text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
a yau lahadi ne sayyidah nusaiba ibrahim 'yar sheikh zakzaky ta gabatar da jawabi a lokacin wani babban buki na tunawa da haihuwar sayyidah zahra tare da tunawa da ranar mata ta duniya wannan bukin wanda dubun dubatan al'ummar kasar ta turkiyya suka halarta ya sake nuna irin yadda malam
|
saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron lakcoci na sheikh dr isah ali pantami
|
wannan app yana dauke da wasu zababbun manyan lekcocin dr isah ali pantami guda bakwai 7 masu suna kamar haka
|
siffofin musulmin da allah ke so pantami
|
hanyoyin tabbatar da zuciya akan gaskiya
|
imani da aiki na kwarai sheikh fantami
|
yadda za'a warwarai kowanne irin sihiri asiri sheikh fantami
|
baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh dr isah ali fantami malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci sheikh dr isah ali pantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin allah akan kasa allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara
|
a cikin play store idan kayi searching (rrnapps) za iya samun applications wadanda ke dauke da karatu lectures da dama na sheikh ali isah fantami
|
don allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na sheikh ali isah fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki
|
dole a bayyana mana lafiyar buharipdp ▷ naijcom
|
aisha buhari ta sake sukar salon mulkin mijin ta muhammadu buhari
|
dole a bayyana mana lafiyar buharipdp
|
jamiyyar pdp mai adawa tace dole a sanar da yan najeriya cutar da ke damun shugaban kasa muhammadu buhari a ranar jumaa ne dai buhari ya dawo kasar daga landan
|
bangaren pdp da ke karkashin sanata ahmed makarfi ta bayyana cewa ya kamata a sanar da yan najeriya yanayin lafiyar shugaban kasa muhammadu buhari mai magana da bakin jamiyyar dayo adeyeye ya bayyana haka bayan shugaban ya dawo
|
jamiyyar pdp mai adawa tace tana taya kowa murnar dawowar shugaban kasa muhammadu buhari bayan yayi doguwar jinya a birnin landan a ranar jumaa ne dai buhari ya dawo kasar daga landan inda yayi kwanaki 50 wajen ganin likita
|
ku karanta ban taba irin wannan rashin lafiyar ba buhari
|
jamiyyar tayi addua ubangiji ya karawa shugaban kasar lafiya sannan kuma tace ya kamata a rika bayyanawa yan kasa abin da ke faruwa game da shaanin rashin lafiyar shugaban kasar jamiyyar ta yabawa kokarin da mataimakin shugaban kasar farfesa osinbajo yayi a lokacin
|
shugaban kasar muhammadu buhari dai yace bai taba fama da rashin lafiyar da ta kai wanda yayi ba wannan karo tun da yake karami shugaba buhari yace har karin jini aka rika yi masa
|
ku same mu a https//wwwfacebookcom/naijcomhausa ko a http//twittercom/naijcomhausa
|
ana murnar dawowar shugaba buhari a daura
|
hausa news pdp news jam'iyyar yan adawa president muhammadu buhari news rashin lafiya
|
ta bayyana ashe mashawartan buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban nia amma yayi watsi da shawaras
|
an sa ladar naira 10 miliyan ga duk wanda ya gulmata wadanda suka kashe dan majalisar taraba
|
gwamnonin jam'iyyar apc sun amince da tazarcen shugaba buhari
|
gwamnatin buhari na shirin ciwo bashin cikin gida na naira 385 biliyan
|
sauki ya samu an dage dokar takaita yawo a garuruwan maiduguri da jere
|
gwamnatin jihar borno ta dage dokar takaita yawo a maiduguri da jere
|
dalilin da yasa bana so a kiraye ni da sunan 'dakta olusegun obasanjo' inji tsohon shugaban kasa
|
basu de ikimasu ka (i)
|
dare ga ulissessan desu ka (ii)
|
今日のna☆ka☆ma
|
nacewa lol
|
yamete iya da yo
|
kyou kono ba ga fukai nan'ya wa
|
na shigo gari first thing ka ce ma mima ta kira ni a gsm
|
bidiyo maganar baba buhari murnar sabuwar shekara
|
wani wani 97
|
game facebook https//googl/2savk9
|
sukasuka orangkok ngomelkan ga da dirugiin
|
ya kashe dansa ya guntle kansa da kafarsa domin kudin tsafi
|
+wani mutum a jihar filato ya kashe dansa ya guntule kansa da kafarsa daya domin ya yi tsafi da nufin samun kudi
|
+mutumin ya kai koke ne wajen 'yan sanda ya ce masu dansa ya bace amma mahaifiyar yaron ta musanta ta ce mahaifin yaron ne da kansa ya fita da shi daga gida don haka tana zargin shi ya batar da shi
|
+da 'yan sanda suka tsananta bincike sai aka gano gawar yaron a bayan motar mahaifin nasa an samu kan yaron da kafarsa a guntule
|
kin_no_suken
|
[url=http//wwwdecoraciondeinterioreswebes/gafasraybanerikaaliexpress843php]gafas ban[/url]
|
iya vapor kan
|
ko ga bisa yach
|
annyeong nuna
|
nana suke
|
sha sha ba da sha ba da feel good gorillaz #miami #florida #usa #unitedstates #america #usalover #2018 #spring #holidays #travel #trip #memories #wynwood
|
cpalosrejano/androidsharefacebook
|
shigofumi (2)
|
[url=http//wwwoptiswedense/28134obarnklã¤derbutikenikalmarphp]barnklã¤derbutiken i kalmar[/url]
|
raimuna raimuna
|
nns ruwan yaro (a 497)
|
mathari saje je sukasuka
|
saje je sukasuka
|
#11 iya gitu kar
|
tsali dirt mud yadda yadda
|
reiya shiga
|
ai an in na za
|
muna amfani da cookies domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu
|
karin bayani tushen labari
|
dw shekaru 60
|
na musamman
|
shekaru 50 na sashen hausa
|
talabijin kai tsaye
|
harin ta'addancin da ya girgiza babban birni kasar burkina faso a ranar jumma'a ta makon jiya ya dauki hankalin jaridun jamus
|
a labarin da ta buga a kan batun jaridar neue zürcher zeitung ta fara ne da cewa rashin tabbas a burkina faso bayan harin da aka kai a birnin ouagadougou hankali ya karkata kan alaka tsakanin 'yan ta'addar da sojojin kasar da kuma wani janar da aka zarga da yunkurin juyin mulki jaridar ta ce kungiyar jihadi ta gsim da ke zama reshen kungiyar alkaida ta dauki alhakin harin daya a hedkwatar soji daya kuma kusa da ofishin jakadancin faransa ya hallaka sojoji takwas da maharan su takwas sannan wasu 80 suka jikkata amma bisa la'akari da yadda aka tsara kai harin a kan hedkwatar sojojin kasar da kayan sarki da 'yan ta'adda suka yi amfani da su akwai kyakkyawan zaton cewa 'yan ta'addar sun san ciki da wajen hedkwatar watakila suna da alaka da sojoji mahukunta da ke gudanar da bincike na kyautata cewa akwai hannun manyan jami'an sojojin kasar a ciki
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.