text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
tuni dai shugabar jami'yyar social democrats nona sahalin ta amince da sakamkon zaben
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
hadiza gabon za ta je amurka bbc hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
bbc hausa kewaye a shafin
|
shiryeshirye na musamman
|
hadiza gabon za ta je amurka
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption hadiza gabon da hauwa maina sun dade su na fitowa a finafinan hausa a najeriya da ake kira kannywood
|
fitacciyar 'yar wasan kannywood hadiza gabon da wasu masu shiryawa da ba da umarni a finafinan hausa za su je amurka
|
'yan kannywood din za su halarci wani taron karawajunasani na mako biyu ne a wata makarantar koyar da dabarun shirin fim da ke katafaren cibiyar shirin fim ta la studios center
|
a ranar talata 9 ga watan fabarairu ne jaruman za su tashi zuwa amurkan
|
sauran jaruman da za a yi tafiyar da su su ne ali nuhu da hauwa maina
|
a cikin masu shiryawa da bayar da umarni kuwa da akwai hafizu bello da kamal sani alkali da nazifi asnanic da bello mohammed bello da kuma hassan giggs
|
a yayin ziyarar za su ga yadda ake shirya fim na zamani za kuma su koyi sababbin dabaru na shirin fim wanda zai taimaka wa finafinan hausa da aka fi sani da kannywood
|
a hirar da bbc ta yi da mohammed sani na kamfanin da ya shirya tafiyar ya ce ziyarar hadin gwiwa ce da wani kamfani mai son taimakawa shirin finafinai a najeriya musammnan wadanda ake yi da hausa saboda tasirinsu da kuma karbuwarsu a duniya
|
wannan ziyara ta zo ne a lokacin da ake shirin bikin bayar da kyatuttuka na kannywood awards a watan maris da kuma bikin cika shekaru 25 da soma finafinan hausa a najeriya
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
ka ke o chi na ku shi te shi ma tta
|
tsu ku ri da su wa wo no zo ki ko me ba
|
ma ta wa ta shi ni so u de a u ta me ni
|
su ko shi da ke de mo
|
su ki ma ka ra ko bo re da su
|
yin benjamin sptmj896 836 90 0 wa
|
yin tom somgj396 1370 233 0 wa
|
yin ziao lcnh7816 609 28 0 wa
|
top lokaci
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
kungiyar is ta tabbatar da mutuwar wani mayakinta da aka fi sani da jihadi john
|
cikin wata mujallarta ta intanet kungiyar ta ce an halaka jihadi john ne a wani harin da aka kai masa da jirgin sama marar matuki a rakka kuma wannan labarin ya tabbatar da ikirarin da amurka ta yi a baya cewa an kashe mayakin kungiyar is din
|
jihadi john dai mutumin burtaniya ne dan asalin kuwaiti kuma ya sha fita a cikin hotunan bidiyon kungiyar is musamman idan ake halaka 'yan jarida da masu aikin agaji da kuma sojojin gwamnatin syria
|
a bangare guda kuma kungiyar is din ta ce tana shirin rage albashin mayakanta zuwa rabin abinda ta saba biyansu matakin zai shafi dukkan 'ya'yan kungiyar
|
kungiyar dai ta bayyana cewa daukan matakin ya zama wajibi saboda ta shiga wani hali kodayake wakilin bbc ya ce watakila kungiyar na fama da matsi ne irin na rashin kudi sakamakon hareharen da aka kai kan matatun man da ke karkashin ikonta
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
wakokin nura m inuwa download
|
a la sha 飄逸感條紋剪接長裙 $ 1690 a la sha
|
muhammadu buharinigeria
|
iii abba abdullahi aka dogon yaro m 20yrs
|
#video kalito zan kira ka
|
→kamakunさん
|
to ba bamidele ma sun o
|
asiajapansadogashima
|
inerahamwe za muvoma (anastase gasana 14 mai 1992)
|
b yanke adam
|
malmo (malmoe) stu [2]
|
sakeビストロnana
|
wifi in android
|
jam'iyyar cpc ta samu karuwa a jihar kebbi bbc hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
bbc hausa kewaye a shafin
|
shiryeshirye na musamman
|
jam'iyyar cpc ta samu karuwa a jihar kebbi
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.