text
stringlengths
1
6.82k
kasar mali na a cikin jerin kasashen da rundunar sojojin jamus za ta kara yawan sojojinta a ciki inji jaridar frankfurter allgemeine zeitung tana mai mayar da hankali kan matakin da gwamnatin tarayyar jamus ta dauka na tura karin sojojinta da ke aikin wanzar da zaman lafiya a ketare
ta ce za a kara yawan sojojin jamus da ke aiki karkashin inuwar rundunar majalisar dinkin duniya a malin wato minusma da sojoji 100 wato yawansu zai tashi daga 1000 a yanzu zuwa 1100 an dauki wannan mataki ne don karfafa aikin sojojin na jamus a kasar ta mali da har yanzu ke fama da hareharen masu kishin addini sai dai babban dalilin da ya sa aka kara yawansu shi ne yanzu rundunar ta bundeswehr ce ta karbi jagorancin sansanin sojoji da ke garin gao inda aka girke mafi yaan sojojin na jamus bugu da kari saboda yadda makamai da kayan aikin sojojin ke saurin lalace saboda yanayin zafi na yankin hamada to akwai bukatar kara yawan masu tura kaya da makanikai a yankin
ita kuwa jaridar die tageszeitung a wannan makon labari ta buga dangane da rikici a lardin ituri na kasar jamhuriyar dempkaradiyyar kwango tana mai cewa a kullum ana kai harehare kan kauyukan kabilar hema da ke a lardin na ituri lamarin da ya tilasta mutane dubu 250 tserewa zuwa tudun mun tsira yayin da wasu kimanin dubu 42 suka samu mafaka a kasar yuganda jaridar ta ce wannan shi ne sakamakon tashetashen hankula na baya bayan nan da suka addabi lardin da ke arewa maso gabashin jamhuriyar demokaradiyyar kwango amma har yanzu gwamnati ba ta dauki wani mataki na kawo karshen rigingimun ba
a karse sai kasar afirka ta kudu inda jaridar berliner zeitung ta ruwaito cewa mutane 180 aka tabbatar sun rasa rayukansu sakamakon cin abinci da nau'in nama da suka harbu da wata kwayar cuta da ake wa lakabi da listeria masana sun ce wannan shi ne lamar i mafi muni dangane da barkewar cutar listeria a tarihin dan adam inda a cikin shekara guda ta yi sanadi na rayukan mutum 180 cikii har da yara 78 jaridar an dauki tsawon shekara guda kafin a shawo kan annobar
ra'ayinku aiko mana da ra'ayi
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
hukumomi a jamhuriyar nijar sun tabbatar da sace wani limamin coci dan kasar italy da ke aikin mishin a iyakar kasar da burkina faso
jaridun jamus sun dubi zabuka a wasu kasashen afirka 10082018
shugaban mali ya samu wa'adin mulki na biyu 16082018
shugaban kasar mali ibrahim boubacar keita mai shekaru 73 da haihuwa ya yi nassara a zaben shugaban kasar da ya gudana zagaye na biyu inda ya samu kashi 6717 cikin 100 na yawan kuri'un da aka kada
aiko mana da ra'ayi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
merkel ta isa a birnin pretoria a rangadin ƙasashen afirka _ labarai _ dw _ 05102007
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
a cigaba da rangadin kasashen afirka da ta ke yi sgj angela merkel ta isa kasar atk inda zata gana da shugaban kasa thabo mbeki a birnin pretoria daga cikin batutuwan da zasu tattauna a kai har da shirye shiryen atk na karbar bakoncin gasar cin kofin duniya a shekara ta 2010 merkel zata kuma kai ziyara a filin wasanni na soccer city dake birnin johannesburg a jiya ta kammala ziyara a kasar habasha inda ta yi jawabi a gaban wakilan kta a birnin addis ababa shugabar gwamnatin ta jamus ta yi kira da a karfafa huldodi tsakanin ktt da nahiyar afirka sannan a girmama hakin bil adama
bugawa buga wannan shafi
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
aika sekiyama (1)
@regranned from @ahmadbifa007 what a great interview thanks for the invitation mr @tyshaba #regrann ana iya siyan computer da kudi ita kuwa kwakwalwa kyauta ce daga allah kaci gaba da tafkar su har sai sun sallata sun mika wiya
yau ranar kace @aliyu_robot cigaba da fada mana abubuwan da ka shirya mana happy birthday to you my brother allah ya albarkaci rayuwar ka da ni'imomi masu tarin yawa
har yanzu ana kan nuna film din gwaska return kar ku bari a baku labari
har yanzu ana kan nuna film din gwaska return
@regranned from @lawal_d_funtua @regranned from @teema_makamashi #repost @sheik_isa_alolo with @repostapp ・・・ #repost @friends_studio_films (@get_repost) ・・・ zamu fara daukar wannan shiri goma ga watan mach insha allah @realalinuhu @adam_a_zango @washafati @official_fati_shuumah @abubakar_gboy @jamiluyakasai @ahmadbifa007 @abdul_abdul_ft @shaga_money @lawal_d_funtua @alolo_international_n
ko kun kashe ni ina da halifa a doron kasa kuma zai dora ne a inda na tsaya allah yayi albarka mugu nawa @malamcharki225
ga daya mai tashin dubu
har gobe idan za'a yanka sa sai an hada gayya amma duk da haka wajen fida sai kaga an fasa fata
alhamdulillahi ala kulli ni'imatullahi allah kaine abin godiya
@regranned from @sani_indomie1 mai karamin uban gida ne abin jaje yi me yinka ko da baya gani jumma@ khareem #regrann kawummu
happy birthday to you oga @abdul_ilyas_tantiri allah ya karo shekaru masu albarka 🎂
@regranned from @aminusbono oga ogane ka taimakeni lokacin da muka shiga tambal tambal hakika kai haskene ga kannywood dukda 😂😂😂😂 @sanisule25 #regrann
@regranned from @adam_a_zango allah nagode da ka nuna min irin wadannan masoyanthis is unbelievable 10'000 people just to see mei made it #regrann
juma'at mubarak allah ka sanya mana albarka acikin al'amuranmu na yau da kullum
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
karin bayani tushen labari
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
talabijin kai tsaye
jamus ta sake jaddada neman goyon bayanta daga afirka a kokarinta na samun kujera a komitin sulhu
ministan harkokin waje na tarayyar jamus ya nanata goyon bayan ƙasarsa wa baiwa nahiyar afirka zaunanniyyar kujera a komitin sulhun majalisar dunkin duniya guido westerwelle yayi wannan furuci ne a taron shugabannin ƙasashen afirka a birnin kampala
a jawabinsa a wajen taron ƙungiyar gamayyar afirka a birnin kamapalan ƙasar uganda westerwelle ya bayyana bukatar wakilcin afirka a komitin sulhu acewarsa ƙungiyar gamayyar afrika tana da muhimman manufofin siyasa na ƙasashen ketare ya zamanto wajibi ayi la'akari da waɗannan kyawawan manufofi nan gaba wanda ya dace a gani zahiri a komitin sulhun
ministan harkokin wajen na jamus ya bada misalin irin rawa da ƙasashen afirka ke takawa wajen yin ruwa da tsaki a warware rigingimu da wasu daga cikin ƙasashenta ke fama da su
a yanzu haka cewar westerwelle akwai tawagar dakarun kiyaye zaman lafiya na gamayyar afirka da ke girke a lardin dafur dake yammacin sudan da kuma ƙasar somaliya masu fama da rigingimun 'yan tawaye
muna sha'awar ganin cewar an tallata kyawawan abubuwan da suke wannan nahiya fiye da yadda duniya ke mata kallon nahiya mai koma baya babu shakka afirka nahiya ce mai tarin matsaloli da suka haɗar da rashin sanin makoma har da ƙasashen da ba zamu iya cewa akwai doka ba amma a ɗaya ɓangaren kuma afirka nahiya ce dake da ɗumbin dama idan muka duba kamar afirka ta kudu da ta jima tana taka rawa a fannonin cigaba jamus tana muradin kasancewa tare da wannan nahiya a kokarinta na inganata harkokin tattalin arziki da siyasarta
to sai dai kazalika ministan harkokin wajen na jamus yana mika ƙoƙokin baransa ne dangane da nemarwa jamus goyon baya daga waɗannan shugabannin na afirka a kokarinta na neman kujera a komitin sulhun majalisar ɗunkin duniya tuni dai tarayyar jamus ta gabatar da bukatarta na neman wannan kujera a shekarun 2011 da 2012 masu gabatowa
bugu da kari westerwelle ya jaddada bukatar kara bada muhimmanci wajen tallafawa ƙasar somaliya da ke fama da rigingimu na 'yan tawaye yace wannan ƙasa da ke kahon afirka ta gaza samun ɗorarriyar gwamnati tun daga shekara ta 1990 akasarin ƙasar na karkashin ƙungiyoyin tawaye ne na dabandaban da suka haɗar da na alshabaab
ya zamanto wajibi mu yi aiki tare domin samar da zaman lafiya a somaliya turai na goyon bayan afirka kuma zata yi aiki tare da wannan nahiya domin samar da ɗorarren zaman lafiya a somaliya
a cikin kwanakin baya ne dai wasu masu tsattsauran ra'ayi na somaliya suka tayar da boma bomai guda biyu a birinin kampala ƙasar uganda harin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 70 an danganta harin dai da sakawa uganda da ƙungiyoyin suka yi na tura dakarunta kimanin 3000 zuwa somaliyan domin ayyukan kiyaye zaman lafiya
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
an soma rajistar masu zabe a cote d'ivoire 18062018
hukumar zabe mai zaman kanta ta cote d'ivoire ta soma aikin rajistar masu zabe a shiryeshiryen zabukan 2020
yakeyake sun karu a duniya a wannan karni 18062018
kungiyar agajin kasa da kasa ta red cross ta ce adadin yakeyaken basasa ya nunka sama da sau biyu tun a farkon wannan karni lamarin da ke barazana ga makomar fararen hula
an samu raguwar makaman nukiliya a duniya 18062018
wani rahoto da cibiyar sipri mai bincike kan zaman lafiya a duniya ta fitar ya nunar da cewa adadin makaman nukiliya ya ragu a duniya a shekara ta 2017
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
dw shekaru 60
na musamman
shekaru 50 na sashen hausa
zabe a kasar amurka
a yau yan kasar amurka suke zaben yan majalisun dokoki yayinda yan jamiyar democrats suke kokarin ganin sun kwace majalisun daga hannun yan jamiyar republicans
su dai shugabannin jamiyar democrats sunyi hasashen cewa zasu sake kwato majalisar wakilai karo na farko tun 1994amma kuma suna bukatar kwashe mafi yawa kafin su samu kwato majalisar dattijai
dukkanin bangarorin dai sun samu fitowar magoya bayansu da adama a kuriar ta yau
shugaban komitin kasa nay an democrats howard dean ya baiyana imaninsa cewa zasu lashe zaben majalisar wakilaisai dai yaki cewa komai game da majalisar dattijai
a zaben na yau dai matsalolin injunan zabe da suka faru a zabukan 2000 da kuma 2004sun sake kunno kai a yaujim kadan bayan bude runfunan zabe
a wata makarantar lardin cleveland jihar ohio inda bakar fata suka fi yawa dukkanin injunan zabe 12 sun daina aikigab da fara jefa kuriunsai bayan saoi 2 da fara zabe suka fara aiki
hakazalika an samu irin wadannan matsaloli a wasu jihohi da suka hada da new yorkpennsylvania da floridadukkaninsu jamiyaun 2 dai sun aike da lauyoyi da zasu kalubalanci duk wani magudi nan take
batutuwan wariyar launin fata da kuma musamman yaki da taaddanci da kuma halin da ake ciki a iraqi inda fiye da sojin amurka 2800 suka halakasu suka mamaye yekuwar neman zabe na jamiyunsenator chuck schumer na jamiyar democrats yace wannan itace dama ta karshe da zasu koyawa bush darasisaboda duk da shekaru 6 na mummnunan shuagbancihar yanzu babu wanda ya kama da wani laifi daya da ya aikata
shi kuma bush a nashi kanfe ya zargi abokan hamaiyarsa cewabasu da aniyar samun nasara a wannan yaki saboda haka a cewarsa ya kamata amurkawa su zabi jamiyarsa muddin dai suna neman cikakken kariya daga yan taadda
baya ga batun iraqi sakamakon zaben ya kuma dogara ne akan batun kula da lafiyatattalin arziki da batun bakin haure
yawancin kuriar jin raayi da kuma kwarraru sunyi hasashen cewa jamiyar democrats da alamu zata samu rinjaye a zaben
kuria na baya bayan nan don jin rayin jamaa da aka gudanar ya baiwa jamiyar democrats kashi 51 jamiyar republicans kuma kashi 45
bugawa buga wannan shafi
bayanai masu kama
harin ta'addanci a faransa ya hallaka mutum guda 23032018
mutum guda ya mutu sakamakon harin ta'addanci a garin trebes na yankin kudancin faransa tare da garkuwa da mutane
china ta yi martanin haraji kan amirka 23032018
cikin kayayyakin da gwamnatin beijing ta kakabawa haraji sun hada da aladu ko namansu da kayan marmari da karafa da amirka ke dillancinsu zuwa cikin kasar
jimami a somaliya bayan harin ta'addanci 22032018
kimanin mutane 14 ne suka hallaka yayin da wasu 10 kuma suka jikkata a wani harin kunar bakin wake da aka kai da mota a ksar somaliya
© 2018 deutsche welle _ kare bayanai _ ka'idojin shari'a _ tuntuba _ mai amfani da tsarin mobile
watashi wa sake o nomimaseng
watashi wa a to kare wa b
yan danting ba
wanda (wandap@sasktelnet)
23 masaba y'a fɔ a ye ko