text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
shekaru 11 da kaddamar da shari'a a jahar zamfara bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
shekaru 11 da kaddamar da shari'a a jahar zamfara
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption ahmed sani yarima ne ya fara kaddamar da tsarin shari'ar
|
a ranar laraba ne ake cika shakaru goma sha daya da kaddamar da aiki da tsarin shari'ar musulunci a jahar zamfara dake arewacin najeriyar inda daga bisani wasu jahohi a kasar suka bi sahu
|
akasarin jihohin da suka kaddamar da tsarin shari'ar musuluncin dai sunce sun fito da shi ne da nufin kyautata halayya da yanayin rayuwar al'umominsu
|
a ranar 27 ga watan oktoban 1999 ne gwamnan jihar zamfara na wancan lokacin alhaji ahmed sani yariman bakura ya kaddamar da shari'ar a jihar ta zamfara
|
kaddamar da shari'ar dai ya jawo kacenace tsakanin masu goyon baya da kuma adawa abinda ya haifar da rikici a wasu sassan najeriya
|
sai dai hakan bai sanya gwamnatin jihar ta wancan lokaci sauya tunani ba saboda a cewarta ta yi hakanne domin kyautata rayuwar jama'a
|
kuma daga bisani wasu jihohin kasar 11 sun bi sahunta sakamakon bukatar hakan da jama'ar jihohin suka nuna
|
na'urarku na da matsalar sauraren sauti
|
wakilin bbc a jihar zamfara haruna shehu tangaza ya ce ra'ayoyi sun banbanta kan yadda tsarin shari'ar ya gudana a cikin shekarun 11 musamman a zamfara wacce akewa kallon abin koyi ta wannan fuska
|
malam sanusi muhammad kwatarkwashi shugaban gammayyar kungiyoyin musulmi a jihar ta zamfara ya ce an samu nasarori da dama
|
irin fasadin da ya kasance yana gudana ada yanzu ya kau koda mutum zai yi sai dai a boye kusan duk yaran da ya tashi shekaru goma da suka wuce bai san wani abu mai suna gidan karuwai ba
|
'a kotuna kawai akeyin shari'ar'
|
ya kara da cewa mun sha samun matan aure da suke zuwa suna godiya kan cewa tsarin shari'a yasa mazajensu sun sauya halinsu suna kwana a gida suna kumakyautata musu
|
image caption wasu jahohi da dama a najeriya sun bi sahun zamfara wajen kaddamar da tsarin shari'a
|
sai dai wasu na ganin tsarin shari'ar a tsawon wannan lokacin ya kare ne a kan talaka kamar yadda wannan malamin da ya nemi a boye sunansa ya shaida wa bbc
|
sanda aka fara kaddamar da shari'a mutane sun zaci batun cinhanci ya kau amma daga baya sai ya zamo a kotuna kawai akeyin shari'ar banda ofisoshin gwamnati da kuma na 'yan siyasa
|
a yanzu da ra'ayoyi suka banbanta kan yadda tsarin ke tafiya kalubalen da ke gaban mahukunta shi ne na tabbatar da cewa kwalliya ta biyan kudin sabulu ganin irin makudan kudaden da ake warewa wannan fanni da kuma fatan da jama'a ke da shi a kan lamarin
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
mutane uku sun mutu a boren venezuela bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
mutane uku sun mutu a boren venezuela
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption 'yan adawa da gwamnatin shugaba maduro ne suka shirya zangazangar da yajin aikin gama garin
|
akalla mutane uku ne suka mutu a venezuela yayin wata zangazanga da 'yan kasar suke yi a wani mataki na nuna fushinsu kan shirin gwamnati na sake tsarin kundin mulkin kasar sabo fil
|
miliyoyin 'yan kasar ne dai suka amsa kiran da bangaren masu hamayya ya yi na kowa da kowa ya zauna a gida a duka fadin kasar har tsawon awa 24 a wani yajin aiki irinsa na farko a tsawon shekara goma
|
a wani jawabin da ya yi ta gidan talabijin shugaba nicholas maduro ya ce babu gudu babu ja da baya a inda ya ce tuni aka kakkama shugabannin da suka kitsa zangazangar
|
'yan adawar venezuela ne dai ke iko da majalisar kasar inda suke zargin ana amfani da kotun kolin kasar domin taimakawa gwamnatin shugaba nicolás maduro
|
fitar da sunayen sabbin alkalan wani sabon salon adawa ne da gwamanti da 'yan adawar ke yi kuma gwamnatin ta venezuela ta ki amincewa da wannan matakin da suka dauka amma matsin lamba na karuwa a kan shugaba maduro gabanin zaben da za a yi nan da kimanin da mako guda mai zuwa
|
a ranar alhamis ne 'yan adawar suka fara wani yajin aikin gama gari suna fata wannan lamarin ka iya basu karin iko a cikin sabuwar majalisar
|
shugabannnin kasashe da dama sun soki matakan gwamnatin kuma a ranar laraba shugabannin sun nuna damuwarsu game da tabarbarewar al'amura a venezuelan
|
labarai masu alaka
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
an saka wa shugabannin ukraine takunkumi bbc hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
bbc hausa kewaye a shafin
|
shiryeshirye na musamman
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption wasu daga cikin wadanda suka rasu a ukraine
|
kungiyar tarayyar turai ta amince ta saka takunkumi a kan wadanda ta ce sune ke da alhakin tashin hankalin dake faruwa a ukraine
|
kungiyar ta dauki wannnan matakin ne a birnin brussels bayan an kashe mutane da dama a kiev babban birnin kasar ta ukraine a artabu mafi muni da aka taba yi tun lokacin da aka fara zangazangar nuna kin jin gwamnati a cikin watan nuwamba
|
catherine ashton ita ce babbar jamiar dake kula da manufar harkokin wajen tarayyar turan ta kuma ce ganin yadda al'ammura ke kara tabarbarewa a ukraine mun yanke shawarar daukan matakai na saka takunkumi wanda zai hada da hana ukraine sayo kayyakin da zaa iya amfani da su wajen takura ma abokan hammaya
|
wata tawagar ministoci uku na kungiyar sun shafe yinin yau a ukarine din suna tattaunawa da bangarorin biyu a wani yunkuri na samar da hanyoyion warware rikicin cikin ruwan sanyi
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
karin bayani
|
ukraine ta sasanta da 'yan adawa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
real madrid ce kan gaba a daraja a duniya bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
real madrid ce kan gaba a daraja a duniya
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.