text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
ahmiyatul waqti majlisi na ishirin da biyar (25) (28022018) shaykh basheer lawal (hausa) _ dawahnigeriacom dawahcast
|
lauyoyin gwamna nyako sun zargi 'yan majalisar adamawa da keta doka 3' 27
|
lauyoyin gwamna nyako sun zargi 'yan majalisar adamawa da keta doka
|
dr dakui yin
|
dr dayi hu
|
kare kare na baka
|
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu fati kk rike da diyarta
|
fati kk rike da diyarta
|
tsohuwar tauraruwar finafinan hausa fati kk kenan a wannan hoton rike da diyarta muna fatan allah ya raya
|
hutudole labarai da hausa an gano inda shugaban ipob nnamdi kanu ya ke buya
|
bayan watanni da masu yawa ta bacewarsa an gano shugaban haramtaciyar kungiyar masu fafutikan neman kafa kasar biafra (ipob) nnamdi kani a birnin jerusalem da ke kasar isra'ila a jiya 19 ga watan oktoban 2018
|
hotuna da bidiyon nnamdi kanu yana bauta a jerusalem sun karade kafafen sada zumunta bayan radio biafra da wallafa hotunan da bidiyon
|
kanu dai ya bace ne a watan satumban 2017 bayan sojojin rundunar phython dance sun kai wata farmaki gidansa
|
bayan bacewarsa mutane da kungiyoyi dabandaban suna ta korafi cewar gwamnatin tarayya ne da boye shi amma kuma babu wata hujja da ke nuna hakan
|
wasu kuma na ganin ya tsere ne saboda haramcin da gwamnati ta yiwa kungiyar nasa bayan an ambata kungiyar a matsayin kugiyar ta'addanci
|
nnamdi kanu da 'yan kungiyarsa sun sha yiwa gwamnati barazanar cewa za su tayar da hankalin al'umma kuma su hana a gudanar da zabe a wasu jihohin kudu muddin gwamnatin tarayya ba ta amince da ba su ikon kafa kasarsu ba
|
hutudole labarai da hausa kyan da ya gaji ubansa dan adam a zango ya zama mawaki
|
hausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa haka ta faru da dan tauraron finafinan hausa kuma mawaki ali haidar adam a zango ya shirya wakoki guda biyu kamar yanda ya bayyana ya kara da cewa kwanan nan zai sakesu
|
mahaifinshi dai adam a zango shima sanannen tauraron finafinan hausane kuma mawaki
|
wannan ba abun burgewa bane #adam_a_zango kayi kuskureina ma ace mahardacin alkur'ani ya zama ko makarancinsa annabi(swa) yana cewa dukkan ku makiyaya nekuma za a tambaye ku dangane da abinda aka aba ku kiwo yaro da allah ya baka zai tambaye ka dangane da tarbiyyarsa don haka wannan ba abin burgewa ba ne illa halakakuma kai mahahfin abin tausayi ne ya kamata #a_zango kawa kanka gata
|
hutudole labarai da hausa ba buhari ba ne ya yi min juyin mulki>>shehu shagari
|
ba buhari ba ne ya yi min juyin mulki>>shehu shagari
|
buhari bai yi min juyin mulki ba sai bayan an yi min juyin mulki ne da ake neman mai gaskiya da rikon amana da ya cancanci a ba shi mulkin shine sunan buhari ya shigo ciki
|
janar dy bali ne ya ambato sunan buhari kuma dukkan su suka amince an bukaci janar tunde idiagbon da ya bayyana sunan buhari duk da cewa a lokacin ya je kwas kasar indiya cewar shehu shagari
|
yajin aiki mazauna garin gusau sun shiga halin ha'ulayi saboda rashin ruwa premium times
|
you are athome»babban labari»yajin aiki mazauna garin gusau sun shiga halin haulayi saboda rashin ruwa
|
yajin aiki mazauna garin gusau sun shiga halin haulayi saboda rashin ruwa
|
mutanen jihar zamfara sun fada cikin matsanancin rashin ruwa saboda yajin aikin da kungiyar kwadugon nlc reshen jihar ta shiga
|
kungiyar nlc ta gudanar da yajin aikin ne saboda rashin biyan hakokkin maaikatan jihar da gwamnatin ta ki yi wanda ya hada da rashin biyan su albashin maaikata 1400 da ta dauka tun a shekarar 2014 rashin kara yawan maaikata musamman ganin cewa wasu sun yi ritaya wasu kuma sun canza wajen aiki bayn haka kuma wasu maaikatan har yanzu na karban albashin su kasa da naira 18000 da kuma sauran su
|
kamfanin dillancin labarai ta rahoto cewa mutanen jihar da dama musamman mazauna gusau na neman ruwan sha wurjanjan saboda shiga yajin aikin da hukumar samar da ruwan sha ta jihar ta shiga
|
yajin aikin ya shafi har da gidajen talabijin da na rediyon jihar
|
hakkokin ma'aurata guda 10 aminu ibrahim daurawa apk
|
the description of hakkokin ma'aurata guda 10 aminu ibrahim daurawa
|
hakkokin ma'aurata guda 10 aminu ibrahim daurawa 10 for android 40+ apk download
|
hutudole labarai da hausa soyayyar maryam yahaya da wani furodusa ta fito fili
|
wata shakuwa da ake zargin tuni ta rikide ta koma soyayya mai karfi ta shiga tsakanin daya daga cikin matasan jarumai mata a masana'antar shirya finafinan hausa ta kannywood dake tasowa watau maryam yahaya da wani mashiryin shirin finafinai abubakar bashir maishadda
|
masu bibiyar harkokin dake gudana a masana'antar finafinan ta hausa dai musamman ma a bayan fage sun tabbatar mana da cewa a 'yan watannin nan wata alaka mai karfi da ake tunanin soyayyace ta shiga tsakanin mutanen biyu
|
kusan dukkan finafinan da mashiryin fim din ke fitar wa akwai jarumar a ciki kuma ma takan taka muhimmiyar rawa a ciki
|
haka zalika ma dai soyayyar tasu ta kara fito fili karara ne a ranar 14 ga watan satumba inda aka tsinkayi jarumar maryam ta dora wasu hotuna a shafinta na dandalin zumuntar zamani na instagram ita da furodusa maishadda sanye da zobuna iri daya wanda daga baya ta gogesu
|
maryar yahaya dai na daya daga cikin jarumai mata dake tashe yanzu a masana'antar kannywood tun bayan wata muhimmiyar rawa da ta taka a cikin shirin fim din mansoor
|
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu mata sun nuna rashin jin dadi da ayyukan fyade
|
mata sun nuna rashin jin dadi da ayyukan fyade
|
dandazon matane suka fito a jihar kano dan nuna rashin jin dadi da yanda ake samun yawan aikata fyade sunyi kira da gwamnati ta rika hukunta wadanda suka aikata wannan danyen aiki yanda ya kamata saboda ya zama darasi ga na baya
|
tsohuwar jarumar fim din hausa mansurah isah matar babban jarumi kuma mawaki sani musa danja da diyarta khadijatul iman sun shiga sahun wadanda ke nuna rashin jin dadi da yiwa mata fyade
|
saidai wasu sunyi kira da cewa bawai fyade kawai ya kamata ayi kira da hanawaba yin zina gaba daya ya kamata ayi kira da'a gujewa domin fitinace da kuma saka kayan mutunci ga mata
|
gobara na ci gaba da lakwame amurka 10112018
|
mahaukaciyar gobara na ci gaba da lakwame dazuzzuka da kuma rayukan mutanen jihar california na amurkainda a wannan karon ta rutsa da rayukan mutane 5
|
hukumar kare hakkin bil adama wacce ke ci gaba da gasa aya a hannun shugabannin saudiyya tun a lokacin da aka nemi kashoggi aka rasa ta mika wa masarautar wasu sabbin shawarwari 258
|
trump ya yi wa macron wankin babban bargo 10112018
|
donald trump ya yi wa takwaransa na fransaemmanuel macron wanda ya kira kasashen nahiyar turai da su hade kai wajen samar da rundunar soja ta baidayadon kare kansu daga kaidin amurkasin da kuma rasha wankin babban bargo
|
tsohon ministan leken asirin saudiyyayarima turki al faisal ya cesai dai a kashe tsohuwa kan daddawartaamma ba za su taba yarda wata kasa wacce ba tasu ba ta yi bincike kan kisan kashoggi
|
amurka ta juya wa saudiyya baya a yaman 10112018
|
ma'aikatar tsaron amurka ta yanke shawarar dakatar da shayar da jiragen saman saudiyya wadanda a yanzu haka ke ci gaba da kai farmakai a kasar yamanman fetur
|
an kai hari da wuka a garin melbourne na ostirelia 10112018
|
mutum daya ya rasa ransa sakamakon hari da wuka da aka kai a garin melborne na kasar ostireliya
|
hutudole>>zai birgeka ya kayatar dakai zaka nishadantu ka kuma karu ya sunan wannan daurin dankwalin
|
`rufe gwamnati` sakamako
|
bidiyon zangazangar 'yan kasar iran masu goyon bayan gwamnati
|
tarihin rufe gwamnatoci a amurka a cikin shekaru 40 da suka shude
|
hutudole labarai da hausa har yanzu ina tsotsar hannu>>amina amal
|
hutudole labarai da hausa uche secondus ya zama sabon shugaban pdp
|
wadanne batutuwa buhari ya taras a nigeria muryar arewa
|
babban shafi
|
wadanne batutuwa buhari ya taras a nigeria
|
komawa gida da shugaban najeriya muhammadu buhari ya yi a ranar asabar bayan kwashe sama da wata uku yana jinya a landan za ta taso da batutuwa dabandaban
|
shugaban wanda ya fice daga kasar ranar takwas ga watan mayu domin yin jinyar cutar da ba a bayyana ba ya mika mulki ga mataimakinsa farfesa yemi osinbajo
|
tun daga lokacin da ya bar kasar mukaddashin shugaban kasar ya gudanar da ayyuka da dama da suka hada da rantsar da sabbin ministoci da bai wa manyan jamian rundunar soji umarnin komawa maiduguri don tunkarar boko haram da sauransu
|
rashin tsaro
|
daya daga cikin manyan matsalolin da shugaba buhari zai taras ita ce ta rashin tsaro a kusan kowane bangare na kasar
|
tun bayan tafiyar shugaban kasar burtaniya kungiyar boko haram ta kara kaimi wurin kai harehare a arewa maso gabashin kasar musamman a jihar borno
|
kungiyar ta kai harehare kunar bakin wake da dama musamman a jamia maiduguri da ma wasu yankuna na jihar borno
|
sai dai abin da ya fi jan hankali shi ne harin da ta kai wa maaikata da ke hakar man fetur inda ta kashe da dama daga cikinsu sannan ya yi garkuwa da wasu
|
hakan ya tilasta wa mukaddashin shugaban kasar farfesa yemi osinbajo tura manyan jamian rundunar soji birnin maiduguri domin dakile hareharen yan boko haram amma har yanzu ba a saki maaikatan da ke hakar man ba
|
haka kuma akwai matsalar sace mutane domin karbar kudin fansa musamman a hanyar kaduna zuwa abuja da ta matsafan kungiyar badoo da ke lagos da sauransu
|
rabawa ko sake fasalin najeriya
|
wata matsalar da ke jiran shugaba buhari ita ce ta yan kungiyar ipob masu rajin ganin yankin kudu maso gabashin kasar ya balle daga najeriya
|
kungiyar karkashin jagorancin nnamdi kanu ta sha alwashin yin amfani da makamai domin cimma burinta
|
karanta an kama masu kitsa kai harehare biranen arewacin nigeria
|
kuma tun bayan tafiyar shugaban kasar ingila kungiyar ke ci gaba da yin kalaman batanci domin dai ta tunzura yan kasar
|
da alama kuma ta cimma burinta domin kuwa wata kungiya da ke ikirarin magana da yawun matasan arewacin kasar ta bai wa yan kabilar igbo waadin ranar daya ga watan oktoba kan su bar yankin saboda abin da ta kira butulcin yan kabilar ta igbo
|
lamarin da ya dada rikita halin da kasar ke ciki inda wasu gwamnonin arewacin kasar suka janye kansu daga wannan umarni har ma gwamnan jihar kaduna malam nasir elrufai ya ba da umarnin a kama matasan
|
wannan batu dai ya sa masu son sake fasalin nigeria sun matsa kaimi kan bukatar tasu abin da ya sa jamiyyar apc mai mulki ta nada kwamitin da zai jagoranci wannan batu daga bangarenta
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.