text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
mai magana da yawun hukumar sss tace 'yan boko haram na yanzu sun zama 'yan kasuwa tace kowa ma yana iya zama dan boko haram tun bara aka kashe abubakar shekau na ainihi da abu kaka na ainihi
|
shi kuwa shugaban hadakar kungiyoyin kwadago ta kasa bobai foigama yayi gargadi game da shirin hadin gwiwa da najeriya ta shiga da kasashen amurka biritaniya faransa da kuma israila domin kwato 'yan matan da aka sace yace wasu cikin kasashen da suka kawo mana doki tuni suka yi harsashen kasar zata tarwatse a shekarar 2015 sabili da haka kada najeriya ta saki jiki da su gwamnati ta sa masu idanu sosai domin kada su saci sirin kasar na gudanar da tsaro
|
gwamnatin najeriya tayi watsi da tayin boko haram 2'53
|
shiga kai tsaye
|
bude sabon shafi
|
labarai masu alaka
|
'yan boko haram sun fito da bidiyo dauke da mata
|
za'a sako daliban chibok idan
|
za ku iya son wannan ma
|
kasar sudan ta kame wasu 'yan jarida
|
ana daf da kawo karshen cutar kurkunu a africa
|
'yan sanda sun kubutar da turawan amurka da canada da aka sace
|
hankalin buhari ya koma kan neman maslaha tsakanin makiyaya da manoma
|
me ke haddasa karancin jini a asibitocin nijar
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
majalisa ba ta da hurumin bincikar ganduje kotu
|
wata babbar kotun jihar kano a najeriya ta haramta wa majalisar dokokin jihar gudanar da bincike a kan wani hoton bidiyo da ke nuna gwamna abdullahi ganduje yana karbar wasu daloli da ake zargin cin hanci ne
|
wata kungiyar lauyoyi masu fafutukar kare demokuradiyya ne suka shigar da karar inda suka kalubalanci majalisar cewa ba ta da hurumin gudanar da binciken
|
kotun wadda mai sharia ahmad tijjani badamasi ya jagoranci zaman nata ta amince da bukatun da bangaren mai karar ya gabatar mata ciki har da haramta wa majalisar gudanar da bincike a kan gwamna ganduje kasancewar yana da rigar kariya kuma ba aikin majalisar ba ne gudanar da bincike a kan miyagun laifuka
|
kotun ta jaddada cewa yan sanda da hukumomi dangin efcc wato mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa taannati da icpc su ne kundin tsarin mulkin kasa ya dora musu alhakin gudanar da bincike a kan zargin da ake yi wa gwamnan don haka kamata ya yi a tura musu hotunan bidiyon tun lokacin da aka same su don su yi aikinsu
|
barrister mohammed zubairu shi ne shugaban kungiyar lauyoyi masu rajin kare demokuradiyya a najeriya wanda ya shigar da karar a madadin kungiyar kuma ya ce wannan nasara ba ta su ba ce ta demukradiya ce
|
mu ba damuwarmu ba ce a yi bincike kan gwamna ko aa so muke a bar kundin tsarin mulki ya yi aikinsa in ji shi
|
shi kuwa barrister mohammed waziri lauyan da ya tsaya wa majalisar dokokin jihar kano cewa ya yi za su kai alamarin ga majalisa domin yin nazari kan mataki na gaba na daukaka kara ko aa
|
image captionganduje bai amsa gayyatar majalisa ba a zaman da ta yi sai ya tura kwamishinan yada labaransa
|
shugaban kwamitin majalisar dokokin da ke gudanar da bincike a kan gwamnan wato hon bappah babba dan agundi ya kuma shaida wa bbc cewa abu ne da ba shi kadai zai yanke hukunci ba sai sun yi zama na musamman a majalisa kan hakan
|
wannan hukuncin dai za a iya cewa babban cikas ne ga yunkurin majalisar dokokin na ikirarin da ta yi cewa za ta bi diddigi har sai ta gano gaskiyar lamarin
|
wani danjarida jaafar jaafar ne dai ya fara wallafa hotunan bidiyon a jaridarsa ta intanet lamarin da ya ja hankalin majalisar dokokin jihar kano ta fara gudanar da bincike a kan zargin da ake yi wa gwamnan
|
bayan wannan kotun ma akwai wata shariar a gaban wata babbar kotun jihar kanon inda gwamna ganduje ya shigar da karar dan jarida jaafar jaafar yana zarginsa da yi masa kazafi kana ya nemi kotu hana shi ci gaba da yada hotunan bidiyon tare da biyan gwamnan diyyar naira miliyon dubu uku ta bata masa suna
|
an kai buhari kotu kan kin bincikar ganduje
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
0 kai tsaye
|
jirgin ruwan dake dauke da jiragen yaki
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
dubi raayoyi
|
wasu masana sun fara bayyana damuwar cewa aika giggan jiragen ruwa na yaki da amurka tayi zuwa kusa da korea ta arewa shugaba donald trump na nuna alamar kamar zai maida hankali akan bukatun amurka fiye da kawayenta na kasashen dake wannan yanki
|
barazanar anfani da karfin soja akan korea ta arewa ya dada samun karin muhimmanci ne biyo bayan farmakin da amurka ta kaiwa syria sakamakon amfani da makamai masu guba da syriar ta yi akan mutanenta
|
sakataren harkokin wajen amurka rex tillerson yace farmakin da sojojin amurka suka kai akan syria kashedi ne ga sauran kasashe ciki har da korea ta arewa da ka iya huskantar irin wannan martani idan suka yi wani abinda ake gani a matsayin barazana
|
sojojin ruwa na yiwa jiragen dake kan jirgin ruwa lodin kayan yaki
|
wani dan kasar ta korea ta arewa mai sharhi a kan harkokin kasar ahn chanil wanda yake tare da cibiyar nazarin korea ta arewa ta duniya yace yana kyautata zaton shugaba kim jong un yana tsoron ganin irin wannan martani
|
rundunar sojan ruwa ta amurka a yankin pacific tace ta kudurta aika wadannan jiragen ruwan yaki na rukunin carl vinson mai dauke da jiragen sama tare da wasu jiragen ruwa yan rakiya zuwa yankin na koriya ne a matsayin wani matakin rigakafi a dalilin abinda ta kira halin rashin tunani da izgilancin da pyongyang hade da yawan gwajegwajen makaman nukiliya da masu libzame da take yawan yi
|
kakakin maaikatar tsaron korea ta kudu moon sangkyun ya fada a yau litinin cewar girke wadanan jiragen ruwan yakin na amurka wani matakin kariya ne aka dauka
|
labarai masu alaka
|
koriya ta arewa ce babbar barazana a yankin asiya
|
za ku iya son wannan ma
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
0 kai tsaye
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
yayin mulkin shugaba obasanjo ya kwace wasu ayyuka daga hukumar kwastan din najeriya ya baiwa wasu kamfanonin waje amma gwamnatin yanzu ta mayar ma hukumar ayyukan
|
washington dc shekarun baya ne gwamnatin mulkin soja ta obasanjo ta kwace wasu ayyuka daga hukumar kwastan ta ba kamfanonin kasashen waje wai domin a samu karin kudin shiga a kasar to amma sai gashi gwamnatin yanzu ta dawo ma hukumar aikin
|
kwato ayyukan ba karamar gwagwarmaya jami'an kwastan najeriya karkashin shugabancin abdullahi dikko nde suka yi ba kamfanonin da a ka kwato ayyukan daga garesu sun hada da cotecna da societe general surveilance da global scan da webfontain dukansu na kasashen waje wadanda dubban miliyoyin nera a kowane wata a ke biyansu wurin gudanar da ayyukan da kwastan ke yi da can
|
shugaban hukumar kwastan alhaji abdullahi dikko nde ya bayyana yadda suka samu nasarar kwato ayyukan ya yiwa allah godiya da iyaye da suka dukufa da addu'a har suka kwato ayyukan daga hannaun turawa wadanda kamar wani mulkin mallaka ne suka yi ya ce lamarin ya faru ne wajen shekaru talatin da suka gabata inda ba hukumar kwastan ke yin aikin ba sai dai su rubuta abun da suka gani a takarda to amma yau ayyukan sun koma hannun kwastan yanzu zasu iya aikin da kowa ke yi ya ce wannan ba karamar nasara ba ce ga najeriya da hukumar kwastan
|
dangane da moriyar da najeriya zata ci alhaji nde ya ce na daya kamfanonin wajen ana biyansu kudi da kudaden waje kuma bai cancanta a yi hakan ba domin ayyukan kwastan aka basu ita hukumar kwastan bata ce ba zata iya yin ayyukan bayanzu kudaden da ake basu zasu dawo najeriya wato mariyar farko ke nan kowane wata ana biyansu kwatankwacin nera miliyan dubu biyu da 'yan kai wannan yanzu an daina moriya ta biyu su kamfanonin kasashen waje ne suna iya fadan asirin njaeriya a hada baki dasu a yi fasakwaurin wasu abubuwa amma yau duk wani labari yana hannun kwastan
|
umar faruk musa nada karin bayani
|
hukumar kwastan ta amshe wasu ayyuka 241
|
shiga kai tsaye
|
bude sabon shafi
|
za ku iya son wannan ma
|
kasar sudan ta kame wasu 'yan jarida
|
ana daf da kawo karshen cutar kurkunu a africa
|
'yan sanda sun kubutar da turawan amurka da canada da aka sace
|
hankalin buhari ya koma kan neman maslaha tsakanin makiyaya da manoma
|
me ke haddasa karancin jini a asibitocin nijar
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.