text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
real madrid ne kulob din wasa da ya fi daraja a duniya in ji mujallar forbes
|
wannan ne karo na uku da madrid ke rike da wanan matsayin a rahoton da forbes kan fitar duk shekara
|
mujallar ta ce madrid tana da kadarar £208bn kungiyar kwallon zari rigur amurka dallas cow boy ve ta biyu sai new york yankees ta uku
|
barcelona tana mataki na hudu da kadarar £202bn manchester united mai kadarar £198bn ta yi kasa zuwa mataki na biyar daga matsayi na uku da take kai a bara
|
manchester city mai kadarar £890m tana mataki na 29 sai chelsea ta 31 da kadarar £877m yayin da arsenal ke mataki na 36 da kadarar £839m
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
sabon shugaban hukumar kwallon kafa ta ingila greg dyke ya ce daya daga cikin abubuwan da zai sa a gaba shi ne ci gaban kungiyoyin kasa na ingila
|
sabon shugaban mai shekaru 66 ya kama aiki ne a wannan matsayi ranar asabar inda ya maye gurbin david bernstein
|
rabon da kungiyar 'yan wasan ingila manya ta kai wasan kusa da na karshe a wata babbar gasa tun 1996
|
sabon shugaban ya ce ''rabon da ingila ta samu wata nasara ta azoagani tun wannan shekara kuma ina ganin daya daga cikin kalubalen ci gaban shi ne ta yaya za mu samu kyakkyawar kungiyar 'yan wasa ta ingila''
|
babbar kungiyar 'yan wasan kasar ta ingila ta yo kasa a jerin gwanayen kasashe na duniya na fifa zuwa matsayi na 15
|
matakin da kungiyar ba ta taba fadowa ba a shekaru biyar
|
su kuwa kungiyoyin kwallon kafar kasar na 'yan kasa da shekaru 21 da 20 da kuma 19 sun samu nasarar wasa daya ne daga cikin tara
|
wani bincike ya nuna cewa 'yan wasan ingila 'yan kasa da shekara 21 35 ne kawai suka yi wasan premier a bara
|
kuma wannan shi ne mafi karanci tun shekara ta 2005
|
saboda haka sabon shugaban na fa ya ke ganin wannan abu ne da za a yi gyara a kai
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
karin bayani
|
an zabi david bernstein a matsayin shugaban hukumar kwallon ingila
|
hukumar kwallon ingila za ta kafa dokokin da'a
|
akwai kalubalen kara yawan 'yan ingila a premier
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
bom ya kashe mutane 40 a pakistan bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
bom ya kashe mutane 40 a pakistan
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption wannan ne hari na bayabayan nan da aka kai a yankin
|
wani harin kunar bakin wake da aka kai a arewa maso yammacin pakistan ya hallaka mutane 40 kamar yadda jami'an yankin suka bayyana
|
an kai harin ne a wani ginin gwamnati da ke cibiyar mohmand a daidai lokacin da jami'ai ke tattauna wa da kungiyoyin da ke adawa da taliban
|
wasu daruruwan mutane kuma sun samu rauni kamar yadda kafafen yada labarai na kasar suka bayyana
|
yankin wanda ke makwaftaka da kasar afghanistan matattarar 'yan taliban da alqaeda ne kuma an sha kai harehare a wurin
|
an debe wadanda suka jikkata
|
fiye da mutane 100 ne ake kyautata zaton suna cikin ginin inda ake tattauna wa tsakanin jami'an gwamnati da kungiyoyin kabilu da kuma masu adawa da taliban
|
daya daga cikin jami'an mohammad khalid khan ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na ap cewa shugabannin kabilu da 'yan sanda na cikin wadanda suka rasu a harin
|
an garzaya da kusan mutane 25 daga cikin wadanda suka jikkata zuwa peshawar domin yi musu magani
|
daya daga cikin mutanen da aka hara shugaban siyasar mohmand amjad ali khan ya tsallake rijiya da baya
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption theresa may da jeremy corbyn sun sha tambayoyi masu zafi daga masu kada kuri'a a zauren muhawara
|
firai ministan burtaniya theresa may da jagoran babbar jam'iyyar adawa ta labour jeremy corbyn na fuskantar tambayoyi daga masu kada kuri'a a muhawarar karshe ta gidan talbijin kafin babban zaben kasar da za'a gudanar mako mai zuwa
|
wadanda suka halarci zauren muhawara sun yi musu tambayoyi a lokuta daban daban bayan da mrs may ta ki amince wa a tafka muhawara gaba da gaba da shugabannin sauran jam'iyu
|
ta jaddada cewa ita ce ta fi dacewa ta jagoranci tattaunar ficewar kasar daga tarayyar turai yayin da kuma ta sha tambayoyi masu zafi daga masu kada kuri'a game da batun tsuke bakin ajihu
|
anasa bangaren mr corbyn ya yi alkawarin cewa manufofin jam'iyyar su kan tsuke bakin aljihu sun fi dacewa da kasar inda aka kalubalance shi game da tarin basussuka da gwamnatin jam'iyyar labour data shude ta bari
|
labarai masu alaka
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
an yi kunnen doki tsakanin kudu da arewa a dambe bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.