text
stringlengths
1
6.82k
kafa hadakar jamiyyu ta cupp ba zai hana buhari cin zaben 2019 apc β–· naijang
kafa hadakar jamiyyu ta cupp ba zai hana buhari cin zaben 2019 apc
category labarai siyasa
bayan kafa wata babbar rundunar hadawa a jiya wadda ta kunshi jam'iyyu 39 karkashin pdp jam'iyyar apc ta ce bata tsorata ba
kafa rundunar hadakar ma dai zai kara mata karfin gwiwa ne ta sake shiri kafin zabe mai zuwa
sakataren jamiyyar apc a jihar nassarawa alhaji aliyu bello ya ce sabuwar hadakar da pdp ta kafa mai take cupp ba za ta iya dakatar da shugaban kasa muhammadu buhari zarcewa idan anzo zaben 2019
bello ya shaida hakan ne ga manema labarai a yau talata inda ya ce mutane ne suka zabi shugaba buhari a zaben 2015 kuma har yanzu suna sonsa zasu sake zabarsa
ya kara da cewa waccan hadakar ba ta koma face ta yan siyasa wadanda ransu bai so irin cigaban da buhari ya samar ba a najeriya ba musamman bangaren yaki da cin hanci da rashawa
ku karanta hadakarmu da pdp ba maja ce ba shugaban jamiyyar app
kashi 90 na yan najeriya masu jefa kuria ne ba mambobin jamiyya ba kuma su ne shugaban kasa ke saran zasu zabe sa kowa shaida ne kan yadda mutane kan fito tarbarsa a duk sanda ya je wani wuri ziyara bello ya jaddada
kowacce jamiyya tabbas bata son asarar koda mutum daya daga cikin yayanta sai dai apc zata dauki waccan hadaka a matsayin wani yunkuri da zai zaburar da ita gabannin zaben 2019
kamar yadda muke wasu suke barinmu haka muma zamu shawo kan wasu su shigo mu cikinmu ya shaida
daga karshe bello ya bayyana amannar da suke da ita a kan hukumar zabe ta kasa (inec) don ganin ta gudanar da sahihin zabe gamsasshe a 2019
babbar jamiyyar adawa ta kasa pdp ta shawo kan wasu jamiyyu 30 suka kafa wata hadaka da sukaiwa lakabi da cupp ciki har da wani tsagi na jamiyyar apc mai suna rapc karkashin buba galadima
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta naijcom hausa a wayar ku ta hannu
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari tuntube mu a labaranhausa@corpnaijcom
shekara 5 kenan ko waya bai taba yi min ba mahaifin mikel obi ya tona asirin yadda dan nasa ya banzatar da shi
dubban mutane a jihar akwa ibom sun gudanar da taron gangamin goyon bayan buhari hotuna
ba kanta an kama shugabannin pdp 5 a jiha guda bisa zarginsu da kisan wani shugaban jam'iyyar
an yi zazzafar musayar wuta tsakanin boko haram da sojojin najeriya kowanne bari sunyi rashi
ba dadin ji boko haram sun yanka mutane 18 sun yi awon gaba da mata 10
tsananin matsa ya sanya wani tsoho shekawa lahira a hannun jamian sars a kano
hajjin bana jirgin farko na alhazan najeriya ya sauka birnin madina duba hotuna
isari to rasamar
4 wanda 8 wanda
[url=http//onlineroulettespace/]roulette game[/url]
β†’ γ€Œ a ka sa ta na 」
white fulaniy'ankasa hausa
kowa (port)
ramin kamfar (1)
only you ba da da da
wani magajinsha β€Ž(1)
hahaha iya to ya
shafi ibn hayar alasqalani
ko ga bisa ya
mata bada gini
mata udhauw karanna
a~aa nande naiteta ka wakaranai wa a ha ha
shahara a islam
kim jinyi(a)
iya iya dimaapkan πŸ˜€
1aminadisamu
hehe chill ka muna πŸ™‚
[url=http//wwwwattsbuildingcom/sale/uggsaspp=297]grey bai
[url=http//hagenpaakleivanet/knockoff/uggsaspp=146]ugg bai
majan shiga (5)
shagun laika (15)
ji shi duo ai ni zai da shi jie
mu'awiyah i mu'tazilieten mumeson
shugaban somalia ya amince da taron sasanta tsakani _ labarai _ dw _ 30012007
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
shugaban somalia ya amince da taron sasanta tsakani
shugaban kasar somalia ya amince da kaddamar da wani babban taro na sasanta tsakani a kokarin kawo karshen rikicin shekaru 16 a kasartare kuma da nufin bada damar aikewa da dakarun wanzar da zaman lafiya na afrika
bayan samun matsin lamba daga amurkakungiyar taraiyar turai da majalisar dinkin duniya kan wannan tattaunawar shugaba abdullahi yusuf yace gwamnatinsa a shirye take ta tattauna duk kuwa da adawa da yake samu daga jamian gwamnatinsa
a wata ganawa da manema labarai sakataren majalisar dinkin duniya ban ki moon yace dole ne tattaunawar ta hada da shugabanin kotunan musulunci da aka kora daga mogadishu
shugaban na somalia yana sa ran samun taimakon kudi na dala miliyan 20 daga kungiyar turai da karin dala miliyan 31 daga amurka domin taimakawa dakarun au 8000 da ake shirin turawa zuwa somalia
bugawa buga wannan shafi
Β© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
iraki bayan shekaru hudu
yau talata ne aka samu shekaru hudu da kifar da mulkin saddam hussein amma iraki bata samu zaman lafiya ba
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
tsohon shugaban amirka barack obama ya yi jawabin jinjina ga manufofin marigayi nelson mandela tsohon shugaban afirka ta kudu wanda ya jagoranci kawo karshen mulkin nuna wariyar launin fata a kasar
tasirin kotun icc ga kare hakkin dan adam a najeriya 17072018
shekaru 20 ke nan da kafa kotun kasa da kasa da ke hukunta wadanda suka aikata miyagun laifuffuka da take hakkin dan adam da cin zarafin jamaa wato kotun icc