text
stringlengths
1
6.82k
bukukuwan salla cikin dokar ta baci 313
shiga kai tsaye
bude sabon shafi
labarai masu alaka
rundunar 'yansandan kano ta dauki matakan tsaro
mahukunta a jihar yobe sun kafa dokar hana fita dare da rana
me ke jawo rigingimu da tashetashen hankula
za ku iya son wannan ma
gwamnatin tarayyar najeriya zata inganta samar da wutar lantarki da kuma ruwa
ghana rundunar yan sanda ta kama wani da ake kyautata zaton yana kungiyar isis
shugaba donald trump ya zargi rasha da taimakawa koriya ta arewa
an nada ministar kula da masu fama da kadaici a birtaniya
gwamnatin buhari ta shirya daukan matakan inganta wutar lantarki da ruwan sha
an sace amurkawa biyu a hanyar kafanchan zuwa abuja
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
δut · t̄ da = 0
δvt · t̄0 da
sin ciki da waje (chinaabc) rediyon kasar sin sashen hausa
labarun tattalin arziki
labarun al'adu
saurari labarai da dumiduminsu da sauran shiryeshirye
tattalin arziki
[ yawon shakatawa ]
yawo a kasar sin
wurare masu yawo
[ ilmi lafiya ]
kiwon lafiya
muna sanar da masu sauraronmu cewa a yanzu muna sabunta shafin internet na hausa
shugabannin kasashen afrika sun darajanta hadin gwiwar da sin da kasashen afrika suke yi
mubarak ya furta cewa dandalin ya mayar da dangantakar dake tsakanin sin da kasashen afrika a kan wani sabon matsayi kuma ya ba da misali ta fuskar hadin gwiwa tsakanin kasashe masu tasowa
an tabbatar da dukkan matakai 8 kan hadin gwiwa tsakanin sin da kasashen afirka a kan tattalin arziki da cinikayya
chen deming ya ce a shekaru 3 da suka gabata yawan ciniki tsakanin sin da kasashen afirka a kowace shekara ya kan karu da kashi 30
wen jiabao ya sanar da sabbin matakan da sin za ta dauka kan kasashen afrika
a ran 8 ga wata firaministan kasar sin wen jiabao ya sanar da sabbin matakai 8 da sin za ta dauka don karfafa hadin gwiwa da kasashen afrika a shekaru 3 masu zuwa a gun taron ministoci na 4 na dandalin tattaunawa na hadin gwiwa tsakanin sin da kasashen afrika
mahmoud abbas ya sanar a hukunce cewa ba zai nemi yin tazarce ba
a ran 5 ga wata shugaban hukumar ikon al'ummar kasar palestinu mahmoud abbas ya bayyana cewa ba zai shiga zaben shugaban hukumar ikon al'umma da na kwamitin tsara dokoki na kasar palestinu ba wadanda za a yi watan janairu na badi
tattalin arziki na masana'antun sin zai samu kyautatuwa
a ranar 5 ga wata a nan birnin beijing ma'aikatar kula da harkokin masana'antu da sadarwa ta sin da cibiyar nazarin zamantakewar al'umma ta sin sun ba da rahoto na yanayin kaka kan sha'anin samun bunkasuwar tattalin arziki na masana'antun kasar sin na shekarar 2009
sin na fatan ci gaba da karfafa dangantakar sada zumunci da ke tsakanin kasar sin da kasashen afrika daga dukkan fannoni
a ranar 4 ga wata ma'aikatar kula da harkokin kasuwanci ta kasar sin ta bayyana cewa kasar sin tana fatan yin kokari tare da kasashen afrika a karkashin inuwar cimma moriya cikin daidaito da samun hakikanin da samun bunkasuwa daga dukkan fannoni
sin ta horar da gwanaye ga kasashe 5 na afirka wajen yin nazari kan tsiretsire domin yin amfani da su a magungunan gargajiya
a ran 2 ga wata a birnin nairobi hedkwatar kasar kenya an kaddamar da kwas a matsayin koli na yin nazari da raya tsiretsire a fannin magungunan gargajiya na afirka da ma'aikatar ilmi ta sin ta dau babban nauyin shirya kuma jami'ar likitanci da magunguna irin na gargajiya ta tianjin ta sin ta ba da taimakon shiryawa
shugaban kasar sin hu jintao ya yi bayanin fatan alheri ga sabuwar mujallar sin da afirka
bisa wani labarin da jaridar labaru da babi na kasar sin da aka buga a ran 2 ga wata ta bayar an ce a kwanan baya shugaban kasar sin hu jintao ya yi bayanin fatan alheri ga sabuwar mujallar sin da afirka wadda mujalla ce game da taron ministoci a karo na 4 na dandalin tattaunawa kan hadin kai a tsakanin sin da afirka
kasar sin ta tabbatar da manufofi 8 da ta tsara kan afrika
jami'an ma'aikatar harkokin waje da na ma'aikatar kasuwanci na kasar sin sun bayyana a ran 30 ga wata cewa a gun taron koli na beijing na dandalin tattaunawa na hadin gwiwa tsakanin sin da kasashen afrika na shekarar 2006
nijeriya ta yarda da yi amfani da kudin asusu mai dimbin yawa domin bunkasa niger delta
shugaban nijeriya mr umaru yar'dua ya yarda da ya yi amfani da kudin asusun tarayyar gwamantin kasar kamar dala biliyan 134 domin bunkasa manyan ayyuka da sauransu a yankin niger delta
kasar sin ba ta rage karfin hadin gwiwa da zuba jari ga kasashen afirka ba
a ran 27 ga wata wani jami'in ma'aikatar kasuwanci ta kasar sin ya bayyana cewa tun daga abkuwar matsalar kudi ta duniya kasar sin tana ci gaba da kara zuba jari ga kasashen afirka
wen jiabao zai halarci bikin bude taron ministoci na dandalin hadin gwiwar da ke tsakanin sin da kasashen afirka
tun daga ran 8 zuwa ran 9 ga watan nuwamba za a bude taron ministoci a karo na hudu na dandalin hadin gwiwar da ke tsakanin sin da kasashen afirka
kasar sin za ta ba da karin taimako ga afirka
ran 26 ga wata bisa labarin da muka samu daga ma'aikatar harkokin ciniki ta kasar sin an ce kasar sin za ta fara cika alkawarinta na ba da karin taimako ga kasashen afirka a karshen shekarar bana
kungiyar au ta shirya taron shugabanni na musamman kan matsalar 'yan gudun hijira
a ran 22 ga wata a birnin kampala babban birnin kasar uganda kungiyar tarayyar kasashen afirka wato au ta shirya taron shugabanni na musamman kan matsalar 'yan gudun hijira babban take na wannan taro shi ne 'kungiyar au tana tinkarar kalubale daga matsalar 'yan gudun hijira'
shugabannin sin da amurka sun sake nuna ra'ayi daya kan matsalar sauyawar yanayi tsakaninsu
a ranar 21 ga wata shugaban kasar sin mr hu jintao ya buga waya ga takwaransa na kasar amurka barack obama inda suka yi musayar ra'ayi kan dangantakar bangarorin biyu da matsalar sauyawar yanayi tsakaninsu wannan shi ne karo na farko da shugabannin kasashen biyu suka sake samun ra'ayi iri daya tsakaninsu
za'a bude dandalin tattaunawa kan bunkasuwa da hadingwiwar sin da afirka ta fannin masana'antu na shekara ta 2009 a beijing
ranar 20 ga wata a nan birnin beijing babban magatakardan kungiyar kula da harkokin hadingwiwa ta fannin masana'antu ta kasar sin mista zheng boliang ya bayyana cewa za'a kaddamar da dandalin tattaunawa kan neman bunkasuwa da hadingwiwar sin da afirka ta fannin masana'antu na shekara ta 2009 a ranar 21 ga watan nuwamba a nan birnin beijing
an shirya taron share fage ga taron shugabanni na musamman na kungiyar au kan batun 'yan gudun hijira
an shirya taron share fage ga taron shugabanni na musamman na kungiyar tarayyar afirka wato au kan batun 'yan gudun hijira a ran 19 ga wata a birnin kampala babban birnin kasar uganda firayin ministan kasar mr apollo robin nsibambi ya bayyana a gun bikin bude taron
kungiyar mend ta sanar da cewar an kawo karshen lokacin tsagaita bude wuta
a ran 16 ga wata kungiyar dakaru mafi girma ta kasar nijeriya wato mend ta bayar da sanarwar cewa a ran nan kungiyar ta yanke shawarar kawo karshen lokacin tsagaita bude wuta da aka shafe watanni 3 ana yi
shugaban kasar nijeriya ya ce an riga an maido da zaman lafiya a yankin nijer delta
yar'adua ya bayyana hakan yayin da yake ganawa da sakataren kungiyar opec abdulla elbadri dake ziyara a kasar a wannan rana
ministan harkokin waje na kasar sin ya yi bayani a kan ganawar da ke tsakanin xi jinping da donald trump china radio international
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
ministan harkokin waje na kasar sin ya yi bayani a kan ganawar da ke tsakanin xi jinping da donald trump
mamban majalisar gudanarwar kasar sin wanda kuma shi ne ministan harkokin wajen kasar wang yi ya bayyana a jiya asabar cewa bisa gayyatar da aka yi masa jiyan da dare shugaban kasar sin xi jinping ya ci abincin dare tare da takwaransa na kasar amurka donald trump a buenos aires babban birnin kasar argentina inda kuma suka gana da juna wang yi ya ce bangarorin biyu sun shafe tsawon sa'o'i biyu suna musayar ra'ayoyi tsakaninsu inda suka cimma muhimmin daidaito wanda zai nuna musu hanyar da za a bi wajen bunkasa huldar kasashen biyu a wani mataki na gaba
ministan ya kara da cewa shugabannin kasasen biyu sun kuma tattauna batun tattalin arziki da cinikayya inda suka cimma ra'ayi daya na daina kara sanya wa juna kudin haraji
raayoyinku
v lardin zhejiang yana samun ci gaba cikin sauri
v tattaunawa da comrade abdullahi mohammed koli daga jihar bauchi ta tarayyar najeriya
v ranar yaki da cutar aids ta duniya
v kasar sin na kokarin aiwatar da yarjejeniyar paris domin tinkarar sauyin yanayi
v ana kokarin yaki da talauci a kauyen huopu na gundumar zhaojue ta lardin sichuan dake kasar sin
v nunenunen ci gaban kasar sin cikin shekaru 40 da aiwatar da manufar bude kofa da yin gyaregyare a cikin gida
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
sanin kowa ne cewar kowace al'umma da kuma kowace kasa a duniyar nan tamu tana da tarihin asalin kafuwarta al'adunta da kuma dabi'unta wadanda take alfahari da su su ne kuma suke bambanta kasa ko al'umma to in mun yi zancen asalin tarihin hausa to ma iya cewa kasar daura na da matsayi mai muhimmanci a tarihin kasar hausa
to a wannan makon shirin allah daya gari bambam zai yi nazari ne kan hirar da wakilinmu murtala ya yi da malam ibrahim hamisu mai ba da shawara kan yada labarai tarihi da karbar baki ga mai martaba sarkin daura game da tarihin hausa bugu da karishirin zai duba dalilin zuwan bayajida garin na daura mutumin da wasu masana da bincike suke bayyanawa a matsayin asalin kalmar hausa koda yake wasu na ganin dukkan wadannan bayanai tatsuniya ce amma malam ibrahim hamisu ya yi bayani game da shaidun da ke tabbatar da asalin hausa da sauran muhimman bayanai duk a cikin wannan shiri
da fatan za ku kasance da mu(lubabatu)
raayoyinku
v cin dangin gyada giram 20 a ko wace rana yana iya rage barazanar kamuwa da cututtuka da dama
v mene ne wasan kwallon zilliya
v tattaunawar koriya ta arewa da makwabciyarta ta kudu
v ana yaki da talauci a yankin youyizhong na filin ciyayin horqin dake jihar mongolia ta gida ta kasar sin
v tattaunawa da hamza sulayman wanda ke karatu a jami'ar zhejiang dake kasar sin
v tattaunawa da lawandi ibrahim datti wanda ke nazarin kimiyyar tsirrai a wata jami'ar dake birnin fujian na kasar sin