text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
jamaa masu sauraronmu assalamu alaikum barkammu da wannan lokaci barkammu kuma da sake saduwa da ku a cikin wani sabon shirin na amsoshin takardunkushirin da yake amsa tambayoyin da ku masu sauraro kukan aikomana
|
tambayafatawarmu ta wannan makon tafito ne daga hannun malam attahiru mazauni a birnin yamai dake jamhuriyar nijermalamin ya ce don allah yana so a sanar da shi maanar haruffan nan gada hudu wato rsvp
|
amsa to a kokarinmu na lalubo amsar wannan tambaya ta malam attahiru mun binciki hanyoyi da dama ind muka ci karo da cewar akwai maa noni da dama da suke damfare da wadannan haruffa guda hudu na rsvpya dai danganta da irin sigar da haruffan suka zo
|
binciken da muka yi ta naura mai kwakwalwa ya nuna mana cewar a cikin gizagizan sadarwa na duniya mai kula da takaitattun kalmomiakwai maanoni 31 na wadannan haruffa guda hudu wato rsvpamma dai duk da haka a cikin wannan shafin an nunar dacewa maanar da aka fi sani kuma aka fi amfani da ita itace kalmar faransanci tarepondez sil vous plait wato maanar ta a haussance itace ka ba da amsa don allah
|
to sabodahaka idan malam attahiru yana nufin takaitattun kalmomi guda hudu na rsvp wadanda ake rubutawa a karkashin katin gayyata tosai muce dashi wadannan haruffa suna nufinmutumin da aka gayyata ya sanar da wanda ya gayyace shi cewar ya amsa gayyatar ko kuma bai amsa bawato zai samu damar halarta ko kuma bazai samu damar halartar gayyatar da aka yi masa ba shi yasa ma akarkashin haruffan zaka ga ana rubuta adireshi ko kuma lambar wayar tarho da zaa bayar da amsa
|
a wani lokaci akan hada rsvp da regrets only to yin hakan a tsarin nahawu kuskurenedomin a yayin da rsvp ke nufin a bada amsa don allah ita kuwa regrets only na nufin idan baza ka samu damar halarta ba to ka sanar wato dai a takaice maanar ta itace idan ba zaka zo ba ka sanar sabodahaka kenan kowanne cin gashin kansa ya keyi sai dai a zabi daya a yi amfani da shi ba duka biyun a lokaci daya ba
|
haka zalika hada kalmar please da rsvp a lokaci guda kuskure ne wato dai kamar haka please rsvp domin kuwa please a hausance ta na nufin (don allah)rsvp kuma (ka ba da amsa don allah) wato kenan idan mutum ya hada duka biyun a waje guda kamar ya ce ne don allah ka ba da amsa don allah yi hakan kuwa maimaita abu daya ne
|
bugawa buga wannan shafi
|
bayanai masu kama
|
ana gab da kakkabe kurkunu a duniya 20012018
|
wata cibiya a amirka ta ce alamun cimma cutar kurkunu a fadin duniya na ci gaba da fitowa fili sama da mutum miliyan uku ne suka yi ta fama da cutar ta kurkunu a cikin gwamman shekaru da suka gabata
|
harkokin gudanar na gwamnatin da ta fi kowacce karfi a duniya wato amirka sun tsaya cik a wannan asabar bayan gaza samun daidaito tsakanin shugaba trump da kuma 'yan majalisar kasar na jam'iyyar democrat
|
babu sayar da makamai don yaki a yemen 20012018
|
gwamnatin kasar jamus ta sanar da wani sabon mataki na dakatar da sayar da makamai ga kasashen da ke da hannun a yaki da ke faruwa a kasar yemen manyan kasashe irin su saudiyya a yankin larabawa ne dai abin ya shafa
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
|
karin bayani tushen labari
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
talabijin kai tsaye
|
ana fuskantar barazanar yunwa a ƙasashe huɗu na yankin sahel sakamakon ambaliyar ruwa
|
yankin sahel na fuskantar barazana
|
da farko dai zamu fara ne da ya da zango a yankin sahel inda jaridar neues deutschland ta ce ƙasashe huɗu na wannan yankin na fuskantar barazanar faɗawa cikin wata mummunar masifa ta yunwa a daidai lokacin da hankali ya karkata zuwa ga ƙasar pakistan jaridar ta ƙara da bayani tana mai cewar
|
kimanin mutane miliyan goma a ƙasashe huɗu ke fuskantar barazanar yunwa wadda ka iya zama irin shigen wadda aka fuskanta a shekara ta 2005 a ƙasar nijer domin kuwa a baya ga ita kanta ƙasar ta nijer a wannan karon maƙobtanta da suka haɗa da mali da chadi da kuma mauritaniya na fuskantar irin wannan barazana musabbabin haka kuwa shi ne ruwan da aka riƙa yi kamar da bakin ƙwarya wanda ya ɓannatar da amfanin noman da yayi shaura daga farin da aka fuskanta a shekarar da ta wuce yara dai su ne suka fi shan raɗaɗin wannan matsala kamar yadda majiyoyi na asusun taimakon yara na majalisar ɗinkin duniya ya nunar
|
a wannan makon majalisar ɗinkin duniya ta fito fili ta haƙiƙance kurakuran da sojojinta na kiyaye zaman lafiya suka caɓa a ƙasar kongo a lokacin da take rawaito wannan rahoton jaridar die tageszeitung cewa tayi
|
babu wani abin da sojojin kiyaye zaman lafiya na masjalisar ɗinkin duniya suka taɓuka don hana mummunar taɓargazar fyaɗe da aka riƙa yi wa mata a ƙasar kongo wani abin lura ma shi ne kasancewar su kansu sojojin kiyaye zaman lafiyar na majalisar ɗinkin duniya galibi akan same su da hannu dumudumu a ireiren wannan taɓargaza ta fyaɗe a ƙasashen afirka amirka dai ta ci alwashin kai maganar gaban kwamitin haƙƙin ɗanadam na majalisar saboda wannan laifi ne da ya shafi illahirin ƙasashen dake da wakilci a majalisar ɗinkin duniya
|
an fuskanci zangazanga da tashetashen hankula a ƙasar muzambik sakamakon hauhawar farashin kaya a ƙasar dake zaman 'yar gaban goshin bankin duniya in ji jaridar neues deutschland jaridar ta ci gaba da cewar
|
mutane 13 suka rasa rayukansu sakamakon tashetashen hankulan da aka yi tsawon yini biyu ana fuskanta a maputo fadar mulkin ƙasar muzambik gwamnati ce dai ke ƙayyade farashin kaya kuma an ɗaga farashin burodi da ruwa da wuta da kuma mai sakamakon tashin darajar takardun kuɗin rand na afirka ta kudu wadda ita ce babbar abokiyar burmin cinikin muzambik an dai taɓa fuskantar rikici makamancin wannan a ƙasar a shekara ta 2008 lokacin da gwamnati tayi yunƙurin yin ƙarin farashi
|
ita kuwa jaridar süddeutsche zeitung a wannan makon bitar al'amuran tattalin arziƙin afirka tayi tana mai bayyana mamakin yadda ƙasashen turai dake maƙobtaka da nahiyar afirka kai tsaye ke sakosako da maganar zuba jari a wannan nahiya wadda jaridar ta ce tana samun bunƙasar tattalin arziƙinta ba ƙaƙautawa
|
bugawa buga wannan shafi
|
bayanai masu kama
|
gangamin karshe na yakin zaben turkiyya 22062018
|
'yan takara shida za su fafata a zaben na turkiyya da ake sa ran shugaba recep tayyip erdogan sai samu sabon wa'adi na mulki
|
najeriya jam'iyyar apc za ta zabi gwaninta 22062018
|
kasa da tsawon awoyi 24 da kai wa ya zuwa babban zaben jam'iyyar apc da zai zabi dan takarar jam'iyyar a zaben shugaban kasa har yanzu tana kasa tana dabo a makoma taron
|
sabanni a kan batun bakin haure a nahiyar turai 22062018
|
akwai sabanin ra'ayi tsakanin kasashen turai dangane da matakin da ya fi dacewa a dauka na tinkarar matsalar 'yan gudun hijira da masu neman mafakar siyasa a kasashen eu
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
tony blair ya sha alwashin jawo hankalin duniya domin taimakawa nahiyar afrika _ labarai _ dw _ 13022006
|
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
|
karin bayani tushen labari
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
talabijin kai tsaye
|
tony blair ya sha alwashin jawo hankalin duniya domin taimakawa nahiyar afrika
|
p/m britaniya tony blair ya lashi takobin cigaba da jawo hankalin kasashen duniya su taimakawa kasashen afrika a wajen wani taron shugabanni masu raáyin gaba dai gaba dai da aka gudanar a birnin johannesburg ta afrika ta kudu blair ya nanata cewa akwai bukatar kasashe masu arziki na duniya su cika alkawuran da suka yi na baiwa afrika gudunmawar jin kai da kyautata huldar cinikayya da kuma bada tallafi ga ayyukan kiyaye zaman lafiya bugu da kari tony blair ya yi fatali da zargin cewa kasashen na duniya sun yi watsi da batun da ya shafi afrika a tsarin jadawalin su tun bayan da britaniyan ta sauka daga shugabancin karba karba na kungiyar kasashe masu cigaban masanaántu na duniya g8
|
bugawa buga wannan shafi
|
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
|
mrs turai yar'adua
|
alhaji usman bello
|
083 garki abuja nigeria
|
pmb 1420 sabon gari
|
garki abujanigeria
|
garki abuja
|
alquran kalam allah
|
kamu suka perutku ya
|
tada a hair salon
|
‹minnun 'nan 'an man te a ci ka dɩ›
|
ta ga da tsin soin
|
an intanet
|
ake ake @aakepo
|
13nga musa ko «ee masaba i ka mɔgɔ wɛrɛ ci min ka d'i ye»
|
iya samasama #doodle #doodlequotes #quotes #fashion #sketch #illustration #ilovemonday #motivationalquotes #me #blackworknow #illustrationnow #editorial #weekendvibes #instaart #snowman #snowmanid #snowmanpen #snowmanmarker #spidolsnowman #instagood
|
3 moscow su chapelnik kashin +2
|
sora aku aki akeru kara suku sukasu munashī
|
gwamnatin najeriya tayi watsi da tayin boko haram
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
0 kai tsaye
|
bidiyon daliban chibok da aka sace
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
biyo bayan fitar da wani bidiyo dauke da 'yan matan da aka sace kungiyar boko haram tayi tayin sako wasu 'yan matan idan har gwamnati ta yadda ta sako 'yan kungiyar dake tsare
|
washington dc daga duka alamu gwamnatin najeriya ta ja daga da 'yan kungiyar boko haram domin tayi watsi da tayin da kungiyar tayi mata
|
kungiyar boko haram ta nemi gwamnati ta sako 'yan kungiyarta dake tsare kana ita ma ta sako 'yan mata guda dari cikin wadanda ta tsare mark omeri shugaban wata cibiya ta hadin gwiwa da gwamnatin tarayya ta kafa domin yiwa kasa bayanai yace suna son kowa ya sani cewa duk abun da ya dace da duniya keyi cikin irin wannan halin gwamnatin kasar zata yi yace duk matakan da suka kamata a dauka za'a dauka
|
mr omeri yace nufin gwamnatin najeriya ne a sako 'yan matan lami lafiya ba tare da wasu sharuda ba da wakiliyar muryar amurka tace masa a kasashe kamar su afghanista pakistan israila da sudan ta kudu an yi irin wannan musayar sai yace 'yan kungiyar boko haram dake tsare ba firsinonin yaki ba ne wadannan 'yan najeriya ne wadanda suka shiga wani hali ana tsare da su ne domin a taimaka masu su fita daga halin hallaka mutane da aikata ta'adanci
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.