text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
republicans zasu cigaba da zaben fidda gwani gobe
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
sabunta wa ta karshe maris 21 2016
|
'yan republican da suka fito neman tsyawa zabe wasu sun dakatar da neman goyon baya saura uku
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
gobe ne 'yan takarar neman shugaban kasar amurka a karkashin jam'iyyar rebuplican zasu sake fafatawa inda bisa ga alamu donald trump ne zai sake yin nasara duk da kushewar da ake yi masa
|
yan takarar shugabancin amurka a karkashin jamiyyar republican na kusantar zaben fidda gwanin da za a yi a jihohi guda biyu masu tsauri wajen zabar dan takara da za a yi a ranar talata mai zuwa inda attajiri donald trump da abokin hamayyarsa da ke biye da shi sanatan texas ted cruz za su fafata
|
akwai yiwuwar raba wannan karawa ta fidda gwani a jihohin a yayin da kuriun jihar yammacin amurka ta arizona a baya zasu iya baiwa mista trump karin dama tunda an buga takardun kada kuriar da suka fito da sunayen wadanda suka ce sun janye daga takarar ta republican
|
ted cruz dai ya nuna cewa shi kadai zai iya kada trump to amma akwai yiwuwar donald ya lashe da samun gaba dayan wakilai 58 a gangamin na republican inda jamiyyar zata zabi wanda zai mata takarar shekarar nan ta 2016 kuriun jin raayi kuma sun nuna yiwuwar ted zai iya cin zaben jihar utah wata jihar a yammacin amurka
|
daga trump har cruz duk sun yiwa masu zabe alkawurran magance matsalar kwararar bakin haure zuwa cikin amurka idan suka kai ga samun shugabancin kasar sai dai ba a zaton dan takarar da ke binsu a baya kuma gwamnan jihar ohio john kasich zai yi wani katabus a zabukan jihohin
|
labarai masu alaka
|
zaben tsayar da yan takarar jam'iyyun amurka
|
'yan takara dake neman shugabancin amurka zasu fafata yau a jihohi biyar
|
duniya na cikin hadari idan trump ya samu shugabancin amurka
|
a nuna jinkai a batun 'yan gudun hijira dake kwarara zuwa turai davutoglu
|
raba man hajar 'yan gudun hijira tsakanin turai nasara ce inji davutoglu
|
jirgin saman dubai ya yi hatsari a kasar rasha
|
majalisar dinkin duniya za ta yi taro game da tsokanar korea ta arewa
|
daruruwan 'yan gudun hijira na ficewa daga syria zuwa kasashen turai
|
za ku iya son wannan ma
|
majalisar dinkin duniya ta kira a tsagaita bude wuta a syria
|
yobe tace har yanzu bata san inda dalibai 84 suke ba
|
ghana ta rage yawan macemacen mata masu juna biyu da kashi 58
|
alshabab ta sake kashe mutane a somaliya
|
sakon shugaban najeriya ga iyayen 'yan matan dapchi
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
libya ta tsagaita wuta cikin matsin lambar matakin mdd na tsaron sararin samaniya
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
ministan harakokin wajen kasar libiya a birnin tarabulus moussa koussa ya na sanarwar tsagaita wuta a jumma'ar nan
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
gwamnatin kasar libiya ta ayyana tsagaita wuta a fafatawar da ta ke yi da 'yan tawaye
|
a yau jumma'a gwamnatin kasar libiya ta ayyana tsagaita wuta a fafatawar da ta ke yi da 'yan tawaye da alamu wani mataki ne na amsa kudirin da kwamitin sulhun majalisar dinkin duniya ya zartar kasa da kwana daya yanzu wanda ya bada izinin yin amfani da dukkanin matakan da su ka wajabta don kare fararen hula a kasar ta yankin arewacin afirka a ciki kuwa har da sararin tsaron samaniyar da kasashen majalisar dinkin duniyar su ka kwakubawa libiyar
|
wani mutum na kallon taswirar shamakin tsaron sararin samaniyar da za a karfafa a kasar libiya
|
a birnin tarabulus ministan harakokin wajen kasar libiya moussa koussa ya yi sanarwar tsagaita wutar ya ce gwamnatin shi ta na so ta fara tattaunawa da dukkannin masu sha'awar samar da hadin kan kasar libiya da yake magana game da cewa nan kusa za a iya fara luguden wuta kan garkuwar tsaron samaniyar kasar libiya ministan ya karfafawa manyan kasashen duniya guiwar cewa su duba gaskiyar al'amuran da ke faruwa a kasar ta hanyar tura tawagogin jami'an gano gaskiya da sanin tabbas tukuna kafin su dauki wani mataki na kai tsaye akan gwamnatin shugaban kasar libiya moammar ghadafi
|
koussa ya soki lamirin matakin da kwamitin sulhun ya dauka na bayar da izinin yiwuwar yin amfani da karfin soji ya bayyana shi a zama wani abu bambarakwai kuma na rashin hankali da rashin tunaniya ce karfafa shata shamakin tsaro a sararin samaniya zai kara jefa al'ummar kasar libiya cikin wahala
|
masu zangazangar kin jinin gwamnatin kasar libiya sun ce babban dalilin da ya sa su fita kan tituna a watan jiya domin yin tur da allah da waddai da mrghadafi shi ne nuna gajiya da wahalar tattalin arzikin da su ke fama da ita
|
wasu 'yan kasar libiya masu zangazanga rike da tuta a kan wani tankin yaki a garin benghazi
|
libiya ta rufe sararin samaniyar ta da jijjifin jumma'ar nan daga majiyoyin diflomasiya su ka ce za a iya fara kai hareharen jiragen sama a kowane lokaci
|
jim kadan bayan kuri'ar da kwamitin sulhun ya yi da yammacin jiya alhamis kakakin gwamnatin kasar faransa francois baroin da ministan tsaron kasar norway grete faremo sun ce kasashen su za su shiga cikin gungun kasashen da za su dauki matakin soji akan libiya
|
majalisar dinkin duniya ta yi kudirin ne da nufin hana sojojin gwamnatin libiya ci gaba da aiki da munmunan matakin su na ba sani ba sabo don murkushe boren da fararen hula ke yi
|
a daidai lokacin da jakadun kungiyar kawancen tsaro ta nato ke tattauna hanyoyin karfafa kudirin na kwamitin sulhun majalisar dinkin duniya a yau jumma'a sojojin da ke biyayya ga ghadafi sun yi ruwan wuta a garin misrata wanda ke hannun 'yan tawaye a yammacin kasar
|
kasashe goma ne su ka jefa kuri'ar amincewa da kudirin a yammacin jiya babu kasar da ta sa kuri'ar kin amincewa kasashe biyar kuwa da su ka hada da brazil da china da jamus da indiya da kuma rasha sun ki kada kuri'a
|
labarai masu alaka
|
ana ci gaba da barin wuta a tripoli babban birnin kasar libya
|
kwamitin sulhu ya bayar da izinin hana shawagin jiragen sama a libya
|
dakarun libya suna ci gaba da kai farmaki kan 'yan tawaye
|
shugaba gadhafin libya yayi barazanar ayyana yakin da zai dauki dogon lokaci ana yi
|
za ku iya son wannan ma
|
yau da gobe 1530 utc
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
manyan kyawawan matan kannywood 5 da basu da aure har yanzu _ arewablogcom™
|
wakokin faruk m inuwa
|
yaran m inuwa
|
manyan kyawawan matan kannywood 5 da basu da aure har yanzu
|
ku dakko android app dinmu domin saukin dakko waka da bidiyo
|
masanaantar kannywood na da albarkattun kyawawa kuma kwararrun yan wasa mata da suka amsa sunansu na kyawawa
|
baya ga kyawu da wadannan mata ke da shi sun kasance masu kwazon aiki
|
munyi amfani da wannan dama wajen kawo maku kyawawan matan kannywood da ke kasuwa har yanzu wato basu yi aure ba tukuna
|
1 rahama sadau
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.