text
stringlengths
1
6.82k
gnip mutanen da ke taimakawa wajen kawo bayanai daga ɗayan yanar gizo na zamantakewa zuwa gaba kaddamar v 20 na sabis din daren nan
sabuwar tsarin sabis na ba da damar masu amfani da bayanai (ayyuka kamar plaxo wanda ke ɗauke da bayanai daga wasu ayyuka kamar twitter friendfeed digg delicious da dai sauransu) don samun bayanai daga masu amfani da aka nema a tura su ba haka ba hey techcrunch kawai tweeted tambaya api don samun bayanai yanzu yana da techcrunch kawai tweeted a nan ne bayanan scitec whey protein masu amfani da bayanai basu daina buƙatar gina magunguna ga kowane mai wallafa yana tura bayanai zuwa gnip suna ba gnip wani matsayi kuma suna tura bayanai zuwa gare su a ainihin lokacin
masu amfani da bayanai zasu iya samun cikakkun labaru na jama'a don twitter digg delicious sauran baya da sauransu ba tare da ziyartar waɗannan shafukan yanar gizo ba ko samun dama ga api ɗin su batun kawai ga ka'idodin sabis na waɗannan ayyuka kuma za'a iya tattara wannan bayanai ta hanyar api semalt ko kuma sabon ƙaddamar da goyon bayan xmpp
gnip kuma ya kara yawan zaɓuɓɓukan tace don ba da damar masu amfani da bayanai damar da za su iya ƙirƙirar tambayoyin da aka samo asali bisa ga tags kalmomi da dai sauransu
bayanin da crunchbase ya bayar
kisan dan achaba matasa sun kai farmaki ga ofishin yansanda sun babbaka motoci ▷ naijang
kisan dan achaba matasa sun kai farmaki ga ofishin yansanda sun babbaka motoci
hankalin alumma mazauna unguwar ibeshe dake yankin ikorodu na jihar legas ya fi ana barawo tashi biyo bayan wata tarzoma da ta barke inda aka yi arangama a tsakanin yansanda da fusatattun matasa sakamakon kisan wani dan achaba da yansanda suka yi
jaridar punch ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar laraba 30 ga watan mayu inda wani dan achaba mai suna paul baba ezine ya rasa ransa sakamakon wani hatsari da ya auku a lokacin da ya yi kokarin kauce ma shingen binciken yansanda wanda matasan ke zargin yansanda ne suka janyo musabbabin faruwar hatsarin
ku karanta duk mai hankali ya san akwai bukatar mu canja canji a jihar kano kwankwaso
shaidar gani da ido ta bayyana ma majiyar naijcom cewa dan achabar ya goyo fasinja ne a lokacin da ya cimma wani shingen binciken yansanda sai yayi kokarin kauce ma shingen kwatsam sia cikin kwata sai kuma yansanda suka yi biris da shi suka dauke babur dinsa
daga bisani abokan aikinsa ne suka garzaya da shi zuwa asibiti amma rai yayi halinsa a ranar laraba daga nan sai suka dauki gawarsa zuwa fadar sarkin garin saannan suka garzaya da shi zuwa ofishin yansanda dake yankin da kyar yansanda suka fatattakesu da harbin iska a yayin da suke tserewa ne suka gamu da wata motar yansanda wanda suka babbakata saannan suka yi ma direbanta dan banzan duka inji majiyar
tun bayan faruwar lamarin rundunar yansandan jihar legas ta kaddamar da samame inda a yanzu haka ta kama miutane 63 da take zargi da hannu cikin lamarin kamar yadda kaakakin rundunar yansandan jihar sp chike obi ya tabbatar
ku biyo mu a https//wwwfacebookcom/naijcomhausa
ku latsa hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar naijcom hausa cikin sauki
ga masu shawara ko korafi a same mu a labaranhausa@corpnaijcom
dalilin da ya sanya muke so buhari ya zarce har bayan 2019 inji wani gwamna a arewa
goron sallah gwamna ganduje ya yiwa fursunoni 170 goma ta arziki a jihar kano
ana neman rayuwata saboda siyasa yar majalisa maryam bagel
layyar manya wani balarabe yayi layya da dan akuyan naira biliyan 1 (hoto)
shugaba buhari zai kaddamar da katafaren sabon kamfanin giya a jihar ogun
shugaba buhari zai bude katafaren sabon kamfanin giya a jihar ogun
sarkin musumi ya bayyana yadda za a tabbatar da nasarar shugaba buhari a zaben 2019
zaben maye gurbin sanatan bauchi dalilin da yasa mutanen dogara basu zabi dan takarar buhari ba
wani tochi da aka manta dashi ya tona asirin yan fashi da makami a katsina hotjist
labarai mai zafi
yan sanda sun haram ta harba nakiyan yara a kogi
gobara ta kona wani gida a kano
an yanke wa wani dan shekara ashirin da hudu hukuncin kisa bayan ya kashe kishiyar mamar sa
ruwa ya tafi da wani yaro dan shekara goma sha uku a kano
dakaru sun kama tantirai masu sayar da bindigogi a naija
10 hours ago yan sanda sun haram ta harba nakiyan yara a kogi
10 hours ago gobara ta kona wani gida a kano
10 hours ago an yanke wa wani dan shekara ashirin da hudu hukuncin kisa bayan ya kashe kishiyar mamar sa
home labarai mai zafi wani tochi da aka manta dashi ya tona asirin yan fashi da makami a katsina
wani tochi da aka manta dashi ya tona asirin yan fashi da makami a katsina
wani karamin tochi da ake zargin cewa wani nura labaran ya manta dashi bayan ya aikata fashi yayi sanadiyar kama shi har akayi gabatarda shi
dan shekara 22 dake kauyen gago a karamar hukumar dutsinma jihar katsina wanda yanzu haka yana zaman beli an sake kama shi da tumaki wanda ake zargin ya sata ne
labaran yana fiskatar tuhumarsa da laifin yin fashi da makami wanda ya sabawa doka mai lamba1(2)a(b) na 2004 da kuma sashi na dari da goma sha tara
an gano cewa yan sanda bayan sun tsinci tochi daya bari ne a gurin da yayi fashin yakai ga kama shi
labaran bai yi musu ba lokacin da yan sanda suka tinkare shi da tochi
dan sanda mai gabatarda kara sani ado ya fadawa baban alkalin kotun majistiri na katsina ranar talata cewa ana kan gudanarda bincike akan sa
alkalin hajiya dikko ta daga sauraran karar harzuwa ranar 11 ga watan junairu2018 don karanta wa
previous article sarakuna a jihar zamfara sun bukaci da a basu bindigogi don tinkaran barayi
more in labarai mai zafi
rundunar yan sanda a jihar kogi ta haram ta yin anfani da nakiya ko harba wutan biki a wan
hukumar kwana kwana na jihar kano ta bayyana cewa da sanyi safiyar alhamis gobara ta kona
baban kotu jihar filato dake jos ta yanke wa binfa lamde mai shekara ashirin da hudu hukun
load more in labarai mai zafi
zurarewar $21 majalisa ta gayyaci baru kachikwu da shugabanin wasu hukumomi 2 ▷ naijang
zurarewar $21 majalisa ta gayyaci baru kachikwu da shugabanin wasu hukumomi 2
majalisar wakilai ta gayyaci karamin ministan man fetur ibe kachikwu da sauran shugabanin kamfanonin man fetur
kwamitin na bincike ne a kan kudi $21 biliyan da ya salwanta sakamakon basusuka da haraji da aka dauki lokaci mai tsawo ba'a biya
kwamitin na sa ran gano matsalolin da suka janyo salwantar kudaden da dalilin da yasa ba'a dauki matakan da suka dace ba
a yau alhamis ne kwamitin majalisar wakilai dake bincike kan bashin $21 biliyan da najeriya ke bin kamfanonin man fetur na kasashen waje suka gayyaci karamin ministan albarkatun man fetur ibe kachikwu da dukkan shugabanin kamfanonin man fetur dake najeriya
ciyaman din kwamitin daniel reyenieju (pdp warri) ya bayar da bayyani kan ayyukan kwamitin inda ya nuna damuwarsa kan yadda sauran hukumomin da nauyin karbo bashin ya rataya a kansu ke tafiyar hawainiya a kan batun
ku karanta ba zan taba tsoma hannu cikin makircin tsige saraki ba shehu sani
ya yi bayyanin cewa an daura wa kwamitinsa na musamman nauyin binciken kan matsayar majalisar na ranar alhamis 18 ga watan janairu da ranar 25 ga watan janairun shekarar 2018
kwamitin zata bincike ayyukan cinikayyar a kayi tsakanin kamfanin man fetur a kasar domin gano yadda akayi $12 biliyan ya salwanta da kuma gano abinda yasa ba'a dauki matakan da suka dace ba wajen magance matsalar da kuma karbo bashi da harajin da suka salwanta
hakan yasa kwamitin da bukaci karamin ministan albarkatun man fetur din ya gabatar mata dukkan takardun cinikayyar da a kayi tsakanin hukumar man fetur na kasa da kamfanonin man fetur na kasashen waje
kwamitin na sa ran bita kan cinikayyar da a kayi da kuma yarjejeniyar da ke tsakanin hukumar man fetur na najeriya da kamfanonin kasashen wajen da nufin gano matsalolin da suka janyo salwantar kudaden da haraji
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta naijcom hausa a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
hausa news labarai daga jaridu labaran duniya
dalilin da ya sanya muke so buhari ya zarce har bayan 2019 inji wani gwamna a arewa
goron sallah gwamna ganduje ya yiwa fursunoni 170 goma ta arziki a jihar kano
layyar manya wani balarabe yayi layya da dan akuyan naira biliyan 1 (hoto)
shugaba buhari zai kaddamar da katafaren sabon kamfanin giya a jihar ogun
shugaba buhari zai bude katafaren sabon kamfanin giya a jihar ogun
sarkin musumi ya bayyana yadda za a tabbatar da nasarar shugaba buhari a zaben 2019
zaben maye gurbin sanatan bauchi dalilin da yasa mutanen dogara basu zabi dan takarar buhari ba
an kai shahid ahmad rufa'i makwancin sa a jannatu darur rahmah _ harkar musulunci
#free zakzaky
da sunan mai amfani
kalmarka ta sirri
manta da kalmar shigar ki
dawo da kalmar sirri
mai da kalmarka ta sirri
adireshin imel
maraba shiga cikin asusunka
wata kalmar sirri za a eakan aikawa wasiku zuwa gare ku
gida labarai an kai shahid ahmad rufai makwancin sa a jannatu darur rahmah
an kai shahid ahmad rufai makwancin sa a jannatu darur rahmah
a safiyar yau talata 24/04/2018 ne aka gudanar da rufe shihidin abuja wato shahid ahmad rufai a darur rahama dake dambo a garin zaria
shahid ahmad rufai yayi shahada ne sakamakon harbin da yan sandan nigeria sukai masa a garin abuja wajen muzaharar neman a saki jagoran harkar musulunci a nigeria sayyid zakzaky {h}
tun a jiya litinin aka yi sallar janaizar sa tare limancin malam sunusi abdulkadir sannan kuma aka gabatar da muzahara ta lumana zuwa hukumar kare hakkin bil adama ta kasa
sai dai yan sanda sun kaiwa muzaharar ta lumana hari a bakin ofishin hukumar inda suka jikkita wasu da dama sannan kuma suka kama wasu da dama
baya labarinyan sanda sun budewa masu janaiza wuta yau litinin a abuja
gaba labarinan ci gaba da muzaharar kiran a saki sheikh zakzaky jiya talata a abuja
makarantar hauza a jamhuriyar benin ta gabatar da taron tuna wakiar zariya
barkan mu da shiga watan maulidi watan haihuwar manzon allah[sawa]
cika shekaru uku da wakiar zariya har yau sojoji na ci gaba da kashe yan uwa
[url= ]ot hoolf ka[/url]
[url= ]gofssagree dopulpmip ka[/url]