text
stringlengths
1
6.82k
taron ministocin kasashen kungiyar ´yan ba ruwan mu
wasu ababa biyu da aka samu bayan yakin duniya na 2 sune yakin cacar baka da kuma kungiyar kasashen ´yan baruwanmu wannan kungiyar ta samo asali ne sakamakon yaki da mulkin mallaka da nuna wariyar launin fata sai kuma bukatar girmama usular mdd a cikin shekarar 1955 bisa shawarar fm indiya jawaharlal nehru shugabannin asiya da na afirka kimanin 24 sun hallara a birnin bandung dake a tsabirin java na kasar indonesia wannan taron dai ya kasance wani babban taron kasashen afirka da asiya inda mai saukar baki shugaba sukarno da shugaban masar jamal abdel nasser suka taka muhimmiyar rawa shi ma shugaban kasar yugoslabiya na wancan zamani josip brotz tito wanda yayi gwagwarmayar samar da wata kungiyar kasashen duniya ta daban da zata ba da tata gudummawa a harkokin siyasar duniya ya nuna goyon baya ga kafa kungiyar kasashe ´yan baruwanmu a tarurrukan da aka yi na farko a yugoslabiya a shekarar 1956 da na biyu a birnin alkahira a shekarar 1961 an yi shiryeshiryen gudanar da taron farko na kungiyar kasashen ´yan baruwanmu wanda aka yi a birnin belgrade a watan satumban 1961 a dangane da tserereniyar kera makaman nukiliya tsakanin tsofaffin manyan daulolin duniya wato amirka ts britaniya faransa da kuma kasar sin an kammala wannan taro tare da yin kira da a lalata makaman nukiliya
an dai samu wanzuwar kyakyawan yanayin siyasa da zaman lafiya tsakanin kasashen kungiyar wadanda bisa al´ada suke da bambamcin tsaretsare na zamantakewa da kuma manufofin siyasa tsofaffi da sababbin membobin sun cigaba da tafiyar da aikin kungiya duk da cewa ba ta da wata hedkwata ko wani tsarin mulki a hukumance shugaban kasar da ya karbi bakoncin shirya taron kungiyar ne shugabanta yayin da ministan harkokin wajenshi kuma ke tafiyar da aikinta tare da taimakon wani wakili na mdd
tun bayan rushewar ts kungiyar ta ´yan baruwanmu ta yi rashin wani angizo a siyasar duniya in ban da kasashe masu matsakaicin cigaban masana´antu kamar indiya da china kusan dukkan membobin kungiyar su kimanin 114 na a jerin kasashe matalauta a duniya amma duka da haka suna biyayya ga dokokin kungiyar da kuma manufofinta a saboda a bana kasar atk ta gayyaci membobin kungiyar zuwa birnin durban don halartar babban taron ministocinta daga yau wato 17 ga watan agusta zuwa 19 ga wata don share fagen taron shugabannin kasashen asiya da afirka na biyu a shekara ta 2005 wanda zai yi daidai da taron koli na karo 14 na kungiyar kasashe ´yan baruwan mu wato shekaru 50 bayan taron kungiyar na farko a birnin bandung
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
mdd ta amince da tsagaita wuta a siriya 24022018
wakilai a kwamitin sulhun majalisar dinkin duniya sun kada kuri'ar amincewa da tsagaita wuta a siriya na kwanaki 30 ba tare da jinkiri ba
rikicin ghouta ya hallaka fararen hula 500 24022018
barin wutar da dakarun gwamnatin siriya ke yi a ghouta da ke wajen birnin damuscus ya yi sanadin rasuwar mutane kimanin dari biyar a kwanakin 7 da suka gabata
masu adawa da cigaba da zaman joseph kabila na jamhuriyar demokradiyar kwango a kujerar shugaban kasa da ke samun goyon bayan cocin katolika na kasar za su yi zangazanga a gobe don matsa masa kan ya sauka daga mulki
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
nazarin da jaridun kasar jamus suka yi kan muhimman batutuwan da suka wakana a nahiyar afirka _ afirka a jaridun jamus _ dw _ 25082017
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
nazarin da jaridun kasar jamus suka yi kan muhimman batutuwan da suka wakana a nahiyar afirka
zaben gama gari da aka gudanar a kasar angola da ya kawo karshen mulkin kimanin shekaru 38 na jose eduardo dos santos ya dauki hankalin jaridun jamus a wannan mako
tabbas zai sauka a wannan karo inji jaridar berliner zeitung a labarin da ta buga game da zaben na kasar angola tana mai cewa 'yan angola sun zabi mutumin da zai maye gurbin shugaba dos santos ta ce tun wasu watanni da suka wuce zaben kasar ta angola da aka gudanar a wannan laraba ya dauki hankalin duniya ta ce a farkon shekara shugaban kasa jose dos santos mai shekaru 74 wanda kuma ya shugabanci kasar tsawon shekaru 38 ya ba da sanarwar cewa ba zai sake tsayawa takara ba kuma abin mamaki da gaske shugaban yake watakila saboda cutar daji wato cancer da yake fama da ita ta tilasta shi daukar wannan mataki kasarsa na neman wani shugaba sabon jini da zai farfado da tattalin arzikinta da ke fama da masassara sai dai jam'iyyarsa ta mpla ce za ta ci gaba da rike madafun iko karkashin dan takararta kuma tsohon ministan tsaro joao lourenco
zangazangar nuna kyama da mulkin mulaka'u a kasar togo
ita kuwa jaridar die tageszeitung a wannan makon ta leka kasar togo inda a karshen mako aka gudanar da zangazangar adawa da mulkin 'yan gidan gnassingbe eyadema ta ce akalla mutane biyu aka kashe sannan wasu 13 suka samu raunika a zangarzangar da aka gudanar a lome babban birnin kasar da kuma wasu garuruwa na kasar sai dai 'yan adawa sun ce yawan wadanda aka kashe a lokacin da 'yan sanda suka yi amfani da karfi fiye da kima a kan masu zangazangar ya kai mutum bakwai jaridar ta ce boren da aka yi wa taken shekaru 50 sun yi yawa bai kai ga samun cikakken hadin kan 'yan adawa a kasar ba wadda tun kimanin shekaru 50 ke nan take karkashin shugabancin 'yan gidan gnassingbe
zargin da aka yi wa madam mugabe
a karshe sai jaridar neue zürcher zeitung da ta yi tsokaci kan rigar kariya da grace mugabe uwargidan shugaban zimbabuwe robert mugabe ta samu a afirka ta kudu bayan ta doki wata matashiya har ta yi mata rauni a wani otel bayan ta ganta tare da danta a otel din grace mugabe dai ta samu rigar kariya ta diplomasiyya abin da ya hana a gurfanar da ita gaban kotu bayan cin zarafin matashiyar 'yar shekaru 20 da haihuwa
ra'ayinku aiko mana da ra'ayi
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
'yan adawar kasar togo sun kira magoya bayansu zuwa zangazangar nuna kyamar gwamnatin faure gnassingbe dabra da taron neman sasantawa a karkashin jagorancin shugaba nana akufu ado na ghana
togo 'yan adawa sun kira sabuwar zangazanga 26112017
'yan adawar kasar togo sun yi kira ga wasu sabbin jerin zangazanga da za su gudanar a kasar a yunkurin da suke na nuna adawarsu ga matakan shugaban kasar faure gnassingbe
gwammai na jam'iyyun adawa a togo ne dai suka kira magoya bayansu da a makon gobe su fito ranakun laraba da alhamis don gudanar da zangazangar kin jinin gwamnatin faure gnassingbe
aiko mana da ra'ayi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
zaben laberiya na kan gaba a jaridun jamus _ afirka a jaridun jamus _ dw _ 29122017
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
a wannan makon zaben laberiya da batun dakile kwararar bakin haure daga afirka da kuma na sakin wani marubuci dan kasar kamaru ne suka dauki hankulan jaridun jamus
al'ummar laberiya na murnar zaben george weah a matsayin shugaban kasa
jaridar die tageszeitung ta leka kasar laberiya ne inda ta ce shekaru 12 bayan yunkurinsa na farko na zama shugaban kasa ya ci tura tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa na duniya george weah ya lashe zaben shugaban kasar laberiya dan shekaru 51 ya yi nasara a kan abokin takararsa kuma mataimakin shugaban kasa joseph boakai a zaben da aka gudanar zagaye na biyu a ranar 26 ga watan disamba yanzu dai weah zai gaji shugabar kasa ellen johnson sirleaf mai shekaru 79 jaridar ta ce al'ummar laberiya na murna dangane da zaben tsohon dan wasan kwallon kafar george weah a matsayin sabon shugaban kasa weah wanda ya yi alkawarin kawo sauyi a kasar zai kasance wani mai sulhu da zai dinke tsohuwar baraka da rashin jituwa tsakanin yan laberiya kasar da ta yi fama da yakin basasa tsawon shekaru 13 daga 1990 zuwa 2003
matasa da ke kan hanyarsu ta zuwa turai a wajen da ake tsare da su a kasar libiya
ita kuwa jaridar frankfurter allgemeine zeitung a wannan makon sharhi ta rubuta mai taken afirka da musabbabin kaura ta ce lokacin da matsalar bakin haure ta yi kamari shekaru biyu baya shugabannin siyasa a jamus sun nuna sha'awa ga nahiyar afirka suka ce dole a magance musabbabin yin kaurar ta hanyar inganta halin rayuwa a afirka ban da rikicerikice da tashetashen hankula rashin hangen makoma ga rayuwa na tilasta matasa daga afirka tserewa daga kasashensu suna bin hanyoyi masu hadari don zuwa kasashen turai an dauki matakai dabandaban bisa manufar magance matsalar sai dai a cewar jaridar duk wani mataki da za a dauka ba zai kawo wani sauyi ba matukar ba bu kyakkyawan shugabanci a kasashen na afirka hasali ma rashin kyawawan yanayi na zuba jari da yawan dogon turanci na tsoratar da yan kasuwa saka jarinsu a afirka jaridar ta ce ana bukatar shugabanci na gari a afirka ita kuma nahiyar turai dole ta tallafa wa gwamnatocin da ke zama abin koyi a nahiyar bude kofofin kasuwannin turai da kawar da shingen cinikaiya don ba wa kasashen afirka damar kawo hajjojinsu a turai zai taimaka bisa manufa
bayan makwanni uku a gidan wakafi ba zato ba tsammani an sako marubucin nan dan kasar kamaru patrice nganang inji jaridar die tageszeitung inda ta kara da cewa abokan aikinsa a ko ina cikin duniya sun yi ta kamfen na ganin hukumomin kamaru sun sako marubucin da ke zaman gudun hijira a amirka a ranar laraba wata kotu a birnin yaoundé ta yi watsi da shari'ar da ake wa patrice nganang mai shekaru 47 a ranar 6 ga watan disamba aka kamashi lokacin da ya zo fita kasar bayan wata ziyara ta makwanni ya dai rubuta wani rahoto a mujallar jeune afrique game da yakin da ake yi kan 'yan awaren yammacin kamaru masu amfani da harshen ingilishi ya yi kira da sauyin gwamnati a kamaru kana a shafinsa na facebook ya yi fata allah ya hallaka shugaba paul biya a saboda haka an zarge shi da yi wa shugaban kasa barazana
muhimman kalmomi george weah 'yan gudun hijira laberiya libiya kamaru patrice nganang
ra'ayinku aiko mana da ra'ayi
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
laberiya shugaba weah ya sha rantsuwar kama aiki 22012018
sabon shugaban laberiya george weah ya yi rantsuwar kama aiki a wannan litinin da kuma ke zama shugaba na farko da ya karbi mulki daga wata gwamnatin demokradiyya a tarihin kasar tun daga shekarar 1944
ana koyawa bakin haure sana'oi a agadez 12122016
kungiyar kula da bakin haure masu shigowa ko wucewa wasu kasashen turai wato oim ta bullo da wani sabon salon horar da bakin sana'ar hannu don samun dogaro da kawunansu idan sun koma kasashensu na asali
aiko mana da ra'ayi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
gwamnatin kasar siriya ta yi watsi da yunkuri na bayabayan nan da kurdawan kasar suke na ayyana kafa kasarsu mai cin gashin kai a yankin arewacin kasar
jakadan kasar siriya a majalisar dinkin duniya bashar ja'afari
babban jakadan kasar siriyan a majalisar dinkin duniya bashar ja'afari ne ya bayyana hakan a yayin taron sulhunta rikicin kasar da ke ci gaba da gudana a birnin geneva na kasar switzerland inda ya ce da amincewarsu ne ma kasar rasha ta fara janye dakarunta daga kasar
matakin fara janye dakaru daga kasar siriya da mahukuntan rasha suka dauka sun yi shi ne bisa yarjejeniyar da muka cimma a tsakaninmu shugabannin kasashen biyu vladmir putin na rasha da takwaransa na siriya bashar alassad sun cimma yarjejeniya kafin rasha ta turo dakarunta siriya sai da muka amince kana in za ta janye wasu ko baki dayan sojojinta daga kasar ko ma sauya akalar yakin sai duka bangarorin biyu sun amince
matakin fara janye dakarun kasar ta rasha daga siriya dai ya samu karbuwa daga al'ummomin kasa da kasa har ma da kungiyar tsaro ta nato
rahotanni masu dangantaka guguwar neman sauyi kurdawa rasha un kofin duniya 2018
muhimman kalmomi siriya majalisar dinkin duniya kurdawa bashar ja'afari geneva rasha
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
majalisar dinkin duniya ta yi gargadi kan idlib 30082018
majalisar dinkin duniya ta yi gargadi ga wasu manyan kasashen da ke yaki a siriya kan mafni da guba kan jama'a
siriya rasha da siriya na kai farmaki a idlib 09092018
jiragen yakin rasha da ma na gwamnatin siriya sun soma lugudan wuta a yankin idlib da ke a arewa maso yammacin kasar ta siriya iyaka da turkiya wanda ya rage a hannun mayaka daga cikin yankunan kasar ta siriya
mayakan kurdawa a siriya sun ce sun amince da zama kan teburin tattaunawa da gwamnatin kasar don kawo karshen zubar da jini
aiko mana da ra'ayi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
id digital ci20m
taka lafiya kafi dadi dadi (916 min)
taka lafiya komai daga kai yake (1110 min)
taka lafiya b mungode (1232 min)
taka lafiya magalisi (030 min)
taka lafiya dakai aka tabbata (800 min)
taka lafiya lyric (043 min)
taka lafiya magalisj (211 min)
menene maanar rsvp _ amsoshin takardunku _ dw _ 31012006
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
menene maanar rsvp
bayani game da maanar rsvp