekara ga yadda tattaunawar ta kasance
|
yanzu ga shi mun shiga shekarar 2018 yaya za ka kwatanta nasarar da ka samu a bangaren sanaarka ta waka da kuma shirya finafinai
|
alhamdulillahi abin da zan kwatanta a shekarar da ta gabata a gare ni shi ne shekara ce ta musamman dalilin da ya sa haka kuwa shi ne na samu canjecanje a rayuwata na ga wadansu abubuwa na daban wadda dole in ce mata ta musamman kama daga kan ayyukana zuwa rayuwata
|
ko akwai wani canji na musamman da za ka ce ga shi ka samu a shekarar 2017
|
canjin farko dai shi ne a da ni kadai ne nake rayuwata ban da nauyin kowa daga na tashi na yi wanka sai in wuce wajen aiki inda kuma cikin ikon ubangiji sai ya kawo abokiyar zama wadda tana daga cikin canjin da na samu kaina a cikinsa
|
ta bangaren fim ma sai godiya domin idan ka ga irin finafinan da muke yi za a ga akwai canji na yanayin kasuwanci a masanaantar amma finafinan kamfaninmu daidai gwargwado dai in an yi to ana saya duk da cewa mun san mutane suna bibiyar irin abubuwan da muke yi masu maana shi ya sa kusan suke rububin finafinanmu duk da yanayin da kasuwar take ciki
|
yawancin shafinka na instagram za a ga kana sanya hotunanka da kananan yara ko me ya jawo hakan
|
a to gaskiya halittata ce a haka ina da son yara tun a baya tun kafin yanzu yanzu abin da ya sa ya fito fili ake yawan ganin hakan shi ne dalilin social media ita ta sa a da idan ina yi babu wanda ya sani saboda haka ba a san ni da son yaran ba sai dai wadanda suke tare da ni amma saboda social media duk motsina za a ga na yi hoto da yara na sanya abin da na fi kauna ke nan kuma ina samun nishadi da jin dadin kasancewata da yara
|
kana daya daga cikin shahararrun mawaka da duniyar kannywood take ji da su duk da samun wannan shaharar a ganin wadanne kalubale kake fuskanta
|
ko izuwa yanzu wani shiri kake da shi na fitar da albam
|
tun da mun shiga sabuwar shekara kamar yadda shirina yake wato duk farko sabuwar shekara nake sakin albam guda biyu haka to a wannan ma zan sake albam guda biyu a watan janairu sunan albam din wasika da kuma manyan mata
|
mene ne dalilin da ya sa ka sanya wa albam din sunan wasika
|
gaskiya ni idan zan yi albam nakan yi kokari in cusa sakon da zai zo daidai da sunan albam din ba wai kawai sunan ne yake mini dadi ba don haka sai in rubuta don ya ja hankalin mutane ba mutane su zo su dauka su ji sabanin abin da suka ji inshaallahu duk da cewa ka ji an ce wasika akwai yiwuwar wani sako za a tura a cika ko ma dai wani iri ne su masu sauraro za su ji a cikin albam din
|
yanzu kasancewar ka samu abokiyar zama wane yanayi ne ka fi jin dadin gabatar da ayyukanka
|
kamar a yanzu kana da wani kuduri da kake so ka cimma
|
a karshe ko kana da wani kira da kake so ka yi ga masoyanka da kuma sauran jamaa
|
saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara kafisu gaskiya baba yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu
|
adam a zango ya fito fim tare da tsohuwar matarsa wanda sunkayi fim din nas (kalli hotuna)
|
tsohuwar jaruma maryam abdullahi wadda akafi sani da maryam ab yola tsohuwar matar jarumi adam a zango ta uku wadda suka rabu a shekarun da
|
[music]sabuwar wakar rarara gafa tsoho ya sauka damuna gatan tsirrai mp 3
|
alhmdlh jamaa barkan ku da warhaka hausawa kan ce komai nisan jifi idan anyi toh kasa zata fado allah da ikonsa ya sake dawowa
|
tsotson farjin mace yayin saduwa tambaya assalamu alaikum m na kasance ina tsotsan azzakarin mijina shi kuma yana wasa da gaba
|
sabuwar wakar rarara da isyaku forest sunyi wata waka mai matukar fa'ida ga shugaba muhammad buhari gmb wanda sunkayi ma wanannan w
|
music orex ft iya samu son afrika _ @official_orex @iya_samu_son
|
62 ran mini ran masu
|
roorke to rasamar
|
tekken kuma photo kuma kumajpg
|
a tatar kan
|
sai kiran said
|
kare kano #4
|
dwilo ga byeogina ta
|
yadda yadda yadda more to come
|
facebook facebookcom/ammanaywrites
|
ka ka ni gan
|
jinin jikina 4
|
allahummarhamna bilqur'an
|
sabon gari sabon gari 17 km 10 mi show
|
@bleek cin cin
|
facebook wwwfacebookcom/dubdashgame
|
dole wwwdolecom
|
an ba na nan ne
|
sukedachiya sukeroku 2001
|
6 law kana bai nan na visi gpwebm 227 mb
|
ka ne'e ana mai
|
ka hana ana mai
|
1 2par hakuren
|
wannabebagare sa
|
no1110nan shan da dao sanya china
|
nazarin (nazarin) 1958 reż luis buñuel 92 min
|
suka suka said
|
in allah ya yarda da sunana a npower
|
kuma #zkjckluc
|
ban don sai (1)
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.