text
stringlengths
1
6.82k
v likitar kasar iran dake aiki a asibitin kasar sin
ya ilmiislamcom
yan bindiga sun yi awon gaba da kananan yara bakwai a adamawa
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
sabon shiri
na baya na gaba
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+
tura ga aboki ta email
dubi raayoyi
wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari a wani kauye inda suka kashe mutune tara da kuma yin awon gaba da wasu kananan yara bakwai
kamar yadda rahotanni suka tabbatar wasu yan bindiga da ake kyautata zaton cewa masu garkuwa da mutane ne a jihar adamawa yanzu haka sun soma addabar alummomin yankin kananan hukumomin fufore da jada inda suka yi dirar mikiya a kauyen iware dake kusa da betiverre dake tsakanin fufore da jadana suka kashe mutune tara da kuma sace kananan yara bakwai
shaidun gani da ido sun bayyana cewa a cikin dare aka kai farmakin
rundunar yan sandan jihar adamawa ta bakin kakakinta sp othman abubakar ya tabbatar da faruwar lamarin ya kuma bukaci alumma da su ci gaba da sa ido
a baya dai irin wadannan ya bindiga sun taba garkuwa da wani dan majalisar dokokin jihar dake zama kanin tsohon shugaban hukumar efcc mallam nuhu ribadu don neman kudin fansa
domin karin bayani saurari cikakken rahotan ibrahim abdulaziz
yan bindiga sun yi awon gaba da kananan yara bakwai a adamawa 2'55
bude sabon shafi
labarai masu alaka
gwamnatin buhari ta mayar wa da obasanjo martani
a bauchi wasu sun mayar da martani akan furucin obasanjo
cutar zazzabin lassa ta lafa a jihar ebonyi
amurka za ta taimaka wa najeriya wajen inganta tsaron cikin gida
dokar haramta kiwo a taraba za ta fara aiki a yau
za ku iya son wannan ma
an bude cibiyar kula da matan da aka yi ma fyade a borno
najeriya ta fara shirin kafa kamfanin jirgin sama na fasinja a afirka
kiristoci sun kai wa musulmi ziyara a birnin konni
buhari ya yi taaziyya ga iyalan sheikh tureta
halin sadaukar wa ne ke sa kasa ta ci gaba buhari
malamai mata sun yi bore kan sauyin wurin aiki a nijar
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
bayan ka rajista za ka iya zama wani m ko maâ aikacin idan kana so ka ceci ranka za ka iya fara da zabar wani microaiki the complete da za a biya
inji nuna tsanaki work yi jin zafi za ka ba korau feedback kuma zai rushe nasara kudi don kula da high nasara kudi ka tabbata ka yarda kawai ake gudanar ka sami damar gama
kudi online jobs za ka iya zama uwa a gida a dalibi wanda bukatar kudi ko kuma idan ka kawai son taimako wasu a yin kadan karin kudi gaba online yin kudi jobs our musamman m tabbatar oems mechani the samuwan jobs zai dogara ne a kan yankin inda kwangila zaba gudu su aiki
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
sabon shiri
na baya na gaba
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+
tura ga aboki ta email
dubi raayoyi
rashin ayyukan yi ilimi da shaye shaye tsakanin matasa na daga cikin dalilai da suke haddasa tashe tashen hankula da suka abku a yankin tsaunin mambila na karamar hukumar sardsauna dake jihar taraba
dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar tarayya ta kano ta tsakiya a sanata musa kwankwaso yana mai cewa matasan da basu da aikin yi ne ake anfani dasu wajen haddasa tashe tashen hankali
ya furta haka ne lokacin da ya jagoranci tawagar mazabarsa ziyarar jajantawa da ban hakuri ga mazauna yankin da ke da hausawa yan asalin mazabarsa masu kasuwanci da noma da su ma na daga ckin jamaar da tashe tashen hankulan ya rutsa da su
sanatan ya ce sun fahimci akwai tunanin da wasu alumomin keyi cewa ana fifita wani bangare wajen rabon albarkatun kasa batun da ya ce kamata ya yi gwamnatoci a dukan matakai su fito da tsari da zai tabbatar da daidaito da yin adalci
onarebul barrister bashir mohammed dan majalisar dokokin jihar taraba mai wakiltar yankin ya nuna takaicinsa da irin halin da yankin ya fada ciki a daidai lokacin da suke dakon ci gaba yanzu da gwamnatin jihar taraba ta farfado da kanfanin noma da sarrafa gahawa yayin da gwamnatin tarayya ke shirin cigaba da aikin gina madatsar ruwa mai bada hasken wutar lantarki
shugabannin alumma da na addinai inji mai martaba sarkin mambila dr shehu audu baju za su himmantu wajen dinke barakar da ta kunno kai da hada kan alumominsu don maido da dawamammiyar zaman lafiya
a saurari karin bayani a rahoton sanusi adamu
tawagar sanata musa kwankwaso ta kai ziyara tsaunin mambila 2' 50
shiga kai tsaye
bude sabon shafi
za ku iya son wannan ma
iyayen yaran da aka sace a yobe sun shiga cikin halin rudani
gwamnatin sudan ta kudu ta na tauye 'yancin 'yan jarida
rasha ta ki amincewa da kudurin tsagaita wuta a syria
gwamnatin oyo za ta kafa hukumar sa ido akan harkokin makiyaya da manoma
a jihar adamawa shugabannin musulmi da kirista suka yi taron neman zaman lafiya
taron kolin kasa ya tattauna game da hanyoyin magance matsalar tsaro
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
kowace shekara ana sace dalar amurka biliyan 148 daga afirka
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
sabon shiri
na baya na gaba
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+