text
stringlengths
1
6.82k
ko so ko min and maung tun 129
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption arsen wenger yana cikin tsaka mai wuya a 'yan kwanakin nan
hukumar kula da kwallon kafa ta turai uefa ta dakatar da kocin arsenal arsene wenger wasanni biyu bayan da ya ki mutunta dakatarwar da aka yi masa a baya
an kuma ci tarar arsenal euro 10000 bayan da aka sami jami'ansu da halayyar da bata dace ba
an dai yanke masa hukuncin ne bayan da aka same shi da laifin magana da 'yan wasansa duk da cewa an dakatar da shi daga wasan da arsenal ta kara da udinese ranar talata 16 ga watan agusta
arsenal dai ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin
hukuncin zai fara aiki nan take inda wenger ba zai shiga fili ba a zagaye na biyu na wasan share fagen shiga gasar cin kofin zakarun turai da arsenal za ta fafata da udinese a italiya
sanarwar da uefa ta fitar ta ce kwamitin da'a na uefa ya dakatar da arsene wenger daga gudanar da ayyukansa a wasanni biyun da arsenal za ta kara a gasar cin kofin zakarun turai nan gaba
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
kungiyar boko haram ta kai hari kan jirgin sojin nigeria bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
kungiyar boko haram ta kai hari kan jirgin sojin nigeria
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption rudunar sojin najeriya ta ce ta yi nasarar kawar da maharan
rundunar sojin saman najeriya ta ce wasu 'yan boko haram sun kai wa wani jirginta mai saukar ungulu hari a lokacin da yake kai ma'aikatan lafiya garin gwoza na jihar borno a arewa maso gabashin kasar
a wata sanarwa da kakakinta guruf kyaftin ayodele famuyiwa ya sanya wa hannu ta ce 'yan boko haram din sun yi harbeharbe a kan jirgin kirar mi17 amma ba wanda ya rasa ransa sai dai matukin jirgin ya yi rauni
jirgin dai ya tashi ne daga maiduguri don kai ma'aikatan wadanda ke gudanar da wani shiri na kwanaki biyu na taimaka wa marasa lafiya a garin na gwoza
sanarwar ta kara da cewa duk da raunin da ya yi matukin jirgin ya kai ma'aikatan inda ya nufa domin ganin shirin ya ci gaba ba tare da wani tsaiko ba
bayan harin a cewar rundunar an tashi wani jirgin saman yaki da kuma wani jirgin mai saukar ungulu dauke da manyan bidigogi zuwa yankin wanda ke tsakanin bama da gwoza domin kawar da maharan
ta kuma ce rahotannin sirri daga dakarun sojin ƙasa sun tabbatar cewa an kashe 'yan boko haram din lamarin da ke nuna cewa an yi nasara a harin da aka kai
ba wannan ba ne dai karo na farko da boko haram ke yi wa sojojin najeriya kwanton bauna duk kuwa da ikirarin da hukumomi ke yi cewa an karya lagon mayakan kungiyar
labarai masu alaka
tura wannan labarin game da aika wa
karin bayani
jiragen yakin nigeria sun kashe 'fararen hula 52' bisa kuskure
yadda sojin nigeria suka kashe 'yan gudun hijira bisa kuskure
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
ayyukan haziƙa don allah a samar da layi guda a gidan doki na dj don godewa (samar da) nye ƙidayawa ga djs vjs cikin gidajen 2019
ziyarciyar jama'a
shiga kuma a sāka mana
yadda yake aiki
telebijin da gidan rediyo
rayuwa cikin ayyuka
shigar da ko ƙirƙiri asusun
babu samfurori a cikin ra'ayi
a samfurin ne riga a cikin wishlist browse wishlist
ayyukan haziƙa don allah a samar da layi guda a gidan doki na dj don godewa (samar)
kawai shiga cikin abokan ciniki waɗanda suka sayi wannan samfurin zai iya barin bita
(samfurin daga beyonce) dukan 'yan mata suna yin rikici (haifar da)
(samfurin barin ka hat on) uhhhhh ba haka ba ne kulob din mai kyau ba a cire fitilar ba (haifar da)
nan da nan download
haɓaka hotunanku tare da waɗannan dalladalla masu ban mamaki dj za ku iya amfani da su akan nye da sauran shekara wadannan su ne babban adadin da kake nunawa kuma za su sa ka fita daga taron kada a sake yin hasara ga kalmomi all new for 2018 amfani da daruruwan djs kowace shekara yi wannan sabuwar shekaru ta hauwa'u epic da tarihin 100 da aka fara gabatar da shi tambayowa (ji a kasa)
har zuwa 30 seconds na rubutun da aka tsara tare da sauti da tasiri dukkanin sauti an tsara ta tare da ku sunan dj kamfanin ko kulob a cikin saukad da kuna da zaɓi na mata ko maman murya amurka birtaniya ko mutanen espanya cikakke don ɗaukar mahaɗin ku da kulob din ku ƙwallon ƙafa na walk mobile suna amfani da waɗannan don ƙara ƙarin ladabi zuwa ga gigutarsu ta hanyar nuna sunayensu a cikin murya ya yi babban burin
idan ba ku samu lambar su duk da haka tsammani abin da ba a faruwa (samar)
daga dukan mu happy sabuwar shekara (samar)
20 ta samar da cikakkun fayilolin dj drop don yin amfani da kowane lokacin hutu a kan gigs happy holidays
ladies da gentleman dole ne in yi haka a yanzu a nan zo fitilu masu banƙyama (samar)
na gode don fitowa da bikin sabuwar shekara ta hauwa'u tare da mu an rufe yanzu don haka za mu gan ka a white castle ba za a samu fuck ba (samar)
dauke yarinya kama abin sha kuma kuyi laushi sabuwar shekara ta kusa nan (samar)
wani ya yi kururuwa yanzu yi shi da ƙarfi (samar)
ladies da gentleman yi mana wata gagarumar farin ciki kuma ku yi farin ciki da shi a lokacin da ya bar ginin (samar)
shiga tare da
dukkan haƙƙin mallaka © 2018 nyecountdowncom llc
duk samfurori da aiyuka suna bayar ba tare da kiɗa haƙƙin mallaka ba muna ba kawai ƙungiyoyin da samfurori waɗanda aka ƙaddara don masu sana'a dj don haɗuwa a cikin waƙoƙin lasisin kansu duk abun ciki tare da kiša ciki har da amma ba'a iyakance ga countdowns a kan wannan shafin yanar gizon ne kawai don gabatarwa da kuma nuna dalilaitakardar kebantawa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
an soma taron hana daukar ciki a afrika
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption ana kokarin rage haihuwa a afrika
shugabannin gwamnatoci da kwararru kan lafiya na duniya na taro a adis ababa babban birnin ethiopia domin tattaunawa kan ba da cikakkiyar damar samun magungunan hana daukar ciki
an shirya taron na kasa da kasa kan tsarin iyali ne tare da hadin gwiwar gidauniyar bill and malinda gates
gidauniyar ta ce mata fiye da miliyan dari biyu da ashirin da ba su son daukar cikin ne ba su da kafar samun magungunan na hana daukar ciki