text
stringlengths
1
6.82k
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta naijcom hausa a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
osun pdp zasu kulla yarjejeniya tare da omisore da sauran yan takarar kujeran gwamna
atiku ya bayyana sababbin rikicin makiyaya da manoma a benue
atiku ya fadi abinda ya janyo rikicin makiyaya da manoma a benue
a canza tsawon waadin shugaban kasa inji wani tsohon maaikacin fadar shugaban kasa
yanzu yanzu tsohon hadimin oshiomhole ya sauya sheka zuwa pdp da dubban magoya bata
gwamna elrufai ya kammala shirin daukan sabbin malaman asibiti 3059 a kaduna
aikin ganganci jamian hukumar kwastam sun bindige wani matashi a katsina
ni ne zan samu tikitin pdp domin ina da abin da sauran 'yan takara su ka rasa makarfi
siyasar pulato anyi wa gwamna lalong tawaye daga cikin gida ▷ naijang
siyasar pulato anyi wa gwamna lalong tawaye daga cikin gida
category labarai siyasa
sun ajiye aikin su don neman takara
gwamna lalong ya amince da ajiye aikin
gwamnan ya zabi tokma a matsayin mukaddashin sakataren jihar
mista rufus bature sakataren gwamnatin jihar filato da mista hitler dadi kwamishinan aiyuka na musamman da huldar gwamnatin jihar filato sun ajiye aiyukan su domin fitowa takara a zaben 2019
mista mark longyen mataimaki na musamman ga gwamna simon lalong ya sanar da ofishin dillancin labarai a ranar lahadi a garin jos
kamar yanda ya fada gwamna lalong ya amince da ajiye aiyukan su domin hakan ya basu damar fitowa takarar
bature dai ya ajiye aikin ne saboda son fitowa takarar kujerar sanata mai wakiltar filato ta arewa a majalisar dattawa
dadi kuma yana son fitowa takarar majalisar wakilai domin wakiltar langtang ta kudu da langtang ta arewa
lalong yayi godiya garesu sakamakon aiyukan su jihar da kuma gwamnatin shi
duba wannan za'a yi gwanjon kamfunna 10
gwamnan yayi musu fatan alheri
gwamnan ya zabi mista richard tokma domin zama mukaddashin sakataren jihar kafin zaben shi shine sakataren gwamnatin na dindindin dokoki da sauran aiyukan ofishin sakataren gwamnatin jihar
latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
hausa news labarai daga jaridu labaran duniya
bidiyon ganduje na karbar daloli dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba apc
mata ta na kwanciya da tsohon saurayinta a gida na wani miji ya koka a gaban kotu
dakarun soji sun ceto mata 7 da yara 5 daga hannun 'yan boko haram hotuna
an kusa bawa hammata iska tsakanin kakakin buhari da na atiku
'yan bindiga sun kai wa hadimin gwamnan pdp hari
sojin saman najeriya sun yi ruwan bamabamai a maboyar 'yan boko haram da dama sun mutu
2019 buhari ya cancanci samun goyon bayan yan kudu maso gabas jigon apc
motar gwamnan jihar kebbi ta samu hatsari mutane 4 sun jikkata ▷ naijang
uwargida ta kashe diyar kishiyarta da fiyafiya
motar gwamnan jihar kebbi ta samu hatsari mutane 4 sun jikkata
hadari ya rutsa da daya daga cikin motocin gwamnan jihar kebbi atiku abubakar bagudu a karamar hukumar augieda ke jihar ranan laraban da ya gabata
motar gwamnan jihar kebbi abubakar atiku bagudu ta samu wani mumunan hadari yayinda motar da ke biye da ita kirar toyota hilux jeep tay kulikulin kubura sau uku kafin ta fada cikin rami
mutane hudu yan jarida da ke yawo da gwamna ne suka samu raunuka dabandaban a wannan hadari da ya faru ranan laraba 22 ga watan agusta 2018
ku karanta kotu ta ci tarar janar tukur buratai naira miliyan 11
wannan mumunan hadari ya faru ne a dundaye wani kauye dake karamar hukuma augie da ke jihar amma muhammed yusuf muhammed sule rambo yahaya birnin kebbi da nasiru musa argungu ne suka jikkata
zuwa yanzu an kai wadannan yan jarida babban asibitin sir yahaya memorial specialist hospital da ke birrnin kebbi inda suke samun jinya
game da cewar sakataren yada labaran gwamnan jihar alhaji muazu dakingari an fara kaisu karamar asibitin da ke garin dundayen kafin aka mayar da su birnin kebbi
ya kara da cewa gwamnan da wani bakonsa diraktan kungiyar masu jirgin ruwan najeriya sun tafi ganin ayyukan gina titi da ke augiemerasegi ne da wannan hadari ya faru
latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
daga karshe gwamnan borno ya zabi wanda yake so ya zama magajin sa
gwamnan jahar kaduna ya raba babaura 107 ga malaman makarantun firamari
2019 buhari ne fitilar da zai haskaka najeriya oyegun
naira miliyan 500 wata mata na neman diyyar diyar ta a wurin shugaba buhari
2019 pdp na shirin dakatar da yan takarar shugaban kasa dake fuskantar sharia
wasu ministoci 2 a gwamnatin shugaba buhari sun samu sabani a tsakanin su
yan fansho uku da buhari ya yiwa abin mamaki
shugabannin kasashen duniya 10 da suka fi arziki a doron duniya ▷ naijang
yanzuyanzu yan boko haram sun kashe hauwa leman sunce leah sharibu bauta za tayi har abada
shugabannin kasashen duniya 10 da suka fi arziki a doron duniya
ba sabon abu bane ba dai fitar da jerin sunayen mutane da suka yi fice a fannoni da dama na duniya kamar arziki da ma dai sauran su
sai dai ba kasafai ne ake sanin irin tarin arzikin da shugabannin kasashen duniya ke da su ba musamman hakan bai rasa nasaba da daman can wasun su masu kudi ne sannan kuma da kudin gwamnati suke yin dukkan hidindimun su
ku karanta wani gwamnan apc ya sa ruwan duwatsu a arewa
wasu kuma shugabannin sukan dade har ma wasu su mutu akan karagar mulki don haka ne ma sanin hakikanin arzikin nasu yake da dan wuya
to amma kamar kowa a duniya suma shugabannin kasashe suna da nasu arzikin na kashin kansu wanda ba na gwamnati bane
naijcom dai ta tattaro maku wasu shugabannin kasashen da ake tunanin suna da tarin dukiya kuma ga su kamar haka
6 donald trump na kasar amurka
latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
2019 atiku abubakar ya sake yin kacakaca da gwamnatin shugaba buhari
2019 atiku abubakar ya caccaki gwamnatin shugaba buhari
yawan masu rajistar inec a yankuna 6 na najeriya ya zuwa bana 2018
kamfanin giya ya kai agaji makarantun jihar shari'a ta kano sun kuwa amsa
dan kwallon kungiyar barcelona na fuskantar zama a gidan kurkuku
atiku ya bayyana manyan kalubale 2 dake gaban apc gabannin zaben shugaban kasa na 2019
2019 sanatoci 42 sunci taliyar karshe 67 na cikin tsaka mai wuya
shugaba buhari ya shiga bayan labule da wasu gwamnonin apc 2 kacal
jonah jang yana alfahari da zuwa gidan yari ya ce ya kafa wata tarihi ▷ naijang
jonah jang yana alfahari da zuwa gidan yari ya ce ya kafa wata tarihi
category labarai siyasa
tsohon gwamnan jihar filato sanata jonah jang ya bayyana cewa ya kasance yana barci ne a gadon da tsohon shugaban kasar najeriya olusegun aremu obasanjo ya kwanta a kai lokacin da aka kulle shi a gidan yarin kuje da ke jos
jang ya sanar da hakan ne yayin da yake karanto wata jawabi ta bakin tsohon kwamishinan yadda labaransa pastor abraham yiljap da ya wakilce shi a bukin general church of christ in nations (cocin) da kayi a yau laraba
jonah jang yana alfahari da zuwa gidan yari ya ce ya kafa tarihi
a sakon fatan alkhairi da ya aike wa cocin jang ya ce garkame shi da akayi a gidan yari iko ne na allah saboda haka babu wanda ya isa ya rika cika bakin cewa ya tura shi gidan kurkuku
ku karanta abin kwaikwayo ne an sace sandan ikon majalisar jihar gombe
shiga na kurkuku darasi ne da ya kara min kankan da kai a lokacin da na ke ofishin efcc a abuja a kasa na ke kwana amma a gidan yarin na samu alfarma kwanciya a gadon da tsohon shugaban kasa olusegun obasanjo ya kwanta a kai lokacin da ya ke gidan yarin jos
an garkame jonah jang bisa zarginsa da aika laifuka 12 masu alaka da rashawa da karkatar da kudi n63 biliyan a lokacin da ya ke gwamnan jihar filato sai dai a yau an bayar da belin jang bayan kotu ta bukaci ya gabatar da mutane biyu da zasu tsaya masa tare da mika fasfo dinsa na fita kasashen waje
gwamna mai ci yanzu simon lalong shima ya ce ya taba shiga gidan kurkukun inda ya kwashe kwanaki 40 gwamnan ya fadi hakan ne a jawabin da ya yi wajen bude taron cocin karo na 94 da aka gudanar a jos
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta naijcom hausa a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
apc muna nan muna neman hanya da wasu sanatocin pdp don tsige saraki
wani makiyin addinin musulunci ya kutsa kai da mota cikin masallacin juma'a
suna da hoto fitattun jaruman fim din kudu 6 da suka musulunta
mataimakin kaakakin majalisar dokoki ya jefar da kwallon mangwaro don ya huta da kuda
dandalin kannywood zainab indomie ta dawo harkar fim bayan hutun shekaru 5