text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
assalm admin nakasa saukar daga karatu na biyu(2) zuwa na goma(10) harma karshe sai yace akwai error
|
allah ya karawa dr sani lapiya da iklasi
|
haɗin gwiwar ƙungiyoyin bada agaji a yankin darfur na ƙasar sudan sun bayyana sanarwar haɗin gwiwa wace a cikin ta su ka yi allah wadai da takwarar su l arche de zoe ta kasar france
|
idan dai ba a manta ba a watan da ya gabata a ka kama wannan ƙungiyar bada agaji da lefin yunƙurin satar ƙananan yara
|
ƙungiyoyin sun bukaci a bambamta ɗanyan aikin l´arche de zoe da ayyukansu na tallafawa jama´a matsugunan yan gudun hijira na darfur da ke ƙasar tchad
|
a dangane da wannan rikici hukumomin ƙasar france sun yi lale marhabin da hukunci da kotu ta yanke a yau na yin belin yan ƙasar spain 3 da kuma mutum ɗaya na ƙasar belgium
|
a yammacin yau ne sakataran harakokin wajen ƙasar spain ya je takanas birnin n´djamena inda ya tafo da spaniyawan 3 da aka sallama
|
ministan yayi godiya ga hukumomin ƙasar tchad da su ka amince da belin mutanen sannan ya alƙawarta cewar spain zata ɗaukar yaunin karatun yaran103 baki ɗaya
|
shugaban tashar dw peter limbourg ya bayyana a shafin tashar na internet cewa abin da mahukuntan kasar turkiya ke yi ya sabawa ka'idojin dimokradiya
|
kafar yada labari ta talabijin da rediyo ta dw ta yi kakkausar suka bayan da aka kwace kayan aiki na ma'aikatanta biyu da suka nadi tattaunawa da minista a kasar turkiya abin da kafar yada labaran ta bayyana da wani mataki na hana 'yancin fadar albarkacin bakishugaban tashar ta dw peter limbourg ne ya bayyana hakan a shafin tashar na internet yana mai cewa abin da mahukuntan kasar ta turkiya ke yi ya sabawa ka'idojin dimokradiya
|
a ranar litinin din da ta gabata ne dai aka yi wata tattaunawa da ministan matasa da wasanni na turkiya akif caoatay kilic wanda cikin tambayoyin da 'yan jaridar na dw suka yi masa sun hadar da batun yunkurin juyin mulki da ya gaza nasara da abin da ya biyo baya da ma tattaunawa kan kare hakkin mata da kammala wannan tattaunawa dai a ofishin ministan da ke a birnin ankara ministan ya sauya shawara inda anan ne ma'aikatansa suka kwace na'urorin da suka nadi bidiyon wannan tattaunawa duk kuma kiran da dw ta yi na ya dawo da su ya yi kememe
|
kungiyar human rights watch ta ce taliban na kara tura yara fagen yaki _ labarai _ dw _ 17022016
|
kungiyar human rights watch ta ce taliban na kara tura yara fagen yaki
|
taliban dai na amfani da makarantun islamiyya musamman a yankin kundus a matsayin sansanin horas da yara dubarun yaki da kuma cin zarafinsu a matsayin sojoji
|
wani rahoto da kungiyar kare hakin dan adam ta human rights watch ta wallafa ya ce kungiyar taliban a afghanistan na kara tura yara fagen daga kungiyar ta ce a bara akalla yara 100 nekuma aka yi amfani da su a matsayin soji a lardin jardara mai fama da rikici binciken da kungiyar ta kare hakin dan adam ta yi ya fi mayar da hankali ne a yankin kundus inda masu kaifin kishin addini ke amfani da makarantun islamiyya a matsayin sansanonin horas da yara aikin soja inda kuma ake nuna musu sarrafa makamai da harhada bam da kuma dana shi kungiyar ta ce musamman iyaye matalauta sun fi tura 'ya'yansu wadannan makarantu inda ake ba su abinci da tufafi kyauta tun suna 'yan shekaru shida ake fara daukarsu a makarantu daukacin sojoji kananan yaran 'yan shekaru 13 ne zuwa 17
|
jamus ta bukaci a taimaki 'yan gudun hijira 20062017
|
ministan harkokin wajen jamus sigmar gabriel ya yi kira ga al'ummomin kasa da kasa da su kara yawan tallafinsu ga matsaloli da 'yan gudun hijira ke fiskanta a duniya albarkacin ranar 'yan gudun hijira ta duniya
|
rundunar sojin nigeria da hukumar sss sun tsare mutum 2 dake safarar makamai a jihar zamfara daily nigerian hausa
|
gwamna tambuwal ya nada yusuf dingyadi da wasu 4 a matsayin
|
yan fashi da makami su 15 sun yiwa wata mai yin
|
shugaban maaikatan gwamnatin jihar adamawa ya rasu a saudiyya
|
home kanun labarai rundunar sojin nigeria da hukumar sss sun tsare mutum 2 dake safarar
|
rundunar sojin nigeria da hukumar sss sun tsare mutum 2 dake safarar makamai a jihar zamfara
|
rundanar soja shiyya ta daya tare da hadin guiwar hukumar tsaron farin kaya ta kasa sun ci nasarar cafke wasu mutane biyu dake safarar makamai akan hanyar funtua zuwa gusau a zamfara ranar lahadi
|
kakakin rundanar sojan nigeria sani usman ya bayyana hakan ga manema labarai ranar litinin binciken gaggawa ya nuna cewar mutanan na kan hanyarsu ne don hannanta wadnnan makami ga batagari
|
burgediya janar usman ya kara da cewa an kama mutanen na tuka mota kirar golf mai dauke da lamba awe534aa (lambar jihar nassarawa) na dauke da albarusai kimanin 1479 ya kara da cewar mutanan biyu na tsare a hannun jamian tsaron farin kaya
|
burgediya usman ya ci gaba da cewa an tura rundunar soja garin dangulbi a karamar hukumar maru a jihar zamfara domin fuskantar batagari haka kuma rundunar taci nasarar damke wasu batagari mutum uku a yayin da suke sintiri a garin
|
runfunar taci nasarar kwato bunduga samfurin ak47 da harsasai 40 da kuma albarusai kimanin 45500 da wayar hannu samfurin nokia da layin airtel guda uku inji kakakin rundunar sojan nigeria
|
a wani labarin mai kama da wannan kuma kakakin ya bayyana cewar rundunar sojan ta cafke wani mutum da ake zargi barawon shanu ne mai suna abdullahi nakogiwo a garin dalingen a yankin karamar hukumar mulkin rabah dake yankin sokoto
|
previous articlemajalisar dokokin jihar adamawa ta tsige mataimakin kakakin majalisa da wasu mutum uku
|
buhari yayi fatali da shawarar ministan lafiya ya dawo da shugaban hukumar nhis daily nigerian hausa
|
home kanun labarai buhari yayi fatali da shawarar ministan lafiya ya dawo da shugaban hukumar
|
shugaban kasa muhammadu buhari ya dawo da shugaban hukumar inshorar lafiya ta kasa usman yusuf aikinsa a jiya
|
ministan kiwon lafiya isaac adewole ya tabbatar wa da majiyar premium times dawowar shugaban hukumar nhis din
|
ko da yake fadar shugbanan kasa bata bada wani cikakken bayani ba kan dawowa da usman yususf aikin sa umarnin dai ya fito ne daga fadar ne
|
idan ba a manta ba da yammacin alhamis din 6 ga watan yulin 2017 ne ministan lafiya isaac adewole ya dakatar da shugaban hukumar bada inshorar kiwon lafiya ta kasa nhis usman yusuf daga aiki
|
ministan kiwon lafiya isaac adewale ne ya sanya hannu a takardar dakatarwar
|
ana tuhumar usman yusuf da yin amfani da wasu kudade da ya kai naira miliya 200 don gudanar da tirenin ga wasu maaikatan hukumar da kuma rashin jituwa dake tsakanin sa da ministan kiwon lafiya isaac adewale
|
ministan kiwon lafiya isaac adewole ya ce wasu daga cikin dalilan da ya sa ya dakatar da shugaban hukumar inshorar lafiya lafiya ta kasa nhis usman yusuf shine don korafekorafen da ake tayi kan sa na sama da fadi da yayi da wasu kudaden maaikatan da kuma zargi da akeyi masa na aikata wasu laifuka da ya saba wa dokar maaikatar
|
minista isaac adewole ya ce ya dakatar da usman yusuf na tsawon watanni uku ne saboda a sami damar gudanar da bincike akan zargin da akeyi a kansa
|
ga bayanan da ya iske mu zuwa yanzu shugaban buhari ya umurci yusuf usman da ya koma aikin sa sannan su koma su daidaita kan su domin ci gaban ayyukan maaikatar
|
previous articlebuhari ya baiwa kiristoci damar yin adduah sau biyu a zaman majalisar zartarwa
|
next articlebabu gudu ba ja da baya kan batun aiki da mayu da matsafa don kawo karshen safarar mutane a nigeriya hukumar naptip
|
ana bikin ranar rediyo a duniya
|
kotu ta daure malaman da suka sayar da jarabawa a cuba
|
malaman addini sun laanci littafin ilimin jimai a nijar
|
kusoshin gwamnati zasu fara koyarwa a bauchi
|
google ya sayar da motorola
|
kotun ecuado ta yanke hukunci kan tsohon shugaban hukumar kwallon kafa yankin hausawa rfi
|
yaki da karbar cin hanci da rashawa a fifa fabrice coffrini / afp
|
luis chiriboga tsohon shugaban hukumar kwalon kaffa na ecuado na fuskantar tuhuma kan zargin da ake masa na hada kai wajen karkata makudan kudade dama karbar na goro
|
kotun kasar ta yanke masa hukuncin zama gidan yari na tsawon shekaru 10 ana kuma tuhumar sa da halita wasu kudade da ya karba ta hanyar da basu dace ba haka zalika kotun kasar ecuado ta yanke hukuncin daurin gidan maza na shekaru goma zuwa tsohon maajin hukumar kwallon kafar kasar ta ecuado hugo mora da mataimakin sa pero vera
|
luis chiriboga ya shugabanci hukumar kwallon kafar kasar ecuado daga shekara ta 1998 zuwa 2016
|
fifa zata yaki cin hanci da rashawa
|
gwarzon duniya fifa ta bude kofa ga
|
don tabbatar da wani ingantawa manufacturing dabaru da kuma rike da na halitta aiki na kayayyakin mu j & s botanics aiki doctor paride daga italiya wanda take kaiwa wata kungiyar masu bincike ya hau ana ɗaukaka dabaru duk lokaci yanzu j & s botanics ya mallakar fiye da 7 hažžožin da dama musamman fasahar a duniya jagorancin matakin wadannan m dabaru taimake mu mu tsare da samar da kwanciyar hankali inganta aiki yadda ya dace da kuma kawo saukar da kudin saboda haka maximized amfanin zuwa ga abokan ciniki
|
kusan dukkan kayayyakin mu ne don fitarwa our main kasuwanni hada da kudu maso gabas kasashen asiya da middleeast spain jamus faransa switzerland japan amurka australia afirka ta kudu da kuma taiwan yankin fatan kafa wani dogon tern hadin gwiwa tare da ku idan kana da wani bincike don allah ji free to bari mu sani
|
shin ko kasan cewa bacci babbar ni'ima ce ga rayuwar dan adam hausamediacom _™ hausa news and entertainment blog
|
home» islamic tech» shin ko kasan cewa bacci babbar ni'ima ce ga rayuwar dan adam
|
me kuka sani dangane da irin halin da jikin mutun yake a daidai lokacin da mutun yake bacci dr michael breus likitan kwakwalwar danadam ne a wani asibiti mai zaman kanshi a kasar amurka ya bayyanar da sakamakon wani bincike da suka gudanar dake bayyanar da wadansu abubuwa da jikin mutun kanyi a daidai lokacin da mutun yake bacci
|
a lokacin da mutun yake bacci dimin yanayin jikin shi kan sauka inda yakeyin sanyi hakama duk acikin bacci mutun na rage nauyi domin kuwa ruwan dake jikin mutun yariga ya fita don zama fitsari haka nunfashin da mutun kanyi yana kara rage kitsen dake jikin mutun da yawa musamman ga yara a daidai lokacin da suke bacci kasusuwan jikin su suke kara mikewa don kara tsawo da karfi
|
wannan lokacin zuciya nasamun hutu yadda ya kamata da har jinin mutun kan sauka hakama duk gabobin jiki suna mutuwa a wannan lokacin idan har mutun yana bacci kwayar idon shi takanyi yawo fiye da idan baya bacci wanda hakan kansa mutun indan ya tashi daga bacci sai yaga kwantsa a idon shi bacci yana taimakawa wajen wanke duk wasu kananan cuttutuka da hakukuwa da suka shiga cikin ido da rana
|
hakama a lokacin da mutun yake bacci duk wasu jijiyoyin jikin shi kan mike wajen gudanar jinni a ko ina hakan na taimakawa matuka wajen fitar wasu cuttuka daga jikin mutun kana fatar jikin mutun na samun karuwar lafiya saboda gudanar jinni da kuma iska mai inganci dake shiga ta kafofin jiki
|
filin jirgin saman kano wikipedia
|
filin jirgin saman kano
|
filin jirgin sama a kano
|
filin jirgin sama na mallam aminu kano
|
daga https//hawikipediaorg/w/indexphptitle=filin_jirgin_saman_kano&oldid=38205
|
iran na shirin farfado da mu'amalar diflomasiyya tare da saudiyya china radio international
|
iran na shirin farfado da mu'amalar diflomasiyya tare da saudiyya
|
a baya bayan nan ne ministan harkokin wajen kasar iran mohammad javad zarif ya ce kasarsa na shirin farfado da tattaunawa gami da mu'amalar diflomasiyya da kasar saudiyya kamfanin dillancin labarai na tasnim na iran ya ruwaito zarif na cewa a halin yanzu dukkan kasashen biyu wato iran da saudiyya suna da niyyar farfado da mu'amalar diflomasiyya a tsakaninsu
|
a 'yan shekarun nan saudiyya da iran sun samu sabanin ra'ayi game da wasu batutuwan da suka shafi siriya da yeman da kuma yaki da kungiyoyin masu tsattsauran ra'ayi ko a watan janairun bara gwamnatin saudiyya ta kashe 'yan kasar iran da aka yi zarginsu da kasancewar 'yan ta'adda da dama ciki har da wani malamin darikar shi'a abun da ya sanya jama'ar kasar iran suka yi zangazanga daga bisani kuma saudiyya ta katse huldar diflomasiyya da iran (murtala zhang)
|
mutanenda suka daina shan cigari kafin shekaru arba'in ka iya samun tsawon rai kamar wadanda basu taba ba
|
menurut james thrasher wani mai sayar da cigari a lokacin da yake dauko kwalayen cigari masu dauke da zannen illar cigari a jami'ar south carlina (foto dok)
|
washington dc wani sabon nazari da akayi ya nuna cewa mutane da suka daina shan cigari kafin su kai shekaru 40 kan iya rayuwa har i zuwa shekarun wadanda basu taba shan cigari ba
|
manazarta a jamiar toronto sun bada rahoton cewa daina shan cigari kafin a cika shekaru 40 na dawo da shekaru guda 10 da shan cigarin ke yankewa rayuwar mutum
|
amma kuma hakan ba yana nufin shan cigari bashi da wata matsala kafin a cika shekaru 40
|
shugaban wadanda suka yi wannan nazari prabhat jha farfesa ne a jamiar toronto kuma shine shugaban cibiyar nazarin lafiyar duniya ta asibitin st michael yace mutanen da suka taba shan cigari ka iya mutu kafin wadanda basu taba sha ba
|
a daidai lokacin da ake shirin tunkarar zabubbukan shekarar 2015
|
a daidai lokacin da ake shirin tunkarar zabubbukan shekarar 2015 a najeriya kungiyar maaikatan kananan hukumomi nulge ta na tabbatar wa da duniya cewa babu yanda zaa samu ingantacen zabe sai an baiwa kananan hukumomi cikakken yancin gashin kansu a najeriya
|
shugaban kungiyar nulge na kasa komrade ibrahim khalid ne ya bayana haka a lokacin da yake amsa tabayoyi yan jaridu a garin kaduna
|
ya kara da cewa hatta jagwalgwalon zaben fita gwanin da ake samu a jamiyun kasar nan ba wani abu ya kawo suba illa sakacin da aka samu na kin baiwa kananan hukumomi yancin gashin kansu alhali kuwa sune a sashin baiwa aluma cikakken baiwa aluma cikakken yancin zaben shuwagabaninsu
|
gamai da sabubbuka shekarar 2015 kuwa komrade ibrahim khalid yace irin abubuwan da akayi a zaben fidda gwani ne zaa sake kwatantawa
|
samu ingantacen zabe sai an baiwa kananan hukumomi cikakken yancin 3'48
|
babban sakataren majalisuar dinkin duniya ban ki moon ya yi kira ga kwamitin sulhun majalisar duniya da ya saka takunkumin sayen makamai cikin gaggawa akan sudan ta kudu
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.