text
stringlengths
1
6.82k
dalilin da yasa na kai ma tsohon shugaban kasa olusegun obasanjo inji dankwambo
gwamnatin tarayya bata da hannu a kira ga saraki yayi murabus ko a tsige shi ministan buhari
hanyoyi 5 da mace zata mallaki miji cikin sauki ▷ naijang
magoya bayan shekarau sun mamaye harabar ofishin hukumar efcc a jihar kano (hoto)
hanyoyi 5 da mace zata mallaki miji cikin sauki
kamar yadda kuka sani yana daga cikin halayyar mata neman hanyar da su mallaki miji irin wannan lamari kan ba wasu mata matsala wajen gane yadda za su bi su mallaki miji cikin sauki
wasu daga ciki gani suke zuwa wurin boka ko malam a samu wasu siddabaru a matsayin taimako domin mallake miji shi ya fi sauki
mata ga hanyoyi mafi sauki na mallakar miji wanda aka tsara bisa koyarwa manzo
1 ya kasance duk magana da zai fita daga bakinki mai dadi ne a kunnen mijinki wanda zai sa shi murmushi da jin dadi
2 ki kasance a kullum kin dauki mijinki tamkar sarki ne ta wurin mutunta shi da juriya wajen daukar laifinsa ya dawo kanki saboda bashi girma ko da ke ce da gaskiya
3 ki kasance mai sakin fuska ga mijinki a duk lokacin da ya shigo gida ya same ki cikin frinciki ko da akasin haka ne
ku karanta kuma harin majalisa omoagege zai riski dakatarwa ta har abada
4 kar ki kasance mai girman kai wajen bashi hakkokin zamanku abin da yake so ko da baki so matukar bai sabawa wa addini ba ki yi mishi
5 kar ki kasance kullum a cikin bacin rai ko fushi da mijinki domin fushi shi ne kofa na kowane sharri
idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari a tuntube mu a labaranhausa@corpnaijcom
ku same mu a https//wwwfacebookcom/naijcomhausa ko a http//twittercom/naijcomhausa
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta naijcom hausa a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
raddi shirya nike da binciken da buhari yace zai yi a kaina obasanjo
shugaba buhari ya yabi abacha ya zayyana wasu muhimman ayyuka da ya yi
buhari ya yabi abacha ya ce duk abinda za a fada a kan sa ya yi rawar gani
maganganu masu zafi da shugaba buhari ya furta yau talata
badakalar $16bn an nuna ma juna yatsa da murza gashin baki tsakanin obasanjo da buhari
badakalar dala biliyan 16 na wutar lantarki obasanjo ya karyata buhari ya zargi yaradua
karya ce shugaba buhari ya caccaki tsohon shugaban kasa obasanjo
lalaci wani magidanci ya yi wa matarsa duka saboda ta gaza ciyar dashi
malalacin maigida ya zane matar sa saboda ta gaza ciyar da shi
kayyaki 41 ba zasu ci moriyar musayar kudi da kasar china
wasu kayayyaki 41 ba zasu ci moriyar musayar kudi da kasar china ba
tambayoyi a kan virus
mece ce kwamfuta tambaya
database ko kuma ku kirashi da db a ilimin kwamfuta database wasu bayanai ne da aka shirya su a cikin kwamfuta domin ita kwamfutar ta sami saukin binciken kalma bayan kalma ko harafi bayan harafi ko bayanai bayan bayanai da ke cikin shi
inda aka fi amfani da database shine bankuna da kuma maaikatu da suke ajiyar muhimman bayanai wanda duk lokacin da ake neman bayanin mutum za a shiga cikin wannan database a tambayi kwamfuta ita kuma ta bayar da amsa
yadda ake shirya database ya yi kama da yadda ake shirya takardar daukan aiki ko kuma takardar form kowane iri domin za a ba mutum takarda ne wacce a cikin ta akwai wadansu yan tambayoyi kamar suna da kuma adireshi da makamantansu idan mutum ya cike wannan form to bayanan da ya rubuta a cikin takardar su ake kwashewa a zubawa kwamfuta inda ake zubawa domin a killace shi a kuma inganta ajiyarsa shine ake kira da database
akwai abubuwa da suke kunshe a cikin haduwar bayanai da suke cikin database wanda ake kira da fields da records da kuma files
fields shine rami guda da ake ajiye bayani ko bayanai a cikin database
records shine jerin ramuka na kwance da ke cikin database wani lokaci ana kiranshi da tuples
files shine abin da fields da records suka kunsa a database
akwai program da dama da suke iya baiwa mutum damar ya shirya bayanai a kintse a cikin kwamfuta wanda ake kira da database program sune kamar access da kuma oracle da dai makamantasu
idan mutum ya na son ya sami damar amfani da bayanai da suke cikin database a cikin kwamfuta dole sai yana da program na musamman da aka yi su domin su iya bincikar abin da ke cikin database wannan program su ake kira da dbms wato database management system ai wadannan software sune program da mutane suke koya a makarantun kwamfuta kamar su mysql postgresql sqlite microsoft sql server microsoft access oracle sybase foxpro ibm db2 da linter
sun irin wadannan software ko application na database su suke da alhakin sakawa ko cirewa ko garawa ko ma ganin abin da ke cikin database wani lokaci akan yi amfani da kalmar databse ta wakilci database management system (dbms)
shugaban kamfanin duniyar computer kuma babban editan mujallar duniyar computer mutum ne mai son sanar da mutane abin da allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa mai kokari ne a fannin ilimin computer web design android development
programing language wane ne ya kamata na fara koya (2)
yaya ake gane hoto da aka canza shi daga asalinsa (photoshop)
tsarin raba data/mb a layikan mtn yadda mutum zai iya samma wani data ko mb din sa a layin shi na mtn
ka yi kokari salisu a ci gaba
allah saka da alheri
agaskiya malam salisu mukam babu abinda zamuce saidai mice allah yasaka da alheri don wallahi yanzu haka inanan inata practical na web site design akan system dinana amma idan allah yasa nagama zanturo maka da copy dan kadan dubamun kafin nayi publishing duk acikin practical ne kafin mufara karatu ko akwai wani dan kuskure wanda bazaarasaba allah yaska da alheri amin daga ibrahim muhh port harcourt
babu abinda zamuce se godiya dafatan zaaita hakuri damu yauda kulum wanan ai bamuda bakin godiya ai amma allah ze biyaka insha allah allah yabar zumunci
gaskiya allah ya biya
allah yasaka da alheri yabada shahon kwana mai amfani
commentnima ena tayaka murna allah yasa mubiyo irin halinku
garkuwa 10 ga mai amfani da kayan lantarki ya kamata ya sani kuma ya kiyaye
wayarka na yawan makalewa matakai 15 domin magance su
matsalar shanyewar batirin waya da hanyoyin magance su
abin ban haushi da dariya
gyaran kwamfuta
tambaya da amsa
kabeer ibraheem gombe on wayarka na yawan makalewa matakai 15 domin magance su
ramaiyah on yaya za ayi in yi amfani da youtube a wayar hannu
sani ahmad gummi on wayarka na yawan makalewa matakai 15 domin magance su
wurare guda 17 wadanda suka fi koina hatsarin shiga a internet
yadda ake goge account ɗin mutumin da ya mutu a facebook
ya ake yin filashing na waya
duniyar computer mujallar hausa ce wacce aka kirkiro ta domin hausawa da masu ji da karanta harshen hausa domin ilmantar da su da fadakar da su game da abin da ya shafi computer da waya da kuma intanet
abubuwan da ya kamata ka sani game da antivirus software
#free zakzaky
da sunan mai amfani
kalmarka ta sirri
manta da kalmar shigar ki
dawo da kalmar sirri
mai da kalmarka ta sirri
adireshin imel
maraba shiga cikin asusunka
wata kalmar sirri za a eakan aikawa wasiku zuwa gare ku
gida bidiyo shafi na 15
ta sake duba ci
cika shekaru uku da wakiar zariya har yau sojoji na ci gaba da kashe yan uwa
tuna baya shekaru uku da wakiar zariya a kidayar hijirah qamariyyah
tattakin arbaeen na bana na yan uwa a karbala cikin rahoton bidiyo
yadda aka gabatar da sallar janaizar gwarazan shahidan mu a rahoton bidiyo
muzaharar ranar laraba a abuja rahoton bidiyo
dubun dubatan 'yan uwa musulmi ne suka gabatar da muzaharar lumana ta ci gaba da kiran a gaggauta sakin sheikh zakzaky a birnin abuja babban birnin tarayyar nigeria muzaharar dai wadda ake gabatarwa yau fiye da watanni biyu a jere na ci gaba da aikawa da sako yadda ya
kara karantawa
dubun dubatar yan uwa musulmi almaniran sheikh ibrahim yaakub elzakzaky mazansu da matansu suka gudanar da gagarumin taron adduar kwanaki arbain da shahadar sheikh kasim umar sokoto tare kuma da muzaharar nuna rashin amincewa da kisan da kuma kira da babban murya domin a sake sheikh ibrahim zakzaky da
kana iya kallon wani bangaren bidiyo na jawabin malama jamila a kano
a ranar alhamis 15/03/2018 da yamma dandalin sharifai na yankin kano suka shirya bikin maulidin kakarsu sayyida fatima as an yi maulidin ne a husainiya aliyu ridha kofar waika kano malama maryam muktari sahabi ce babbar bakuwa mai jawabi malama maimuna abdullahi mai masaukin baki a cikin jawabinta malama maryam
cikakken shirin talbijin din alqods na kasar turkiyya a lokacin ziyarar sayyida nusaiba
a ranar lahadi ne sayyidah nusaiba ibrahim yar sheikh zakzaky ta gabatar da jawabi a lokacin wani babban buki na tunawa da haihuwar sayyidah zahra tare da tunawa da ranar mata ta duniya wannan bukin wanda dubun dubatan alummar kasar ta turkiyya suka halarta ya sake nuna irin yadda malam
a jiya laraba ma an gabatar da gagarumar muzaharar kiran a gaggauta sakin sheikh zakzaky a birnin abuja mahalarta muzaharar wadanda ake kidaya su da adadi mai yawa sun hadu a abuja a yau inda suka irka daga hotunan malam suna kiran a gaggauta sakin sa a wannan karon an dauko
sayyidah suhaila a wajen taron karawa juna sani na hudu akan falasdinu a beirut
tun daga ranar asabar din nan ne aka fara gabatar da taron kasa da kasa na nuna goyon baya ga alummar falasdinu a beirut babban birnin kasar lebanon zaa ci gaba da gabatar da taron har zuwa alhamis 15 ga watan maris din nan 2018 taron da ake gabatarwa shekara shekara
taron duniya na nuna goyon bayan ga falasdinu karo na 4 a beirut
tun daga ranar asabar din nan ne aka fara gabatar da taron kasa da kasa na nuna goyon baya ga alummar falasdinu a beirut babban birnin kasar lebanon zaa ci gaba da gabatar da taron har zuwa litinin 12 ga watan maris din nan 2018 taron da ake gabatarwa shekara shekara
muzaharar kiran a saki sheikh zakzaky yau a abuja tare da rahoton press tv
a yau talata ma 'yan uwa sun ci gaba da fitowa muzaharar lumana ta kiran a gaggauta sakin sheikh zakzaky a abuja babban birnin tarayyar nigeria dimbin mahalarta muzaharar kamar kullum sun rika daga hotunan malam suna kiran a gaggauta sakin sa haka nan kuma mahalartan sun rika rera taken allah
bidiyon jawabin rufe muzaharar kiran a saki sheikh zakzaky a ranar litinin a abuja
a yau litinin 12 ga maris 2018 dubban yan uwa sun sake fitowa inda suka gabatar da muzaharar kiran a gaggauta sakin sheikh zakzaky a abuja babban birnin nigeria muzaharar wadda ta taso tun daga babban kasuwar wuse ta rankaya har zuwa bannex mahalarta muzaharar kamar kullum sun rika daga hotunan