text
stringlengths
1
6.82k
an ci gaba da tsare sojojin girka a turkiyya 17072018
wata kotu a kasar turkiyya ta ba da umurnin ci gaba da tsare sojojin girka biyu wadanda ake tuhumar leken asiri
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
an hau tebrin shawara tsakanin masu zangazanga da gwamnatin ƙasar france _ labarai _ dw _ 05042006
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
an hau tebrin shawara tsakanin masu zangazanga da gwamnatin ƙasar france
bayan gagaramar zanga zangar da ta haɗa kimanin mutane million 3 jiya a ƙasar france an koma yau tebrin shawara tsakanin haɗin gwiwar ƙungiyoyin ƙwadago da na ɗallibai da kuma wakilan gwamnatin a hannu ɗaya
babban burin da wakilan ke bukatar cimma shine na samun mafita a game da taƙƙadamar da ke wakana a france a kan sabuwar dokar cpe wato contrat premiere ambauche dokan nan ta ɗauka sabin ma´aikata da ake ci gaba da kai ruwa rana kanta a ƙasar
rikici a kan wannan doka ya buɗa wani saban babe a fagen siyasar fance wanda ke ƙara bayyana hamayya a fili tsakanin pramonista dominique de villepin da ministan cikin gida nicolas sarkozy wanda a halin yanzu batun warware rikicin ya shiga hanun sa a matsayin sa na shugaban jam´iyar ump mai rinjaye a majalisar dokoki
ƙungiyoyin ƙwadago da na yan makaranta sun yi tsaye kan bakan suna janye kwata kwata wannan doka a yayin da gwamati ya fi bukatar a yi mata kwaskwarima
jim kaɗan kamin fara tantanawar shugaban ƙasa jaques chirac yayi kira ga kungiyoyin da su bada haɗin kai a kawo ƙarshen wannan taƙƙadama domin ba yan makaranta damar komawa bakin ajji su shirye shiryen jarabawa a yan kawanaki masu zuwa
bugawa buga wannan shafi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
horaswa ga baƙi a jamus _ zamantakewa _ dw _ 05112008
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
wata ƙungiyar turkawa ´yan kasuwa da masu sana´o´in hannu a berlin wato tuh a taƙaice ta duƙufa wajen samarwa baƙi matasa guraben koyon sana´o´i a faɗin nan jamus
´yan matan turkawa ´yan makaranta a jamus
wata ƙungiyar turkawa ´yan kasuwa da masu sana´o´in hannu a berlin wato tuh a taƙaice ta duƙufa wajen samarwa baƙi matasa guraben koyon sana´o´i a faɗin nan jamus ƙungiyar wadda aka kafa ta a cikin shekarar 2005 ta fara ne bisa manufar taimakawa kamfanoni mallakar ´yan asalin turkiya a birnin berlin to sai dai ta faɗaɗa ayyukanta inda yanzu take kula da wasu ɓangarori ciki har da ƙaddamar da wasu aikaceaikace ga yaran da suka katse karatun boko cibiyoyin ba da shawarwari musamman waɗanda suka shafi yanayin zama cikin ƙasar da batutuwa na shari´a sai kuma wuraren taruka tsakanin iyaye mata wata nasarar da ta samu a bayabayan nan shi ne kammala wani kwas na watanni huɗu inda aka horas da matasa musamman ´yan asali da ƙasar turkiya sanin makaman aikin jiya da kula da tsofaffi to shirin mu kewaya turai na lokacin zai duba ƙoƙarin da baƙi mazauna nan kasar ke yi ne na tsame kansu daga cikin matsalar rashin aikin yi
wannan ƙungiyar ta turkawa ´yan kasuwa da masu sana´o´in hannu a berlin wato tuh a taƙaice yanzu dai ta faɗaɗa ayyukanta daga mai kula da buƙatun ´yan kasuwa zuwa mai samarwa baƙi matasa guraben koyon sana´o´i a faɗin wannan ƙasa hüssein yilmaz shugaban wannan ƙungiya ya bayyana dalilin da ya sa suka fara gabatar da kwasakwasai yana mai cewa
muna da baƙi ´yan cirani da yawa a nan waɗanda yanzu wasunsu sun tsufa da yawa daga cikinsu na buƙatar taimako amma idan aka yi amfani da harsunansu na asali wajen kula da waɗannan mutanen an fi samun biyan buƙata domin ana ƙara samun yarda da juna saboda haka yanzu ana samun ƙaruwar masu neman taimako daga garemu
ganin yadda ake fama da yawan marasa aikin yi musamman tsakanin matasa ´ya´yan baƙi ya sa aka yi tunani mai zurfi kan yadda za a bawa wannan rukunin na jama´a da ba su da cikakkiyar ƙwarewar aiki wata damar samun aikin yi a fannonin kula da tsofaffi alal misali ana fama da ƙarancin ma´aikata musamman waɗanda suka iya harshen turkawa da za su kula da tsofaffi ´yan asalin ƙasashen waje a saboda haka sashen tattalin arziki da fasaha batutuwan da suka shafi mata na majalisar birnin berlin yake tallafawa wannan shiri kamar yadda sakatariyar ƙasa almuth nehringvenus ta jaddada a bayabayan nanta ce a cikin shekaru kaɗan masu zuwa za a samun ƙarin guraben aiki a fannonin kiwon lafiya jiya da kuma na shaƙatawa
muhimmin abu a gare mu shi ne mu ga an samu ƙaruwar baƙi mazauna a wannan birni na berlin kuma masu ƙwarewa a fannoni daban daban a kasuwar ƙwadago domin samu aikin yi bayan ziyarceziyarce da na kai a cibiyoyi da sauran wuraren kula da tsofaffi a nan berlin na shaidar da cewa akwai guraben aiki da yawa alal misali can vital wadda ta ƙware wajen kula da tsofaffi da marasa lafiya ´yan asalin turkiya sun ce a wannan shekarar za su iya ɗaukar ma´aikatan jiya to amma bisa sharaɗin cewa sun iya harshen turkawa
da yawa daga cikin waɗanda suka sauke karatu sun cike wannan sharaɗi saboda haka suna da kyakkyawar damar a kasuwar ƙwadago su ma masu asali da ƙasashen larabawa da suka yi kwas ɗin za su iya samun aikin yi a cibiyoyin kula da ´yan kasarsu a cikin farin ciki da annashuwa shugaban ƙungiyar ta turkawa ´yan kasuwa da masu kamfanoni hüssein yilmaz ya nuna sakamakon kwas ɗin da aka kammala kwanan nan
mutane huɗu daga cikin waɗannan tara za su samu karɓuwa nantake a kasuwar ƙwadago ko da yake muna fuskantar wasu matsaloli amma za mu yi nazari kansu domin mu yi gyara a cikin kwas na gaba
da malamai takwas aka gudanar da wannan kwas tsawon watanni huɗu sa´o´i bakwai a kowace rana bayan kwas ɗin an tura su wani wurin jiya inda suka koyi aikin tsawon watanni uku daga cikin maza ƙalilan da suka halarci kwas ɗin shi ne mahir matashi dan asalin ƙasar turkiya ko shin me ya koya a wajen kwas ɗin mahir sai ya kada baki ya ce
gaskiya na koyi abubuwa da yawa wato kamar buƙatun yau da kullum na ɗan adam yanzu dai mun san abin da ake nufi mun koyi irin taimakon da mutum ke buƙata da kuma irin taimakon da mu kanmu masu taimakawa za mu iya buƙata burinmu shi ne mu taimakawa mutane ´yan´uwanmu
mahir yana tattare da kyakkyawan fatan cewa nan ba da jimawa zai samu aiki a wsata cibiyar kula da mutane masu asali da ƙasashen ƙetare
e ƙwarai ko shakka babu wannan shi ne ƙoƙarin da muke yi domin kawo ƙarshen rashin aikin yi musamman a tsakanin baƙi
ita kuwa hülya mai shaekaru 27 da haihuwa cewa ta yi ya zama wajibi mutum ya gudanar da wannan aiki tsakani da allah
dole ne ka nuna sha´awarka ga aikin da ka zaɓarwa kanka ta haka ne za a ji daɗin yin wannan aiki idan ba ka sha´awar aikin ka ga ba za ka iya tsaya ka yi shi tsakani da allah ba wani lokacin dai wannan aiki na mu ya dogara ga kamfani da kuma ma´amala tsakanin ma´aikatansa
tun gabanin wannan kwas zübeyde ´yar asalin turkiya ta yi aiki a fannoni daban daban kama daga wurin sayar da nama ya zuwa wuraren wanki da guga amma daga baya ba ta rasa aikinta saboda haka take murnar ƙwarai da gaske game da wannan horaswa da ta samu a matsayin mataimakiyar mai yiwa mutane jiya zübeyde ta fi gamsuwa da wurin koyon aiki domin ta samu damar saduwa da mutane kai tsaye kana kuma ta koyi yadda ake hulɗa da tsofaffi to sai dai yaya take hangen aikin da za ta samu nan gaba
ina fata zan samu aiki mai kyau inda zan yi aiki lafiya lau da sauran mutane don taimakawa tsofaffi da sauran mabuƙata
a halin da ake ciki zübeyda ta fara tattaunawa da wata cibiyar kula da tsofaffi ta ´yan turkawa dake unguwar wedding a berlin inda take fatan fara aiki nan ba da jimawa ba
sauti da bidiyo akan labarin
shirin ya duba aikin ƙungiyar turkawa ´yan kasuwa
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
hukumomi a jamhuriyar nijar sun sanar da aniyarsu ta sa idanu domin ganin an takaita amfani da itace a lokacin bukin babbar sallah ko kuma sallar layya
shugaba issoufou ba zai tsaya takara a 2021 ba 16082018
a tattaunawarsa da dw bayan ganawa da merkel kan matsalar bakin haure shugaba mahamadou issoufou na nijar ya jadadda aniyar sauka daga mulki bayan karewar wa'adin mulkinsa na biyu a shekara ta 2021
gwamnatin kasar chadi ta baiwa rundunar sojojin kasar umarnin korar dukannin masu ayyukan hakar zinare a yankin miski da kuma kouri bourgri da ke jihar tibesti a yankin arewa mai nisa na kasar
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
watashi [wa/ga] [odbiorca] ni san'in o ageru
karuwar harehare a arewacin najeriya _ zamantakewa _ dw _ 09072015
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
karuwar harehare a arewacin najeriya
harehare na kara tsananta a sassa daban daban na yankin arewacin najeriya rayuka masu yawa ne dai hareharen kunar bakin wake ya yi sanadiyyarsu
najeriya na cigaba da fuskantar karuwar hareharen da ake dangantawa da 'yan kungiyar boko haram musamman a yankin arewacin kasar tun dagamakon da ya shige zuwa cikin wannan makon rayuka masu yawa ne suka salwanta daga hareharen da aka kai a garuruwan yobe da jos da zaria da ke yankin arewacin najeriya daura da wadanda suka jikkata
bam ya halaka mutane 25 a zariya najeriya
wannan tashin bam na zuwa ne adaidai lokacin da ake ci gaba da samun karuwar kai harehare a arewacin na najeriya inda boko haram ke cin karanta ba babbaka (07072015)
mutane 44 sun rasu a tagwayen harin bam a jos
an kai hareharen ne daya a wani masallaci lokacin tafsirin alqurani dayan kuma wani gidan cin abinci (06072015)
nema na bada agaji bayan tashin bamabamai a jos
mutane 44 sun mutu kana wasu 47 suka samu raunuka sanadiyyar tashin tagwayen bamabamai a garin jos na najeriya amma kuma hukumar bada agajin gaggauwa ta na kula da wadanda hareharen suka ritsa da su (06072015)
harin kunar bakin wake a potiskum
maharin ya dana bam din ne a wani coci mai suna redeem church da safiyar lahadi a garin potisukum na jihar yobe inda ya halaka mutane shida (05072015)
najeriya fargabar harehare a wuraren ibada
shugabannin addinai na kiran gwamnatin kasar da ta kara kaimi wajen kawo karshen hareharen da ke faruwa musamman a arewacin kasar (07072015)
rahotanni masu dangantaka najeriya boko haram buhari
muhimman kalmomi boko haram harehare najeriya
ra'ayinku ku rubuto mana
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
sojin najeriya sun dakile harin boko haram 07122018
mayakan kungiyar mayakan boko haram sun kai wasu sabbin harehare kan sojoji da ke bama da rann na jihar borno a arewacin najeriya
najeriya yawan hareharen boko haram a arewa maso gabas 06122018
hankulan al'ummomi a jihohin borno da yobe sun tashi ganin yadda boko haram ke kai harehare ba kakkautawa a sansanonin sojoji da kuma garuruwa duk da komawar manyan hafsoshin sojojin najeriya yankin arewa maso gabas
hareharen boko haram sun yi tsanani a arewa maso gabacin najeriya 05122018
hankulan al'ummomin jihohin borno da yobe sun tashi ganin yadda boko haram ke kai harehare ba kakkautawa a sansanonin sojoji da kuma garuruwa
aiko mana da ra'ayi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
genai kaizai kataphanede sikiyor
la taqabbaani
ina šà⸢bi⸣kunu tašákanani ina uguḫišú
kaskal la šalmu ina gìr2šú tašákanani
ibbašúuni la taqabbaani ṭèmu
ina igi šeššúnu taqabbaani tušáanzarani
taron ministocin kasashen kungiyar ´yan ba ruwan mu _ siyasa _ dw _ 17082004
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa